← Book details Zynah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 23

Sashe 8

Zynah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kayi min, idan har nasamu haka a gunka wlhy muhammed ka gamamin komai". Muhammed ban taba sani da in rayuwa ba saida muka ha u da'kai, ban taba sani meye soba saida na ha u dakai, muhammed ina tsoron ranar da zaka juya min baya, ko kuma ka canza daga muhammed ina dana sani,muhammed ina rokon Allah ya barni dakai har karken rayuwata, a kullum nayi sallah ina rokon Allah kada ya nunamin ranar da zaka juyamin baya, ko gana canji daga gareka, muhammed banid"... Da sauri muhammed yace, zynah duk na fahimceki, ni muhammed nayi maki alkawari insha Allahu, hakan bazai taba faruwa ba, kuma da yardan ubangiji zanyi iya kokarina wajan gani na kiyaye dukkani hakkinki da Allah ya dora min, kuma na gode da Allah yasa kika fahimceni". Nan yayi bata magana mai kwantar da hankali" Washe duk wanda suka rako amarya, suka koma,sai mutum biyu da suka rage, kanwar hjy da kuma kanwar daddy, da dare aka sake kiran bakura fa i sosai sukayi masu, ha e da anka masa amanar *ADYRA* bayan sallar isha suka dauki amarya da ango zuwa *KAURA DISTIRITE* a nan ne daddy ya kama masu gida". Koda suka isa gida saida suka kara yi masa fa i, sannan sukayi sallama, nan aka baro ango da amarya". Saida ya rakasu daga nan ya rufe gida,sannan ya dawo ciki". Shiruu bakura yayi yana kallonta, shi kansa mmkin wannan irin auren yakeyi, amma to yaya zaiyi tunda shi yajawo wa kanta, dole ya dauki duk hukunci da iyayensu suka yanke masa". Gani yadda ta zauna ko motsi batayi, yasa bakura sa hannu ya rufe mata fuska, da sauri ta kauda kanta alamar jin kunya". Kallo daya bakura yayi mata yasan Allah yayi halitta a gun, omin ko makiyanta bai isa ya kirata da mumuna ba". Domin shi kansa yasan bazai ha ata da zynah ba, wajan kyau wayewa iya kyalliya, murmushi kawai yayi mata, sannan yace tashi muje muyi sallah ko?ba tare musu ba ta sauka bakura na gaba tana biye dashi a baya, suka shiga toilet Itace fara yi bakura shima yayi, sallah raka'a biyu ya jasu, bayan su idar yayi mata duk tambayoyin daya dace, kuma ta amsa masa, mikeya yayi yaje ya dauko ledar da malah ya bashi, ha e da cups da plate, kazane da fresh milk, ya dawo, koda ya zuba babu yadda baiyi da ita taci ba,amma taki, daga karke dai da kansa ya bata a baki, saida ta koshi sannan yaci masa". Bayan su gama ya kwashe kayan ya meda kitchen sannan ya dawo, shi ya fara wanka, sannan itama yace taje tayi, kafin ta fito har ya shirya cikin kayan bacc pinch colour yayi masa kyau sosai, sannan ya fito mata da nata irin daya ne da nasa". Koda ta gama kunya ne ya hanata, fitowa daga toilet in, gani shiru-shuri bata fito ba, yasa bakura lekawa, ganita yayi tsaye a toilet in, ba tare daya shiga ba ya mika mata kayanta tasa sannan ta fito". Bakin koda ta rabe ta tsaya, murmushi bakura yayi, sannan yaje ya kamo mata hannu har zuwa bed, saida ta kwanta sannan ya kashe light in dakin yayi addu'a ya kwanta". Can gefe takoma ta rabe, gaba daya ta kududune jikinta, murmusawa bakura yayi ha e da matsa dab da'ita, gani haka yasa tayi yunkura zata mike, da sauri ya rikota hade ya rungumarta,jin haka yasata kwanciya a jikinsa, tun yana magana sunajin numfashin juna har yakai ga ha ewa, tun bakura nayi shi kadai, ta fara taimaka masa, daga nan wasa ya canza, lokacin da suka tube nicket ma basuda labari, saudai wani abin mmki bai da e ba ya sauka". Be saka tabata ba har bacc ya daukesu, basu falka ba har sai da aka fara kiran sallar asuba,". "Dama haka rayuwa take, yau farin ciki gobe akasin haka tunda sukayi sallama da bakura ta tafi gidan amarya take kuka, wanda ita kanta batasan dalilin kukan ba". Aroud ten hjy ta aiko masu da abin breakft, be wani ci sosai ba ya mike ya fice daga gidan". Tunda bakura yabar gidan bai sake komawa ba, har lokacin da er'uwan bbnsu sukazo sallamar Adyra, saida suka koma gidan hjy sannan suka ha u dashi, nan suka gaisa, sannan sukayi sallama, har airpot ya kaisu, suna dawowa ya sauke hjy, sannan ya juya da kan motarsa, kamar zai fita, gani hjy ta shige ya juya zuwa gun zynah". _shidai rami karya kurerene,nidai a tawa gani banga dalilin da yasa hjy taki fa i wa kowa bakura yanada wata baya ba,domin har ita kanta Adyra in batasan su biyu bane a gun mijinsu,yanzu duk ranar da Adyra ta gane anya kuwa Adyra zamansu zai dore ko yaya kuke gani wannan irin badakkalar zata kasance?. Shima kansa alhj Alaee baisan cewa hjy bata fa i ba nasan da shi zai fa i, amma koma menene dai zamuji anan gaba_ Kwana uku da biki daddy ya koma Germany, tun daga lokacin da bakura yabar gidan Adyra bai sake komawa da sunan kwana ba, idan yaje su gaisa shi kenan sai wani safe kuma, zai koma". Ita kuma tariga taci burin bazata tambayi dalilin sa na rashin kwanan da bayani, duk yadda takai ga bukata, amma tasan tunda ya ana tasan dole ya dawo gareta, hakan yasa duk safe, saita dai-dai ci lokacin zuwasa, sai ta caba kwalliya, tasa kananu kaya wanda yake bayyanar mata da dukkani al'auranta a waje". A tunaninta, zaizo inda take" Shiko bakura ko a jikinsa, sabida duk da tsohon cikin zynah baya ganata biya masa bukata, a duk lokacin dayazo mata a shirye take data faranta masa rai, shi isa bayan zynah wata mace mata gabansa, domin duk abinda yakeso yana samu". A kwana a tashi babu wiya a gun ubangiji, har su bakura sukai wata daya harma da kwanaki da aure, amma a zaman takewarsu kam babu canji, yadda dah yake zuwa ma yanzu baya zuwa, koda abu takeso, saidai ta kirasa ta waya ta sanar masa, shi kuma ya aiki yaran shagonsa sukai mata". Abinda duniya daya ishi Adyra, hjy ta kira tana fa i mata tana kuka, salati hjy tayi ta sanar wa ubangiji, sabida a tunaninta ma yanzu ta samu cikin, za'a haifar mata jika, an so, an da kowa ya sheda bana bayan fage ba". Bata tsaya su gama magana da Adyra ba ta tashe wayar, numbaer bakura ta kira, bugu daya ya dago, kazo gidan yanzu nan inaso ganita". To kawai yace, saida ya jinkirta, sabida a lokacin yana gida gun zynah ce, yanzu bai cika nisa da ita ba, sabida yadda yaga cikinta ya koma kasa, da kuma a tarkardan scanning ya nuna bazata fi nanda sati biyu ba zata haihu". Shi isa bayaso yayi nisa da ita, sabida haka kawai ma suje gidan hjy gaidata, hjy tayi mata koran kare, balle yace su dawo nan da zama". Bayan minti talatin ya mike yayi yace wa zynah dake zauna bari naje na dawo". Da sallama ya shiga, hjy bata bari ya karisa shigowa ba, ta bisa , wani irin bari tayi masa har sau uku, sannan ta hau zaginsa, bakura bai damu ba, sabida idan da sabo yaci ace yasaba da halin hjy, kuma ko tantama ba yayi yasan duk tanayi ne, kan Adyra". Har gaginta ne yasa su Am'abuwa da Yah-na fitowa daga aki, gani hjy na faman zagin bakura da sauri tazo ta uka tafara bawa hakuri ha e da rokonta ta daina fa in irin wannan kalmar akan an data haifa, sabida uwace, duk abinda za farta kamar yankan reza ne". Bakura na duke a gaban hjy, duk abinda takeyi, shiru kawai yayi kamar badashi takeyi ba". Cikin fushi tace tashi muje, bai musa ba yabita, Am'abuwa tasa ta dauko mata hijab da key in mota, da kanta ta jashi zuwa gidan Adyra, suna shiga taga Adyra zaune a falo tana faman kuka". Gani hjy ne yasata share kwallanta, ukawa tayi har kasa ta gaida hjy, tani tana hawaye,hannu hjy tasa ta agota, kamota tayi suka zauna, bakura dake tsaye yana kallonsu kawai yakeyi". Fa a hjy tayi wa Adyra, akan meyasa tun farko bata sanar da ita ba, tabari har suka kai wani lokacin? Adyra batace komai ba, idan ba kukan da takeyi ba". Gani haka yasa hjy ta koma lallashinta, tana bata hakuri,sai taga ta numfasa, sannan ta koma kan bakura dake zaune, idan har zai yaci amanar Adyra, bai bata hakkinta ba, Allah ya isa tsakaninta dashi, sannan kuma ta haramta masa fita har na tsawon sati biyu, ko bakin kofa ya leka Allah ya isa bata yafe masa ba". A fusace ta mike ta fita daga gidan". Hankalin bakura ba karami tashi yayi ba, sabida yadda yabar zynah, gashi kuma baya batada ka an". Ko kallo Adyra baiyi ba, ya mike zuwa bedroom Am'abuwa ya kira, ya sanar da ita yadda sukayi da hjy, sannan yace dan Allah ta taimakesa ta rinka leka masa zynah". Tun daga lokacin Adyra take samu abinda takeso, amma daga wannan babu wani abinda ke shiga tsakaninsu". Baya kulata, baya hira da ita, duk irin abinda zatayi bakura bazai taba daga ido ya kalleta ba' a cewarsa ba wasa da ita hjy ta turosa yayi da ita, sex ne kawai akace yayi, kuma shi yakeyi". Wani lokaci tana bacc takejin mutum a kanta, kuma gashi ya fara babu sauki, domin koda karuwace iya kacin abinda za'a mata kenan, da bakura ya surfafeta kafin kwana uku duk ta rame, gashi duk lokacin da suke bakin aikin idan har zata bu e baki tace akwai zafi, a lokacin zai kara zurfafa abinda yakeyi mata". Ranar da suka shiga kwana biyar, dukawa tayi gwiwarta bibiyu tana rokonsa, ya tafi haka, ta hakuri da abin, dariyan keta bakura yayi, sannan yace duk an halis yanaso ya gama da iyayensa lafiya, sabida haka bazai karya dokan iyayensa ba, Ni yanzu ma da kika gani, tashi zakiyi muje ki bani hakkina". Cikin kuka take fa in dan Allah kayi hakuri ka barni na warke, wlhy ciwon gurin yakemi, cike da isgilanci yace, ciwo?? Ai bakiga komai koba". Gani batada niyyar tashi hannu yasa ya kamo mata nonuwarta da karfi, ihuuu tasa tana fa in na shiga
Chapter 8 · 0% Book details