← Book details Zynah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 23

Sashe 3

Zynah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gida, abuja". Bayan komar hjy gida da kwana uku, saiga Bakura yazo suleja, gun Amina, wannan karo har cikin gida ya shiga, bayan yayi sallama kanta ta leko, gani Bakura ne, da mamaki kande tace ya shigo, har aki tayi masa iso, bayan su gaisa, ya kalli Amina dake zaune gefe daya, murmushi kawai yayi mata". e dake zaune, tana mamaki zuwan Bakura gunta, Bakura yace, hjy gunki nazo, niman wata alfarma, amma bansan yaya zaki dauki al'amarin ba". Nan ya zauna ya warware wa kan e komai dake tsakaninsa da Amina, bu e bakin kan e tace, dama biri yayi kama da mutum, sabida gaba daya naga canji a gun Amina, nasan ba karami kaya take ja ba, lalla yaro kace kaima kana waya network". bakura yace, yanzu abinda nakeso, shine auramin Amina zakiyi, amma banaso kowa ya sani, hatta iyayena, kada ki damu, idan maganar ku i ne, konawa ne zai iya kashewa dan gani na mallaki Amina". Jin maganar kudi yasa kan e washe baki, nan dai suka shirya, batare da tayi tunanin abinda zaije ya dawo ba". Washe gari da zuwa Bakura suleja, hjy ta bijiro da maganar zata aiki Bakura england gun babansa, da farko yaso yaki amincewa da tafiyar, amma da yayi wani tunani baki kawai ya washe, yana tambayar yaushe nene zai tafi". Hjy tace nest week, hakan yayi dai-dai da lokacin yariga ya mallaki Amina a matsayin matarsa". Washe gari Bakura ya koma suleja, ku i ba dan ka in ba, Bakura yabawa kan e, ita kuwa Amina daukarta yayi yaje yayi mata paspot, su jima a wani guesthouse suna hira, sai aroud four sannan ya koma abuja". Hjy dasu Am'abuwa suna can suna nema wa, Bakura visa, shima Bakura yananan yana nema wa Amina tasa visa in,". Ranar juma'a bayan saukowa daga masallaci, aka daura auren Amina da muhammed, wato Bakura kenan". Ranar asabar kuwa, daya daga cikin abokansa Bakura ya tura, suleja yaje ya dauko masa Amina, yace dashi kai tsaye airpot zai wuce da ita, kuma dan Allah yanaso yayi mata komai, har izuwa lokacin shiga jirginsu, kuma dan Allah bayaso tayi nisa dashi, kuma inaso ta kasance a gabata, ko kuma bayana, idan muzo layin shiga jirgi". Wani irin shiga Amina tayi, cikin bskin jallabiya, ha e da nikabi, daga hannunta har zuwa kafarta duk ssnye suke da safa". Har su Bakura da Amina suka shiga jirgi, su hjy da Am'abuwa basu gane ba, cikin sa'a kamar suka samu gun zama daya". Saida jirgi ya tashi sannan Bakura yasa hannu ya bu e wa Amina fuska, da take rufe da nikab". Wani irin murmushi ya sakar mata, ha e da rungumarta, yana fa in amaryata, itako Amina daga daya hankalinta baya gunsa, domin daga daya hanji cikinta han wani kugi yakeyi sabida tsoro, sabida tunda Amina take a rayuwarta bata taba zato zuwa koda filin jirgi ba, balle shiga cikin jirgi". A lokacin ne, Amina ta tuno da mahaifiyarta, wani irin kuka Amina tasa, ha e da kiran ummata, kuka sosao Amina keyi, gani haka yasa bakura rungumarta a jikinsa sosai yana bata magana". __________ Tun bayan kammala karatu Bakura da yaje a kasar Germany ya dawo gida nigerian, hjy khursum ta bu e ws Bakura katafaren kanti anan cikin garin abuja a area 11, kantine daya ha a komai-da komai,kama kayan su turaren aki na jiki, na gyaran amare da dai sauransu". Hjy khursum ba'a nan ta tsaya ba, domin har sari take badawa, gari gari, sannan kuma tana sikawa dasu kaashen ketare, Bakura yana kai mata, dalilin da yasa kenan, yanzu haka baya kaunar aikin gwamnati, duk da kasancewarsa business admi ya karanta,amma yanzu business insa yafi masa aikin gwamnati". Bayan dawowar Bakura ne daga waja, aka kawo Amina aiki a gidan su, da farko kam babu wanda ya kaisa tsanar Amina, kasancewarsa yar'kauye,amma data fara kilewa tana wanda da sabulai masu kyau da tsada, ga kuma cima ba daya ba, hakan yasa Amina ta canza, kyawuta ya kara fita, sosai, dan ma ba kwalliya takeyi ba". Tun daga lokacin Bakura ya fara raya abu a zuciyarsa, a duk lokacin da zasu ha u da Amina saiyaji zuciyarsa yana raya masa abu iri-iri". Wata rana, ranar Bakura ya tashi babu lafiya, babu yadda su hjy basuyi dashi ba, akan yafito yazo cikin yaci abinci, amma bakura yace bazai iya ba". Hjy dake zaune, tacewa Amina ta dauki abincin Bakura takai masa side insa, da sallama Amina ta shiga akin, dai-dai lokacin Bakura amai ya yunkuro masa, tana shiga,gani halin da bakura ke ciki yasa Amina ije kular dake hannunta, hannu tasa ta dagosa daga duken da yake, ruwa ta dauka ta fara zuba masa a fuska, sannan Bakura ya numfasa daga nishin da yakeyi, a lokacin ne bakura ya lura da yadda wiyar rigan Amina duk a bude yake, karaf idanusa sukai arba da nonuwar Amina, nan take yaji wani irin, ita kuwa Amina bata lura da haka ba, ci gaba kawai tayi da abinda takeyi". Amina batabar akin ba, har saida ta gyara ko'ina, sannan tabar akin, koda Amina ta koma cikin gida, dasu hjy suka tambayi dalilin da ewarta, a side in Bakura, nan ta kwashe ta fa i masu". Tun daga lokacin Bakura yake fako, duk lokacin da su hjy basu gida, yake lallabar Amina ya biya bukatarsa, amma duk irin abinda Bakura keyi bai taba sex nata ba, sai shafa da sauransu, sannan kuma yace kada ta sako wani yasan abinda ke faruwa a tsakaninsu, idan tabari wani ya sani, musamman ma hjy, shi babu ruwansa, kuma Allah yasa tafi kowa sani halin hjy". Da lilin da yasa kenan koda wasa Amina bata bata gaya wa kowa ba, tun Bakura nayi tana kuka, har tazo ta daina, wani lokaci ma, ita da kanta ke nimar hanyar da zasu ha u, dan dai yayi mata irin abinda yasa yi mata, abu kamar wasa Bakura yaji babu wacce yakeso a rayuwarsa irin Amina, dalilin kenan daya sa mata suna *ZYNAH* wato *BEAUTY* duk lokacin da suka ke e da ita, da sunar yake kiranta". __________ Tun bayan tafiyar Amina sadiya ta shiga matsanancin hali na damuwa, har ciwon zuciya saida sadiya tayi, daga karke, ta fauwala wa Allah komai, ta koma addu'a da rokon Allah, duk inda Amina take Allah ya tsareta ya kuma kareta, daga dukkani masu shirri, ya kuma haneta yin zinar da ake nufita dashi". Babu mamaki, addu'ar sadiya ce tayi tasiri akan Amina da bakura, duk tsawon lokacin da suka iba suna wannan aiki, Allah bai basu ikon sex a tsakanisu ba". Romacing kam, iya romacing sunayi, amma banda sex ". Ban garen zainab kuwa, rakiya ta samu sa'ar zidda cikin da tayi, batare da wani ya sani ba,amma sati biyu, zainab taji sauki sosai ta gare, suka koma bakin aiki, duk da sadiya ta san komai amma babu wanda ta taba gaya mawa, sabida tasan koda ta fada ba lalla bane a amanice, karkanta ma za'a iya cewa bakin ciki ne, hakan yasa taja bikinta tayi shiru a ce warta akwai ranar kin dillanci" _*wannan kenan*_ _*Germany*_ *mmn uswan ce _*ZYNAH!!!*_ *WRITTEN BY MMN USWAN* _______________ _*follow me on*_ _*wattpad:Hauwa s zaria*_ _*Facebook group*_ _*Mmn Uswan*_ _*BISLLAHI RAHAMANI RAHIM*_ _*In the name of Allah, The Beneficent, the Merciful*_ Bakin hjy har rawa yakeyi, domin ta kasa kiran sunan bakura, sai faman cewa takeyi, babbbbkura!!!" Kanka daya kuwa? Kodai gamo kayi?" Shiruuu yayi, bai tanka mata ba". Da kaukausar murya tace, karyane wlhy, domin wannan maganar da kakeyi, kwata-kwata hankali ba zai dauka ba, sake fisho zynah tayi tana kokarin igijeta waje". Da karfi zynah ta rike bakura, idanuta kafe a kansa". Ita ko hjy sai faman cewa takeyi, dan ubanki sai kin bar gidan nan, idan ma wani asiri kikayi masa to wlhy daga yau takare, domin"... Kafin ta hurta abinda ke bakinta, hannu bakura yasa ya jawo zynah zuwa ciki, yana fa in kiyi hakuri hjy, nine nayi maki laifi,amma ba Amina ba, idan hukuci zakiyi ni yafi dacewa da ki hukuta amma ba ita ba". Sokoko hjy ta tsaya baki bu e, gaba daya kanta ya daure, ta kasa gane sama take ko kasa take, domin jin takeyi kamar mafarki takeyi, ido kawai tabi su dashi". Suma kansu yayyun nasa, mamakine ya hanasu magana, domin suma gani suke duk a cikin bacc suke kallon wani dima in". Kan cushion bakura ya kaita ta zauna, s lokacin ne hjy ta dawo daga tunanin da takeyi, wani irin ihu tasa, tsalle tayi tai kansu, kafin hjy tayo kansu da sauri bakura ya rufe Amina, hakan yasa hjy bata samu kamar damko Amina sai bakura, nan ta hau dukansa kamar Allah ya aikota gareshi". Duk irin dukan da hjy kewa bakura, bai damu ba, shidai kokarin kare Amina yakeyi, su Am'abuwa da Yah-na da suke tsaye, gani yadda hjy ke dukan dan uwarsu, gaba daya sukayo kan hjy suna kuka suna kokarin jawota daga jikinsa". Gani hjy taki hakuri yasa Yah-na ta h'au Amina da duka, tana dukanta ha e da zagi, gani haka da sauri bakura yayo kan Yah-na, shima yana kokarin kai mata duka". Da sauri Am'abuwa ta shiga tsakiyarsu, ba tare da bakura ya ankara ba, saukar mari yaji kass kass kass har sau uku, a lokacin ne hjy ta yanke jiki ta fa i akan cushion tana maida numfashi". Shi kuma kamo hannu zynah yayi zuwa side in shi, sabida kuka, saida zynah ta kasa magana, suna shiga akin saida bakura ya rufe kodar da key sannan ya rungumo zynah yana kallashinta ha e da bata hakuri". Cikin kuka zynah tace ita tafiya zatayi, nan ma hankalin bakura ya kara tashi, hakuri kawai yake bata, ha e da fa i mata da an maganganu masu kwantar da hankali, har ta hakura, da maganar tafiyar". Tunda suka bar part in hjy basu dawo ba, shirun da hjy taji, yasa ta kwashi kayan zynah ta watsa mata a waje, bakura da zynah sukai thre hour a aki basu fito ba,suna aki kwance, yunwa yasa bakura bu e kofa zuwa part in hjy, yana cikin tafi yaga kayan zynah a zube a kasa, dukawa yayi ya kwashe yakai akinsa". Bayan ya ije kayan ne, ya dawo, falo ya gansu
Chapter 3 · 0% Book details