← Book details Zynah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 23

Sashe 12

Zynah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Am'abuwa itama yashe mata". Ita kuwa Adyra bai samu kiranta ba, sai cannn cikin dare, tana bacc kamar a mafarki taji wayarta na ringimg da sauri ta aga, domin tasan ba kowa ne zai kirata a wannan lokacin ba sai bakura". Da sallama ta daga, ha e da gaishesa da gajiyar hanya, yace, hanya alhamdullh" Be dauki lokaci ba sukayi sallama". Wanka sukayi suka shirya cikin english wear,kalar kayan su irin daya harda Pakhryya, marron colour, ba karami kyau dressing in yayi masu ba, lokacin da zasu fita bakura ya dauko after dressing ya dora mata akan kayan jikinta, sannan suka fita". Tunda suka fita kuwa, basu dawo gidan ba, saida bakura ya kaita guri-guri, pict kuwa ba'a magana" Ban garen zynah kuwa, cire duk wani kunya tayi ta nuna wa mijinta tsatstsan tsagwaron soyayya, idan da suyishi kantakile ne to yanzu ta kile, wani abu idan tayi har mamaki bakura keyi, hakan yasa shima ya dirje ya nuna mata soyayya, pict kuwa duk inda sukaje sai suyi, bakura ke turawa facebook instagram," duk pict in da zasuyi Pakhryya na tsakiyarsu". A ban garen hjy kuwa kullum cikin kira takeyi ta tambaya ko yasamu kayan". Ana gobe zusubar Dubai hjy ta sake kira, tana tambaya, bakura cewa yayi, duk inda zaije dan yasamu yaje bai samu ba,shi isa ma gobe yakeso ya dawo gida". Da sauri hjy tace, a'a kada ya dawo, daga nan ya wuce india ko chana, maybe Allah yasa a samu a can".. Da sauri yace, to hjy, nan sukayi sallama, dama bakura ya fa iwa hjy hakane, amma har cikin zuciyarsa ba haka bane". Daga Dubai basu tsaya ko ina ba, sai india, nan ma kwanansu hudu sukar kasan zuwa england, daga nan basu tsaya ko ina ba sau saudia, bakura yaso suyi aikin hajji ne,duk da dai shida yayyunsa suriga suyi amma kogi beki kari ba, sai dai gashi ba lokacin aikin hajjin bane dole yasa sukayi ummah, nan ma susha pict kamar babu gobe". Allah sarki adyra, kwata-kwata bakura ya mance kamar yana da wata mata nayan zynah, dama hausawa suce matar shige bata daraja,gani be cika kiranta ba, yasa utama bata kiransa, haka taci gaba da zaman kadaita" Duk inda suke hjy na bibiye dashi wajen kira da massage, harda video call take cewa suyi, dai-dai lokacin yana cikin wana kanti yanawa Pakhryya siyayya saiga kiran hjy, da sauri yace zynah ta dawo bayansa, saida ta dawo bayansa sannan yayi receiving call in, ha e da sallama, duk da ba ganisa takeyi ba, amma hakan be hana bakura dukawa ba, abinda su ringa da su saba". Bayan su gaisa, hjy tace, bakura yaya kuma haka?" Eh wlhy abinda yasa nazo nan, zuwa nayi na duba ko zan samu anan, idan ma ban samu ba, nasan baza'a rasa wasu kalar ba, kuma inasa ran suma zasu samu shiga". Ok, amma dan Allah kaduba masu kyau da kamshi". Ok, kawai yace". Har zata kashe wayar, can tana waye a bayanka,kuma kamar da baby a hannunta?". Da sauri yace, ban santa ba, amma ina gani kamar itama siyayya tazo yi". Ok, hjy tace, sannan sukayi sallama, satin su biyu a saudia, bakura beso komawa gida a wannan lokacin ba, amma jin ance daddy ya dawo dole yasa suka ha e kaya zuwa nigerin". Zynah tayi kyau iya kyau, idan ba kasanta ba, ba lalla ne in kaganta yanzu ka ganeta ba, domin gaba daya ta canza kota kowani ban gare, domin bakura yayi kokari sosai wajan gani ya koya mata turanci, da larabci, barbanci kuwa, zama yau da gobe yasa ta iya, domin yanzu bai cika ji mata hausa ba, cikin ukun ga daya yake mata, turanci, larabci, or barbanci, kuma dole ta bashi amsa, idan ma tabashi da hausa ba amsata yakeyi ba, dole yasa ta iya, Pakhryya kuwa itama shi suke mata". Bakura bai fa i ma kowa yana hanya ba, sabida kada azo tar bansa,a gansa da zynah, suna sauka bakura ya dauki mai taxi zuwa jabi, hanyar baya ya nuna masa, wanda zai kansu dai-dai da ta inda gidan zynah yake, bayan su sauka ne, ya sake komawa yaje ya shigo ta gate in gaba, sallamarsa cikin falo yasa duk mutane dake zaune a falo suka amsa da mamaki". Da sauri bakura ya saki jakar dake jannunsa yaje ya rungume daddy yana masa sannu da zuwa, gani bakura ya kara kyau da kiba, yasa daddy cewa, amma aure ya amsheka, kada yadda kayi kyau kuwa babana?" Dukkansu dariya sukayi, nan shima aka shiga masa hannu da hanya, hjy tace meyasa be fa i kamar yana hanya ba azo a tar besa?" A'a hjy, so nake na shammaceku". Duk dariya sukasa, jin daddy yace ina matarsa, take hjy ta canza fuska, kamar ba ita ke dariya ba, kan bakura na duke yace suna suleja,amma yau ko gobe zanje na dauko su, ya kamata kawai daddy yace". Ita kuwa hjy, tsaki tayi" Bakura bebar gidan ba sai bayan isha, saida yafara zuwa sukayi sallama da zynah sannan ya tafi gidan Adyra". Har ta kwanta, taji ana knocking, kafin ta tashi saiga kiran bakura ya shigo wayarta, saida tayi tsaki sannan ta daga wayar, shiruuuuu tayi babu ko sallama, ji kawai tayi ance zo ki bu e min kofa". Bata musa ba taje ta bu e basa, tana bu e wa bakura ya kai mata runguma yana fa in oyoyo matata, wani irin hanka a takai mata, ha e da cewa dallah ja kabani gu, dan walakanci sai yau ka tuna kanadani?" Shima kansa yasan bai kyauta ba, shi yasa be nuna fushi ko damuwa ba, sabuda yasan koda dabba ka'ije a gida zaka waiwaiyeshi balle mutum an Adam, ita kuwa Adyra bedroom ta koma tayi kwanciyarta, saida ya rufe gida sannan ya bita bedroom in". Yana shiga tube wa yayi ya shiga wanka,yana fitowa ko bayan bacc be saba ba, yaje ya samu bakin gado ya zauna, juyawa yayi yana kallonta ha e da cewa tashi ki ibomin ruwa, Adyra najinsa amma ko motsi batayi ba, balle tayi yunkurin tashi, bakura ya sake magana, nan duk a banza, mikewa yayi yaje ya ibi ruwan da kansa yasha sannan yazo ya kwanta". Har Adyra ta fara bacc taji bakura na shafota, hannu tasa ta bige masa nasa hannu, duk da haka beyi fushi ba, saima kokarin jawota jikinsa da yakeyi, yana fa in haba my madam, yanzu sabida Allah fushi kikeyi dani? To naji koma menene kiyi hakuri". Duk bakura na maganar ne yana shafeta, shiruuuu tayi ko motsi batayi, shi kuwa bakura yaci gaba da cewa, nasan kina fushi sabida rashin kiran da banyi maki bane ko? Wlhy wasu al'amura ne suka shami kai amma kiyi hakuri". Gani har a lokacin bata tanka masa, kuma yasan ba bacc takeyi ba, yasa bakura hayewa jikinta yana kokarin kai mata kisss". "Da sauri ta turesa ta mike zaune, tana fa in, dallah can malam, ni zaka raina wa hankali?to wlhy baka isa ba, kuma abinda kakeson yi wlhy bazan bayar ba, ai ba sha-sha-sha bace ni, kaje ka kwaso jatabarka kazo ka sauke anan, to bazan bayar ba"... Dallah can malama bakima gode ba, taimakoki fa zanyi, idan ba taimako ba kema kinsan nafi karfinki,". "Taimako fa kace?" "Kwarai da gaske" Allah ya kiyaye, kai bakura bari kaji wlhy idan banda iyayenka su boye min ba, wlhy babu abinda zanyi dakai, banza ma yaudaran banza ma yaudara wofi, kuma wlhy Allah ya isa tsakanina daku, bazan taba yafe maku ba, azalumai kawai". A isgilance bakura yace,in da ke kisan kunya har zaki kalli kwayar idona kice iyayena su yaudareki? Ni'eemat kenan, zaki iya fa in abinda yafi haka, amma nasan iyayenki basu isa su fa i haka ba, sabida susan taimaka masu akayi"".. Da sauri Ni'eemat tace, taimako fa kace?". Kwarai da gaske,ko kuma nace sabida ku in iyayena, idan badan ku insu ina na taba gani daga tayi sai a sallama? Koda shike, dole suyi haka sabida susan er'tasu kwankoce,".. Da ssuri ta dakatar dashi, da cewa kaiiiiiii bakura ya isheka haka, duk abinda zamuyi kada ka sake ka zagan min iyaye". A marerece yace dan Allah, da gaske kinaso iyayenki? Allah sarki, kuma haka ne fa, iyaye sunada matukar daraja da mutanci, amma a gun er'su". Wani irin kallon banza tayi masa, ha e da tsaki, daga sannan bata sake tanka masa ba, sabida ita kanta tasan bata kawo budurcinta gidan ba, duk abinda zata gani daga garesa dole tayi hakuri, *duk abinda ya sami shamuwa watan bakwai ne yaja mata" Yau inda ta kama kanta be isa ya kalli fuskanta ya kirata da kwanko ba"* _Kalu bale gareku en'mata, kai budutci gidan miji ba karami kima da daraja yake karawa mace ba, kuma wlhy duk rashin kunyarsa da rashin mutuncinsa be isa ya kalli kwayar idon ka ya fa i maka magana data danganci wannan ba, idan har kikakai budurcinki gidansa, idan zai maki wani rashin kunya, wlhy kinada right da zaki tsaya a gabansa da full comfedacen ki fa i masa magana, sabida shi ya bareki, bakisan kowa ba bayan shi. Amma idan kwanko kikaje ina kikaga bakin magana, kema kinsan sai abinda Allah yayi" Allah ka tsaremu ka tsare mana yaranmu ka kuma rabasu da she anu maza hatsabibai ameen_ Hayewa gadon tayi ta kwanta, duk da maganar yana cinta amma babu yadda ta iya" Shima bakura dauko wandonsa yayi yasa yana fa in banza kawai, a zuciyarsa kuma ji yake kamar ya koma gidan zynah". ______________ Duk da kasancewar Usman an kauye ne, amma da shike yayi karatu, shi isa yake amfani da babban wayar, yana hawa social media kamar su whaAspp instegram facebook, yana kwanta shiga zainab, ta dora kai a jirkinsa suka kallon pict a instegram, sunayi suna hira, sai Usman ya kamo pict in su Zynah da bukura,har ya wucesu sai kuma ya dawo da baya, kurawa pict in ido yayi sosai, sannan yace zainab". Na'am". Dan Allah matan cikin pict in nan bata maki kama da Amina ba?" Itama kallo pict in tayi sosai,sannan tace, ehhhh wlhy amma dai kamace, ina Amina taga haka? Babu mamaki tanacan tana karuwanci, domin kwanaki ummata taji lavarin wai anganta a gidan wata magajiyan karuwai". Duk da magana da takeyi,
Chapter 12 · 0% Book details