← Book details Zynah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 23

Sashe 13

Zynah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

jikinta ya bata cewa amimce, amma hasada ya hanata ta fahimci haka". Usman yace, amma wlhy su birgini, kuma matan sunyi kama da Amina sosai, dubi er'su kyankyawa, ina ma da nine, tsaki zainab tayi, ha e da cewa to bakai bane sai kayi hakuri". Tayi maganar ne ha e da fisge wayar ta ije a gefe". ___________ Da safe bayan bakura ya shirya zai fita, yace tashi muje kiyiwa daddyna sannu da zuwa". Hararansa tayi, ha e da cewa ban zuwa" Daddyna ne fa Ni'eemat" Sai me, idan daddyn kane?" Ficewarsa yayi, ba tare daya sake tanka mata ba". Yana fita saida ya fara zuwa gidan su hjy ya gaishesu sannan ya fita zuwa gidan zynah, yana shiga dai-dai lokacin ta fito daga wanka kenan, pakhryya kuwa an riga anyi mata nata, kwance take a kan gado tana wasa". Hannu bakura yasa ya dauketa yana fa in oyoyo my doter, nan pakhryya ta fara masa dariya, zynah tana fitowa suka gaisa, ha e da tambayr su tashi lafiya,fita tayi tare ta kawo masa abin breakft, koda ba inace da girki ba, amma idan mijinta yazo baya hanata karbansa, bakura na karyawa ita kuma tana shieyawa, suna gamawa bayan ta meda kayan kitchen da dawo har zata dauki pakhryya hannu bakura yasa ya rike mata mata hannu, jawota yayi jikinsa yana fa in my wife gaskiya kiyi kyau". Murmushi tayi masa, sannan tace nagode". Gani yadana niyyar bata mata kyalliyarta da sauri ta mike tana masa dariya, shima mikewa yayi yana mata dariya yace dauko mayafi muje ki gaida daddy". To tace, tana dauka suka fita, bakura na rike da pakhryya, suna tafe suna hira har suka isa". "Da shike bakura ne a gaba, yasa shine ya fara sallama ya shiga, su hjy da daddy dasu Yah-na Am'abuwa suma duk suna gun a zaune, bakura na shiga har zynah tasa kafa zata shiga, hjy na ganita da sauri ta mike ha e da cewa ina zaki? wlhy idan kika sake kika shigo na lahira saiya fiki jin da Jin haka da sauri ta meda kafarta waje, kasa karisawa bakura yayi, cakkk yaja ya tsaya, daddy ne yace jeka ka shigo da matarka".. Jin haka yasa jikin hjy sanyi, kasa karisawa tayi, dole ta dawo ta zauna, saida bakura yaje ya mikawa daddy pakhryya sannan yaje ya kamo hannu zynah suka shigo tare". Asanyaye ta shigo, har kasa ta duka ta gaida daddy, ha e da yi masa sannu da zuwa, daddy da fara'arsa ya amsheta, ita kuwa hjy koda ta juya gun hjy tayi gaisuwa yakai baki uku amma hjy bata amsa ba, gani haka yasa ta juya ta gaida sauran sannan ta zauna, a gafe daya". Daddy ko sai faman wasa yakeyi da pakhryya, tana masa tsalle a jiki, Am'abuwa nasa hannu ta amsheta pakhryya tasa kuka tana kallo daddy, babu irin rarrashin da basu mata ba, amma taki dole yasa daddy ya amsheta".. Tunda zynah ta zauna, hjy ta daina magana, duk maganar da sukeyi batasa baki ba, suna ha a ido da zynah wani irin uban harara take mata, tunda taga haka, bata sake bari su ha a ido ba". Ashe daddy ya lura da haka, mikewa yayi ha e da kiranta zuwa cikin aki, suna shiga daddy ya hauta da zagi, abinda be taba yi mata ba kenan, tunda suke" Yana cewa jahilar banza jahilar wofi, ashe haka kike? Wlhy khursum kin ban mamaki, haka kawai kisa masu yarinya a gaba? Ke idan akayi wa naki yaran haka zakiji da i? To wlhy daga yau sai yau, kada na sake ji ko gani kwatankwacin haka, idan har nagani to wlhy sai nayi mummunar saba maki, ni musulmine nasan kaddara, sabida haka na daukesa a matsayin kaddara, idan banda Allah yana bari mutum da kayansa, daba Allah ne kadai yasan abinda zasu aikata ba". Kibar gani ba'a gida nake ba duk abinda kike yiwa yaran jama'a idan suzo aiki inada labari, ke a rayuwarki baki yiwa yara fata na gari, daga kice masu karuwai sai barayi,sabida Allah idan kece aka yiwa naki haka zakiji da i? To wlhy bazan yarda da haka ba, sabida nima bazanso yarana suje wani gun ayi masu ba, idan banda Allah yana amfani da zuciyar mutum ba Allah kadai yasan irin abinda zasu aikata ba, babu mamaki da awaje zasu haifi yarinyar ga, idan banda jakanci irin naki kodan albarkacin wannan yarinya bazaki raga mata ba?" Daga yau sai yau, idan har kinaso mu zauna lafiya dake, inaso ki kyalesu su wala" Bu e baki tayi zatayi magana, da sauri daddy ya dakatar da ita". Dole yasa tayi shiru, badan taso ba, mika mata pakhryya yayi shi kuma ya kwanta, dole yasa ta riketa, yana kwance suna magana, pakhryya kuwa sai faman wasa takeyi a hannu hjy, dan ma hjy taki bata saurareta ba". Su jima suna hira sannan hjy ta mike taje ta mikewa Am'abuwa ita, ita kuma ta mikewa zynah" su da e a gidan sannan suka kamo gida". Ita kuwa adyra har yanzu fushi take da bakura, koda yayi mata magana bata amsa masa, hakan yasa ya shirya tafiya zuwa kano garin su zynah ba tare da sanar da ita ba, domin a yanda ya tsara wa kansa sai dai taji ya wuce, tunda tace tayi fushi da gaba". Gabama harda mijin da kake aure, himm Allah shi kyauta" Bayan kwana uku, bakura da zynah suka shirya zuwa *kunci* garin su zynah, bakura saida ya shake burn da tsaraba, ita kuwa zynah sai faman munra takeyi, saida suka biya suka sallami su daddy da hjy, gaisuwar bakura ne kawai ta amsa amma banda na zynah, data gaji da tsayuwarta ne ta mike suka fita, Am'abuwa har bakin mota ta rakasu, ha e da bawa zynah ku i wai tayi tsaraba". Zynah tayi godiya sosai, saida taga tashinsu sannan ta koma ciki". Tunda zynah tace zata gane hanya, yasa basu biya gidan kan e ba". Zynah sabida murnan gani ummata ko kibta ido batayi, sai faman hura suke zubawa da mijinta' kamar yadda tace kuwa hakane, haka tayi ta nuna masa hanya, bakura baya musu, duk hanyar data nuna masa haka yakebi, duk da a zuciyarsa yana tunanin kodai su banta hanya ne? Da haka har suka isa garin"""".... *mmn uswan ce _*ZYNAH!!!*_
Chapter 13 · 0% Book details