← Book details Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 18

Sashe 8

Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Na shige daki gabana yanata faman faduwa,dan nasan nashiga uku yau a gidan nan,sbd tsabar xancen xuci ashe ba Abba nakirawoba Ashe ya Abdul nakirawo nace wai yaxo inji umma yanxo yanxo,Nakashe wayar nace yace gashi nan xuwa,ba,a wani jimaba sai gashi nan xuwa,umma tace sannu Abdul, yace yauwa umma kiran me kikeyimin Allah yasa lfy,tace au daman kai takira aini abbansu nace takira,yace umma lfy,tace wai iyayen yaron nan da yakesan Salwa ne sukace wai sunfasa,ya dafe kansa ya kallesu yace akanme ,wata ta tashi tace sbd yagane gantalalliyace,shi kuma yafisan nutsatsiyar yarinya,wadda bata ta6a gantali a titi ba,yasha kunu yace to munji ya isa haka,badai kudin dubu ishirin bane sai wasu gantalallun kayan sarana,wata tace eh din a haka dai akagani anaso,dan a yadda yake fada itace tasaka masa kukan tana sansa danta rasa miji yatemaka mata ya aureta ,sbd haka koma dai menene ya rufa asirin,ya Abdul yace wlh duk wadda tasake fadar wata mgna anan wajen mara dadi kotoce xata rabamu,tunda kayanku kukaxo kar6a ai xa,a baku,tunda sukaji hakan sukayi shiru da bakinsu,axuciyata nace Ashe matsoratane,yaxaro dubu ishirin ya mi'ka musu sannan yaxaro dubu biyar yace kuyi Na adai daita,yace umma a dauko musu akwatin ,tace to tashiga ta dauko musu tace to gashi nan ,dagyar tabude tagani ko an dauki wani abun,suka ga yadda suka kawo haka yake babu abinda aka ta6a,sai kuma kayan da yayimata Na ankon bikin 'kawarta da kuma kudin da yake bata idan yaxo,ya Abdul yace aisaiku fada ,dayar tace to tunda dai naga kunyimana mutunci saiku bada dubu goma,ya cilla musu dubu biyar saiku hada da kudin dana baku Na adai daita tunda naga abin naku harda sharri,kuma tsayawar da tayi ta6ata lokacin ta Allah ya isa dan banyafeba,tace kai kuma a suwa,yace ko,a gidan uwarwa yata6a yi mata ankon bikin 'kawarta oho,yace umma ko anyine bansaniba,ta girgixa masa kai dan tama kasa magana,yace kudin xance kuma aiba xata 6ata lokacin ta a banxa ba wannan dai taci bulus ,saiku San nayi kuma duk wandanasake ganinsa a kofar gidan nan saidai hukuma tarabamu ,marasa mutunci sai kace bamusan halin mu,axxam dinba,shiru kawai akayi,sudai tun asoro suka fara fadan raba kudin da sukayi 'karyarsa,suna fita umma ta fashe da kuka tace Abdul nagode Allah yasaka maka da alkairi,yace babu komai wlh kuma ki dauki wannan a matsayin kaddarar salwa mijinta yananan xuwa lokacine beyiba,ki barwa Allah komai tace to shikenan Abdul ubangiji yayi maka sakayya da gidan aljanna,yace amin umma,bara natafi gida idan abba yadawo xandawo tace to Abdul Allah yabiyaka,yana fita umma ta rufeni da duka tana xagina tsineminne kawai batayiba a wannan lokacin,kuka kuwa nashashi Wanda na dade banyiba ,a yadda nagirma nidai nasan nawuce wannan dukan ,to Amman ya xanyi Allah kayankemin wannan wahalar Allah ka kawomin mafita,Abba yana dawowa umma ta gayamasa ya dinga fada yana cewa wlh ko acin abokansane badani xaiyi ya huta da wannan masifar,tunda nice nake korarsu shima Allah ne yatemakeni bedakeniba,dan yaga irin dukan da umma tayimin,Na taso inata kuka,Na tsuguna a gabansa ina basu hakuri ,nace Abba duk hukuncin da kuka yanke a kaina xanyi muku biyayya ni kaina umma inasan nayi muku biyayya Na faranta muku ko waye xan iya aura dan kuji dadi a ranku kodani xanshiga wani mugun yana yin,kuyimin addu,ar Allah yabani nagari,sai naga gabadayansu jikinsu yayi sanyi Na tashi nashige daki duk jikina a sanyaye ko abinci ban iyaciba,naji kirjina yafara ciwo nasan ulsatace xata tashi,kafin gari ya waye nafita daga hayyacina,sai amai nakeyi sosai,ya Abdul ne yakaini Asibiti ,tun a mota yaketa gayamin maganganu masu xafi,harda cewa wai nidai ciki yayimin naketa wannan aman,gara tun wuri nagayamasa yasa a xubarmin tunkafin asirina ya tonu,nidai banyi masa mgn ba sbd inata kaina,kwantar dani sukayi sbd irin wahalar danasha,suka samin ruwa suka auna jinina yace kinga sbd tsabar tunani kinga abinda kika haifarwa kanki ko,tun kina yarinyarki kinsa hawan jini xai kamaki ko,yadinga yimin nasiha da kwantar da hankali,yakira Abdul cikin office dinsa,yace tunda naga kaine mijinta ,ya mike da sauri yace Allah yakiyaye ai daman nasani baxai wuce ace cikine da itaba,toni tunda nake ko rungume mace banta6a yiba ,bare ace nine nayi mata ,shidai likitan banda dariya babu abinda yakeyi ,yace lallai yarinta da dadi take,to wai kai dan kaga mace tanayin amai sai kace cikine da ita,ai akwai ciwuka masu yawa basai lallai cikine da mutunba,olsa tanasa amai,idan tayi yawa a jikin mutum ,to ita ga hawan jini yana neman kamata,likitan ya kalleshi to kai ka aureta mana dan kundace sosai,yasake xabura yace Allah yakiyaye koda a'kafa aka dauramin ita saina yage banasan ta wlh,idan naga mutumin axxikima yace xai aureta wlh saina hana shidai likitan ya tsaya yana ganin ikon Allah, yace kai kuwa meye hadinka da ita,makotaka da kuma temakawa iyayenta da nakeyi akanta🤣🤣🤣🤣🤣🤣.
Chapter 8 · 0% Book details