Sashe 16
Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Gidansu Salwa kuwa abinda Abdul yasa akai saida yabawa kowa mamaki a "yan gidan shi kansa habu direba saidayace ranka yadade duka wannan din can za,a kai ,yace candin nace ka kai ai suna da bukatar abinda yafi hakan ,yace shikenan ranka ya dade ,nima dan Allah gidan da nake Neman aure nima atemakamin da dan wani abun nakaimusu ,to naji kakai kadawo sai muyi mgnar ,da saurin sa yadinga dauka yanafita dasu har saidaya nemi temakon ma aikatan gidan suka tayashi ,itadai Salwa dataga habu direba yanata shigo da kaya ,tace kai wai daga ina ne wai kaketa shigomana da kaya haka ,yace Abdul ne ya aikoni wai ayi azumi cikin wadata ba atsaya ana kame kameba ,tace me kake nufi fice dasu daga gidannan bama bukata ,yace a a kedai asha shayi me kauri a soya kwai a wadace idan sun k'arema ayi magana a k'aro wasu ,nidai haushi yakamani ,betsaya namayar masa da martaniba ,yayi gaba abinsa ,nace zanyi maganinka wlh dan dai mu talaucin namu bekai hakanba ,nashige ina gayawa umma tace duk inajink abinda kuke cewa,bara yadawo babu abinda muka nema muka rasa afannin kayan abinci ,yana iya bakin k'okarinsa abbanku danya faranta mana ,saida akasha ruwa sannan umma tagayamasa abinda yafaru ,yace kinsan koda ba ayi hakanba ba k'ar6a nakeyi ba ,bare anyi hakan ,yace mungode madallah abawa mabuk'atan da suka fimu ,yakira Abdul din a waya yace masa yazo yanzo kafin ashiga sallar asham ,yace masa to yana zuwa ,yashigo da fara,arsa yagaidasu umma ni kuma nagaisheshi ya amsamin da sakin fuska irin na munafikai in kuma a wajene kamar yaga makiyarsa wai namijima ya iya munafinci ,Abba ya galli Abdul yace naga kaya ngd sai dai ni banida bukatar komai ,dukdani talakane babu abinda bangama siyaba kafin azumi ayi hkr abawa wad'anda suka fini bukata ,Abdul yayi shiru sannan yace dan Allah Abba k'arkaki kar6a a wannan karan ,kaga ga bikin salwa yazo kuma ana bukatar duk irin wadannan kayan ,ainasan kanadashi kayi hkr ka kar6a ,yace kayi hkr Abdul nariga da narantse ,yace gaskiya Abba banji dadiba duk lokacin danayimaka kyauta saikaki kar6a karka damu Abdul ,adole Abdul yadawo gida yace da habu direba yaje gidansu Salwa yadauko kayan da yakai ,yace oga aina kai yace to nace kadawo dasu tunda sunce basaso ,shikuwa habu direba yayi saurin yin gaba yadda kasan ba,asan ransa yakaiba ,yana hanya sai mita yakeyi wai duk Wanda bashidashi yafiyin izgili banda girman kai abaka abu Amman kaki kar6a ,Allah yasani yabani sai kawai nakai gidansu budurwata nasakeyin darajama su dauka nima wani alhajin birninne ,ya kwada sallama nafito nace habu ya akayi ,yace kayannanne da oga yace nakawo yace abashi abinsa nadaka masa harara nace saika dauka ya kallini a wani wula'kance yace aishikenan tunda kunyiwa kanku,nidai najuya sbd basa,an yinabane ya wuce yafara daukan kayan sai murna yakeyi sai kace yanda akayimasa bushara da gidan aljanna ,ita kuwa umma bataji dadin abinda Abba yayiba ,sai dai batada damar yin mgn idone nata ,dan idan Abba yayanke hukunci saidai tazuba ido,dan taga Abdul beji dadiba sosai ,shikuwa,habu direba yana kaiwa akace ya wuce dasu cikin sito din gidan ,duk bejidadin abinba dan ba hakan yayi tsammani ba a tunaninsa za,ace yakai gidan surukan nasa ,yau take sallar dan yau kowa kagani a cikin farinciki yake tun Daren jiya ,umma tagama miyar taushenta dan Abba yakawo kajinsa da yawa da zabi ita kuma umma tayi tuwanta da waina da sinasir ,bata wani wahalar da kantaba wajen mik'awa makotaba dan bakar6a sukeyiba ,sbd suna ganin sunfi karfinsu ,Amman a wannan karan umma ta yanke hukuncin ta mik'awa gidansu Abdul ,tunda taga yanzo abin yaragu akan da ,tazuba a babbar kula tazuba a miyar a k'arami ,tace Salwa zuki mik'a gidansu Abdul ,nazuba mata ido tace haka nace miki Salwa ainaga yanxo komai yawuce nace to ,daman nayi kwalliyata irin ta "yan matan Jami,a ,ita kanta umma sai datace kai Salwa kinyi kyau masha Allah ,nace ngd umma .
Nadauki kular da hannuna dayar kuma narike a dayan hannun sake me marikice ,gabana sai faduwa yakeyi sbd raban danashiga gidan harna manta ,nayi sallama mommy ta amsamin da fara,arta tace lallai yau inada babbar ba kowa salwace a gidan namu ,Na gaisheta ta amsamin namik'a mata kular nace gashi inji umma ,tace to kice angode madallah ,najuya da saurina nace sai anjima tace kizauna mana Salwa daman suntafi masallaci saini kadai ,nace sbd kar umma tayimin fada tace zankaika mata nidai nace to kawai sbd banasan musu da babban mutum ,banwani dadeda zamaba suka dawo harda alhajinsu nasunkuyar da kaina nagaisheshi yace bakowa kikayi ,tace bakaganetabane salwace fa ,yace aikinsan rabandana ganta nadade sosaima ,shikuwa Abdul nagaisheshi yayimin banza ,sai mommy ce yace Abdul bakaji anayima mgn ba ,yawani juya da sauri au dani take mommy tayi masa dakowa tace bansaniba marar kirki ,shikuwa sultan yayi zamansa a wajen habu direba saidaya dade sannan yashigo ,yasha farar shadda babbar riga tasha aiki da kula da takalminsa sau ciki yayi kyau sosai ,anko sukayi da uncle din nasa ,yana shigowa lah aunty kece a gidan namu ni banta6a ganinkiba sai yau ,dan Allah kidinga zuwa nace masa to kawai ,namike nayi musu sallama nafito ,inajin tanata kirana nayimasa shiru ,ina zuwa gida umma tafarayimin fada Amman da nayimata bayani saitayi shiru nazuba abinci inaci gaskiya umma ta iya girki sosai ,shikuwa ya Abdul saidaya tabbatar da nafice daga gidan sannan yafito ,yazauna yanayiwasu umma barka da sallah ,ya ajiyemata rafar dari biyar yace ga barka da sallarki ga kuma Na daddy ,to mungode madallah Allah yakara budi ,yace amin mommy Na yace mommy mekika yi mana Na sallah ne ,tace nayi tuwo da miyar taushe sai alkubus da funkaso sai naman kaza danayi farfesunsa tace duk sunakan table ,sai waina da aka kawo daga gidansu Salwa ,yace lallai umma kinciri tuta da Salwa yashigo cikin gidan nan ,ni daman nasan aikota akayi da bazatashigoba ,yace kai mommy natafi naci abinci dan yinwa nakeji ,yace Abdul sarkinci .
Dan Allah kuyi hkr da wannan banida chagine
🌺🌺🌺ZAZZAFAN RABO🌺🌺🌺
💫💫💫Aisha Umar Indabawa💫💫💫
📱Typing📱
🅿️ 1️⃣7️⃣
🌹🌹🌹masoyana kuyi hkr da dadewar danayi banyi typing ba ,kunsan jiki da jini 🌹🌹🌹🌹
Shidai yana dariya yawuce kan table, yadauki alkubus daya da finkaso daya ,saiya bude kularsu Salwa yadauki waina guda daya ,yana cikin ci su mommy suka shigo ,tace lallai tunkafin ni da aka kawowa nabude harka bude kadauki rabonka ,yace a a mommy ninasanma da rabona a gidan danfa har zuwa nakeyi shan kunun gyada,ko nace tayimin dan wake ,ta kalleshi Ashe kana zuwa gidan ,yace sosaima ai tanada kirki gasan mutane ,ni tsaftartacema tafi girgeni komai nata tsaf dashi ,koda mommy ta tanbayi daddy meza,a zuba masa sai yace ayimasa irin hadin Abdul ,tace har wainar ,yace gaba daya zuba mana ,tana zubawa tana mamakin canjawarsa ,itama tazuba shikuwa sultan yana wajen habu direba ,sai dasuka kusan gamawa sannan yashigo ,akace sultan ga abinci yace yaci wajen habu direba ,mommy tace aiban aikamasaba ,yace daga gidansu aunty aka kawomasa shine mukaci tare ,Abdul yace to zomu k'ara yace nina k'oshi yace to shikenan ,ita dai mommy nagidansu Salwa kawai taci dan abincin yayimata dadi sosai ,suka gama kowa yatashi.
Sai da yamma yaje gidansu Salwa yabawa kowa barka da sallah ,dasunk'i kar6a,sai dayace atunanina yanxo munzama daya ,dan Allah Abba kudaukeni a matsayin yazid ,yadai dinga magiya sannan suka kar6a ,kuni da banyi tunanin zaibaniba yamikomin nayi gdy ,ya kuramin ido yace duk wannan kwalliyar ta nazir dince nidai nayimasa banza ,yaga surutunsa ya fice ,umma tadinga yabonsa da kirkinsa ,nidai nace tabdijan duk kirkinsa bekai yayansaba ,nace Allah yajik'ansa da rahma nan danan idona yaciko da kwalla ,nayi saurin gogewa dan kar wani yagani .