Sashe 17
Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda nazir yazo da yamma yabani barka da sallah dubu biyar yashiga yagaida umma itama yabata kudi ,muna tsaye dashi saiga sultan nan harya canja wata shigar ta k'ananun kaya sababbi dasu sunyimasa kyau sosai ,daman shi kullum a hakan yake ,sultan yagaisheshi ya amsa da dariyarsa ,yace Salwa ina kika samo yaro mekama dake ,nace dan makotan mune ,yace Amman kamar tayi yawa nidai nasa dariya ,dazai tafi yabawa sultan dubu biyu yace sbd darajar kamar da yakeyi dake ,nagama sakamasa kayan abincin sallarsa da umma tace abashi ,mukayi sallama yace to sai gobe nashige gida da sultan a hannuna ,wasa wasa har muncinye wata shida ,dan yau sauran kwana talatin da biyu bikina ,duk wani shirye -shirye umma tagama yimin ni kaina har mamakin abun nakeyi ,hatta kayan dazansa yana hannuna sbd matsalar teloli ,dan ankoma kala biyu fauxee tafitar ,muna zaune da umma a tsakar gida wani yaro yayi sallama wai ana sallama dame gidan inji wani memotar kaya ,Abba yafita daman shigowarsa kenan ,suka gaisa dame motar ,yace daman inji alh Aminu ne ne yace akawomaka kayan auren yarinyarka Salwa ,yace wane alh yace makocinka yanuna masa gidansu Abdul ,shidai tsayawa yayi yana mamakin abun ,yace a gaskiya badai nan gidan yacemaka ba ,yace nan yacemin wlh ,yace to shikenan kace ngd masa sai dai azuciyarsa be yadda shidin akace yakawowaba ,sbd rabon dasuyi wata mgn dashi harya manta ,saidai zaiyi masa mgnar idan yadawo da magarba ,yasa aka bude shagon gidan aka xubasu ,saida suka hadu a masallaci yayimasa mgn kayan ,yace nasa akawowa "yata Salwa ne ,yace ngd sosai Amman nadade dagama siyamata komai duk dani talakane ,ya kalli abban yace kamanta komai dan Allah ,kakarb'i kyautar da nayimata,Abba yace to shikenan ngd Allah yabar zumunci ,kodaya koma gida yake gayawa umma yadda sukayi tace to angode Allah yasa albarka yace to ameen,bikidai sai sake k'aratuwa yakeyi dan yadda kowa yake gandokinsa abin har mamaki yake bani ,sauran yayyena da suka dade basuyimin hidimaba sai kawomin abin arziki sukeyi ,shikuwa Abdul siyayyar da yayimin abin abun tsoro acewarsa wai sunrage mugun iri a layi dole yakashe kudinsa da yasa dan sunrabu da annuba ,idai azuciyata gdy nakeyiwa Allah ga yanayin biki ga kuma jarabawa a gabana,tunda ashekarar 'karshe nake dole nadage ,anaya sauran kwana biyar bikina saiga wasu mata nan acikin mota ,umma tagaishesu aka ajiyemusu ruwa dalemo ,daya daga cikin su tace mudai bawani tashin habkaline yakawomuba ,dan Allah duk wani abunda muka kawo Na auren nazir dan Allah afito mana dashi ,karku nemi wata mgn daga wajenmu domin munji komai ,Allah yatemakemu yaro bashida hakkin kowa akansa kuma babu bakin uwa atare dashi ,ni kuwa harnafara kuka sbd nasan me hakan yake nufi ,addu,a kawai nakeyi Allah karya sake mai maitamin irin hakan ,domin idan hakanne to nafitar da tsammanin sake wani auren ,domin nasan duk Wanda yasake zuwa Neman aurena sai an hanashi Allah yayimin sakayya ,ita kuma umma dakin Abba tashiga tadinga daukomusu duk wani abunda suka kawo ,yana addu,ar Allah yabayyana Wanda yake lalata auren Salwa,tana tsaye suka dinga fita da kayan tana kallansu ,ni kuwa banda kuka babu abinda nakeyi ,wannan shi ake kiran naga samu naga rashi ,anacikin wannan abun akace nazo inji nazir ,nafita daga ganin idonsa kasan yana cikin tashin hankali ,yakalleni Salwa meyasa kika aikata hakan meyasa kikabari shedan yarinjaye zuciyarki meyasa kika 6oyemin lamarinki ,nace subarni Na aureki hakan ni inasan ki kome kikayi Amman sunki Salwa hawaye suka zubomasa inayi miki fatan alkairi ,Na kalleshi nace me akacemaka nayi ,yace Ashe kinta6a haifar shege bansaniba meyasa bakigayaminba yadda nake sanki zan iya rufamaki asiri,nace nazir 'karya akeyimin ,daga bayana naji ance wannan fa ko haryanzon 'karyar akayimiki ,juyawar da zanyi kawai sainaga sultan a hannun wata mata Amman bansantaba ,bamma ta6a ganintaba tace ko haryanzoma baki ganeshiba ,bansan lokacinda Na kwalla 'karaba sai ganina nayi a 'kasa a sume ,bantashi sanin inda kaina yakeba sai a gadan Asibiti, umma tana ri'ke da hannuna anayimin 'karin ruwa,ta kalleni tace sannu Salwa Allah ya yanke miki halin da kike ciki, nidai babu bakin mgn sai hawaye .
Likitan yashigo yace dan Allah adinga kiyaye duk abinda zaisata 6acin rai ,ko wani tashin hankali ,itadai umma binsa yawai takeyi dato ,dan itama daka kalleta kasan tanacikin wani hali dauriya kawai takeyi dan babu yadda zatayine ,yasake rubutumin wasu magun gunan,wasa-wasa sai danayi kwana uku a asibitin sannan aka sallamemu,nidai banida abinyi sai kuka ,gashi "yan biki harsun fara zuwa barimma " yan uwan umma daba ,a kusa sukeba duk sunzo,wa"yandama basusan abinda yata6a faruwa daniba kowama yasani ,a haka akamayar musu daduk wasu kayan su dasuka kawo,shikuwa nazir tunda ga ranar bansake ganin saba ,naji dai dance bashida lfy,kuma anbashi "yar uwarsa a ranar da akasaka a ranar za,ayi ,nidai naga samu naga rashi ,ubangiji ka kawomin dauki dan sanka da annabin rahma,yadda abbanmu yashiga tashin hankali ,hakama gidansu Abdul dan mommy sa harda hawayenta ,shi kuwa Abdul dariya yasa duk da yaji tausayin iyayenta ,wai itace tayiwa kanta dabata kare mutuncintaba daman abinda ake gujewa mace kenan da namijine da tuni yamanta yayi aurensa ,wani sabon 'kuncin gidanmu yashiga datuni sauran kwana biyu bikina babu yadda zanyi sai gdyar ubangijina ,da daddare Abba yayi kirana yace kiyi hkr Salwa komai daga Allah ne ,lokacin kine beyiba kidaure kicinye wannan jarabawar ,nidai nayi shiru banda hawaye babu abinda nakeyi yace kiyi hkr kije ki kwanta saida safe ,nace ngd Abba, inajin hirarsu umma akan tausayin da nake basu ,umma tace babu komai Allah yana sane da ita,yace ni zuwan inna binta kawai nakeyi ,kinsan halinta kartazo ta taramana mutane a unguwa ,tace in Allah yayarda Allah zai sauk'ak'a abun yace Allah yasa tace to ameen ,su kuwa gidansu Abdul gabadayansu gani sukeyi basuyiwa adalciba ,sbd suna ganin dansune yajamata komai gashi yatafi yabarta cikin tashin hankali ,itadai hajiya Aisha tayanke wani hukunci daddynsu Abdul yana dawowa zata tare shi da mgnar ,Allah yasa tadace da abinda tayi kudiri ,sai dayadawo yagama duk abinda yakeyi ,tace inada magana dakai daddyn Abdul ,kuma dan Allah kayiwa maganata fahimta me kyau dan Allah badanniba ,yace to shikenan nima idan kingama sai nayi tawa ,tace to fara takan yace a a fara takin dai ,tace dan Allah alfarma nake nema kasa Abdul ya auri Salwa ,ya kalleta yace ya akayi tunaninmu yazo daya ,tunda naganta nayimada sha,awarta yarinyace me kyau a hankali da nutsuwa wannan k'addarar data fadamatane kawai akeganinta hakan ,idan mukak'i bamuyi mata adalciba tunda tasanadin yaronmu take cikin kunci datuni tadade a dakin mijinta ,wannan shine adalcin da zamuyi mata ,kuma musharewa iyayenta hawayen da suka dade suna zubarwa ,dan wlh yau yabani tausayi dan dakaganshi kasan uanacikin rashin hankali dan dai mutum ne metawakkali ,to in Allah yayarda wannan shine bakincikinsu Na k'arshe akan auren "yarsu .
Mommy tace saidai wani hanzari baguduba Abdul din shine babban tashin hankalin,kasan baya kaunar yarinyar nan tuntana k'arama ,yace nuna masa zakiyi umarnine dole yabimu karkiyimasa wasa kona sakan daya nace to Allah yasa adace .
Sai dayagamacin abincinsa sannan aka sanar dashi abinda aka yanke ,dadinsane mek'arfin halin cewa Abdul wata alfarma nake nema a wajen ka ,yace daddy kafada zanyima indai abin befi k'arfinaba ,yace atunanina ma befi k'arfinkaba yace to daddy inajinka ,yace my son su nakeyi ka auri Salwa,yamik'e da sauriinsa yadda kasan zai hantsila yace ni daddy ,menayimuku kukesan hadani da wadda bata kama kantaba ,nan danan idonsa yafara fitar da hawaye yace mommy hardake kinsanfa ra ayina nasan auren mace mekamun kai ,ko so kukeyi jinina yahau nima ciwon zuciyar daya kashe dan uwana nima yakasheni kowa ya huta,kucanja wata alfarmar dan Allah ,duk kuma jikinsu duk saiya yi sanyi ,Abdul mommynsa tasake kiran sunan sa a hankali ya amsa a muryar kuka ,kai kanka nasan kafara tausayin Salwa ,ace kunsan samari goma sunfasa akan wata matsala daya wadda dan uwankane ya haddasa mata ita ,bance bayan ita bazaka sake wani auren ba ,zakayi auren ka aduk sanda kaso ,yashare hawayensa yace to shikenan zanyi shawara da ita idan tace tanasona ,idan kuma tace batasona kunyarda za kuyi hkr duk suka amsa masa
🌺🌺🌺ZAZZAFAN RABO🌺🌺🌺
💫💫💫Aisha Umar Indabawa 💫💫💫
🌹🌹🌹marubuciyar littafin Meka Maidani🌹🌹🌹
بسم الله الرحمن الرحيم
_________________
______
🅙︎𝗮𝗿𝘂𝗺𝗮𝗶 🅦︎𝗿𝗶𝘁𝗲𝗿𝘀 🅐︎𝘀𝘀𝗼𝗰𝗶𝗮𝘁𝗲𝗱📚🖊
https://www.facebook.com/101679598253281/posts/101680068253234/?app=fbl
_Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa illmantarwa, nishadantar tare da fadakarwa da jama'a bisa harshen hausa_
🏔🅙︎🅦︎🅐🏔
📱typing📱
🅿️ 1️⃣8️⃣
Wannan shafin sadaukarwane ga "yan kungiyar jarumai writers Association Allah ya'kara hada kanmu .
Shikuwa basusan tunaninsaba yagama shirya duk yanda zai salwantar da Salwa, ba tare da wani yasani ba ,kuma bazai ta6a bari wani yaganeba ,zai saki ransa yadda kowa zai yadda da ba shine ya aikata abinda yake shirn yiba ,ai wlh idan yayarda yagama da kansa cutar da yayiwa kansa ba kadanba ,cika kurinsa a gaban abokansa yatashi a banza Allah ma yakiyaye ,ai koda ace Salwa sauran ita kadai a duniya ya kwammace ya mutu a haka babu aure ,yawuce dakinsa yana tunanin abinda yake shirin aikatawa ,su kuwa Abdul yana fita sukayiwa Allah godiya da abun yazo da sauki ,mommy ce harda cewa kodaman Abdul yanasanta befadaba ,koda yake tun suna yara basa shiri gashi Abdul ya tsani salwa ,gaba dayan yarinyar tagama bata tausayi danma yarinyar tanada tawakkali dabasan irin halin da zatashigaba ,ai kuwa indai itace ta haifi Abdul saiya auri Salwa insha Allah ,shikuwa tunda yashiga dakinsa ya zauna yadinga tunanin waisu daddy mesuka hango da sukesan su hadasu aure da Salwa ,shi wlh ko sau daya beta6a tausayintaba sbd ita tajawa kanta ,shi kuwa kowa yasan a nutsu yake sannan a dauki wata ballagaza a hadasu aure da ita ,sai kace yarasa masoya a duniya .