Sashe 7
Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hira sosai sukasha har yake cemata yakamatafa manyafa sushiga maganar nan dan wlh namatso ayi komai agama ,tace aikasan halin Abba ,yace to nifa aure nakeso tarufe fuska tana dariya,tace to kacire wannan a ranka danni sai naje Jami,a kuma kasan ra,ayin Abba kenan,tace mudaiyi hkr har lokacin yayi ,yace to anyi tayi dariya shi kuma ya kashe mata ido duk sukasa dariya,hidima sosai tayiwa sultan dan harda kayan sawa kamar tasan da xuwansu ,yadinga gdy ,tace dan nayiwa sultan abu sai kayimin gdy ai nima yaronane,haka dai suka rabu cikin farin ciki sultan yadinga yi masa tanbayoyi yana bashi amsa,Abdul yace sultan kanasan wannan auntyn ,yace tanada kirki Amman nafisan waccan ,Abdul yayi shiru sultan ya kalleshi yaga yasha kunu sai kawai yafara kuka Dan Allah uncle kayi hkr baxan dakeba,yace to Meka yimin to ni babu abinda kayimin yamiko masa hannu to mutafa,yana share hawayensa yamiko hannunsa, kasanfa banasan kukanka ko nima nayi kukan yace a a uncle, yace mutsaya musiyi ice cream din ko muwuce gida,yace nifa nasha a wajen Aunty kuma nakoshi yace aikoda safe kasha,suka tsaya akasai masa suka wuce gida,wanka kawai yasake yi masa shima yayi suka kwanta,ya kalli yaron haryayi bacci,yace gaskiya inasan sultan danni yara basu dameniba sai akan sultan, tunda aka haifeshi naji San yaron a xuciya ta ,yasake gyara masa kwanciya,yace Allah karka bani yaron kaina daxan fifitashi da sultan, yadaga hannunsa yana addu,a yana hawaye sbd tunuwa da dan uwansa,sannan ya kwanta har bacci yayi gaba dashi,da safe saida yagama yiwayaron komai nashirin school sannan suka fito sukayi wajen mommy suka gaisheta sannan sukayi wajen daddy yana dariya yake amsawa,yace idan anga wata xa,aga xara ,yace toya boy din naka komai dai lfy ko yace lfy lau daddy,yace wajen aikin fa yace komai nomal daddy yace to masha Allah, yace bara muyi sauri sbd kar sultan yamakara yace to Allah yabada sa,a yace amin,kan table suka nufa suka karya a gaggauce suka meke suka yiwa mommy sallama ,bakin get suka nufa inda ya ajiye motarsa yaxubawa sultan din komai a mota,sannan yafita da motar yace jikace aunty tayi sauri tafito mutafi,da gudunsa yanufi gidan daman tashirya shidin take jira,tayiwa umma sallama haryaxo da motar kofar gidan shiga kawai tayi suka tafi,dagyar ta gaisheshi ya amsa mata a ta'kaice,sultan daya gaisheta sai kawai tashareshi,sai yace karka damu yarona xansake kaika wajen wannan auntyn me kirki yace uncle muje yanxo yace school dinfa ,gobe maje kaji yarona,kadai kayi karatu meyawa idan kadawo saika kuyamin yace to uncle dina,a haka har sukaxo kofar get din school din,saidayarakashi har ciki sannan yadawo,adai- daita yatarar da ita xata tara,yace ke wai waxaki rainawa hankali to wlh baki isaba ,baki isa kisani naci amanar da nayi alkawariba,ni yakamata natarar miki nasani ko da wani 'katon kuka shirya haduwarku,nidai nakautar da kaina duk wani shirinki babu Wanda bansaniba Salwa ,duk wani motsinki a idona yake babu abinda xaki layancemin,keko taku kikayi nasan abinda kike nufi ,to ayau dai saidai ki hakura da jarabar bin maxanki ,keko irin ciwon xamaninnan bakya gudu,shidai me adai daitan kallanmu kawai yakeyi,sannan yace yaro shi lamarin aure yanada wuya kuma kadaina xargin matarka koda ace kamata kayi tana aika badai daiba,shidai Abdul yace jeka kawai baba ,ya kalleni nama fasa nemar mikin da kaina xankaiki sai dai duk abinda xai faru ya faru ,ya fixgoni da karfi yabude gaban motar ya turani yajata da 'karfi,kuka nakeyi me tsanani ,ke rufemin baki kar,a xata halinmu daya dake,ni yanxoma ganganci nayi da xanshiga cikin mkranta dake,gaskiya nadauko abinda baxan iyaba danni inasan natsira da mutuncina,kafin muxu get din ya saukeni gaskiya nima naji dadin ajiyenin da yayi,nashiga mkranta idona jajir fauxee tana ganina ta taso da gudunta tana tanbayata lfy,nayi mata shiru sai cewa tayi tunda naki magana tasanda Wanda mukayi,tadinga rarrashina tana kwantarmin da hankali,nace yaxanyi dashi fauxee tace komai yanada lokaci,tafinga bani dariya harna saki raina.
Lokacinda ba'kona yace xai dawo ya dawo Amman banasan fita ummace tasani a dole nafita,dan nasan 6atawa kaina lokaci xanyi,bawani dadewa xaiyi yana xuwaba,xa,a koreshi ni daman bewani yimin ba,yace to salwa ya gida,nace lfy lau,kinga a wancan xuwan sbd baki damu daniba ko sunana baki saniba,nidai nayimasa banxa dan idan yana mgn haushi yake bani,yace kodai banyimikiba salwa ,nace a a bahaka bane ai mutum baxaiki dan uwansa musulmiba,sai kawai naga ya girgixa kansa ,yace sunana Ibrahim Amman anfi kirana da mu,axxam,nace to madallah, yace idan baxaki damuba xan toro iyayena a wannan satin ,nace dadai kabari mungama fiskantar juna ,yace sbd karwani yarigani ,ahaka mukayi sallama kotasake bin xancen banyiba, ranar lahadi sai gashi da manyansa Abba ya kar6esu hannu bibiyu ,yanata murna haryake cewa meyasa ba,a gayamasaba ,umma tace aiduk laifin salwa ne tunda tasan yagayamata,cewa nayi dashi yabari nayi shawara,umma tarufeni da fada,wai abinda ake nema shekara da shekaru,Amman Allah yakawo ace sai anyi shawara,yanxo ke salwa har kinada lokacin xa6ar namiji ,aike damarki ta wuce kawai duk Wanda yaxo kawai yafito ayi dashi kawai,nace kiyi hkr umma dan nasan yanxo ta fadomin wani abunda banshiryaba,Na kwana ina kukan bakin ciki,sunyi mgn da Abba dansu a shirye sukaxo dan harda kudin aurensu nan Abba yace yabasu babu shawara dani ko inaso,da safe Mlm Abdul yashigo take gaya masa yayi dan Jim yasha kunu umma tace kanajina kuwa Abdul ,yace wlh nashiga wani tunaninne,Allah yasanya alkairi umma Allah yasa gidantane yabasu xaman lfy umma tace ameen ngd sosai shikuma sai dariyar mugunta yake yi ,ni kuma ya kalleni yawani tabe baki sai kace yaga ma'kiyarsa,ko kallansa banyiba yace Salwa duk farin cikinne yasa ki hk ko gaisheni bakiyiba ,nace ina kwana ya Abdul yace baxan amsaba tunda saidana ro'ka ,banda rashin kunya irin taki salwa shimeye da baxaki dinga girmamashi kamar yadda kike yiwa xayyad,aikinsan umma bamatsayinmu daya da ya xayyad ba,tace hakane kam,danni wani lokacin idan kashigo tamkar shi dai dai kafishi tsayi,da gaske sai dai Allah yajikansa da rahma,yace amin dai umma,ni kuwa tunda akafara xancensa nafara kuka sosai,shikuma sai naga duk jikinsa yayi sanyi sosai,ya fice daga gidan da dauri danko sallama beyiwa umma ba,waike salwa beyasa kikeda raguwar xuciyane duk lokacin da akayi maganar xaiyad sai kinyi kuka,ki dinga yi masa addu,a mana,nace to umma,tace kinga ai kinsa dan uwansa kuka duk da dakakkiyar xuciya irin ta namiji,kimanta dashi a rayuwarki tunda kinsan baxai ta6a dawowa garekiba,idan har 'kaunarsa kikeyi to addu,a kawai yake bu'kata a gareki,nace to umma, Amman ni nasan baxan ta6a mantawa dashi a rayuwataba,tunaninsa kuwa harna bar duniya baxan daina ba,domin ya nunamin kaunar da baxan manta da itaba,
A haka rayuwa tacigaba,kudin aurensu dubu ishirin nidai babu wani farinciki da nayi tunda basansa nakeyi ba,shi kuwa ya Abdul idan xamu tafi school banda dariyar mugunta babu abinda yakeyimin,har cemin yakeyi wai yana tayani farin cikin aurena kuma da wannan gantalin da nakeyi ai gara na auri mashayin gashi kuma tantirin dan iska irina,nidai nayi masa shiru,mundan fara sabawa da mu,axxam dan naga babu yadda xanyi dashi,watanmu uku akasamana rana wata bakwai,hidima sosai ya Abdul yayi musu duk abinda aka basu shine yadauki nauyi ,munyi wajen wata biyar ,ranar wata juma,a daman alhamis ko juma ,a yake xuwa wajena,ya aika yaro ,nafito tunda nakalleshi nasan ransa a 6ace yake nima nasha kunu,nace masa ina wuni ya amsamin dagyar, ban sake yi masa magana ba,yace Salwa nadago idona a hankali,Ashe iyayenki haka suke ,so akeyi a minafinceni,to me sona yagayamin gaskiya,dan banida masoyi kamarsa,dan haka Salwa babuni babu ke har abada,nace to sai me,yace dan xanrufa miki asiri,yace banxa 'yar iska wadda ta saida mutuncinta a titi,kuma kice da iyayenki masamu masoyin da yagayamin gaskiyar halinki,ya fice a xuciye,nakifa kaina a soron nadinga kuka,nace yaushe irin wannan abun xai daina faruwa dani,idan ban manta ba wannan shine mutum na goma kenan,da suke kawowa suna kar6ar abinsu,Na mike da gyar ina kukan xici,dan nasan ban isa nagayawa umma yadda mukayi dashi ba,inda Allah yatemakeni tana cikin daki nadawo,nace umma nadawo,tace harya tafi nace wai sauri yakeyi,tace ai shikenan, da safe muna xaune saiga ya Abdul, umma ta mika masa kujera tace ya xauna, ya xauna tace ga kunu idan xaisha yace to umma, taciko Kofi me murfi ta ajiye masa a gabansa,da kuma wani karamin kofin da sikari da madara,yace umma karfa ki sangartani idan bansamu Wanda ta iyaba,yaya xanyi bayan nasaba dashi,tace daina irin wannan mgnar Allah ma xaibaka,yace to umma aikinsan matan yanxo babu abinda suka iya,banda yanga babu abinda suka iya sai jagwal-gwalo,umma tayi dariya,tace kaidai Abdul babu dama,tace to ko 'kauye xamu munemo maka yace a haba umma da kuwa kullum ta daku,yafara xubawa tace ya baka xuba madararba,yace umma banashan madara koda a shayi,sultan ne dai mayan madara,tace Amman idan yaxo nan nabashi baya amsa yace hk yake umma indai bani nace ya karbi abuba baya kar6a,tace ai yanada kyau hakan,tace kagama Na manta banbaka kosaiba,yace kinga nifa nakusa shanyewa,yace babafa umma,tace tunda yafita bedawoba,yace to a gaisheshi,tace xaiji insha Allahu,da yamma ina xaune inayin wanke -wanke ,sai ganin wasu mata nagani sunshigo suna masifa,Na mike da sauri nace lfy,ke kinga badake zanyiba da uwarki xanyi,tana inane umma tafito daga dakin da sauri,tace sannunku da xuwa sallah nakeyine,ta dauko tabarma ta shinfida musu,wadda tafara yimin mgn tace ba wannan ne yakawomuba,munxone akan wannan gantalalliyar yarinyarne,duk munji abinda ake 6oye mana,dayar tace to ai xancen duniya baya 6uya,umma tace harfa yanxo banganeba,dan munxo kar6ar kayane dan yace yafasa,baxai auri gantalalliyaba,umma tace kuyi hkr dan Allah duk abin bekai hakaba,gashi kuma baban nata baya nan kudawo da daddare,sai asan abinda xa,ayi,wadda tafi masifar tace babu inda xamu muna nan harya dawo,ko kuma bara a kirashi a waya,takalli da wata irin muguwar harara tace kirashi yaxo yanxo ana memansa agida,nace.
Inajin dadin yabon littafin nan da kukeyi ngd sosai Allah yabarmu tare👏👏ilove you masoya💕💕💕💕
💖💖💖ZAZZAFAN RABO💗💗💗💗💗💗
Na Aisha Umar Indabawa marubuciyar littafin Meka Maidani💕💕💕
🤳typing🤳
🦚page 9🦚
Ina godiya sosai da yadda kuke yabon littafin nan Allah yabarmu tare 💖💖💖💖
Jinjina ta musamman ga kannena maxa da mata Allah yabar mana xumuncinmu ameen ya Allah