← Book details Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 18

Sashe 4

Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ni abba kayarda dani idan naci amanarka Allah yasaka maka ,idan nacuceka Allah yasaka maka,in Allah yayarda xaka sameni mecika alkawari Abba yace Allah yabaka ikon cikawa yace amin yafita yana hawayen munafinci.sai gashi da sassafe yaxo wai idan nashirya nafito mutafi daman a shirye nake daka ganni kasan a tsorace nake,nagaisheshi ya amsa a yangance ,yabudemin gidan baya yace shiga idan kinga dama,yabudemin gidan baya yace shiga mara kamun kai dan gidan gaba yafi karfinki,nayaronane nidai nayi masa shiru nashige naxauna ,damukaxo dai dai kofar gidansu ya tsayar da motar yace da wani yaronda yake kusada get din yakira masa sultan yafito yana jiransa karmu makara,ba a wani dadeba yafito da gudu shikuma yabude hannunsa yarungumeshi,sannan yayi kissing din fuskarsa,yaya dai katashi bakaganni bako,kodai kayi fishine yace a a yace to ashiga mota motafi ko
Yabude masa gaban mota yashiga,nace sultan babu gaisuwa sai naga yakalleshi nakulata sai ya girgixa masa kai alamar a a kenan to nima bansakeyin mgna ba,shiyafara kaiwa kafin surabu dagyar harsuka fara bani haushi,bamuyi wani nisaba yatsayar da motar yace nafito ko musu banyi masaba,ya kalleni Salwa sai ayau nafarajin ya anbaci sunana,ban amsa masaba yaci gaba da xewa baxan iya karasawa dake cikin mkeantaba sbd mutuncina nakeji duk Wanda yaganni dake xaiyi xargin wani abun,sauran kuma idan kinkoma gida kigayawa wani,wlh sainayi maganinki ya fito da dubu daya yatare me adai daita yace dan Allah malam cikin b u k xaka kaita yace to Na sunkuyar da kaina nashige cikin adai daitan,dan idan banshigabama banida kudin da xankarasa,Amman karshen haushi naji dandai babu yadda xanyi dashi sai dai Allah yayimin mgninsa .

Min kusan tashi saiga dan aikensa wai maxo yana kirana,gabana yana faduwa nabi dan Aiken ,yana xaune a office yanacin tuwan shinkafa a abun take away,natsuna nace masa sannu be amsabaminba sai dayagama cin abincin sa,sai cemin yayi wai meye nake kallansa,daya 'kware dana gane kuskurena,kodaici xakiyi dan naga alamun da yinwa atare dake yamikomin wata leda ,yace kuma idan antashi kiyi tafiyarki sauran idan kinje gida kigayawa wani nikuma nayi maganinki,na mike ban dauki ledar da yabaniba,nabar masa abarsa,inajin yana 'kwalamin kira nayi masa banxa yau nayi masa abinda banta6a yimasaba,to Amman wani abun dole nadinga ramawa,sai ayau nake kukan kaddarar data sameni,wato ita mace rayuwarta abar tausayice,naje bakin bishiya nadinga kuka gawani yana wulakantani bare mijin da xan aura,idinga fadar innalillahi wa inna ilaihir raju,una kuka sosai nadingayi dago kanda xanyi,muka hada ido dashi yace kiyi kuka sosai Salwa wani kukan yana gaba lokacin dana sani yana nan xuwa,yarinya idan ana takura muku kuga laifin mutum ,ina tausaya miki ranar da mijinki xai tsareki da tanbayoyinsa,ya juya yayi tafiyarsa,daganan bakin get nayi natafi gida da kuka nashiga umma tace nikam salwa xanga ranar da xaki daina kukannan kiyi addu,a Allah yaye miki damuwarki.

💕💕💕ZAZZAFAN RABO💕💕💕

Na Aisha Umar Indabawa marubuciyar littafin Meka Maidani

🤳typing🤳

🦚page 5🦚

Nace to umma,dan tsabar munafinci sai gashi wajen la,asar wai yayi neman duniya yarasani amakaranta,dan Allah agayamin nadinga hakurin jiransa ,ko kuma nagaya masa xantafi,da yadinga faman nemana,umma tarufeni da fada waishi beji kunyar hada hanya daniba sai nice xandinga gudunsa,wai ko a yanxo yafini mutunci a idon duniya ni kuwa babu abinda nakeyi banda kuka,ita kuma tadinga bashi hkr, wai sbd tashin hankalin da yake ciki ko sultan be tsaya daukowaba,sai yanxo xai koma ya daukoshi,umma tace kayi sauri karyayi kuka,tadinga shimasa albarka shikuma yana amsawa yafice daga gidan,yana fita tayo kaina da fada waini yarinyace bansan mesonaba,kamar nagayamata abinda yakeyimin sai dai kawai nayi shiru,dan nasan ba yadda xatayiba,nidai hukuncin Dana yanke kawai xance nahakura da mkrantar sbd irin matsalar da nake fuskanta a candin,sai naceda ya yaxid ko sa,adatu rimini yanemarmin nayi karatuna a cikin kwanciyar hankali,tunda daman yana cewa nasamu karatu irin na "ya" yan manya Amman ina sakaci dashi,Abba yana dawowa danayi masa sannu da xuwa nashige daki ,saidana tabbatar daya gama cin abinci sannan naje nasameshi

💕💕💕zazzafan rabo💕💕💕

Na Aisha Umar Indabawa marubuciyar littafin Meka Maidani💕💕💕

🤳typing🤳

🦚page 6🦚

Yace lfy Salwa nace dan Allah Abba alfarma nake nema a wajen ka yace to inajinki idan mekyauce,nace dan Allah Abba idan ya yaxid yadawo kasa baki akan yacanjamin mkranta,sbd wannan tafi karfina gashi bana gane komai,gashi Mlm Abdul baya barina nashiga ajin idan muna dashi,ga gori iri iri da yakeyimin,ya dakamin tsawa ke rufemin baki wadda batasan alkairiba,aiba yaxidune ya dauki nauyin karatun nakiba su yakamata keje kigayawa shi goyen baya kawai yake bayarwa,tashi kibawa mutane waje.nakasa mekewa sbd abinda naji yace ,nace dan girman Allah Abba kayi hkr katemakamin yace wlh idan baki matsamin ba saina makeki,kuma xansamu Abdul Aziz din xanji gaskiyar komai itadai umma bata saka mana bakiba aikibta kawai takeyi atunanina tsoratar dani kawai yakeyi Amman sai naga ba hakaba yana dawowa daga masallaci kawai saina ganshida malam Abdul sun shigo nadake nagaisheshi ya amsamin cikin sakin fuskar da banta6a ganiba to gashinan saiki mai maita a gabansa,nidai nayi shiru Abba yadakamin wata tsawa ,nace Allah Abba duk abinda nafada gaskiya banyimasa sharriba,yace aishine nace kimaimaita a gabansa yaji da kunnensa duk da tsoron da nakeji Na mai maita a gabansa yayi mamaki sosai dan beshirya amsar da xai bawa Abba ba Abba yace Abdul kayi shiru yace to Abba mexance tunda duk kokarin da nakeyi akanta bata gani ,nidai nasan duk abinda nakeyi mata dan Allah nakeyin komai Amman tunda tace hakan mgn tana wajenka Abba, Abba yayi shiru yace dan Allah kayi hkr kuma ni banyarda databar mkrantarba Allah yayi maka albarka Abdul nasan koda bayan raina xaka kularmin da Salwa yace ngd Abba ni abinda yasa take ganin kamar natakura mata sbd rabata da kawayen banxa da nakeyi ,kuma baxan fasaba karatu nakesan tayi sosai kuyi alfahari da ita koba yanxo ba shidai Abba banda godiya babu abinda yakeyi ni kuma yadinga yimin nasiha sai kace tsohon malamin addini ya sunkuya a gaban Abba yace xan iya tafiya, yace kaje abinka,kuka sosai nadingayi sbd yaudarar da yakeyimin a gaban iyayena,su duk atunaninsu san gaskiya yakeyimin basusan duk sharrin namijine ba,toya xanyi dashi saidai nabarshi da Allah shiko tsoran hakkina ba yayi ,haka nadinga hkr dashi koda yaushe idan muntafi yace nafito masa da motarsa danshi motarsa tamasu mutunci ce,haka xanfito yatarmin adai daita sannan yabani dubu daya take away kuwa kullum saiya aikomin dashi ni ,wai kafin yasamu mafitar yadda xaiyi dani,tare mukeci dasu fauxee siyitah yimin dariya nace to dariyar tameye saisu kalli juna susake saka dariya,nace bana San wulakanci sukace to munyi shiru ,koda aka tashi banjiraba nayi tafiyata gida ,tafiya tayi nisa har munshiga shekarar farko harmuna shirye shiryen xana jarabawa,tun ina Dari Dari sbd abinda yace kona xana baxanciba sai kuma naga yaxo har gida yana cewa inadai karatu ko idan da abinda banhaneba naxo natanbayeshi,nace masa banida matsalar komai yace ai haka akeso nace munafiki dandai a gidane kake yimin haka Amman da dagani saikaine Na isa naci wata jarabawarka,
Chapter 4 · 0% Book details