← Book details Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 18

Sashe 11

Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri nasuri jakata nafito ko tsayawa yiwasu amaryar sallama banyiba,nasan dai nace da fauxee natafi dagamin hannu kawai tayi dan tasan baxan iya tafiya ni kadaiba ,sbd yanayin unguwar ,gashi kuma tasanni da tsoron tsiya gashi unguwar babu mutane sai kayi tafiya me nisa kafin kaga wani ,a xuciyata nadinga godiya danni temakona ma yayi dan komai xai iya faruwa a wajen ,naje kusa dashi nace ngd da temakon da kayimin ,ko kallona beyiba bare nasamu mgnar arxiki ,yace da sultan yashiga mota ,nabude gidan baya naxauna nayi tsuru dani kamar munafika ,tunda muka fara tafiya becemin komaiba shida sultan kawai suke hirarsu a kofar gida ya sauke ni nashige cikin gida da murnata ,nasamu mafaka dan nasan idan nace dashi muke baxa ayimin fadaba ,ina shiga kuwa tarifeni da fada nace umma ya Abdul ne yace natsaya mutaho tare sbd yana cikin abokan ango tace to ai shikenan tunda kuna tare kinci sa a abbanku be dawoba dan nasan da yadawo saimunsha fada dagani harke din nace Allah ya kiyaye ,washegari yini da kuma dinner da daddare to Amman yini kawai xanje dan nasan dinner tafi karfina da wuri fauxee taxo har tanayimin tsiyar wai jiya ko sallama banyi mataba sbd jikina yana rawa naga mala,ikana ,nace kinmanta dai lkcin da nayi miki sbd hankalinki yana wajen rawa ,nace kedai wlh fauxee kirage san bidi a ,tace to ke karkiso nace nifa babu wata dinner da xani ,jiyama dan ya Abdul yarufamin asirine da bansan yadda xanyiba ,tace kawai dai tsoro ya hanaki sakewa ,gashi kuma kinyi kyau Salwa kinga kuwa yadda kika gigita maxan gari ,nace xugani dai fauxee ,tace ke wlh da gaske nakeyi ,shi kansa Mlm Abdul din ya dinga kallanki kamar wani tsohon maye nace wannan kuma kinyi masa sharri ,tace lkcin da kike cikin fili ya dinga kallanki yana dariya damun hada ido dashi saiya gintse fuskarsa kamar beta6a dariyaba ,nifa har mamakin kallan daya dinga yi miki nadingayi Amman dake yafini wayo saiya nuna kamar bake yake kalloba nace nidai duk abinda xakice bayadda xanyiba tace to ai shekenan,wajen karfe shidan yamma nafito xantafi amaryar tanatajin haushen tafiyar tawa nace sbd kar umma tayimin fadane jiyama bakiga fadan datayiminba tace to shikenan Salwa ngd Amman dan Allah gobe kixo kai amarya nace mata to amarsu Allah yasa tabarni ,mun taho da fauxee xata rakani bakin titi nadau mota ,sai kawai ganin mota mukayi a gabanmu ya xuge Gila's din motar yace ke ina xaki ,nace gida xani sbd naga dare yakusa ,yasha kunu yace kin kauta Allah yasa inda kikace xaki nufa ,ba inda aka saba xuwaba ,

Tace to Salwa nixan juya tunda ga Mlm Abdul kuntafi tare yace a a tsayata aisaita halacci dinner, nace a a wlh umma tace karnakai dare yace a a gantalalliya garadai a tsayadin ,nayi saurin tare a dai daita sahu ,ya fito da sauri ya sallameshi ya kalleni yasha kunu idan kinga dama sai kishiga a kaiki gidan tunda yau gantalin ya isheki ,koda yake nifa sainaje dinner sbd ina daya daga cikin abokan ango yace ke fauxee shigo mukarasa gidan saita shirya fauxee tace to ai bataxo da shirin xuwaba yace to meye ai saitaje haka,koda yake kasuwa take nema koxa a samu Wanda xai taya idan bata xubar masa da mutuncinsaba dan kuwa duk Wanda yasanta inyaga mutum da ita to sunansa mara kamunkai ,nima da nake yawo dake ansan nafi karfin ajikinki kodame gadin gidanane Salwa yafi karfin ajinki ,itadai fauxee tsayawa tayi tana kallan ikon Allah waishi wane irin mutum ne banda fadar mgn babu abinda ya iya ,gashi idan yaxaro wata mgnar baya tunanin mexata haifar ,ita kuwa Salwa tsayawa kawai tayi tanajin irin maganganun da yake gymata ,haka tahakura suka koma da fauxee amarya ta gansu ta dinga murna tace Allah dai yayi saikinje wajen tunda bakiyi shirin xuwaba ,ga wani material da aka dinkamin kinga kuma shegen telan nawa yayimin yayimin kadan kidauka kawai nabar miki ni kaina nasan yayi kyau ga dinkin ya dace da kayan riga da siket ne Amman danasaka saiyatashi kamar doguwar riga naci daurina kamar gwagwaro nayafa karamin mayafi daman takalmina me tsinine danni inasan takalmi me tsini ,ina fitowa na nufi mortar tasa sainaga kamar beganeniba sai nace ya abdul nashiyo ya kuramin ido yace Salwa yanxun abin naki har yakai da arar kaya ,wlh kincuci iyayanki dan banga abinda suka rageki dashiba duk wani kokari suna duk dan surufamiki asiri Amman baki kyautaba nace ya Abdul duk irin abinda kake xargina dashi abin bekai hakanba ,banta6a sha,awar kayan waniba nadogara da wanda iyayena sukayimin ,ke rufemin baki kinxata ban Dade da sanin dadin bakinkiba ,nace kayadda dani rahmace tace nasa sbd anyi mata dinkin yayi mata kadan kuma saida ummanta tasa baki sannan nakar6a ,sai kawai yayi shiru besake yin mgn ba ,a wajen dinner naxauna Na nutsu shi kuwa yadinga harkokinsa ni kuwa ina takure waje daya sai wanine yaxo inda nake yadinga yimin hira nidai nayimasa shiru ,yace dan Allah kibani Andres din gidanku nace aini bana xance sai dai ga yayana can kaje katanbayeshi idan yabaka ixini shikenan nanuna masa ya Abdul yamike ya nufi wajensa ,ya mika masa hannu suka gaisa ,yace 'kanwarkace ta aikoni tace saika bani ixinin xuwa wajen ta yace to nabaka idan da gaske kakeyi danni yaudarace banaso yace to babban yaya ngd yadawo wajena ya xauna sai dai damun hada ido dashi saiya dakamin harara ,saidai nayi saurin kautar dakaina a haka dai yace nataso mutafi idan naga dama ko acikin motarma banda masifa babu abinda yakeyi ,wai yana me bani shawara domin narage San maxa ,domin basuda tabbas nidai shiru kawai nayi masa a haka dai tafiya tayi nisa karatu kuwa yinsa akeyi bana wasaba ,ranar wata juma ,a inata sauri xangujewa wani saurayi da yaketa takuramin shima a school din yake waishe beyadda ba sona yakeyi ,gashi Mlm Abdul yamin iyaka dashi domin yacemin bamitumin arxiki bane ,waini daman banayin saurayi mutumin arxiki daga dan iska sai mashayi ,ina tafiya ina wai waye Ashe bansaniba naxo kofar office din ya Abdul ,abin tsautsayi shikuma yaxo fitowa ji kawai nayi munyi karo da mutum ina daga idona naga shatin janbakina a jikin rigarsa ,gabana ya yanke ya fadi ,yatsaya yayi shiru kamar baxaiyi mgn ba ,ya galleni banxa ballaxa wadda batasan ciwon kantaba sha sha sha mahaukaciya yakalli ya kalli kansa yace Salwa wannan jikin yafi karfinki ko nima xakiyimin abinda kekeyiwa sai dai kuma yayi shiru yashige cikin office dinsa yana masifa ,ni kuwa gabadayana nagamajin kunya sbd acikin mutane yayimin wasu samari harda dariya ni kuwa gaba daya jinayi school din tafita daga raina nayi saurin barin wajen get kawai nanufa a dai dainata kawai natara nace masa dan agundi yacemin dari biyu Na mika masa ,gidan aunty Binta Na nufa naje nafashe mata da kuka ,tace ke kuma meye hakan ,nace menayi masa ya tsaneni ?ya tsaneni a gaban kowa yake cimin mutunci ,tace to waini Salwa yaxa ayi nasan waye wannan ,nidai kuka kawai nakeyi ta dinga rarrashina saida xuciyata tayi sanyi sannan nagayamata komai ,tace kuyi hkr Salwa ni babu abinda xan iya kinga iyayensa suna ganin girmansa da darajarsa sai ace nice nake xugaki ,Amman insha allahu duk sai kinrama duk abinda yakeyi miki

💖💓💖💖💖ZAZZAFAN RABO💖💖💖💖na Aisha Umar Indabawa marubuciyar littafin Meka Maidani💖💖💖💖

📱typing📱

🦚page 1️⃣2️⃣🦚

Bismillahir rahmani rahim da sunan Allah merahma mejin kai

****** ta dinga kwantarmin da hankali har xuciyata tayi sanyi naduba lkc shida saura ,gabana yayi mugun faduwa sbd nasan yanxo yaje gida ,nasan kuma sharrine xai biyo baya nayi saurin yi mata sallama na fito,inda Allah yatemakeni nayi saurin samun adai daita sahu ,abakin layinmu aka saukeni nakarasa ciki da kaina ,abakin get din gidan su naganshi shida wannan direban nasu ,nasunkuyar da kaina xan wuce sai cemin yayi sannu daxuwa gantalalliya, Wanda take wadda take jawa iyayenta mgn ,gidan ubanwa kikaje ni dai bankulashiba ,shi kuwa habu direba sai dariya yakeyi ,ina shiga umma tarufeni da fada wai gidan ubanwa naje,domin Abdul yaxo nemana har sau biyu ,kuma yace kundade da tashi na fashe mata da kuka ,nace sharri yayimin umma waini menayi masa yatsaneni haka ,duk wani sharri shiyakeyimin har yar iska yakecemin ,umma wlh baya sona ya tsaneni ,rannan fa da banida lfy har kaini Asibiti yayi wai ayimin test din masu ciki wai sbd yaga nayi amai ,rufemin baki mutuniyar banxa ai alama yagani ,nikam babu abinda xance dashi sai godiya haba Salwa meyasa ke bakisan me 'kaunarki tsakani da Allah ba ,duk mutumin daxai tsaya akanka yaga kadaina wani abu Mara kyau ai shine masoyinka a duniyar nan kasamu meyimaka fada ai arxikine ,daga ina kike nace ,umma agaban "yan mkrantafa yacimin mutuncifa ,ni kuma nayi tafiya ta gidan aunty Binta dan sbd xuciyata tayi sanyi .

Aunty Binta makociyarmuce da suka tashi suka koma k'ofar dan agundi duk duniya babu gidan da nake shiga a layin ,sama da gidan ta ,sbd mutuncin da mukeyi da ita ,nayi bakin cikin tashinta sosai har kuka nayi a hk harna saba ,da xaman gida babu inda nake xuwa ,washegari ina xuwa school fauxee take cemin wai jiya ina nashiga ai gashi nan najawa kaina Mlm Abdul yayi test kuma yace duk Wanda beyiba yajawa kansa matsala nidai nayi mata banxa dan banida amsar bata ,kuma nasan danni yayi test din ,nace to Allah yayi mana tsari da masu sharri nacigaba da harkata .
Chapter 11 · 0% Book details