Sashe 5
Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yau ina ganin munkai sultan nafito nafito nayi tafiya ta ,niharma namanta da munyi haka dashi sai kawai jin kira nayi wai naxo yana kirana axuciyata tana bugawa nashiga office din ya kalleni koda ace baki fadaba ainasan kinada masu baki kudi bawai dani kika dogaraba,nidai nayi masa shiru koda yake aibabu me tuhumarki tunda agida kike taba barikinki Na dago idona da sauri nakalleshi yace ko karya nayi miki yasha kunu mace idan kagama inada laccar da xanshiga yanxo,koda acema kinxauna baci xakiyiba sai a shekarar karshe xan nunamiki nidin sunana Abdul Aziz nidai banyi mgnaba sai a lokacin nace dan Allah malam menayima katsaneni hk kayi hkr kabarni hakan in kuma da abinda nayima katsaneni kagayamini saina daina wlh kema kinsan laifinki a wajena dabaki aikata laifin danafi tsanaba da babu ruwana dake kinsan ni natsani dan iska kumake itace shiyasa natsaneki tsana kuma tahar abada karki ta6a tunanin xan 'kaunaceki nadago idona da sauri Na kallesa,yace tabbas abinda nafada gaskiyane ni daman haka nake kowa yasan irin tsanar da nayiwa wanda besan ciwan kansaba,tunda nidai nayarda da kaina nace ngd xan iya tafiya yace idan kinxauna uwar mexakiyimin,nafito inajin haushin abinda yayimin no kuwa xantayin addu,ar Allah yahadashi da mara kamunkai,tunda bashida aikin da yawuce aibata yaran jama,a idan Allah yabashi agidansa saimuga yadda xaiyi , muna bakin bishiya nida fauxee take cemin Salwa wlh lamarinki da Mlm Abdul mamaki yakebani kingadai shi bedamu darayuwar kowaba shidai kawai ayi karatu, shiyasa nake xargin akwai wani abunda yake tsakaninku,Na kalleta nace Amman kinbani mamaki kinsan ai yadda yatsaneni Amman har kikeyin wannan tunanin dan Allah karki sake yin wannan tunanin,a haka dai muka dinga hirar karatu har yakeyimin mitar rashin xuwa gidansu,nikuwa kullum ina hanyar xuwa inda kike nace yi hkr sai dai idan kinsake xuwa saiki yanbayi umma da kanki saitafi barina tace to ai kuwa wannan satin a gidanku xanyi, nace to Allah yasa tabarni tace amin,wajen axahar saiga fauxee nan nadinga murna sbd banida wata 'kawar da nakeso kamarta koda yake gaba day an 'yan matan layin basa Shiga harkata wai sunfi 'karfina basa shiga harkata sbd in "yar talakace,tace tafiyafa naxoyi dake nace nidin tace eh saikije kiyimana kwana biyu nace gakiga umma nan ai kinyi sa,ama Abba yana nan, tace yauwa shima xantanbaya,inajin suna fafatawa da Abba yanace mata Amman banda kwana tadinga magiya yace to shikenan banda yawo dan xai turo Abdul yagane masa abinda mukeyi tace babuma abinda xamuyi Abba, anacikin mgnar saiga malam Abdul muka gaisheshi ya amsa mana a yangance,yace da Abba lfy naganku a tsaye wai kawar salwace tace nabarta taje gidansu tayi kwana biyu,yasha kunu gaskiya ni Abba banyardaba saidai tayi kwatancen gidan gobe da safe nakaita da dare nadaukota Abba yace to kunji abinda yace ko,tace dan Allah Mlm Abdul yace kinsanni bana mgn biyu in nafada angama magana ki daiyi hkr sai wani lkcin,bata dadeba tace xata tafi narakata har bakin titi,tace gaskiya Salwa Mlm Abdul yana takura miki sai kace wani wanki ko kanin babanki,nace ni ai duk Abba ne yajamin sbd shine yace yabashi amanata bari kiga goben cewa xaiyi sai wani satin koma yahanani xuwa gaba daya,tace nidai gobe ina jira nace to Allah yasa mudace tace amin dana dawo daga rakata naganshi shida sultan ,sultan din yadinga kwalamin kira nayi masa banxa,inajin sa yana masifa wai babu Wanda yaisa yawulakanta masa yaro daman shine yasa shi yayimin mgn
💕💕💕ZAZZAFAN RABO💖💖💖
Na Aisha Umar Indabawa marubuciyar littafin Meka Maidani💖💖💖
🤳Typing🤳
🦚page 7🦚
Sadaukarwa
Na sadaukar da wannan littafin ga malaifiyata hjy Khadija Allah yajikanki yasa kin huta Allah yasa kina cikin makwanci me kyau amin ya Allah
Jinjina
Jinjina ta musanman ga masoyan wannan littafin ina godiya sosai sisters💗💗💗
Baxan manta dakuba "yan uwana Allah yabarmu tare Allah ya'kara hada kanmu ameen ya Allah .
Godiya ta musamman ga kanina kamal da irin kokarin da yake yi akan wannan littafin.
" wajen 'karfe goman safe ya turomin da karamar takadda wai idan ng dama nashirya da wuri ,Na cewa da sultan din yace masa to kawai ,nayi shirina a tsanake nayi kwalliya sosai doguwar rigar shadda nasa naci daurina ni kaina nasan nayi kyau sosai,sultan yashigo da gudunsa aunty wai kixo mutafi nace to,nayiwa umma sallama tayimin nasihar na kare mutuncina nace to,ina fitowa yakafamin ido har saida naji kunya Na sunkuyar da kaina ,Na gaisheshi sai cemin yayi daban kwana ba kin gani sai kawai nayi shiru danni wani abun nasa yadaina bani haushi saidai yabani dariya duk lokacin dana dago kaina sainaga yana kallona ta mudubin motar ni kuwa nasha kunu,tafiya mukeyi ta kurame sai can kuma yace su Salwa xa,aci dadi xa,a tauna 'kashin kaji gaskiya ke dai me kwadayice daga ganin yarinya "yar masu kudi kinbi kin nace nata dan Allah Salwa ki daina irin wannan halin ,sultan yace uncle dan Allah kakaini gidansu aunty me kyau tabani alawar da take bani kasan ita tanasona Aunty uwa bata sona ai kamace karna sake kulata ko ,kumafa uncle ina Santa ,yace lalala baruwana da sultan dina kawo hannunka mukwance munyi fada,yace yi hkr dan Allah uncle nadaina Santa yace halintane banasan kayi kaga ita mekwadayice kaima kuma tafara koyama meye bana siyama da kakesan alawar gidansu babyna karka sake kaji danfa kai nake Neman kudin nan ,to yi hkr uncle mudaura munyifa alkawari baxamu sake yin fadaba yace to ai kaine kajawo ,kagani banasan Salwa kai kuma kanasanta to nadaina santa uncle ,in fada baxamuyi fadaba eh inajinka aunty Salwa tafi dayar aunty kyau mudaina xuwa wajen waccan mudinga xuwa wajen aunty salwa ,saiyasa masa kukan karya wayyo yarona nafisan waccan antin tafi tarbiya wannan batada kamunkai,toyi shiru uncle dina baxan sake ba to nayi suka wani tafa sukasa dariya saikace abokan juna ni kuwa haryasani nafara hawayen bakinciki yace ke kiyi mata waya kice mun 'karaso ,nadaga wayar nagaya mata tace to bara nafito ina cikin motar ta'karaso nafito nace ngd yace bana bu'kata,fauxee ta gaisheshi ya amsa dagyar ,salwa naji ankirani ungo wannan ledar kikai musu tsaraba sauran kuma kinuna musu halin rashin kamun kanki nace ngd kawai ,muna shiga gidan tamkar ansanni suka dinga murna kowa kuma yasan sunana tundaga kofar gidan nasan su fauxee masu kudine sosai ,takaini nagaida mommynsu na mi'ka mata tsarabar nace inji ummanmu ta bude turarurrurukan wutane masu kanshi sosai ko a ina yasamoshi oho tace ngd sosai salwa kiyi mata gdy nace to, dakin fauxee ma kawai abin kallone nidai haka nadinga kalle kalle sai kace wata "yar kauye ,muka dinga hira sosai nasake a gidan tamkar gidanmu ,lkcin cin abincin rana yayi tace Salwa xomuje kan table muci abinci nace nakoshi ,taja hannuna muna xuwa sai kunya ta kamani sbd harda yayansu namiji ,ya kalli fauxee yace sister axuba dani dan kinsan tare mukeci ta kalleni tace ya Muhammad yaufa nayi bakuwa yace to meye ai itama 'kanwatace,tace ai salwa kunyace da ita,mommy dai dataga nakasa sakewa saitace da fauxee mutafi dakinta ko acandinma kadan naci sbd kunya kuma nadinga tuno abinda Mlm Abdul yacemin sai nake ganin kamar yana gabana,bayan la,asar naga sabuwar number ankirani da ita nadaga da sallama ,akacemin idan kinga dama ina waje ina jiranki nace masa to,nace salwa Mlm Abdul yana wajefa tace naxata mune xamu maidake da daddare nace tabdijan aiga kanin babata yaxo duk mukasa dariya,takaini wajen mommy mayimata sallama tabani kaya a leda nayi gdy muka fito bakin motar tasa,saiga ya Muhammad nan yace to kanwata sai kuma yaushe sai kawai nasa dariya ,yace Mlm Abdul barka da yamma ya hidimar 'kannanmu yace kashinan muna fama suka dinga hira kamar sunsan juna ,yaciro kudi a aljihun wandansa yace to gashi 'kanwata nace kabarshi yace to bara nabawa yayanki ya ajiyemiki yasako cikin motar,yaci uban kwalliya da kananun kaya, yayi kyau sosai ,niko "yar mutan Indabawa nace salwa kodai kin yabane🤪 har munfara tafiya yatsayar da motar yace waye direbanki nabude motar nakoma baga,yace salwa gayamin medame kikaci nace babu komai sai nakoma gida yasa dariya yace salwa 'kawata dasauri nadago idona nakalleshi ,naga munata tafiya ba hanyar gida mukayiba nace ya Abdul ina xamu ,yace saidake xanyi sbd nagaji da ganin ki ,nace dan Allah kamaidani gida umma xata yimin fada ,yace muna taren salwa nasan abinda kike nufi nafi karfin nayi wani abun dake niba dan iska bane irinki ,kekoda inayima nafi 'karfin nayi dake wlh ,nace ainaga samarin yanxo basuda amana ne yace ya isheki ni nafi karfinki daga haka yasha kunu sai dai yaxubamin ido ko canjamasa nayi oho masa.