← Book details Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 18

Sashe 10

Zazzafan Rabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Yaja motar mukabar wajen ,yace kinga jiki ba irin na wandanda kike ma,amala dasuba ,fata kamar ni nayi kaina ,ke barama yau nagaya miki Salwa ,nifa da wuya nace inasan mace saidai tace tanasona ,mace daya nasan Na furtawaso itace Islam ,kuma in Allah ya yarda itace matar aurena ,ya kalleni yasa dariya yace koda yake da yawan maxa ance kece kikeyi musu fade bawai sune sukeyi mikiba ,bansan lokacin dana kalleshi ba ,yace to karya nayi miki ,koba hakan bane "yan mata kowafa yasani yasa dariyar mugunta ,hawayene sosai ne ya dinga xubomin,nace kanji tsoron Allah kadaina yimin irin wannan sharrin ya Abdul mutuncinka yana ta raguwa a idona ,idan baxaka fadi alkairiba to kayi shiru da bakinka ,ban cancanci wannan xafafan kalaman daga bakinkaba tunda kasan komai melaifina ya Abdul ,sai naga jikinsa yayi sanyi sosai be 'kara yin maganaba harya saukeni a 'kofar gida, nashiga gida tace waye ya kawoki nace ya Abdul nayi mata sannu da gida Na wuce dakina na dinga tunanin duniya ina kwance nace banda sharrin ya Abdul yata6a jin inda mace tayiwa namiji fa'de ko kuma salan sharrinne yaxo da hakan ,umma tace me kikeyine a dakin nace kwanciya nayi ,tace to kiramin Abdul a waya idan beyi nisaba ,yaxo yaci ,'dan wake tunda yanaso nace ni wayata babu change to dauki tawa ki kiraminshi sako kawai natura masa akan umma na kiransa idan beyi nisaba ,sallamarsa kawai naji yana cewa umma Ina wuni ,tace lfy lau ya aikin naka yace lfy wlh ,yace umma gani Salwa tace kina kirana ,daman 'dan wake nayi nasan kuma kana sansa shine na ajiye maka ,yace yauwa umma kamar kinsan daman yinwar nakeji ,wata yarinyace ta chajamin kai a mkranta ,shine harna manta da yinwar cikina ,tace Allah ya kyauta sai anayi ana hkr da dalibai ,yace gaskiyane umma ,kinga sbd tashin hankalin yau harna fara tunanin barin makarantar ,dalibai matsalane dasu barin wata guda daya tana wahalar dani ,ta mi'ke ta xubo masa ta ajiye masa a gabansa yace ngd umma ,yace kinga dalibifa guda daya saiyasaka hawan jini da ciwan xuciya a kaika lahira baka shiryaba ,ita dai umma dariya kawai take yi masa abincin da yaci kuwa bana wasaba ,inajin umma tanayi masa nasiha akan hkr,ai kuwa umma munayi sai dai mu'kara akan Wanda mukeyi .

Yayi mata sallama ya tafi ,tunda ya fita take yabansa nidai har mamakin yabon da take yi masa nakeyi ,wata irin hidima yakeyiwa gidanmu rabon da Abba yasiyi kayan abinci harna manta ,ya Abdul ne yake siya komai da komai tun Abba yanakin kar6a harya hkr sbd nacin da yakeyi masa ga biyayya sai kace dan cikinsa,duk duniya ya Abdul babu abinda yakeso sama da doki dan duk wani wajen da ake ajiye doki yasani dan har wajen kiwon dokuna yake dashi ,idan xa ayi kilisa yara suxo suyita ara ,kowa yasan shi mayen dokine ,dan abokansa mayendoki suke cemasa dan tun yana karamin sa, to gashi dansa sultan yagadoshi ,dan duk inda yaga doki ya dinga murna kenan yana tsalle ,wajen dokunan Abdul kuwa kullum sultan yana wajen a xaune ,saida Abdul din ya gane yasa habu direba ya dinga kula dashi sbd karsu harbeshi ,bikin rahma xamuyi wannan satin ,tare mukeyin karatu da ita ,duk tabimu gidajenmu ta raba mana kati ,ni sbd tasan irin tsananin da aka yimin a gidanmu ,ta nemi alfarmar umma dan Allah tabarni naxo bikin tace to rahma xanbarta ,sai dai bandakai dare a waje tace to umma ai wani abun sai dare ake farawa kamar fatin "yan mata ,ai SBD babanta ,tace a ro'karmanashi dan Allah umma ,tace shikenan, ranar kamu fauxee CE taxo waimu tafi,tace da umma xamu iya kai bayan isha umma dan Allah ,to Allah ya kiyaye kuma Ku kama mutuncin kanku ,muka amsa dato umma ,murna rahma tadingayi sbd umma ta barni naxo ,ina ganin lokacin da xamu wuce Mlm Abdul shida sultan akan mota sunyi shiga iri daya da 'kananun kaga sunyi kyau sosai ni kaina abin yabani mamaki da naga sultan yana dagamin hannunsa ,nima saina tsinci kaina da daga masa nima ,ina kallan yaron yanata murna ,shi kuwa Abdul kallo daya yayimin ya dauke kansa yasha kunu, nima nasha kunu na dauke kaina ,bayan tafiyarsu ya kwalawa malam habu direba kira ,yace yi sauri kabimin motar can data wuce salwace a ciki ,Mlm habu kuwa ya arta a guje ,daman abinda yakeso kenan bare kuma ansahi ,munafikine nakin karawa bare kuma ansahi daman yadade yana bibiyar lbrn salwa ,Amman babu fuska a wajen Abdul, suna gaba yana binsu a baya ,inda Allah yatemakeshi sun dan tsaya kara mai amota da babu yadda xa ayi yakamosu ,a kundila suka tsaya ,shima yayi parking din motar nesa dasu har yaga inda suka shiga da alamama kamar biki akeyi ,yajuya ya gayawa uban gidansa ,sbd tsabar Sharrin Mlm habu sai cewa yayi wai yaga kamar sun sake shiga wata motar da maxa a ciki,nanda nan ya sauko daga motar ,yace sultan koma gida unguwa xani ,yace uncle nima xani dan Allah ,idan kabarni a gida kuka xanyi ,yasa shi a motar yatayar sukabar layin duk Wanda yagansu saiya birgeshi shi kuwa sultan tamkar dan larabawa ,ya tsaya a kofar gidan da akayi masa kwatance sai yaga ai gidansu rahma ne yata6a rako abokinsa Ibrahim ashema bikinsane,dadai beyi niyar xuwaba amman yaxama dole ya halacci bikin dan yasan halin samarin yanxo ,kuma gashi Salwa xata halacci bikin gara yasa mata ido ,ya daga wayar yakira Ibrahim yace a ina xamu hadu ,yace muhadu a gidansu amaryar ina hanya to ina tsaye a kofar gidan masu ina jiranka,akan mota suka tarar dashi da sultan duk sauran abokan namu suka dinga mamakin ganinsa wai lallai yaciri tuta yana da sa a ,kuma yaciri tuta ,shi kansa yasan xa,ayi babar harka wajen kamun aka nufa ,banta6a xatan ya Abdul xaije wajen,harkata Na dingayi ,kayan danasaka yayi matukar yimin kyau ,material ne yallo,sai nayi mata hadin blue ga dinkin ya xaunamin nasa takalmi me tsini ni kaina nasan nayi kyau sosai daman atamfa nasako da xamu taho shi kuma nasakoshi a jakata watace da taxo yiwa amarya kwalliya tayimin sbd munyi hira sosai ,nasake a wajen inata harkata SBD naga tabamu muhimmanci nida fauxee, wajen yayi kyau sosai ya burgeni ga amaryar tayi kyau sai sheki yakeyi ,rawa sosai nakeyi akuyar daure tasamu sake,abokan ango kuwa sai xubamin naira sukeyi,ni kuma sai rawata nakeyi,a tsanake dagowar da xanyi muka hada ido da ya Abdul, yanata kallona yana dariya da alama nagama birgeshi besan naganshi ba ,sai nunawa sultan ni yakeyi kaga aunty can jeka wajen ta ,yace bakaga yadda take rawaba daman ta iya rawa haka aunty ,Abdul yace kagantadai tanata yin rawa a cikin mutane ,sultan yace ainasan kaine ka koya mata yin rawar yace kayimin sharri sultan yaushe kaganni inayin rawa to kaima yau kayi mu gani dan Allah uncle, so kakeyi ace tafika iyawa xumuje muyi tare da aunty kayi mata likin kudi itama to tsaya ango ya shigo sai muyi kaji yaron kirki,ita kuwa tunda ta ganshi ta shiga hankalinta dan tasan saita fuskanci wulakanci daga gareshi,ta nemi waje ta xauna tayi tagumin dole,fauxee da kida ya rinjayeta taxo tajamin hannu akan mukoma fili ,naki yadda data gaji ta tafiyarta ta barni.

Kiyi hkr da wannan kaina yana ciwo.

💓💞💖💛💘ZAZZAFAN RABO💙💙💙💛na Aisha Umar Indabawa ,marubuciyar littafin Meka Maidani 💖💖💖

📱typing📱

🦚page1️⃣1️⃣1🦚

Bissimillahir rahmani rahi.

Dan Allah kuyi hkr kunjini kwana biyu, rasuwa akayi min ,ina fatan kowa yana yana cikin koshin lfy .

Naji dadi sosai da bibiyar littafin nan da kuka dingayi Allah yabarmu tare💖

Duk abinda nakeyi yanxo yana kallona ,axuciyarsa yace lallai wannan yarinyar da xa a barta daba 'karamin hatsari xata jawowa iyayentaba ,Ashe daman batayin abu dan Allah wato daga ganina ta nutsu ta koma gefe ta xauna ,kamar mutuniyar arxiki ,lallai duniya tana rudar mutane ,sai da ango da amarya suka shiga yaje yanayi musu liki da Dallas ,ya kuma mi'kawa sultan ya dagashi shima yanayi musu ,bayan yafitone yaxo dai dai inda salwan take xaune ,yace 'yan mata babu kudin likine ,yaxaro a aljihunsa ya mika mata ,yace ayiwa abokan harka liki tunda duniyar xama kikaxoyi ,yaja hannun sultan sukabar wajen da alamama kamar ya gama xaman wajen tunda naga sai faman duba agogo yakeyi ,takwas saura minti biyar nagani ajikin wayata ,nan danan hankalina yatashi namike da sauri ina Neman fauxee ,nagaya m,ata nifa tafiya xanyi ,tace da Allah kibari bayanxoba ,daman ita fauxee akwai San bidi a wayata naji tana 'kara nadauka ,saijin ancemin,duk wata yarinyar arxiki yanxo ta nufi hanyar gidansu ,wadda kuwan takesan shanawa saitaita xama ,idan kinada niyar tafiya gida sai a temaka miki ,idan kuma anan xa a rage dare ,sai nace dasu umma surefe kofarsu ,kincemin anan xaki kwana .
Chapter 10 · 0% Book details