← Book details Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 23

Sashe 9

Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko da dare yy sai da aka yi drama wurin kwanciya don tace ita tace baza ta kwana kusa da shi ba dole Mamy tace dawo wurinta tunda har ya fara mugun tar ta.
Baiji dadin rabasu da Mamy don those days da yy spending tare da ita ji yake kamar bazai iya bacci ba sai juye juye yake.
Sai da ya tabbatar da sunyi bacci sannan a hankali ya sauko daga kan bed din yaje a hankali ya dauko Heedah a hankali ya maida ta bisa gadon.
Qura mata ido yy don ta masa kyau sosai suman ta daya dan kwanto bisa forehead dinta ya sa hannu ya saqe mata bayan kunne sannan ya kissing forehead da yan lips 💋 👄 nata sannan ya musu addua.

xxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxx

Tun asalatu ta tashi tayi mamakin ganin ta bisa don tasan a wurin Mamy ta kwanta.
Kallon face dinsa tayi bacci yake yi hankali kwance kallonsa take don ya mata kyau he is more handsome when he's sleeping and relaxing alamun baya tare da stress.
Lips dinsa ta kalla yan yala2 batasan lokacin da takai hannun ta bisa lips nasa ba, thumb dinta tasa tana zagaye lips dinsa sai kuma ta cire hannun.
Can kuma ta qara aza hannun tun daga forehead dinsa ta fara shafa shi har kan hancin sa, lips nasa daga nan kuma sai jaw dinsa Wow he has strong jaw ta fada cikin zuciyanta.
Kallon qirjinsa tayi wanda yake sanye da singlet, kallon qirjin take yanda yake da fadi sosai hannunta takai cikin singlet dinsa kuma sai ta tsaya to wai meke damunta ne da take ta taba sa tunanin da take yi kenan (nidai nace yau Heedah kwartanci take ji 😜lol)
Bisa cikin sa ta aza hannuwanta Wow he really has a tough stomach matsa wa tayi da hannunta bisa six packs dinsa wow ga abs da sauri ta Kalli fuskan sa aikuwa gani tayi sunyi four eyes 👀 wanda yasa yan hanjin cikin ta kadawa .............................................

Taufa Heedah na kwartanci an kama ta yaya take ne 😏

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/13, 1:43 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍4⃣0⃣

Don Allah kayi haquri yah Adeel Don girman Allah kayi hqr bazan qara ba Allah sai hawaye Shar2.

Damn why do you stop Pls continue manah.
Kallon sa take tace nidai Don Allah kayi haquri bazan qara ba Allah.
Yace ok zan haqura but akwai condition you have two options ma kuma dole kiyi daya daga ciki.
Yace kina ji ko daga kai tayi yace yawwa either ki ringa yimin abunda kk mun yau na kwana 20 ko kuma na rama duk abunda kk mun har kwana 20 kuma safe da dare.
Don haka zabi wanda ya miki.
Don Allah yanzu baza ka haqura ba.
Yace Allah bazan haqura ba kawai ina bacci kizo kina taba mun jiki kawai sai na haqura ni yanzu kinga ma kinyi dis virgining dina tunda wata mace bata taba touching jikina ba.
Na shiga uku ta fada tace wlh yah nan kawai na taba ta fada tana nuna masa da hannu.

Yace oho miki nidai zaba tayi shiru yace ok ni zan ringa miki koh da sauri tace ah ah nidai yace ok second option din kenan.
Well as you wish Amma duk inda kk taba sai kin ma wurin hot kiss.
Da sauri tace wlh yah ban maka wannan ba wlh.
Yace to ni kuma haka nake so.
Tace don Allah fa nace yace ni kuma a matsayinki na mata ta ni na baki umarni in kuma baza kiyi ba to wai tsaya ma yaushe muka fara musu dake ne.

Mamy su kaji tana wai yau ku baza kuyi sallah bane kk ta wani qus2.

Tashi yy tare da fadin end of discussion the decision is made, and this case is closed. Ya wuce masallaci.
A sanyaye ta tashi ta shiga bathroom tayo alwallah sai tunani take wai mema ya ja mata taba sa gayanan ta ja ma kanta.

Doc na shigowa tasa rigima sai an sallame ta ita ta gaji da zaman asibiti nan.
Doc yace dama yy niyyar sallamar su yau tunda duk suna lfy.
Adeel ya rada mata good work dama kinga we need some privacy ko ya fada ya na daga mata gira.
Nan danan tace to Doc to ko zaa bari sai nan da two days.
Yah Adeel yace me zaiyi in ba dariya ba ............................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/17, 8:24 AM] My Blood: [3/15, 7:36 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍4⃣1⃣

Doc ne yy dan murmushi yace what makes you change your mind this quickly.
Heedah tayi rau2 da ido tace hakanan.
Doc yace ai kun samu sauqi zaa sallame ku Adeel ne zai dawo nan da two weeks don mu yi masa check up.
Adeel kuwa sai murmushi yake tayi abinsa.

Sai wurin shabiyu aka sallame su kai tsaye main house din aka nufa da su don Adeel yace baya son wancan gidan soboda yana tattare da Bad memories.
He just wants to start afresh.

Suna isa gida Heedah ta shige dakinta na da domin tayi taking bath.
Sai da tai spending kusan one hour kafin ta fito daga bathroom din.
Kai tsaye kan stool din mirror ta zauna mai Kadai ta shafa sai yar powder da wet lips.
Tana tsakan shafa humra taji an bude qofan dakin.
saurin juyawa tayi don taga waye.
Ajiyar zuciya ta sauke da taga Deelah ce.
Kusa da ita ta matso tace yawwa matar yayah a shafa humrar nan ko ina don yayah yayi qamshi da kyau.
Heedah ta wurga mata harara tace anqi din ni don inji dadin jikina nake sakawa wlh, tace kyaji dashi dai ni yanzu duk me zaki fada mun ai na gama yarda, a hospital kina ta wani lafe wa a jikinsa yanzu ki wani ce wani ba yaya kk sama wa ba.
Rau2 tayi zata yi kk don jin sharrin da Deelah Ke mata tace wlh ni ban wani lafe a jikinsa ba tace nidai yimin shiru ga friends nan bisa hanya don munyi waya dasu nace an sallame ku so, suna bisa hanya ki sauri ki qarasa.
Har ta juya tace yawwa yayah ma yace in gaya miki ki tafi ki yi aikin ki wanda kukayi magana.
Zaro ido tayi tace don Don Allah haka yace miki? Eh mana haka yace tace to yanzu yana ina ne tace nidai lokacin da ya fada mun yana dakin Mamy amma haka yace ki same shi dakin sa tace na shiga uku deelah ta kalle ta tace lfy har zata fada mata kuma sai tace ba komai don wannan sirrin su ne bai kamata ta gayawa kowa ba.

Bayan Deelah ta fita sauri tayi ta saka kayanta wata jar doguwar riga ta saka yy mata kyau sosai.
Ta fara tubke gashinta ta ji an bude qofar tun kafin ma ya shigo qamshin perfume dinsa ya mata sallama.
Juyawa tayi suka kuwa hada ido.............................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/15, 9:15 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍4⃣2⃣

Yah Adeel ya qaraso yace bana ce Deelah ta gaya miki kizo ba tace yah wanka nayi kuma ni wlh na gaji duk jikina ciwo yake.
Yace eyya my baby zo na miki tausa tace ah ah na gode.
Zuwa yy ya zauna bakin bed yace zo na tubke miki kan. Yah ai baka iya ba yace wa ya gaya miki do you know that when you are a kid I use to flat your hair.
Zaro ido tayi tace kai yayah yace wlh ko zo ki zauna ki gani.
Gabansa taje ta zauna qara matso da ita yy har ya hada jikinsu sannan ya kama gashin yana kitse mata.
Taji dadin kwanciyar kuwa har wani lumshe ido don tana son a riqa taba mata gashin ta.

Da qarfi aka bude qofar Deelah ce da tawagar friends dinsu suka shigo sai surutu suke.
Turus suka yi don ganin Yah Adeel a dakin don basuyi zaton yana ciki ba.
Da sauri Heedah tayi niyyar tashi amma ya riqe ta tare da cewa lfy. Kallon su yy yace ku bakwa sallama ne nan take Rahma l saeed tace yayah ayi haquri ba musan kana ciki ba amma in mun sani wa zai kawo mu muga soyayya.
Dan murmushi yy don yasan Rahma duk da baya shiga harkar friends dinsu mama ita ya Santa sosai ga dan banzan surutu (take note Rahma).
Tashi yy tare da kissing forehead dinta tare da cewa to uwar surutu zan fita amma don Allah kada ki cika mata kunne da magana kada ya ja mata ciwon Kai pls. Yy ficewarsa.

Dukkansu suka yi kanta kowa da abinda yake fada Rahma ce tace ke dallah kice an gyara kenan Heedah tace me aka gyara ni fa bana son surutunnan naki.
Rahma zata qara magana Umma Salma kaita tace to yar sa ido ina ruwanki ne wai ne.

Rahma tace kash har yah ya fita na manta an aiko ni wurinsa wlh Heedah tayi saurin cewa wa ya aiko ki wurinsa.
Tace wlh wata ce wadda ke matuqar qaunar sa ai bata san lokacin da ta kai mata duka ba tare da cewa wace yar banzar ce wannan.
Rahma ta kwashe da dariya tace wlh kina son Yah Adeel tunda har kina kishin sa.
Runtse idonta tayi tace ni na gaya miki haka tace to ki ce bakya son sa inji.
Heedah tayi shiru sai can tace to wai wa zaice baya son dan uwansa ne.
Dukkan su kwashe da dariya tare tare da cewa Heedah ta fada tarko.
Rufe idonta tayi tace ku dai kuka sani ....................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/17, 8:24 AM] My Blood: 💏💍ZAHEEDAH💏💍4⃣3⃣
Chapter 9 · 0% Book details