← Book details Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 23

Sashe 18

Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri ya dauke ta ya suri key din mota suka fita ya saka ta motar sannan ya zagawo ya shiga duk ya rude ko hijab bai dauko mata ba ma. Saar sa daya dare ne.
Gudu yake sheqawa kamar zai tashi sama.
Kadan2 sai ya juya ya Kalle ta, ta hada kai da knees dinta, Ita kadai tasan abunda take ji.
Dagota yy ya dora bisa qirjinsa yana shafa suman ta.
Cikin rudewa yace sannu baby girl yanzu me ke damun ki.
Da kyar tace nidai indomie kawai nake so.
Yace to sorry mun kusa isa ki ci kinji, sannu.

Cikin qanqanin lokaci suka isa gidan yy ma megadi hon, megadi bai bude ba sai da ya leqo yaga Adeel ne sannan ya koma ya wangale gate suka shiga.

Side din mamy ya kaita ya aje ta bisa sofa din parlour n sannan ya nufi bedroom din mamy don dama Daddy yy tafiya.

Buga mata qofa yake yi kamar zai balle.
Cikin rudewa Mamy ta fito tana ganin Adeel tace Subhannalah kai lfy kuwa.
A rude yace dama bab.... Am Heedah ce bata lfy , a rude Mamy tace me ya same ta ne? Tana Ina yace tana parlour n ki.
Da sauri Mamy ta raba sa ta wuce ta nufi inda ta hangi Heedah sai maida nunfashi take kamar zata shide.
Kallon Adeel Mamy tayi tace me ke damun ta.
Yace Mamy Wlh nidai kawai naga tana ta amai shine tana gamawa tace wai indomie zata ci kuma wai dole sai naki ............................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[4/16, 8:11 PM] Aysha Mazoji: "💏💍ZAHEEDAH💏💍6⃣8⃣

Mamy tace Subhannalah bari to na dora mata, kitchen Mamy ta wuce da sauri ta daura pot bisa cooker ruwan zafi ta diba Cikin heater don tayi sauri.

Adeel ne ya shigo cikin kitchen din da sauri yace Mamy kuka take yi fa kuma jikinta sai rawa yake yi kuma....
Mamy tace to wai yanzu dame zanji da ciwonta ko da takurar ka, kaje gareta yanzu zan gama inshaa Allah.

Cikin ten minutes ta hada mata indomie ta sa mata cikin plate mai fadi yadda zata yi saurin hucewa.

Coffee table ta ja ta aje plate din indomie n a gaban Heedah.

Da sauri Heedah ta saka hannu kamar wadda ta shekara bata ci abinci ba, ko zafin ma bata ji hannu baka hannu qwarya take ci kamar wani zai qwace mata.
Adeel ne yace baby girl kici a hankali mana ko jinsa ma batayi ba tana ta tura indomie.

Mamy tace batta kawai ta ci abunta don Mamy ta riga ta gano meke faruwa tun tuni.
Mamy tace dauko mata ruwa cikin fridge amma marassa sanyi sosai da kuma malt.

Sai da ta cinye indomie n kab ko Mamy sai da tayi mamakin cinye tan da tayi don qwara uku qanana ta dafa mata Ita da tasan kwara daya Heedah ke ci.

Shi kuwa Adeel zuba mata ido yy don yaga yadda take cin abinci bai taba gani ba abincin da sai ya mata dura zata ci amma gashi tana ci hannu baka hannu qwarya.

Sai da ta gama sannan Mamy ta miqa mata ruwa ta sha ta sauke ajiyar zuciya sannan ta kalli Mamy tace Mamy ina wuni.
Mamy tace lfy qlw ya jikin tace laaa Mamy ni lafiyata qlw fa.
Mamy tace to Allah ya bada lfy dai.
Yanzu lfy qlw kk ji ko tace eh bana jin komai.
Tace to yanzu kuje ku kwanta kafin asuba ta qarasa.

Ai kuwa dama Heedah bacci take ji tana tashi ta nufi room dinta, ba kunya kuwa Adeel ya bita suka shige daki tare da kulle qofan.

Rungomota yy tare saqa kansa cikin wuyanta yana shaqar lallausan qamshin ta.
Yace baby girl I hope komai normal ko? Tace ni fa qlw nake kawai I have this huge craving, wanda nake ji idan banci ba a lokacin komai ma zai iya faruwa.

Yace baby girl amma wannan abu da mamaki to ko dan kafin muyi bacci na baki wahala ne shi yasa.

Tace No! Ba haka bane ko ka manta kullum sai ammm .......
Na ma riga na saba da wannan ai.
I just don't know what's going on with me.
Yace to amma yanzu qlw kk ko? Tace eh ba abunda yake damu na I'm just so sleepy.

Daukar ta yy kamar baby yace ok tohm bari na kwantar da ke but nan da two hours zan tashe ki saboda sallah.
Tace ok, kwantar da ita yy bisa bed din sannan shima ya kwanta kusa da ita yana dan bubbuga bayanta tare da kissing forehead dinta.
Nan danan kuwa bacci yy gaba da ita. Shi kuwa tashi yy ya dauro alwala ya fara nafiloli har aka kira asubah sannan ya bar nafila.

Kusa da Heedah ya zauna yana shafar fuskar ta a hankali yana dan hura saman Idonta.
A hankali ta bude idonta tana kallonsa.
Yace baby girl time din sallah yy ki tashi kiyi kinji baby girl.
Allah Yah ban qoshi da baccin ba.
Wata irin dariya ya fashe da ita cikin dariya yace baby girl har qoshi ake dama da bacci.
Tace eh mana nidai wlh ban qoshi da baccin ba.
Yace ok yanzu ki tashi 20 minutes ma sun miki yawa kiyi sallan sai ki kwanta kiyi baccin har ki qoshi.
Sai da ya lallabata sannan ta tashi ya rakata har bathroom tayi alwalan sannan suka fito ya shimfida mata sallaya.

Sai da ya ga ta tada sallah sannan ya fita sauri2 don yaso ya makara wurin tashe da Heedah..................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[5/6, 7:36 PM] Aysha Mazoji: [4/20, 9:22 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍6⃣9⃣

Bayan ya dawo sallah kai tsaye bedroom din Heedah ya wuce ya same ta baje bisa sallaya sai sheqa bacci take. Ko hijab bata cire ba.
Daukar ta yy ya kwantar da ita bisa bed din sannan ya cire mata hijab din don taji dadin bacci.
Lallai baby girl baccin nan da gaske yinsa zata yi. Don Heedah in tayi sallar asuba ba ta komawa bacci sai dai ta zauna tayi ta karatun Al-Quran mai girma. Wani lokacin ne in ya matsa mata to dole sai tayi baccin.
Sai da gari yy haske sannan shima ya kwanta kusa da ita ya wani kwantar da ita bisa broad chest dinsa.

✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟

Sai wurin 11 Adeel ya tashi da yake ranar Saturday ne ba aiki, a hankali ya zare jikinsa daga na Heedah.
Parlour ya fita Mamy ya hanga tana kallon news.
Dan sosa kai yy ya matsa kusa da Mamy ya gaishe ta. Ta amsa cikin sakin fuska tace ya Heedah n ta ke. Dan qara sosa kansa yy
Yace ai tace lfy n ta qlw kawai craving din indomie take, Mamy dai tace hmmmmm.
Yace yawwa kuma Mamy taqi tashi daga bacci sai bacci take....
Mamy tace wai kai yaushe ka koyi surutun tsiya ne sai zuba kk yi tun dazu kuma in tana bacci kada ka kuskura ka tashe ta ka ringa barin ta har ta tashi da kanta kana ji na ko?
Yace na ji Mamy tace good.

In ta tashi ka gaya mun yace to Mamy.
Tashi yy ya nufi side din sa yy wanka ya shirya sannan ya dawo side din Goggo ya wuce tana zaune tana jin radio n ta.
Zama yy kusa da ita ya gaishe ta. Ta amsa cikin sakin fuska tace yau kuma safiya aka mana.
Yace Goggo ai nan muka kwana tace kai yace Wlh kuwa jiya wurin ukku na dare muka zo.
Goggo ta hau salati tace me kuma ya kawo ku cikin wannan tsohon daren.
Nan kuwa Adeel ya bata labarin abun da ya faru.
Goggo tace toh Ita kuma haka ya zo mata.
Adeel dake jin News bai ji me Goggo tace ba yace kuma Goggo har yanzu bata tashi ba kuma Mamy tace kada na tashe ta.
Goggo tace eh hakan ya kamata.
Goggo tace duk hidimar ku ce ta hana Mamyn ku shigowa kenan don kamar yanzu duk tana nan.
Sai da suka dan taba hira sannan ya tashi ya shiga side din Mamy.
Time din Mamy na cikin bedroom dinta.

Bedroom din Heedah ya wuce yaga har yanzu bacci take, zama yy kusa da ita yana tunanin anya lfy kuwa baccin yy yawa.
Ya dauki kusan 10 minutes yana kallonta.

A hankali ta bude idonta ta sauke Idonta kan Adeel da ya tsare ta da kallo. .....................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[4/21, 3:51 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍7⃣0⃣

Dago ta yy a hankali yace baby girl kin tashi, murmushi ta sakar masa tare da daga kai alamun eh.

Ruqo hannunsa tayi tare da cewa zanje bathroom, ok ya fada before ya dauke ta kamar baby ya kaita bathroom din. Sai da ya cire mata kayan sannan
Yace in tsaya in miki ko? Saurin girgiza kai tayi tace ah ah ka tafi kawai na gode.

Fita yy yana dan murmushi ya nufi dakin Mamy ya same ta tana gyaran closet dinta nan kuwa ya hau taya ta baayi five minutes ba suka gama tunda dama ta yi rabin aikin.
Sai da suka gama sannan yace Mamy Heedah ta tashi fa.
Tace Kai Kai shine dan sakarci tunda ka shigo baka fada mun ba.
Yace Mamy naga kina aiki ne shi yasa ban fada miki ba sorry.

Da sauri Mamy ta fito ta nufi dakin Heedah time din Heedah ta fito daga wanka tana Shafa Mamy ta shiga.
Heedah ta yi saurin gaishe ta Mamy ta amsa tare da cewa hope dai ba wata matsala Heedah ta daga Kai tace ba komai Mamy.
Chapter 18 · 0% Book details