← Book details Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 23

Sashe 7

Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har suka isa hospital 🏥 yaqi sakin hannun gaya yana loosing consciousness amma yaqi sakin hannun.
Kai tsaye ER(emergency room) aka wuce dasu a tare domin yaqi sakinta.
Sun sami nasarar tsayar da jinin amma yy losing blood da yawa shiyasa sai an qara mai jini.
Nan Daddy yace a ebi nasa dan they share the same type of blood.
Sai da aka iba har aka fara qara masa sannan Daddy ya kira Mamy yace su taho asibiti su duka, man danan hankalinta ya tashi duk ta rude sai da ya kwantar mata da hankali tace to Daddy waye bai lfy yace kedai kawai kuzo zan miki bayanin komi.
Nan danan su Mamy suka iso asibitin.
Daddy ya musu bayanin komi kuka suka hau yi wiwi sai da daddy ya musu nasiha sannan amma Mamy sai hawaye take tace amma dai Daddy ba abunda suka ma Zaheedan ko yace har yanzu ba sumin wani bayani ba dai. Ita Mamy Heedan ta take ji duk na Adeel mai sauqi ne indai heedah lfyn ta qlw.

Sai da aka gama musu komi sannan Aka kaisu resting room wanda room din yanda kasan dakin gida bed din ma king size bed ne yadda su biyu zasu hau tunda har yanzu yaqi sakinta aka dora mishi ledan jini ita kuma wasu computers ne aka mammamanna mata.
Doctor ne kema su Daddy bayani cewa ta shiga yar qaramar coma state saboda firgicin da qwalwara ta samu a lokaci daya shi yasa ta daina functioning properly but any time zata iya farkawa sai kuma ......................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/7, 2:35 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍3⃣1⃣

Mamy ce tai saurin katse doctor din wurin cewa ita Heedan fa Hope ba abinda yasame ta yace mun sa doctor Amina ta diba ta kuma cikin yardar Allah basu mata komi ba.
Wata ajiyar zuciya Mamy ta sauke sannan tace Alhmdllh ai komi yazo da sauqi tunda basu mata komi ba.
Daddy yace mun gode sosai Doctor.

Kwanansu biyu duk ba mai wani motsi cikinsu sai Adeel dake in and out of consciousness amma heedah shiru kk ji.
Suna samun kula sosai don har wanka ake musu da towel Mamy ta ma heedah Daddy kuma yama Adeel.

Yan uwa da abokan arziqi kuwa kullum cikin zarya suke kullum asibitin cike yake da jama'a kamar zai tsage.
Friends dinta suma suna ta zaryar ganinta su Zainab,Feedausi,Elherm,su Baseera dadai sauransu.

✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟

Bayan sati daya
Mamy ce zaune a gefen Heedah tana gyara mata kanta wanda duk yy buzu2.
Adeel ya fara motsi wanda yaja hankalin Goggo dake saman carpet.
Tace Adeelu kuwa motsi yake da yake haka take fada masa ko tace masa Adali.
Salati suka ji yy sannan kuma yy wata zabura tare da kiran Heedah yana qoqarin tashi Mamy ta riqesa wani malatsi naga ta danna ta side dinsa nan danan sai ga doctor ya shigo.
Tace yawwa Doc ya tashi ne amma yana yunqurin tashi ne.
Doctor ya kalli Mamy yace Hajiya me ya fara fadi da ya farka tace salati yy sai kuma Heedah da ya kira yace okay.
Kama Adeel yy wanda har yanzu yake ta yunqurin tashi yace Adeel sai da ya maimaita kusan sau uku amma Deel bai kalle sa ba can wata dibara ta tazo masa yace Heedah da sauri Deel ya dago ya kalleshi.
yace kana neman heedan ka ne ya daga masa kai da sauri yace tohm gatanan kusa da Kai amma kabi a hankali bata da lfy kamar Yadda kaima baka da lfy.
juyawa yy tare da matsawa kusa da ita a hankali.........................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/7, 2:35 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍3⃣2⃣

A hankali ya isa inda take kwance kamota yy ya rungume tare da sakin wani kk mai ban tausayi.
Heedah pls forgive me come back to me and and and.... Kasa idawa yy domin kkn da ya kwace masa.

Mamy kuwa sai hawaye domin tausayin yaran nata ana haka Daddy ya shigo ya samu wuri ya zauna yana kallon yaran nasa cike da tausayi.
Ganin Mamy na kk yasa ya tashi ya ja ta suka fita yana bata baki har ta dai na kkn sannan suka koma dakin.
Lokacin da suka shiga dakin Adeel yy bacci duk hawaye a fuskan sa sannan daga gani kasan restless sleep yake.

Ga kuma Heedah ya rungume gam a jikin sa kamar wani zai kwace masa ita.
Sai ajiyar zuciya yake yi.
Mamy tace ni dama na san Deel yana son Heedah kawai kalar soyayyar sa kenan.
Daddy yace ni fa ina ganin kamar ma bai gane yana sonta ba ne. Mamy tace haka ne Allah dai ya basu lfy sannan ya shirya tsakanin su

Haka suka kasance har kwana biyu kullum yana liqe da ita ko da kuwa barci yake aka dan taba ta za kiga yy saurin tashi ya riqe ta gam.

🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨

Kwance yake ya rungume ta yana shafa lallausan gashin kanta haka yake kullum indai idonsa biyu to tana jikinsa yana shafar Sumar kanta.

Tunanin rayuwarsu yy tun yarintar Heedah har kawowa yanzu.

Tuno asalin fara rashin su yy............

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/9, 9:01 AM] My Luv: 💏💍ZAHEEDAH💏💍3⃣3⃣

FLASH BACK

10 YEARS AGO

He was around 18 ita kuma Heedah a lokacin tana da shekara 6 zaune take bisa cinyar sa suna kallo a parlour tare da Mamy.

Deelah ta matso kusa dashi tace yayah wai kullum sai kai ta daukar Heedah amma baka dauka nah pls ka daukan nima.
Yace tab to ita ai matata ce ko budan bakin Heedah sai cewa tayi ni ba matanka bace kaga mijina can ta fadi tare da nuna masa mutumin dake jikin screen din TV plasma da suke kallo. Shaheed kapoor ne ke ta indiyan cinsa abunsa.

Wani irin abu yaji kamar an watsa mishi wuta a zuciyansa.
Sauke ta yy daga bisa cinyarsa yace yanzu ni bakya so na kenan tace ina son ka mana.
Yace to shi wancan din fa tace shi kuma mijina nn dif yy yana kallonta yana jin wata irin tsanar shaheed kapoor wanda shine Best actor n shi amma nan take ya fice masa arai dan Heedah tace shi ne mijinta ba shiba.
Tun daga lokacin ya bar sake mata kullum sai hantara..............

END OF FLASH BACK

Hawaye Deel keyi yana tuna yadda take mishi sloppy kisses da yadda take qaunar ya ringa blowing mata raspberries kiss yanda take qelqelan dariya in yana mata ko in yana tickling bayan wuyanta she's very ticklish in that area.
Ya tuno rayuwarsu kaf ta jin dd amma tun daga tym din da tace tana son shaheed duk abubuwa suka dagule.

Sai yanzu yy realizing that he loves Heedah he really loves 💘 her.

Qara matseta yy a jikinsa yana kk yana My Heedah come back to me I love you, I really love you and I don't want to lose you again plsss.
Sanbatu ya fara Heedah wlh ina son ki tun kafin in san meye so, Heedah ashe kishin ki ne yasa na ringa yimiki mugunta heedah please wake up i love you.

Bakinsa yakai kan goshinta ya mata kiss tare da fadin i love you sannan yy ma idonta guda sannan ya ma gudan idon sannan ya ce I know you can feel this ya ma hancinta sannan yana hawaye yace and this ya hade bakinsu ya fara tsotsa..........

Computer dake monitoring vitals dinta ne suka fara wata yar qara d d d d d d tun sunayi a hankali har suka fara qara sosai.
Sai a lokacin ya dawo hayyacinsa ya dago kansa.....................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[4/6, 8:38 PM] Aysha Mazoji: [3/17, 8:24 AM] My Blood: [3/11, 9:57 AM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍3⃣7⃣

Masallacin asibitin yaje ya gabatar da nafila ta gode ma Allah sannan yai sallar asuba yana ta adduan Allah ya qara bama Heedah n sa lfy ya kuma sa ta so shi kamar yanda yake son ta.
Sai wurin bakwai saura yabar masallacin ya nufi dakin dai dai su Goggo, deelah, da twins da Daddy sun iso tun daga nesa yake kwala musu kira. Jin ana kiran Daddy yasa su tsayawa tare da juyo wa ai kuwa Adeel suka gani yana ta washe baki alamar yana cikin farin ciki.
Yana qarasowa wurin su kawai ya rungume Daddy.
Daddy n ma riqesa yy don yasan ba banza ba wannan murnar.
Dago kansa yy yace Daddy Heedah Nah ta farka har tayi sallah Daddy yace Allah to Alhmdllh mun gode Allah.
Deelah kuwa da yan biyu kwasawa sukayi da gudu cikin dakin.
Adeel ne ya bi bayansu shima da gudu don yasan ba hankali ya ishe su ba suna iya fada mata.
Ai kuwa yana shiga yagansu samanta. Ita kuwa ta ga yan uwanta sai murmushi take don hayaniyar su ta tashe ta.
Tsawa ya daka musu yace ba kuda hankali ne qarasa mun ita kk so kuyi oya ku daga mun ita maza.
Cikin mamakin furicin sa tare da sanyin muryanta tace yah Adeel ka barsu gaisawa muke fa.
Daure fuska yy yace gaisawar kuma sai an wani hayeki.
Mamy tace to sarkin fada in ka gama sai ka ba mutane wuri su gaisa.
Daddy ne da Goggo suka qaraso wurin gadon suna mata ya jiki ta gaishe su suna Allah ya qara sauqi.
Chapter 7 · 0% Book details