Sashe 15
Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbas yace friend kai ma taso zanyi magana da kai.
Adeel yace to wa zan barma baby girl don lokacin Goggo ta shiga ban daki don yin alwala sai Deelah kadai.
Abbas yace ba ga baby na ba ya fada yana nuna Deelah. ai kuwa ta rufe idonta.
Adeel ya tashi tare da fadin pls gata nan amana tace to Yah.
Kai tsaye canteen din asibitin Abbas ya ja sa.
Sai da suka zauna kafin Abbas yace friend kafa ja wa kanka jangwam ........................................
Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/30, 8:20 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍5⃣8⃣
Nan dai Abbas ya labarta masa me ya faru da kuma yadda suka yi da Daddy.
Adeel ya riqe kai yace friend yanzu meye abun yi.
Tsoki Abbas yy yace au tambaya ta ma kk yace ga abun yi nan ka bama yarinya babban magani don wlh in ta qara wannan ciwon next month ni ba ruwa na kasan abunda zaka ce ma Daddy.
Adeel yace shi yasa Mamy ta tsare ni da fada. Yace to nidai na fita haqqin ka don in har ta qara ciwon to kaga zancen Daddy ya tabbata gaskiya na cewa neman matan banza kk yi.
Dan duka Adeel ya kai masa tare da cewa Allah ya raba ni da neman matan banza. But seriously yanzu dole wannan solution dinne dai.
Miqewa Abbas yy yace ni wlh friend ban taba ganin wanda aka sa yy making love da matar sa ta sunna ba sai kai.
Wlh komin qanqantar mace tana iya daukar ko wane namiji kawai dai it takes time to adjust to it.
You are just giving lame excuses for that matter.
Anyway ni zan tafi wurin baby nah.
Kayi tunani sosai.
Bayan Abbas ya bar wurin Adeel ya Shiga tunani.
Lallai yana son Heedah sosai kuma yana lusting after her don wani lomacin daure wa kawai yake yi yana danne wa abinda ke hanasa tunkarar ta tsabar tausayin ta ne cunkushe a zuciyar sa yana kallonta as a kid har yanzu (yeah yeah yeah we already heard that "lame excuses"😒).
Sai da yy spending over 30 minutes yana ta tunane 2 before ya koma dakin.
Bakin qofar dakin yaga Deelah da Abbas sai fira ake suna ta ma juna murmushi yace ke Deelah dana ba amana kinzo kina hirar soyayya.
Kai Yah wace irin hirar soyayya kuma fa su Mamy na ciki shi yasa na fito.
Dan tsaki yy yace friend kazo muje asamo abinda zaa ci kada ka biye wa wannan sudar uwar surutu.
Abbas yy dariya yace wlh baby nah bata da surutu ko my rijal kai kawai ta kada masa.
Adeel yace kwaji dashi nidai tashi mu tafi.
⭐🌟✨⭐🌟✨⭐🌟✨⭐🌟✨💫
Kwanan su biyu aka sallame su gida aka wuce da ita da niyar sai tayi sati ta huta tukunna a meda ta.
Tunda suka koma gida Mamy ke bata kayan mata amma na saudia har ma da Deelah don saura three weeks bikin ta shi yasa take musu komai tare kuma ta qara ordering wasu da yawa zata raba musu suje dasu gidajensu.
Har dilka tare ake musu wayyo karku so kuga Heedah dama fatarnan abin shaawa.
Cikin Kwana uku ta qara gogewa ta kara kyau jikinta ya murje fatarta sai wani santsi da sheqi take yi kamar ta jariri sabuwar haihuwa (lol).
Haka qamshi ya zauna a jikinta don sabulan da Mamy ta hada musu.
Sai da tayi sati tukunna aka ce ya dauki matarsa dama kuwa a matse yake don Mamy hana shi ganinta yy sai yau.
Tun akan hanya ya fara latsa jikinta yana baby kinga yadda kk yi kuwa wow. I'm going to ravish you today.
Kai Yah ni wlh kunya ma nake ji.
Kunya ko? Ya fada tare da kwafa, zaki sani ya dada.
Driving yake amma hannunsa na bisa jikinta sai dai ya shafa nan ya shafa can.
Har suka isa gida bai bar taba ta ba.
Kai tsaye dikinta ta shiga ta cire kaya ta shige bathroom don watsa ruwa.
Tana tsakar wankan ya leqo yace kiyi alwala zamuyi nafila ta amsa masa ba tare da ta kawo komai a ranta ba don ta saba lokaci zuwa lokaci dama yana sa ta suyi nafilar........................................
Love you all who loves HEEDAH 😘😘😘😘😘😘😘😘😘
Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
(4 any comments or correction )👇
07032266308
[4/6, 8:39 PM] Aysha Mazoji: [4/1, 4:05 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍5⃣9⃣
Sai da suka gama nafilar kafin ya kama kanta ya mata addua.
Ita dai tana ganin ikon Allah don bai taba yi mata wannan adduar ba.
Sai daya qarasa sannan ya kama hannunta suka fita parlour ya zaunar da ita yace bari na dawo kitchen ya shiga sai gashi ya dawo da kayan ciye 2 da drinks masu sanyi.
Gashin kaji ne da kilishi da balangu duk sunyi ja alamar sunji gashi ga kuma fresh milk ya zube a gabana.
Nace Yah duk wannan kayan fa da kace in maka girki ai da ba sai ka siyo ba.
Yace yau bana so ki wahala ne that's why kuma fa ke na siyo mawa.
Tace ni gaskiya ni na qoshi fa.
Yace Allah sai kinci ko kadan ne.
A Hankali ya ci gaba da lallabata har ta danci before shima yaci
Sai da ya gama Sannan ta tashi zata dauke kayan da sauri ya dakatar da ita tare da fadin kada ki damu je ki qarasa shirin baccin ki kinji baby girl.
Kallonsa take tare da tunanin wannan chanjin ko na meye dan dago ta yy tare da fadin common go.
Bayan ya gama komai ya wuce bedroom ya sameta har ta fara dan bacci.
Kai tsaye bed din ya hau tare da rungumota jikinsa.
A hankali ya fara rabata da kayan jikinta shiru ta masa tunda dama inda sabo ta riga ta saba.
Haka ya fara wasanni da ita har hankalin ta ya soma daukewa itama ta soma yi masa wasu daga cikin wasannin da yake koya mata, can hankalin ta ya dauke sai jitayi yana adduar saduwa da iyali don neman tsari daga shaidan, kafin ta ankare har ya dauki hanyar da ya dade yana kwadayin bi.
To nidai yar mutan Mazoji ina ganin haka nai maza na baro dakin don abin ya girmi shekaru na.
Amira ce ta meda ni da tsiya sai na dauko musu rohoto.
Ina shiga na hango Heedah na kokowar qwacewa tare da ihu da cizo. Ai da sauri na yo baya ina my beautiful ,beautiful eyes i must bleach my eyes. Oh I must brain wash my self.
Amira ce tace ita bari taje ta gani nidai na zauna na maqure wuri daya dan wani mugun tsoro da ya Kama ni. Nafeesah ce ma ke lallashi na don nima kukan nake yi.
Sai da naji gidan yy shiru sannan na share yan hawaye na, na daure na leqa dakin don qafata duk tayi sanyi don da ba dan masu karatu ba da ba abunda zaisa ni komawa dakin.
Adeel na hango gefe yana maida nunfashi ga Heedah a gefa ko motsi bata yi.
Sai da ya samu kusan five minutes yana maida nunfashi kafin ya dago ya kalli Heedah yaga ko motsi ma bata yi.
Da sauri ya tashi tare da tallafo ta jikinsa sai ga hawaye shar2 a fuskar sa sai kuma ya hau sabbatu dama abunda nake gudu kenan na kashe ta. Yanzu gashinan na kashe ta.
I don't wanna lose you please baby girl come back to me please.
Qara rungumota ta yy ya jawo wayarsa yy dialing No.........................................
Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
(4 any comments or correction )👇
07032266308
[4/1, 8:21 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍6⃣0⃣
Cikin bacci Abbas yaji wayarsa na ringing kuma yasan ba kowa bane illah Adeel don tune dinshi daban.
Da sauri ya dauko wayar tare da cewa hello friend lfy da kuwa.
Jin Adeel na sheshshekar kk yasa hankalin Abbas qara tashi.
Lfy wai ko wani ne ya mutu.
Adeel yace friend na kashe ta na kashe baby girl dinah.
Abbas yace wai me ya faru yace dama ba na fada muku ba nace kasheta zanyi yanzu gashinan bata motsi.
Sai sannan Abbas ya fahimci me yake nufi.
Ajiyar zuciya yy yace friend ka natsu ba mutuwa tayi ba kawai ta suma ne ka shafa mata ruwa zata tashi.
Da sauri Adeel yace dagaske? Yace Allah ko ka shafa mata yanzu fa yace to.
Friend ko zaka je gida ka dauko mun Deelah ta temaka mata.
Yace friend da wannan tsohon daren yace Pls kaje an fa kira sallah yace to zanje amma sai nayi sallah kuma ka kira Mamy da Deelah n ka gaya musu.
Yace zan kira but before na kira sai baby girl ta tashi.
Yace to sukayi sallama.
Ruwa ya dauko a cikin fridge tare da towel ya jiqa towel din kafin ya shafa mata a fuska.
Ai kuwa ta sauke wata ajiyar zuciya.
Ai kuwa kk ta fara masa da sauri ya rungumo ta jikinsa shima yana hawaye pls baby girl I'm so sorry, I promise you that I will not do it again Pls forgive me Pls my baby girl.
Ita dai kukanta kawai take yi don ta ba qaramin bone taji ba.
Runtse idonta tayi kafin tace cikin kk nidai ka kaini gurin Mamy Nah nidai tunda kai mugu ne ina ta baka haquri kaqi yi nidai ka kaini wurin Mamy.
Qara matse ta yy yace to yi haquri yanzu Deelah zata zo anjima sai na kaiku wurin Mamyn kinji baby girl.
Ita dai kukanta take tayi kuma tayi masa banza.
Mamy ya kira sai da suka gaisa yace Mamy Don Allah yanzu Abbas zaizo ya dauki Deelah ya kawota gidana Heedah ke son ganinta.
Mamy cikin mamaki tace yanzu don sakarci tunda asuba zata taho, ba a barin gari ya waye tukunna.
Adeel yace Mamy Heedah n ce bata lfy shine tace Deelah ta zo.
Nan take Mamy ta dago inda zancen ya dosa tace ok to sai tazo. Allah ya bada lfy, yace ameen sannan ya kashe wayan..