← Book details Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 23

Sashe 2

Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Daddy ne da mamy zaune suna tattauna maganar bikin yaran nasu mamy tace daddy n yarah ya kamata fa a fada ma yaran nan tunda saura two weeks bikin yace to kira su ni bari na kira Adeel din mamy tace to ta tashi ta kirawo su suka shigo da sallama suka nemi wuri suka zauna tare da gaida Daddy mamy tace ina Deel din yace na kira sa gayanan qarasowa tace ok. Baa jima ba kuwa suka ji sallamar shi nan take su Zaheedah suka natsu heedah dake kusa da qafafun mamy ta qara lafewa kaman zata shige cikin zaninta.
Daddy yai gyaran murya yace to ba wani abu yasa na tara ku nan ba illa in sanar daku nida mamynku mun yanke shawarar hada Adeel da Zaheedah aure nan da two weeks,
Gaban Adeel yai mummunar faduwa da qarfi yace WHAT!!! qafar Daddy ya riqe yace Don Allah Daddy ka janye maganarnan wlh na yarda zan samo mata a cikin two weeks din don Allah.
Daddy ya daka masa tsawa yace abun da muka yanke kenan haka muka tsara tun farko idan kuma kana so ka nuna mana kai dan zamani ne to sai ka bijerewa umarnin mu.
Adeel yace kuyi haquri Daddy bazan taba bijire muku be, zan auri Heedan.
Suka hada baki yawwa dan albarka Allah yai maka albarka ubangiji ya baku zaman lfy yaba ku zuriya saliha.
Jin falon yayi shiru suka juya kan Heedah suga ita kuma ya ta dauki zancen aikuwa gani sukai bata nunfashi ...............

Written by the 💅✨🌟DIVAS🌟✨💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira jibia.
[1/16, 11:40 AM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍8⃣

Ga baki daya kanta sukayi banda Adeel wanda yai saurin tashi yabar parlour n mamy salati ta hau yi ita kuwa deelah sai kuka take tana jijjiga ta Daddy ne yai qarfin halin dakko ruwaw 💧 ya bama mamy ta shafamata nan take ta farfado tare da sauke wata ajiyar zuciya mamy ta rungumeta tana mata sannu, Zaheedah gabanta ya qara fadi Dan ganin ba mafarki take ba wani yawu ta hadiye da kyar har ta kware cikin tashin hankali da firgicin maganar da ji ta doki dodon kunnenta 👂 ta fashe da wani kuka 😢 😭mai ban tausayi tace,
Don Allah kada ku takurawa yah Adeel kun San yayah Adeel bazai soni ba tunda ba qumarmu daya ba.
Daddy yace haba Heedah kada kiji komi Adeel na sonki (Amira da gulmar tsiya tace haka ake son yana mata mugunta, Nafeesah tace to ke meye ruwanki a ciki nace nidai mu bisu mu gani 😜😘😃😀😛😉)
Sai da suka mata nasiha mai shiga jiki sannan ta share hawayenta ta dago kanta a sanyaye tace ba kome daddy & mamy na amince zan muku biyayya.
Dukkansu sai da ta basu tausai sukace Allah ya yi miki albarka. Tashi kutai....

Written by the 💅✨🌟DIVAS🌟✨💅

Aysha,Nafeesah Mazoji&Amira jibia
[1/16, 12:18 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍9⃣

Kai tsaye sashen Goggo Heedah ta wuce ta fada kanta Goggo tasaka salati tace ke lafiyarki qarasa ni zakiyi banga tattaba kunne na ba 👂.
Zaheedah cikin kuka tace Goggo in har kuka aura mun yah Deel to lallai kashe ni zaiyi 💀 Goggo tace in kinga kin mutu to dama lokacin 🕒 ki ne yayi dan haka so nake ki kwantar da han kalinki tunda dai kinga ba fasawa zaai ba kiyi biyayya kawai.
Qamshin turarensa ta jiyo ai da gudu 🏃 ta shige daki ta meda qofa ta rufe 🚪 tana maida nunfashi.

Shigowa yai a sukwane yana ta huci ya zube bisa sofa ya daura kansa bisa Goggo tace kai kuma lfy kk ta huci kamar wani zaki 🐆.
Yace wai Goggo a rasa wacce zaa aura mun sai waccen kwailar yarinyar 👩 tace wace ce wai kk magana akanta yace wannan yarinyar mana diyar Mamy (Nafeesah ta kalle ni tace look at him, he don't even know her name ! Nace he knows her name he just don't want to call it out. Amira tace wai ko ya manta Goggo kakarta ce 👵 nace oho mishi).
Goggo tace to ai sai haquri tunda manya suka yanke hukunci,baku da yadda zakui sai haquri.
Duk wannan zancen dasuke yi Heedah najinsu ta qara fashe wa da kuka😭mara sauti ita yanzu ina zata sa ranta.
Tana ta tunane2 har bacci 😴 ya kwashe ta...........

Written by the 💅✨🌟DIVAS✨🌟💅

Aysha, Nafeesah Mazoji&Amira jibia

(4 any comments or correction) 07032266308
[1/16, 12:50 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍1⃣0⃣

Bayan ya fito daga sashen Goggo kai tsaye gidansa ya nufa me gadi na Masa barka da zuwa amma ina hankalinsa yayi gaba ko jinsa bai yiba, ya shiga dakinsa ya fada bisa gado yana juye2 ya ma kasa baccin nan fa tunani yace salamu alaikum.
Ace kamar shi yanda yake wayayye yayi karatu a Oxford,yana da kudi na nuna ma saa amma a rasa wadda zai aura sai qaramar yarinya in har ba mantawa yayi ba shekarunta 16 kenan fa.
Yarinyar da tun tana qarama yake ganinta da hijabi shigar ta daga stands, Shanda, less, shi bai taba ganinta da qananan kaya ba, to taya zaai ta burge shi.
Kai wlh su Daddy sun kwafsa mun, can kuma sai yai kwafa yayi dariyar mugunta 😁 yace yarinya zaki sani.

Written by the 💅✨🌟DIVAS✨🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Junia.

(4 any comments or correction)
07032266308
[1/20, 1:09 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍1⃣1⃣

Zaheedah abun duniya ya be ya dame ta da gaske bikin nan yinsa za ayi a yanda aka sa rana, yau saura One Week ta jawo wayarta ta kira best friend dinta.
"Hello besty nah "
Zainab Yahya Hassan tace Zaheedah na ya kk ya naji muryanki ya dashe haka kinyi kuka ko? Me yake faruwa um hum gaya man Zaheedah har kin sa na shiga damuwa"
Ai kuwa kamar jira take ta fashe da kuka hada su sheshsheka Xeyy kin ji su mamy zasu hada ni aure da yah Deel kin dai san yanda ya tsane ni, baya so na kin san yah deel yafi qarfina ta yaya za ayi rayuwar aure a haka?
Xeey tace haba Heedah kada ki karaya mana ki kwantar da hankalin ki irin wannan auren yafi danqo da albarka.
Tace to dama ya zanyi ai dole nayi Haquri, xeey tace kada ki damu Allah ya tabbatar mana da abin da yafi zama alkhairi.
To na gode xeey mu huta lfy OK bye bye.

Written by 💅✨🌟DIVAS🌟✨💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira jibia.

(4 any comments or correction)
07032266308
[1/20, 10:08 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍1⃣2⃣
✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟

Daddy yasa an sake gyara gidan ango wanda dama baa dade da gama sa ba, an sake sabon fenti duk tayils din gidan an banbare an sa marble gidan sai sheqi da walwali wasu qayatattun fitulu da chandeliers yake.
Daga Italy Daddy yayi order gadaje da kujeru saiti biyar da yake gidan Dakuna biyar ne parlour uku.
An qayata mata parlours dinta yadda kasan wata fada komi Royal ko wane parlour da console mirror din shi.
Mamy ce tai ordering kayan kitchen komai na kitchen duk wata na'ura da zata sauqaqa girki an sai ma Heedah ita.

Har yau basu qara haduwa dashi ba don da taji qamshin perfume dinsa zata guda (kallon Amira nayi nace wai me yasa take gane qamshin perfume dinsa,tace oho Nafeesah tace to ku ina ruwanku mudai je zuwa)
😉
Tsaye take kitchen tana dafa ma Goggo magani jin qamshin perfume dinsa yasa ta rude tai waje da gudu ai kuwa suka gabza wani karo nan take tai baya2 zata fadi bai san time din da ya riqo taba jin shiru bata kai qasa ba yasa tai Saturn were idonta ai kuwa ta sauke su fes akan sa kallonta kawai yake yi can kuma kamar an tsikaresa ya ture ta gefe ya daure fuska ya mata wani kallo yace ke kk amince zaki aure ni ko, to wlh kiyi gaggawan fada musu su fasa.Daga kanta tayi tace yah kayi haquri bazan iya yi musu gardama ba kayi haquri.
Wani mugun kallo ya watsa mata harara yace OK you want to marry me, you want to leave under the same roof with me right 👉 ok we shall see. Wlh zaki gane kurenki yai kwafa ya wuce sai huci yake kamar wani zaki ita kuwa sai hawaye take 😢 sai da ta gaji da kuka sannan ta qarasa dafa ma Goggo magazine. Wannan kenan

Written by 💅🌟✨DIVAS🌟✨💅

Aysha, Nafeesah &Amira Jibia.

(4 any comments or correction)
07032266308
[1/25, 8:56 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍1⃣3⃣
Chapter 2 · 0% Book details