← Book details Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 23

Sashe 8

Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daddy yace ni kuwa Mamyn yara tun da ta tashi kin kira Doc. Mamy tace ni wlh na ma manta ganin lfy n ta qlw yasa banyi tunanin kiransa ba. Daddy yace kudai mata da wauta kk wlh kawai kuma daga ganin ta tashi qlw shine sai aqi kiran Doc.
Wani button ya danna baayi minti biyu ba sai ga Doc ya shigo dakin.
Sai da suka gaisa sannan yace dama yanzu nake shirin zuwa yima Deel dressing, yace hope ba wata matsala.
Daddy yace ba matsala kawai Heedah ce ta farka tun wurin daya na dare. Da sauri Doc yace to Alhmdllh hope dai lfy ya kalli Heedah wacce take zaune bisa bed din Adeel ne ya zauna kusa da ita ya wani jawota jikin sa. Ita kuwa duk kunya ta lullubeta kamar ta shige cikin qasa haka taji.
Mutsu2n kwace jikinta take amma ya qara riqe ta gam sai ta haqura tai lakwab a jikinsa.
Mamy tace ni bansan randa yaron nan ya koma mara kunya ba wlh. Doc yace hajiya yy missing matan sa ne sai a hankali zai warware .
Yace yawwa hajiya yimin describing yanda ta tashi da kuma maganar da kk yi.
Nan Mamy ta gayamasa komai har da sallan da tayi.
Yace Alhmdllh komi yazo a sauqi No need ma taga psychotherapist tunda har zata iya discussing din incidence din.
Doc yace yanzu koda yaushe zaa iya sallamar ta sai shi kuma Adeel sai yadan qara koda sati biyu.................... ............

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/12, 6:32 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍3⃣8⃣

Saurin kallon Doc yy don jin Heedah n sa zata tafi ta barsa yace wlh Doc qafarta qafata don baza ta tafi ta barni ba ai nama fita samun sauqi.
Doc ne yy murmushi yace I was just joking dama tare zan sallami love birds.
Zama yy kusa da Heedah tare da ruqo ta Doc ne yace zan maka dressing yanzu yace ok.
Kayan aiki ya dauko aikuwa Adeel ya wani cusa kansa a wuyanta ya ja numfashi nan danan hancin sa ya cika da wani daddadan qamshi wanda yake natural a jikin Heedah.
Ita kuwa Heedah jin yana mata nunfashi a wuya yasa duk tsikar jikinta duk ta tashi tana jin wani iri a jikin ta ga kuma kunyar su Daddy da take ji sosai dan ma ba ta side dinsu take ba.

Doc yana ta mishi dressing shi kuwa sai lumshe ido yake yi can ya bude idonsa ya kalli wuyanta yaji ya burge sa kawai sai yasa harshen sa ya lasa wuyan tun daga sama har qasa.

Wani irin yarrrrrrr taji tun daga forehead dinta har toes don jin wani soft, warm and wet abu a wuyanta.
Shi kuwa da ya gama lasan wuyan ta sai ya ci gaba da kissing din wuyan ta.
A hankali wata kasala ke saukar mata ta shiga wani yanayin da bata taba shiga ba, ga kuma mamakin yah Deel da take yi tunda bai taba mata haka ba to kodai wani abu ya samu kansa tun da ba haka yake mata ba.

Daga kanta tayi don taga in ba wanda yake kallonsu, su Mamy ta hanga sai fira suke yi Doc kuma yana ta aikin yima yah Deel dressing.
Takai kallonta ga yah Deel wanda ke ta kissing wuyanta ai kuwa four eyes 👀 suka yi da sauri ta runtse idonta dan wata irin kunya da taji.
Shi kuwa shi kuwa ganin haka dama Doc din ya gama mishi dressing din ya kuwa samu earlobe dinta ya ciza.
Da sauri ta bude idonta tare da cewa na shiga uku da qarfi.
Su Mamy ne suka yi saurin nufo wurin suna lfy me ya faru .....................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/17, 8:24 AM] My Blood: [3/9, 1:08 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍3⃣5⃣

Sai dai kuma brain dinta ya tuno me ya faru da ita so firgicin tunanin da tayi shiyasa tayi hyperventilating har ya kaita ga suma .
So yanzu zanyi mata allura ne 💉 wanda zaisa brain din ta ya samu hutu.
Sannan kuma in an dan kwana biyu akwai buqatar taga psychotherapist doctor.
Yace amma wannan ko mamanta in muka bata instructions zata iya yi mata.
Saboda maybe in ta warke ta fara tsoran maza in ba wanda suka shaqu ba.
Kuma mu ba muda mace doctor n psychotherapy. So sai mamynta tayi mata.

Daddy yace to ba kome Allah dai ya bata lfy suka amsa da ameen.

Bangaren police station 🚨kuwa an tuhumi mutanen da suka so lalata rayuwar Heedah.
Sai da suka bugu sannan sukace su da niyyar sata suka shiga gidan don basu san ma yana da mata ba.
Sosai suka bugu don duk an karya musu qafafuwa.
Sai da Daddy yaje sannan yace su dai sun yafe tunda Allah ya tsare basu mata komi ba. Police dinne suka ce sukuma sai sun kaisu court saboda bata gari ne barinsu cikin jamaa hadari ne.
An kaisu court an yanke musu hukuncin 20 years of imprisonment and hard labour.

Bangaren Heedah kuwa sai da ta wuni tana bacci sannan ta dan fara motsawa.
A hankali ta fara bude idanunta lokacin wurin qarfe daya na dare jin mutun a jikinta yasa ta kai dubanta kansa wanda duk yabi ya matseta gam. Motsi taji cikin dakin ta daga kanta Mamy ta hanga tana sallah.
Sai da ta bari ta sallame sannan tace Mamy Nah a hankali.
Mamy ta dago ta kalli gadon ganin idon Heedah a bude yasa tai saurin tashi ta qaraso wurin ta.
Heedah a hankali ta zare jikinta daga na yah Adeel sannan ta rungume Mamy tana hawaye ita ma Mamy n hawaye take zubarwa. Sai da suka yi kk sosai sannan Mamy ta share mata hawayenta.
Mamy ta dago tace hope dai ba abunda ke miki ciwo .
Heedah ta girgiza kai tace ba abunda ke damuna sai kuma hawaye Mamy tace lfy Heedah cikin kk tace yanzu Mamy shikenan sun bata mun rayuwa Mamy yanzu shikenan...... .
Mamy ta rungumota tare da cewa Heedah Allah ya kare ki daga sharrinsu basu maki komi ba kinji share hawayen ki.
Heedah ta dago da alamun mamaki tace Mamy basuyi......mamy tace basu miki komi ba nan take ta mata bayanin komi tun farko har qarshe nan danan wasu kukan ya kwace mata.
Mamy tace lfy kuma tace yanzu Mamy yah Adeel ya samu sauqi Mamy bana son in rasa yah Adeel saboda Mamy shine sanadiyar fitowata daga duniyar mafarki n da na tafi Mamy lokaci daya naji I can feel his presence in my mind, I feel him wherever I am.... Kk ne ya qwace mata.
Mamy taqara rungumota tace karki damu ya samu sauqi kinji ki daina kk kada ki jama kanki wani ciwon kinga Doc ya ce your brain needs some rest don haka ki dainah kk kinji..............

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/9, 1:37 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍3⃣6⃣

Sai da Mamy ta lallasheta har tai shiru tukunnan Mamy tace yanzu ba inda ke miki ciwo dai ko tace babu.
Tace Mamy kwanana nawa a kwance Mamy tace two weeks kenan tace aiko bari na tashi na fara ramuwar sallolin da nayi missing.
Mamy tace anya kin iya tace Mamy zan iya mana ai ba inda kemin ciwo mamy tace to ki bari na hada miki Tea 🍵 in kk sha sai kiyi sallar amma ta kwana daya zakiyi gaskiya don karki wahala da yawa. Tace to Mamy. Sai da tayi brush
tasha tea 🍵 din sannan ta tashi tayi sallar ba ita ta gama har asuba tayi sallar asuba sannan ta cire hijab din dan kuwa duk ta gaji jikinta duk ya mata nauyi.
Mamy tace kinga abunda nake jiye miki ko kinyi two weeks a kwance sannan daga tashinki kin hau motsa jikin ki.
Maza je ki kwanta.
Kallon gadon tayi tace Mamy tare da yah zan kwanta.
Mamy sake baki tayi tana kallonta ta mata daquwa tace ungo nan, zaki wuce ki kwanta ko sai ranki ya baci da duk bakisan tare kk kwana ba sai yanzu dalla maza ki kwanta kada na bata miki rai.

Can qarshen gadon ta kwanta duk ta wani makure kamar zata fado ita dai Mamy na ta kallon ikon Allah. Sai da bacci ya dauke ta sannan Mamy ta matsa kusa do Adeel ta tashe sa yy sallah do salati ya farka tare da laluben side dinsa jin wayam yasa shi saurin bude ida nunsa can ya hangota qarshen gado ta makure.
Saurin matsa wa yy kusa daita ya rungumota yy kissing forehead dinta.
Mamy tace in ka gama rashin kunyar ka sai ka tashi kayi sallah.
Tace Heedan ma yanzu ta gama sallan ta kwanta da sauri ya kalli Mamy yace Mamy da gaske Heedah Nah ta tashi har tayi sallah Mamy tace to qarya zan maka ne.
Qara rungumeta yy jikinsa Mamy tace wai bazaka tashi ba sai na mangare ka ko.
Tashi yy cike da farin ciki Heedah n sa ta tashi yau zaiji muryanta yau zai gaya mata feelings din shi akan ta
...........................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/17, 8:24 AM] My Blood: [3/13, 12:58 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍3⃣9⃣

Yah Deel ne yy saurin cewa ba fa abinda nai mata.
Mamy tace innalillahi yanzu har a bisa gadon asibitin ma muguntar ta kk.
Mamy wai wa yace miki wani abu na mata ba abinda fa na mata.
Mamy tace ai yarda kayi saurin amsa maganar yasa na gane cutarta kayi, wlh kaji tsoran Allah.
Chapter 8 · 0% Book details