Sashe 6
Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ido ta zaro 👀 tare da kallonsa tayi rau2 da ido tace yah Don Allah kayi haquri, na samu sauqi wlh zan iya yi da kaina pls.
Qara hade rai yy tare da cewa ke nifa ba permission dinki nake nema ba salon Mamy tace bana kula dake.
Oya wuce muje kafin na masge ki a wurin, kallon fuskar sa tayi ba alamun tausai yy wani kicin2 da rai.
Ba yadda ta iya hakanan ta shiga bathroom din don tana masifar tsoransa, shi kuwa abun nema ya samu dama haka yake so dd yake ji a cikin ransa zai qara murzar ta son ransa yau zaiyi kwanan farin ciki.
Koda aka je wurin bathtub 🛁 din qin cire towel din tayi ta qanqame shi a jikinta.
Tsaya wa yy kallonta yadda ta wani daddafe towel, murmushin mugun ta yy yace malama I don't have any time to waste, is better ki cire towel din ki shiga tub din kafin na cire shi da kai na.
Cikin in ina tace to yy ka juya cikin hargagi yace will you remove that damn towel!
Ai batasan time din da ta yaye towel din tayi wurgi dashi ba.................
Written by 💅🌟✨DIVAS🌟💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
[3/2, 12:44 AM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍2⃣7⃣
Idon ta rufe tana sauraren duk abin da yake yi da sunan wanka wannan ai ba wanka bane wuri daya yake ta wankewa for the last 20 minutes.
Ita kuwa duk tama gaji, ga bata jin qarfin jikinta ga zaman da tayi cikin tub ga uwa uba yadda duk yabi yana jagwalgwala mata jiki.
Yanda kasan ta fasa ihu haka take ji ba damar kuma tayi magana.
Sai da yy mai isar sa sannan ya mata wankan ya fito da ita.
Ya mata sai da safe yy wucewar sa abinsa ransa yy fari.
xxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxx
Har ta gama period dinta shi ke mata wanka a zuwan temako kuma safe da dare yake mata tun tana dari2 har ta fara sabawa da wankansa wani lokacin har bacci take yi cikin bathtub.
🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨
Zaune take a parlour tana kallo tana sanye da zumbulelen hijab dinta, sallama yy ya shigo ta amsa mai tare da yi masa sannu da zuwa.
Kallonta yake yi har ya zauna bisa love seat din dake palourn.
Ke zonan haka ya fada yana nuna mata gabansa tashi tayi ta qarasa gaban sa, kama hijab din yy ya cire nan take kuwa ta duqe qasa don sanye take da wata yar qaramar riga koda yake baza a kira ta da riga ba don ko hannu bata da shi sai kuma short shorts.
Sai da ya qare mata kallo sannan yace tashi tsaye kuma hannun ki by your side.
Ganin fuskar sa a turbune yasa tayi yanda yace amma ta runtse idonta.
Yy kusan five minutes yana kallon kyakykyawar halittar ta sannan yace daga yau sai yau kada na qara ganinki da hijab in ba sallah zakiyi ba ko kuma in zaki fita but apart from that I forbid you to wear any hijab in this house.
Sannan kuma kada kiyi tunanin saka Mayan kaya don daga yau sai yau in dai har kina cikin gidannan tohm English wears kawai zaki na sawa, hope you understand all what I said.
Daga kai kawai tayi alamun taji yace to in kunne yaji jiki ya tsira.
Dauko mun abin cina anan zanci. Ta miqa hannu zata dauki hijab yace doka ta fara aiki daga yau don haka tafi ki dauko mun hakanan.
Ba Yadda ta iya hakanan ta tafi ta kawo mai.
Tun daga ranar bata qara sa hijab ba sai dai zaman daki amma da ya dawo yake kiranta tayi mishi wani abun don dai kawai yaga shigarta..............................
Written by 💅🌟✨DIVAS🌟💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
[3/2, 5:13 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍2⃣8⃣
Bayan two weeks tafiya ta kamasa zuwa New York saboda suna so suyi ordering wasu engines, so yana so yaje yaga yadda suke in sun masa.
Sai da ya gama shirin sa kaf sannan ya kira ta.
Sanye take da crop top and shorts tayi kyau sosai har ta gaji da kyau.
Sai da ya qare mata kallo sannan yace zanyi tfy ne zuwa New York but ba dadewa zanyi ba One Week ne kadai inshaa Allah.
Tace yawwa yayah sai na tafi gida ko bata rai yace wane irin gida kuma kawai ki zaman ki ai aure haka yake.
Tayi rau2 tace to yanzu ni kadai zan ringa kwana a gidannan yace I you don't have a choice.
Ya juya tare da cewa sai Allah ya mun dawowa.
Cikin kk tace to Allah ya bada Saar abin da aka je nema Allah ya kiyaye.
Duk sai yaji tausayinta ya kama shi kamar ya juya ya rungumo ta haka yaji yadai dake yace amen.
Daddy ne da shi Deel a gidan baya sai kuma a secretary n sa a gaba sai driver dake driving.
Magana suke amma duk jikinsa wani iri yake ji ga faduwan gaba da yake ji.
Daddy ne yace wai Adeel lfy nake ta magana amma kaman hankalin ka baya kaina gashi har mun iso airport din.
Deel yace Daddy gaskiya gida zanje naga ko lfy don hankalina duk bai kwanta ba ga faduwar gaba tun da na baro gida kaman something is happening something must be definitely wrong.
No Heedah is in danger I have to go back to her.
Duk lokaci daya yai maganar kuma hankalinsa a tashe ganin haka yasa Daddy yace ma driver ya kaisu gidan Adeel din.
Daddy ya shiga kwantar mai da hankali yana cewa ya ringa addua yanzu haka duk sharrin shedan ne.
Heedah kuwa yana fita ta kwanta bisa kujera ta ci gaba da kukanta bata sai da ta kusa 20 minutes tana kk a haka taji alamun an bude qofar tasan shine maybe yy mantuwa ne daga ido tayi aiko abinda ta gani yy sanadiyar kadawar hanjin cikinta domin wasu qatti ta gani harsu uku suna nufota.
Laa ilaa ha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimin take karantawa.
Lfy tace daya daga cikin qattin yace kai kunga hallita a wurin nan kuwa.
Sai a lokacin ta tuna kayan dake jikinta ai kuwa ta duqe qasa tana kk tana roqonsu Don Allah suyi haquri su fita.
Dukkansu dariya suka sa dayan qaton yace ke pretty baby in kinga mun fita gidannan to sai mun kwashi gararki yarinya dariya suka sake yi wadda tasa yan cikinta hautsinawa.
Don Allah kumin rai wlh ina da aure don darjar Allah kuyi haquri.
Dayan yace Allah yasa igiya ce kebin ki ba aure ba yau sai munyi yadda muka ga dama dake.
Daya yace tun kafin kuyi magana na riga ku ni zan fara ta but hole dinta I bet she is still a virgin in that area tunda musulmai an haram ta musu.
Ihu zaheedah ta saka jin abinda yace Don Allah kuyi haquri na shiga uku Don girman Allah kuyi haquri.
Kanta suka yi gadan2 ganin da gaske suke yasa zaheedah sulalewa qasa sumammimiya.
Daya yace good haka nake so daya yace ni banso ta suma ba naso naji ihun azabar da zatayi but in round dina yazo sai nasa mata ruwa tukunna.
Dayan yace muyi abinda ya kawo mu fa. Kayanta suka fara cirewa yayin da daya Ya kwale wandonsa...............................
Gudu suke amma gani yake kamar basa tfy ma. Har suka isa jikinsa rawa yake yi ganin gofar a bude yasa hankalinsa ya qara tashi. Dukkansu suka shiga gidan Adeel ne gaba tashin hankali Wanda baa sa masa rana.
Zaheedah ya hango kwance tsakar parlour sannan............................................
To fa masu karatu ku biyo mu danjin shin kuwa wayannan qattin sunyi nasarar aikata abunda suka fada koko?
Shin wayannan qattin su waye kuma meye alaqar su da shiga gidan Adele.
Taku har kullun Aysha Mazoji.
Love you all who loves ZAHEEDAH
Written by 💅🌟✨DIVAS🌟💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
[3/6, 11:27 AM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍2⃣9⃣
Ganin wani qato akan Heedah yasa yy mutuwar tsaye shi kuwa Daddy baya yy da gudu ya fita wajen get din yana mutane ku temaka mana nan danan mutane suka taru aka shiga.
Lokacin da suka shiga sun iske Adeel da secretary da driver na ta kokowa da qattin nan amma duk sun fisu qarfi. Ai kuwa mutane suka rufa ma gardawan da duka.
Ganin haka ne yasa Adeel yaja Jikinsa ya koma wurin da Heedah take kwance kamar ba rai a jikinta. Ga jikinta duk rabi a bude.
Rungumota yy yana wani irin kk mai ratsa zuciyan mai sauraro yana cewa pls Heedah don't die, I'm so sorry for whatever I have done to you pls wake up don't leave me alone in this damn world.
Surutai yake kala2.
Har aka kira police da ambulance 🚑 bai san wainar da ake toyawa ba yananan riqe da ita yaqi koda motsi mai qarfi.
Police sun yi bincike kuma sun tambayi duk wani wanda ke wurin sun ce kuma in victim da husband din sun samu sauqi za su mata questions.
Daddy ne yazo ya dafa shi tare da cewa Adeel ka dena kukan nan kabarma Allah innallaha ma'assabirin. Shi ma Daddy hawaye ne ke zuba daga idonsa
Yanzu ka tashi mu wuce hospital 🏥 domin a duba lafiyanta.
Kallon heedah yy sannan ya cire babban rigarsa ya miqa ma Adeel yace ungo rufeta ka tashi mu tafi.
Adeel ya ansa ya rufe ta sannan ya tashi da ita ai kuwa yy baya zai fadi Daddy yay saurin riqosu ganin idanun Deel na wani juyewa yasa yai saurin amsar Heedah dake hannun sa.
Jini ya gani duk ya bata inda suka tashi sannan gayanan yana ta zuba daga jikin.......................................
Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
[3/6, 11:27 AM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍3⃣0⃣
Jini ya gani yana ta kwarara daga jikin Adeel wanda ke qoqarin ruqo Heedah wasu daga cikin nurses din suka zo suka kama shi amma hannunsa gam a na Zaheedah yaqi saki.
Ko a ambulance 🚑 dole aka sa musu bed daya don yaqi sakinta.
Qoqarin tsaida jinin suke tayi wanda ke ta zuba har yanzu daga cikin Adeel.
Ashe lokacin da suke kokowa da qaton nan ya luma masa wuqa 🔪 amma don tsabar qarfin hali ko a jikinsa ta Heedansa kawai yake.