← Book details Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 23

Sashe 23

Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Na taqaice muku bayani ranar da Adeel yayi making love da ita gigicewa yy, sambatu kuwa yayi su Kamar ba gobe hada su kuka.
Itama Heedah ta sha kuka don azaba don Adeel bai raga mata ba.
Da asuba kuwa sai da yy mata wanka ya gyara ta don ji take ba banbanci da darenta na farko.
Da safe hajja yasa ta hada musu breakfast simple chips tayi musu.
Ya debi nasu ya wuce bedroom dinsu sannan ya ringa bata a baki tana ta zuba masa shagwaba.
Yace ke da jiya kk mun raki kinji yadda kk ihu har nasu gadi suna jin mu fa.
Zaro ido tayi tare da dafe qirjinta tace hajja taji.
Yace me zai hana taji muna cikin gida daya.

Kuka ta saka tana na shiga uku yanzu ya zanyi.
Yace ke da wasa fa nake miki kin manta the walls are proof of voices.
Sai time din ta sauke ajiyar zuciya...................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[5/6, 1:58 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍8⃣0⃣

Bayan one month Deelah ta haihu ta haifi baby girl dinta mai kyau tubarkallah.
Su Heedah sune qirjin suna don su Deelah sun dawo Nigeria da zama.

*******************************
TWO YEARS LATER

Yarinya ce sanye da yar jumpsuit da dan dogon wandon faded jeans, kalba ce kanta qanana ta zubo mata har qugunta, tasha kwalli yarinyar tayi kyau sosai kamar ka sace ta ka gudu.

Dadda Dadda naji tana fada kafin ta dane Adeel dake shigowa parlour n.
Da sauri ya daga ta sama yana dariya, yana Daddy's princess did you miss your Dadda already.
Yan pout lips dinta ta tura sannan cikin gwarance tace I mits yo dadda.
Yace really ta daga kai yace to ina Daddy's boys suke nuna room din Asadeel tayi.

Kissing forehead dinta yy sannan ya wuce inda yasan zai samu Heedah aikuwa kwance ya iske ta tana ta bacci abunda.

Kusa da ita ya zauna tare da aza Daneen bisa cinyar sa.
A hankali Heedah ke bude idonta ai kuwa suka yi four eyes da shi da sauri ta tashi zaune tana fadin Laa Yah yaushe ka dawo yanzu fa nake da Daneen tana ta mun rigimar ka ashe bacci ya dauke ni.

Daneen ya sauke yace be the good girl you always have to be and go to your brothers room okay, daga kai tayi sannan ta yi ma Heedah kiss a kumatu ta fita daga dakin da gudu.

Rungumo Heedah yy yace ni fa baby girl ban gane miki ba tunda Kk yaye yaran nan kika samu wasu change2 kawai dai ban gaya miki bane.
Tace wlh nima haka nake gani to ko dan na yaye su ne ?
Yace ni gani nake maybe mun sama musu siblings ne.
Da sauri Heedah tace me? Haba Haba Yah wane irin ciki yanzu kuma sai kuka.
Sai da ya bar ta tayi mai isarta har tayi shiru sannan ya ce to meye in ciki ne dake naga an yaye yarannan ba wata matsala fa kuma koda baa yaye su ba ni ina son yara don haka ki shirya ma don ni da so samu ne da yanzu kin juye wani.
Ido ta zaro tace bayan ukun dana haifo sai na ringa yi duk shekara.
Yace eh mana to meye ni ina son yara don haka da anjima ki shirya zamu je hospital a duba min baby nah. Yace kinga dama next month nake so muje umra daga nan sai ki Xabi qasa biyar da kk so muje miyi honey moon.
Tace da tare da yaran za muje yace ina zan bar little pumpkins dinah
Yaran ne suka shigo da gudu suna Dadda Mommah da sauri Adeel ya cabe su yana fadin Daddy's pride ya aka yi ne.
Asadeel ne ya fara gwarance yana nuna masa lokacin sallah yy yana daga hannu sama yana AKHBAR nufin shi ALLAHU AKHBAR.
Adeel yace time din sallah yy da sauri suka daga Kai su duka yace to ku tafi kuyi alwallah gamu nan zuwa yau jam'i zamuyi a gida.
Da gudu suka fita juyawa yy ya Kalli Heedah yace thank you.
Tace da nayi me yace da Kk ba ma yarana tarbiya ta kirki tace ai hada kai muka basu yace to Allah ya qara shirya mana su.

Da dare suka je asibiti aka tabbatar musu da tana dauke da ciki wata uku.
Adeel sai murna yake yace kinga kenan watan da kk yaye su watan kk samu cikin.
Tace ai kuwa wannan sai nayi shekara biyar kafin na yaye.
Dariya yy sosai yace ni kuma da sunyi wata tara zaki yaye ki qara daukar wani.
Kuka ta hau yi yace I'm just kidding fa sai sunyi shekara biyu sannan.
Tace wai ya naji kana su, daya fa ne yace wannan kuma Allah kadai ya sani kinga ki gama haihuwar ki tun kina qaramarki ki huta.
Tace amma duk mutum jikinsa ya zube.
Yace ba komai ko sun zube ai they are full kuma Ina son abu na haka kar ki damu kanki.
Ta gida suka biya don can suka biya suka aje yaran.
Bayan sun koma gida suna dinner yaran suna ta surutunsu Adeel ya kalle su baki daya wani farin ciki na shigar sa.
I love you babies su duka suka ce nd we woove yo too.
Heedah ya kalla yace I love you baby girl murmushi tayi tace and I love you too baby kafin ta masa peck a baki.

DA'AWA HUM FIHA SUBHANAKALLAHUMMA WA TAHIYYATUHUM FIHA SALAM, WA AKHIRU DA'AWA HUM ANILHAMDULILLAHI RABBIL ALAMIN.
(their Prayer therein will be: Glory be to thee, O Allah! and their greeting therein will be : peace. And the conclusion of their Prayer will be : Praise be to Allah, Lord of the Worlds!)

Godiya ga dukkan mosoyan littafin ZAHEEDAH.

Godiya ga
:-MAZOJIS NOVELS WORLD
:-RASH KARDAM NOVELS
:-HAUSA NOVELS 1⃣
:-LADIES NOVELS WORLD
:-HN WRITERS
:-EXTREME HAUSA WRITTERS
:-WISDOM HAUSA WRITERS
:-HAUSA NOVELS GROUP

ALLAHUMMA LA TU'AKIZNI BIMA YAQULUN, WAGFIRLI MALA YA'ALAMUN [WAJA'ALNI KHAIRAN MIMMA YA ZUNNUN] (O Allah, Thou punish me because of what they say. Forgive me for what they do not know. [ And make me better than they thought ].
...................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
Chapter 23 · 0% Book details