Sashe 12
Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata son yi masa musu tunda dama can haka take yarinya ce mai haquri da biyayya.
Kwantar da kanta tayi bisa qirjinsa don ita bacci ma take ji.
Shi Kuwa bayanta ya hau shafawa yana dan jijjigata kamar wata yarinyar goye, ba jimawa kuwa bacci ya dauke ta.
Kacokam ya dauke ta ya nufi daki da ita.
Bisa bed din ya aje ta tare da zare hijab din dake jikinta, tsayawa yy yana kallonta cike da so da lust.
Shi yanzu ai ba abunda zai dame shi ko ya bata masa rai tunda ya samu cikakkiyar mace kamar Heedah.
Bai mata komi ba kawai baccin su suka sha.
Da asuba ya tashe ta sukayi sallah suka koma suka kwanta, wani bacci mai nauyi ya dauke Yah deel.
A hankali Heedah ta zare jikinta daga nasa ta nufi kitchen.
Apple pancakes tayi tare da Baked fish with onion and tomato (Pls duk mai buqatan method din da ake recipes din da nake sakawa cikin book dinnan, pls you should feel free to ask me)
Sai kuma ta hada coconut shake dinta ta jera komi bisa dining ta qara gyara kitchen din sannan gyara parlour n ta hade gidan da turaren wuta mai dadin qamshi.
Ta nufi bathroom ta tsala wanka tana fitowa ta dan yi simple make up sannan ta dauko wani crop top da bum short ta saka ita kanta tasan tayi kyau cikin kayan yan'iskan nan.
Hijab dinta ta dauko ta maka ta fita parlour.
Shima dai2 yana fitowa daga bed room dinsa sanye yake cikin wata yar armless shirt da kuma faded jeans yy kyau sosai.
Nufo ta yy ya na no no no ya zaai ki sanya hijabi cikin gida yana manana yana yy hijabin daga jikin ta.
Yana ganin shigarta duk ya wani rude ya rikice qara jawo ta yy jikinsa ya rada mata a kunnen ta baby girl kin kuwa ga yadda kk yi kyau ya fada tare da shafa wuyanta.
Hannunsa ta riqe muje Yah kayi breakfast suka nufi dining suka zauna ta fara bude masa qamshi ya bugi hancinsa sai da ya lumshe ido.
Baby girl dama I miss your delicious food wlh.
Murmushi kawai tayi ta zuba masa coffee ta miqa masa ya karba yana murmushi.
Plate daya yace ta sa musu suka fara ci Yah Adeel komai sai da ya ci yana turawa yana a cikinsa dandano da dadin girkin yana saka shi nishadi da jin dadi a ransa.
Sai da yaji ya qoshi sannan ya lura da gaban Heedah kadan taci dama haka take bata son cin abinci sosai.
Jawo ta yy bisa cinyar sa wai dure ze mata tunda bata son cin abinci.
Don Allah Yah kayi haquri ka kyale ni Allah na qoshi fa.
Ah ah ban yarda ba wannan dan abincin da kk da kk ci shi yasa kullum cikin ki a shafe kamar bakya sa masa komai
Abincin ya ringa bata a baki dole ta ringa amsa ba dan taso ba.
Cikin shagwaba tace Yah wlh na qoshi zanyi amai fa.
Cikinta ya shafo yace bari na barki haka tunda kin dan ci.
Kinsan lokacin da kk qarama ma haka nike miki before kice abinci tura baki tayi tace Yah kai dinne ke bani abinci.
Dariya yy yace baby girl kenan .....................................
Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/22, 3:26 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍5⃣0⃣
Haka suka kasance kullun zata na masa girki su ci sannan su kwana tare bai yi mata komai sai dai yy romancing dinta tun bata saba ba har yanzu ta Saba tun tana jin kunyar sa har ta fara wayewa ita ma.
A hankali wata irin shaquwa ta shiga tsakanin su wanda kullum suna maqale da juna ko fita bayayi daga gida sai gida in sun gaji da zaman gidan sai su fita garden su ta wasa.
A yau ne Adeel zai koma a bakin aikin sa don haka tunda ta tashi ta hada masa breakfast sannan ta hada masa ruwan wanka sannan ta nufi tada sa don tunda sukayi sallah ya koma bacci don daren jiya bai wani samu baccin kirki ba kwana yy yana (perverts kawai to ba abunda kk tunani bane) lol 😂
Zama tayi kusa dashi tana shafa fuskar sa a hankali ya bude idon sa ya dora su fes a cute face dinta.
Yah ka tashi kayi wanka seven ya kusa.
Ok ya fada tare da miqewa yana shiga bathroom din.
Kafin ya fito ta gyara dakin yy fes. Ta fiddo masa kayan da zai saka ta feshe su da turare.
Yana fitowa ta soma goge masa ruwan jikinsa tana Yah Allah kayi sauri kada kayi late fa, yace to inna yi latti me nene tace bulala zasu maka mana dariya yy tare da cewa baby baby kenan.
Sai da ya gama komai kafin ta masa rakiya har bakin motan yace baby I will miss you fa tace I already started missing you Yah murmushi yy before ya jawo ta ya fara French kissing nata yana wani shafa ta.
A hankali Heedah ta zare jikinta daga nasa don tasan in ta biye mai tau.
Har ta tafi bai dawo daidai ba.
Juyawa tayi ta shiga gidan duk sai tsoro ya kama ta don tuno ranar da mutanen nan suka shigo mata tunda tun da abun ya faru baa taba barinta ita daya ba sai yau.
Daki ta shiga ta kulle dakin tana kk yinin ranar haka ta yi shi cike da tsoro.
Shi kuwa Adeel duk yy missing nata jira kawai time din tashinsa yy ya tafi gida gashi bata da waya balle ya kira ta.
12 daidai ya nufi gida don yy missing baby girl dinsa da yawa.
Cikin parlour n ya shiga yana baby I'm home.
Shirun da yayi yasa ya nufi dakin ai kuwa ya jiyo kukanta.
A hargitse yy niyar bude dakin yayi shi datse....................................................
Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
(4 any comments or correction )👇
07032266308
[4/6, 8:39 PM] Aysha Mazoji: [3/23, 8:44 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍5⃣1⃣
Da sauri ya nufi master bedroom ya dauko spare key ya bude dakin.
Can qasa ya hango ta ta maqure sai kuka take duk ta fita hayyacinta.
Da sauri ya qarasa wurin ta yana baby girl what's wrong dago ta yy ya aza bisa cinyar sa yana shafa kanta.
Kuka take sosai ta wani lafe a jikinsa shi kuwa sai rirriga ta yake.
Sai da ta dan natsu sannan ya ce baby girl tell me what is wrong.
Ajiyar zuciya tayi tace Yah wlh tsoro nake ji.
Ina jin kamar mutanen nan zasu dawo.
Baby girl in Allah ya yarda ba zasu dawo ba suna prison fa tace ni dai tsoro nake ji.
Yace kinga har zazzabi ya Kama mun ke tace hada ciwon kai ma.
Baby girl bari na miki wanka muje hospital.
Yah basai munje ba da nasha magani shikenan.
Ah ah sai fa munje bari ki gani.
Daukan ta yy ya shiga da ita bathroom ya mata wanka ya fito ya shirya ta cikin atamfa sannan suka nufi hospital.
Sai da ya ma Doc bayanin komai sannan Doc yace dama dole ku fuskanci wannan matsalan don haka dole sai a hankali zata ware.
Nan ya rubuta musu magani ya basu yace gashi nan tasha inshaa Allah zazzabin zai sauka.
Sai da ya biya ta bakery ya siya musu snacks and drinks sannan suka wuce gida.
Da kyar ya samu ta ci snacks din sai shagwaba take masa.
Yinin ranar jinya yai tayi hada su goyo ya mata da hada zani ma zaisa mata ita tace haka ma yy. Tace Yah wai ina ka iya goyo haka yace wurin goyon ki mana lokacin da kina little ko da yake har yanzu you are little ko baby girl di nah? Murmushi kawai ta masa tare da qara lafewa a bayan sa.
Tsaye yake tana bisa bayansa sai zuba masa shagwaba take yi shi kuwa sai jijjiga ta yake yi.
Ji sukayi an bude qofan parlour n tare da cewa surprise!!! ...................................
Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/24, 9:38 AM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍5⃣2⃣
Gaba daya suka juyo don ganin waye ai kuwa da gudu Heedah ta sauko daga bayan Yah Adeel ta ruga daki.
Shi kuwa Adeel da sauri ya qarasa wurin wanda ya baqunce su suka rungume juna suna ta dariya.
Adeel yace friend yaushe ka dawo yace kai dai bari sauka ta kenan dama surprising naka nake son yi.
Yace you really suprise me kuma wlh.
Zama sukayi suna ta dariya yace ina qanwar mu kuma amaryar mu.
Yace hmmmm sarkin Kunya ta gudu daki ai.
Yace oh Adeel sai kuma ka aure Heedah n da ka tsana wlh daman nasan ba tsanar ta kayi ba tsabar baqin kishin ka ne.
Yah Adeel dariya kawai yy yace Wlh I didn't realize that I love her until the accident.
Nan fa su kai ta firar yaushe gamo.
Abbas kenan best friend din Adeel tun suna pre school.
At the time neighbors ne shi yasa suka shaqu sosai in har kaga daya to dole kaga daya.
Haka basa boye ma junan su sirrin su.
They are very close.
Bayan sun gama degree n su sai shi Abbas ya koma qasar Singapore yana masters degree dinsa.
Labari suke yi sosai, can Abbas yace ka kira mun qanwata mana mu gaisa.
Yace kasan kuwa dama bata lfy wlh.
Dariya Abbas yy yace ka ce man ta harbu murmushi Adeel yy yace wlh ba wani harbuwa kawai zazzabi ne ke damun ta fa.
Haba friend ni zaka meda wawa Adeel yace kai ni fa wlh har yanzu ba abunda ya faru tsakanin mu.
Abbas sake baki yy daga bisani yace why.
Yace ina rainon ta ne tayi yarinya da yawa sannan kuma wlh ni tausayin ta nake ji kai da kanka kasan yadda nake, shiyasa nake tausaya mata.