Sashe 22
Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bacci Heedah keyi hankali kwance bata san hidimar da ake yi ba.
Lokacin da Heedah ta tashi dukkansu suna dakin sai qara kallon babies din suke yi.
Yah Adeel ne ya lura da ta farka. Da sauri Yah Adeel ya qaraso kusa da ita ya na sannu baby girl kin tashi, kallonshi kawai take yi cikin ranta tana tunanin ai dole a mata sannu wannan uwar wahalar da tasha.
Mamy tace bari a hada mata tea, Adeel ne ya kama ta ya tayar da ita sannan ta wanke bakin ta cikin wani kwanon silver.
Mamy ta miqo mata tea din nan danan ta shanye kuwa.
Goggo tace zaheedah baki tambayi abunda kk haifa ba.
Shiru Heedah ta mata, Yah Adeel yaje gadon yaran daya bayan daya ya dauko su ya aje gabanta.
Ita kuwa Heedah kunya ta hana ta kallon yaran don duk ga su Daddy a wurin.
Adeel yace Heedah kinga arziqin da Allah ya bamu Heedah.
Kwantawa tayi taqi kallon su ganin haka yasa Daddy yace Mamy n yara kuzo muje airport dauko su Deelah nasan yanzu sun isa sauka.
Mamy tace Laa kaga na manta yau zasu zo wlh, kaga suprise dinda za su ma su Heedah sai ai musu na triplets.
Fita suka yi su dukan su Heedah da ke kwance tayi saurin tashi tace Yah wai dagaske su Deelah zasu zo?
Daga kai yy yace sai yanzu kk ga daman yi mun magana tun dazu ina nuna miki babies dina kinqi kallon su.
Tace haba Yah gaban su Daddy zan kalli yaran ni Wlh kunya nake ji.
Yace to yanzu tunda sun tafi Kalli kyautar da Allah ya bamu.
Yaran ta bi da kallo Kafin bakinta ya furta U'IZUKUMA BIKALMATILLAHI TAMMATIMIN KULLI SHAIDANIN WA HAMMA, WAMIN KULLI AINI LAMMA. ('I commend you three to the protection of Allah's perfect words from every devil, vermin, and every evil eye.')
ALLAHU AKHBAR, SUBHANALLAH.
Yah they are so perfect and breathtaking.
Daidai nan yaran biyu suka motsa suka fara tsala ihu kuwa.
Aikuwa duk suka rude kowa ya dau daya yana rirrigawa amma yaran sunqi yin shiru.
Doc Isabella ce ta shigo dakin tana murmushi tace they need there mother's milk.
Heedah ta zaro ido tace at once? Yeah Doc ta fada before ta temaka Heedah ta saka ma yaro da a baki, ai kuwa ya hau zuqa da sauri Heedah ta kwace jikinta daga bakin yaron.
Kuka yaron ya ci gaba dayi, Adeel yace me ya faru kk cire masa tace zafi ke akwai fa baka ji ba.
Yace sai kinyi haquri zai bari da sun fara tsotsa kallon yaran tayi yadda suke tsala ihu har itama macen ta tashi tana tayi.
Rau2 tayi da ido tana son yin kuka tace duka ukun zasu sha.
Yace haquri zaki yi da sunsha zaki daina jin zafin.
Tana jin zafin haka nan takai yaron a bosom dinta ya fara tsotsa kuwa.
Sai da ya gama aka saka mata macen ita bata dade ba sosai tayi bacci sannan aka saka gudan shima ya sha duk da ba wani mai yawa bane.
Time din da aka gama ba yaran abinci su Heedah kuka hada majina.
Goge mata yy yace to kiyi haquri mana tunda sun gama tace ai da zafi ko? Yace to yi haquri dai yanzu Maman triplets.
Bacci Heedah ta koma don har su Mamy suka dawo tana bacci.
Deelah sai murna take yi taga yara itama tana dauke da nata cikin wata shida.
Koda Heedah ta tashi murna suka shiga yi na ganin juna tare da mata barka.
Shi kuwa Adeel sun fita da Abbas sayen kaya akwati dozen biyu Adeel suka ciko da kayan babies da kuma Maman Su kuma ga biyar a gida ajiye.
Ranar aka sallame su don an tabbatar da lafiyar su.
Gida ya cika da yan uwa da abokan arziki.
Ranar suna shanu shida da raguna shida aka yanka kaji kuwa baa magana.
Yara sunci suna daya Mansur, daya isma'el sai macen Nafeesah wato iyayen Heedah Ana kiran su da ASADEEL(sussesful), DANEEN(princess), AARYAN (of utmost strength )
Bayan suna da kwana biyu da suna, zaune take dakinta tana bama Daneen abinci taci kwalliya har ta gaji da kyau.
Da sallama ya shigo ya zauna kusa da ita yace kina fa kyau da abinnan sosai tace meye abinnan yace breastfeeding mana.
Gama ba Daddy's princess nima ki bani ...........................................
Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
(4 any comments or correction )👇
07032266308
[5/6, 7:37 PM] Aysha Mazoji: [5/6, 10:30 AM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍7⃣8⃣
Zaro ido tayi tace what!! Yah pls kayi haquri wlh suma in suna sha zafi nake ji sosai yace wasa fa nake miki kada kimin kuka.
Asadeel ne ya fara motsawa da sauri Adeel ya dauko sa yace ma boy ka tashi? Heedah tace Don Allah rirriga shi ya koma wlh cin tsiya gare su da shi da Aaryan.
Yace what about Daddy's princess.
Tace wlh ita bata da hada ma san kuma bata mana kukan dare amma wayannan tab.
Yace ai shi yasa nace nazo na ringa taya ku kwana kk ce ah ah.
Tace Yah rufa min asiri ai dakin Mamy muke kwana, wani lokacin ma ban sanin sun tashi Mamy ke kula da su.
Yace to yanzu yaushe zamu koma gida.
Ido ta zaro tace mu da gida ai sai nan da wata shida.
What ya fada da qarfi hakan ne yai sanadiyar tashin baby boys din ai kuwa suka ringa qwala ihu.
Aaryan ta dauka ta sa ka sa a bosom dinta sannan ta cire Daneen ta karba Asadeel ta saka masa gudan.
Adeel kallon ta kawai yake yi yadda take komai kamar ta shekara goma tana yi.
Sai da ta gama saka su sannan ta kalli Adeel dake ta kallon su tace wannan kallon fa.
Yace baby girl wa ya koya miki riqe su haka.
Tace Mamy Nah mana, tace tunda yan uku na haifa dole na koyi ba biyu haka.
Yace that's good.
Suna ta fira har suka samu yaran suka koma bacci banda Daneen da ke ta kallon fuskar Adeel tana tsotsar hannu.
Can Heedah tace bari na changa ma Daneen pampas kamar ta bata na jikin ta, yace muje ki koya mun dan na ringa changa musu.
Bisa changing table suka aje ta sannan Adeel ya bare pampas din.
Da sauri Adeel ya kawar da fuskar sa tare da cewa ewwww.
Heedah dariya ta masa tace matsa ni in mata yace no, I can do this.
Sai da ya ja nunfashi sannan ya juyo yace yanzu me zaa yi.
Tace yanzu ka sa wiper ka goge mata duka kafin ka azata bisa fresh towel.
Da kyar yy wiping din sannan Heedah tace to yanzu sai tsarki bari na mata nasan baka iya ba.
Yace na yi ma Maman ta ma bare ita.
Bathroom din ya wuce inda aka saka baby bathtub ya aje ta sannan Heedah ta shigo ta debo ruwan dumi ta zuba mishi yayi ma yarinyar tsarki Kafin su dawo dakin.
Pant kawai suka saka mata don ta huta da pampas din.
Heedah ya kalla yace me yasa aka mata tsarki da ruwan dumi?
Tace Mamy ce tace a ringa yi mata da su saboda ruwan sanyi yana lalata mace sosai tun tana qaramar ta.
Yace wai Mamy bata nan ne naga batazo ta kore ni ba.
Tace bacci take yi jiya batayi bacci ba kaga wanda suka hanata bacci nan ta fada tana nuna mazan.
Yace gaskiya su ringa bar mana Mamy n mu tana hutawa.
...................................
Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅
Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
(4 any comments or correction )👇
07032266308
[5/6, 11:36 AM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍7⃣9⃣
Sai da suka yi 50 days kafin a maida ta gidan ta time din don irin rawar kan da taga Adeel nayi.
Mamy ta qara tsuma ta sosai ga yaransu sunyi manya2 gwanin ban shaawa kamar ka sace su ka gudu Daneen ce ma bata kaisu girma ba amma ita ma tayi girma sosai.
Wata dattijuya aka hada ta dasu dan tayata kula da yaran.
Heedah ma ta qara kyau ta qara cika ta ko ina.
Ranar da aka maidata bayan ta gama hada musu dinner mai rai da Lfy.
Bayan tayi wanka ta nufi dakin yaran ta iske hajja ta musu wanka dukansu idonsu biyu.
Yanzu yaran sun fara gane ta don haka suna ganinta suka fara halba qafa da hannuwa.
Murmushi tayi kafin ta miqa hannu ta dauko Daneen wacce ke ta daga hannu sama.
Zama tayi gefen gadon hajja tace hajja bari na basu kije kici abincin ki yana nan kitchen.
Tace to yar nan, bayan ta fita da kusan 6minutes sai ga Adeel ya shigo da sallamar sa yace Amarya Amarya, kallonsa tayi sannan tayi murmushi tace wace irin amarya kuma da yara uku.
Yace ai ni har mu mutu amarya ce ke a wurina.
Yarinyar ta miqa masa tace ya saba ta har tayi gyatsa.
Haka suka ma yaran har suka yi bacci kafin suyima hajja sai da safe.
Kai tsaye dining ta wuce da shi suka ci abinci yana ta mata santi yana yau zai darji amarcin sa san ransa, tace kai Yah yace baby girl kusan three months nayi fa without you haba kema kinsan yau ai sai dan buzun ki sai dai nai ta azumi fa haba. Sai da suka gama sannan ta kwashe kayan takai kitchen.
Ruwan wanka ta hada masa yace tayi masa tace ah ah yy da kansa itama zataje ta qara yi a wani dakin.
Da kyar ta kwace ta nufi wani daki ta qara wanka sannan tayi tsarki da wani ruwan magani.
Wasu irin hadaddun sinadaran qamshi ta rinqa amfani da su.