← Book details Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 23

Sashe 13

Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dariya Abbas yy sosai kafin yace lallai kuwa kana da aiki Heedah n ce yarinya? Adeel yace eh mana she is 16, she is still a kid so, I have to be patient with her.
Abbas yace kai mace fa komin qanqantar ta zata iya da namiji mace ko yar 13 zata iya da namiji balle 16, sai dai in baka damu bane.
What! Kana tunanin ban damu ba Wlh har ciwon mara nake a kanta but bazan iya ba kasheta zanyi nasani.

Tsoki Abbas yy yace kai ka sani in ka kashe kanka a banza nidai ban komawa sai da matata in fada maka.
Adeel yace friend yaushe kayi mata ban sani ba, yace oh har ka manta da Daddy yace ya ban baby Deelah.
Friend baka manta ba kenan tun fa muna around 15 ne fa.
Yace yo ina zan manta fa da matata Allah ya sa dai bata fara soyoyya ba.
Adeel yace kai bata fara ba gaskiya.
Yes haka nake so kaga ni zan koya mata kenan.
Dariya kawai Adeel yy yace lallai friend kai da gaske kk kenan.
Zauna nan sai ma ka ganta da ciki sannan.
Dan dukan shi yy yace I don't want to hear that, she is my sister. Dariya suka yi baki daya.

Yah Adeel ne ya tashi yace bari na kira maka baby girl ku gaisa ya fada yana shiga bedroom din da ta shiga.

Kan sallaya ya hango ta alamun ta idar da sallah kenan.
Zuwa yy kusa da ita ya dan ja hancin ta yace shine kk gudo ko?
Cikin shagwaba tace Yah wlh kunya naji.
Yace yanzu dai zo muje ku gaisa Abbas fane friend dina.
Tace laa Yah Abbas ne ashe yaushe ya dawo kai amma zanji kunyarsa wlh.
Miqar da ita yy yace ba wani kunya kawai kiyi fuska.
Hmm kawai tace muje dai na gaishe sa to.

Koda suka isa parlour n sai wani sunne kai take a haka ta gaishe sa sai dariya yake mata yana amsawa.
Tashi ta yi ta kawo mai kayan motsa baki ta cika gabansa sannan ta koma ta zauna.
Yace iyyeh duk ni daya wannan gaskiya friend dole kk qiba wannan dd.
Dukkansu dariya suka yi.............................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[4/6, 8:39 PM] Aysha Mazoji: [3/28, 11:50 AM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍5⃣5⃣

Muryan Daddy suka ji yana magana da wani ai da sauri Heedah ta shige qarqashin table.
Adeel ya hangi hijabin ta da sauri ya dauka ya tura mata dai dai Daddy ya juyo ya ida shigowa office din.
Sauri miqewa yy tare da cewa Daddy sannu da zuwa.
Yawwa ya aiki.
Gaishe shi yy tare da tambayar su Mamy.
Yace duk suna lfy ina Heedah yace tana lfy to madallah yace.

Nazo zagayenku ne inga yanda abubuwa ke gudana. Hope komai lfy.
Komai lfy qlw wlh.
Kallonsa Daddy yy yace anya lfy kuwa naga kana zufa yace ehm ehm lfy qlw wlh.
To naga ai duk sanyin nan kana zufa yace maybe fever ne ke son kama ni.
Yace to Allah ya kyauta.
Tashi yy yace to ni bari na wuce yace to a sauka lfy Allah ya tsare.
Har ya kai bakin qofa kuma yace af na manta munyi magana da Abban Abbas mun yanke nan da two months zaayi bikin kawai ya tafi da matan sa.
Allah ya sanya alkhairi ya fada Daddy yace Ameen.
Yace to na wuce Allah ya baka lfy in kana buqatar hutu to ka dauka. Yace to inshaa Allah.
Wata ajiyar zuciya ya sauke tare da kallon qasan table din Heedah na zaune ta dora kanta a tight dinsa da alama ma bacci take.
A hankali ya dauko ta bisa sofa ya kwantar da ita tare da gyara mata kwanciya.
Zama yy yana tunanin Heedah da badan Daddy ya zo ba ai da baisan me zai faru ba.

Sai wurin daya na rana sannan ya tada ta suka nufi gida.
Sai wani irin kallo yake mata.
Suna zuwa gida kitchen ta fada tayi musu abinci mai dan sauqi. Sannan ta je tayi wanka tayi sallah.
Sai da suka je cin abinci taga har yanzu yana mata wannan kallon.
tace wai Yah lfy naga sai kallo na kk yi.
Murmushi yy sannan yace kawai ina mamakin ki ne ina kk koya abunda kk mun dazu.
Rufe ido tayi tace wlh ba wanda ya koya mun haka nan nayi. Murmushi ya qara yi tare da rungumo ta yana laluben lips dinta dan kaucewa tayi tace Yah kaci abincin tukunna.
Yace na ci ko muci dai. Sai bayan sun gama cin abincin sannan suka dawo parlour.
Yace wai ke dazu kina ganin Daddy shine kk yi min bacci wato in ya kama ni ke ba ruwan ki ni na sani.
Murmushi tayi tace ni wlh ban ma san nayi baccin ba kun dade kuna magana har na gaji.
Yace wai kinga yadda nake zufa kuwa.
Har Daddy sai da ya gane bana da gaskiya yace wai lfy nake kuwa.
Dariya ta dinga yi masa ai kuwa yace au dariya ma na baki kenan zakiyi mai dalili kuwa yanzunnan.

Kama ta yy ya birkita ta ya fara blowing mata butterfly kisses a wuya don yasan she's very ticklish a wurin.
Bisa carpet din parlour n suka zube.
Ai kuwa dariya ta fara yi tana Yah kayi haquri ka bari cikina zai fashe.
yace say the magic word. Ta rasa meye magic word din can tace please stop it.

Cak ya tsaya da kisses din yace now that's the magic word.

Dora ta yy bisa qirjinsa suna ta sauke nunfashi kamar wayanda suka yi gudu.
Sai da suka nutsu sannan tace Yah meye magic word din wai, yace the magic word is "please"....................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[3/28, 1:41 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍5⃣6⃣

Washe gari gida ya biya ya sauke ta sai da aka ba Goggo amanar ta sannan ya kira Deelah ita ma aka mata warning wai ta kula masa da baby girl dinsa da kyau tace to inshaa Allah zaa kula da ita.

Bayan ya wuce dakin Heedah suka shige suka zauna.
Deelah tace kinji wai bikina nan da two months ko.
Wani irin tsalle Heedah tayi tace ke don Allah wannan wane lucky guy ne haka.
Deelah tace ke dallah ana gaya miki ni ban ma san ko yana so naba wlh.
Qila ma irin naki zaamun auren hadi.
Heedah tace ke baki san auren hadi ba yafi dadi wlh ni ina murna don Allah waye.
Ke Yah Abbas ne fa Yah bai gaya miki ba.
Maybe ya manta ne. Kai amma nayi murna fa, don Yah Abbas yy fa Allah ya sanya alkhairi. Deelah ta tura baki tace ke fa baki da mutunci ina gaya miki matsala ta kina wani Allah ya sanya alkhairi
Tace to tsaya yanzu ai dai ba fasawa zaayi ba ko ai dole nace Allah ya sanya alkhairi.

Nan dai tai yayi mata nasiha har ta dan sakko suka yi ta fira.

Haka suka ci gaba dayi in zai tafi aiki sai ya sauke ta gida ya wuce koda Mamy ta masa magana me yasa yake kawota yayi mata bayanin komai tace to haka ma yy kyau a hankali zata ware inshaa Allah.

Haka sukayi kwana takwas yana kaita gida. Ranar Thursday ya sauke ta gida ya wuce wurin aikinsa. Ciwon mara ta fara tun tana daurewa har ta fara fita hayyacin ta. Deelah ce ta shigo dakin ta same ta a haka ai kuwa da gudu ta qarasa wurin ta tana tambayar ta me ya faru.
Maranta take nuna mata da hannu. Da sauri ta tashi ta kira Mamy ko kafin su iso ta suma.
Kama ta sukayi suka sa mota suka nufi hospital.
Kai tsaye ER aka kaita suna bata taimakon gaggawa. Sai da suka gama aka mata allurar bacci sannan aka kaita wani room.

Doc ne yace Hajia ina baban ta yake ne tace yana bisa hanya yanzu zai qaraso kafin ma ta rufe baki sai ga Daddy ya shigo yace to ko zaku dan biyo ni zuwa office dina akwai wani dan bayani da zan muku.
Dukkan su suka bishi banda Deelah. Sai da Suka zauna sannan yace a gaskiya yarinyar ku ciwon MP ke damunta kuma chronic one ne so, the best solution dai kuyi mata aure kawai.

Dukkansu sakin baki sukayi suna kallonsa kafin daga baya Daddy yace ai tana da aure.
Kallon sa Doc yy cikin mamaki yace tana da aure?
to amma mijin bai da lfy ko? Don ciwon MP n ta gaskiya na virgin ne.
Kallonsa Daddy yy yace to mun gode amma ina Doc faruk don shine Doc n mu sai ya diba mana shi yaga in yana da lfy.
Doc yace eh to gaskiya an tura shi yin wani course ne a Canada kuma zai dauki tsawon two months kafin ya dawo.
Daddy ya masa godiya yace to inshaa Allah zamu kawo sa sai yaga Doc din.

Dakin suka koma cike da jimami Daddy yace bari na kira Abbas muyi magana nasan shi komi kenan zai sani.
Yana fita ya kira Abbas yace ya same shi a hospital yanzunnan.
Baayi minti goma ba sai gashi ya qaraso, sai da ya gaishe da Daddy sannan suka samu wuri suka zauna.
Daddy yace magana nake so muyi akan abokinka yace to Allah ya sa dai lfy. Yace eh to da sauqi dai.
Daddy yace ka gaya mun tsakanin ka ga Allah abokinka yana da wata matsala ne Abbas yace wlh Daddy a iya sani na Adeel bai da wata matsala amma ban san wace irin matsala kk nufi ba Daddy nan Daddy ya gaya masa duk abinda ke faruwa................................................

Written by the 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.

(4 any comments or correction )👇
07032266308
[4/6, 8:39 PM] Aysha Mazoji: [3/26, 12:14 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍5⃣3⃣

Sai bayan magrib suka rabu yace zai je gida amma gobe zai dawo ya ci girkin amarya tunda yau bata lfy.
Suka yi bankwana suna ta raha ya tafi.

Washe gari da Adeel zai tafi wurin aiki tare da Heedah ya tafi don yace bazai qara barinta gida ita kaidai ba.
Chapter 13 · 0% Book details