← Book details Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 23

Sashe 5

Zaheedah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yinin ranar tunanin ta yake yi komai ya tsaya masa .
Sai bayan zuhur prayer ya shiga gidan jikinsa a mace ya wuce bedroom din sa yai taking shower sannan ya fito ya nufi dining ya ci abincinsa mai rai da lfy.

✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟

Washe gari tunda qarfe goma sai ga su deelah da friends dinsu sunzo aiko nan suka hau hirar yaushe gamo da friends din ta.

Feedausi ce tace wai matar yayah yanaga tunda muka zo kinqi cire hijab ne ko bakya son muga cikin ne ,Heedah ta harareta tace ke kika mun cikin ko ni bani da komi.
Tace to amma mi ya hanaki cire hijab din tace ke nifa bana cire hijab dukkansu suka hada baki wurin cewa what!!!😳 kina nufin ko yayah na gida bakya cirewa.
Tace ni wlh bana cirewa suka ce lallai ashe baki da wayau.
Nan suka hau yi mata fada suna bata shawarwari yanda zata jawo hankalinsa.
Tace ni zan ja hankalin yayah lallai ina da aiki.
Zainab tace ai komin girman kan namiji da wani dagawansa mace ke biyar dashi don haka ki dage ba zama zakiyi ba.
Deelah tace kuma cikin lefanki akwati biyu duk English wears ne don haka sai ki dage da saka su. Heedah tace anya zan iya saka kayan nan duk fa na yan iska ne dariya suka yi sannan Baseera tace kema ai sai kizama yar iskar tunda ko kinsa mai gidanki ne zai gani ko.
Nan dai suka qara bata shawarar yadda zata jawo hankalinsa.

Da suka tashi tafiya ta hada musu kayan make up da inner wears suka tafi suna godiya.

Shin Heedah zata dauki shawarar su koko?

Shin yayah Deel zai kulata kuwa?

Ku biyomu don jin mai zai faru.

Written by the 💅🌟✨DIVAS💅🌟

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
[2/22, 3:04 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍2⃣3⃣

Tun daga ranar Heedah ke saka English wears dinta wanda take ce ma na yan iska amma wani abun haushi da ta saka sai ta bi da zumbulelen hijab dinta ko tafin qafarta baa iya gani 😒(nikam nace to meye anfanin sakawar tunda ba gani yake ba😒)

🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟

Shi kuwa bangarensa baida matsalan abinci, ya cika cikin sa ya qara gaba abinsa sai kuma yawan tunanin yarinyar da yake yi amma in banda shi baya da wata matsala.

xxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxxx

Bayan wasu yan kwanaki ya tashi ya shirya zaije office ya fito yy breakfast ya ga dining table wayam a cikin zuciyarsa yace to maybe ta makara ne ya dan zauna ya jira sai yaji ba motsi a kitchen ya tashi ya duba yaga wayam nan ma to lfy n ta kuwa.
Da har yy hanyar fita sai kuma yace bari dai ya duba ta ya gani don ya rabu da ganin ta.
Shiga dakin yy tare da sallama hango ta yy bisa gado duk ta fita hayyacinta da sauri ya qarasa ya aje briefcase 💼 ya nufe ta.
Zama yy bakin gadon tare da cewa ke meke damun ki.
Hannun sa ta kamo ta daura bisa marar ta tana wash wash yah mutuwa zanyi ka temaka mun pls wayyo Allah hannunsa take qara dannawa bisa marar ta duk sai tabasa tausai kanta ya shafa yace sannu bari na kira Mamy.
Tashi yy ta kuwa qara riqe hannunsa dole ya zaro wayar daga aljihun sa sannan yy dialing No Mamy.
Sai da suka gaisa tace ina Heedah ya ce Mamy gata nan ba lfy tace meke damunta yace maranta ne ke mata ciwo.
Mamy tayi salati tace to Don Allah ka sa ruwan zafi a bottle ka runga danna mata a marar pls kafin nazo yace ok.
Kitchen ya tafi ya zuba hot water a bottle sannan ya dawo ya ringa sa mata tana ta wani nishi kadan2 sai da ruwan suka huce sannan ya aje bottle din.
Lokacin ta daina kukan sai wata zufa da take yi ko ta ina.
Duk ta hada gumi gaya ta bata jikinta tashi yy ya hada mata ruwan zafi a bathtub sannan ya dawo ya dago ta yace zaki iya wankan da kanki shirun da tayi ne ya basa damar fara kiciniyar cire pyjamas din dake jikinta sai da ya gama cire wa sannan ya tsaya kallon halittar Allah qura mata ido yy kamar zai cinyeta jin yy shiru ne yasa tai qarfin halin bude idanun ta da suka qanqance don wahala ganin yana kallonta ne yasa ta qarfin halin jawo bargo ta rufe jikinta sai Shannan ya dawo dai2, ya maida kallonsa akan fuskarta...................

Written by the 💅🌟✨DIVAS💅✨

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia
[2/23, 4:44 PM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍2⃣4⃣

Kallon fuskar ta yake wadda duk tayi ja saboda kukan da tasha sannan ya medo da kallonsa bisa 💋 dinta wanda suke ja sannan yan manya ne kadan.
Ciwon da ya qara mintsino ta yasa ta saki wani sabon kuka sai sannan ya dawo daga duniyar tunanin 💭 da ya tafi.
Daukar ta yy ya nufi bathroom din da ita, ya saka ta cikin bathtub 🛁 din sannan ya dauko sponge da shower gel ya fara mata wankan.
Da aka zo wurin qirji kuwa hannu yasa zai ta kuwa riqe hannun tare da girgiza masa kai alamar ah ah.
Ai kuwa ya tsuke fuska yace I'm your mate dallah remove your hands, daga temako ma. Kwafa yy sannan ya ci gaba da abunda yake.
wanke mata su tass ita dai bata da tacewa don ciwon ya fara dawowa.
Sai da ya kusan minti goma yana abu daya sai ya dauraye sai kuma ya qara zuba shower gel din ya kuma wanke wa.
Jin abun nasa ba mai qarewa bane yasa ta sakin kuka mai sauti.
Firgigit yy kamar wanda aka mintsina ganin tana kuka yasa shi dauraye ta for the last time sannan ya daura mata towel ya fito da ita.
Mai kadai ya shafa mata ya bude closet ya dauko mata doguwar riga yasa ka mata yana qiqarin sauka daga gadon ne yajiyo sallamar Mamy ya amsa yana miqewa yace Mamy gamunan.
Ai kuwa da sauri ta nufi dakin ta shiga tana cewa ya jikin nata yace da sauqi tunda tabar kukan yanzu.
Yace Mamy ni zan fita Allah ya qara sauqi Mamy tace ameen sai ka dawo.................

Written by 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
[3/1, 11:19 AM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍2⃣5⃣

Lokacin da ya dawo Mamy ta tafi gida, Kai tsaye dakin ta ya nufa domin ya ga yadda ta wuni.
Kai tsaye ya tura qofar ya shiga tare da sallama kwance ya hango ta bisa bed din da alama bacci take yi, ya qarasa gaban gadon yana kallon fuskarta.
Cikin bacci taji kamar alamun ana kallonta. Da hankali ta fara bude idonta har ta bude su ai kuwa four eyes 👀 suka yi tai saurin kulle idonta. don wata irin kunyarsa take ji yanzu, ya riga ya gama da ita.
A hankali yace ya jikin bude idon tayi a hankali tace da sauqi yace Allah ya qara sauqi.
Juya wa yy zai fita a hankali tace yayah juyowa yy ba tare da yace komi ba tace ka ci abinci Mamy tayi girki yana bisa dining.
Kallonta ya qara yi sannan yace to na gode ya juya ya fita.
Tayi mamakin ansa ta da yy din don ta zata baza ya kulata bama.
Shi kuwa duk jin girkin yy wani iri bawai dadi ne baiyi ba kawai ya riga ya saba da delicious food din Heedah ne.
Sai da ya kammala komai sannan ya kwanta yana ta tunanin surar Heedah, shi yanzu ya zai yi qara ganin ta ba kaya.
Kamar an mintsine shi ya tashi ya nufi dakin Heedah ai kuwa daure da towel ya isko ta, tana qoqarin shiga bathroom amma duk jikinta a mace.
Jin qarar bude qofar yasata juyowa ai kuwa ta gansa tsaye yana mata wani irin kallo tun daga sama har qasa yake kallonta kamar zai cinyeta.
Kallon fuskar ta yy wadda duk tayi kalar tausayi nan danan ya daure tasa fuskar domin yasan abinda yake shirin aikatawa in ba daure fuskar yy ba baza ta basa hadin kai ba.

Kallon fuskarta ya qara yi yace wuce muje na miki wankan..............................

Written by 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
[3/1, 11:20 AM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍2⃣6⃣

Ido ta zaro 👀 tare da kallonsa tayi rau2 da ido tace yah Don Allah kayi haquri, na samu sauqi zan iya yi da kaina pls.
Qara hade rai yy tare da cewa ke nifa ba permission dinki nake nema ba salon Mamy tace bana kula dake.
Oya wuce muje kafin na masge ki a wurin.
Ba yadda ta iya hakanan ta shiga bathroom din don tana masifar tsoransa, shi kuwa abun nema ya samu dama haka yake so dd yake ji a cikin ransa zai qara murzar ta son ransa.
Koda aka je wurin bathtub 🛁 din qin cire towel din tayi ta qanqame shi a jikinta.
Tsaya wa yy kallonta yadda ta wani daddafe towel, murmushin mugun ta yy yace malama I don't have any time to waste, is better ki cire towel din ki shiga tub din kafin na cire shi da kai na.
Cikin in ina tace to yy ka juya cikin hargagi yace will you remove that damn towel!
Ai batasan time din da ta yaye towel din tayi wurgi dashi ba.......

Written by 💅🌟✨DIVAS🌟💅

Aysha,Nafeesah Mazoji &Amira Jibia.
[3/2, 12:06 AM] Aysha Mazoji: 💏💍ZAHEEDAH💏💍2⃣6⃣
Chapter 5 · 0% Book details