Sashe 7
Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wanda koda hajiya kaka ta samu labari taso hana lamarin,acewanta ba musulma ba ce...yanda zaituna take son Abdullahi yasata amin cewa" da musulunci ha'di da imani...tun da hajiya taji zaituna ta musulunta shikenan ta ha'kura ta amince Abdullahi ya aure ta,inda bawani son auren take ba,don yanda mahaifinsu mai suna Alhj.umaru yanuna son lamarin da kuma tsawatar mata da yayi,shi yasa tayi ha'kuri.
Dangin kuwa zaituna tun da sukaji zaituna ta musulunta sukace babu su babu itah,tun da taxa6a rayuwa da musulmi har ta musulunta mahh.
Batare da zaituna ta damuba ta yarda ta auri Abdullahi,wanda mahaifinsu Alh.ummaru shi yayi mata komai na abun da uba kemawa 'yar sa.
Wanda Atare akayi bikin zaituna dana Rayhana,wanda suke mugun 'kaunar junansu ha'di da mitunta junan su...
Zaituna bata ha'da shekara 'daya da aure ba,hajiya ta ce" dole tana so Abdullahi yakara aure, kuma watannan tsohuwar budurwanna shi takeso,wanda acewanta tana da kirki fiye da mom zaituna.Koda mom zaituna tasamu labari bata nuna kishin ta ba,sai ma fatan alkhairi da tayi mata,wanda alokacin tana dauke da tsohon cikin 'ya tagwayen ta.
Koda kubrah ta shigo gidan babu wani xaman lafiya tsakanin su,itane habaice² tace mata tuban maxuru,magana dai iri²,haka dai mom zaituna ke hakuri da kubrah,take 'ko'karin ri'ke girmanta.
Inda a haka hajiya kaka ke wula'kanta ta,don tafi 'kaunar kubrahn fiye da zaituna.
Haka zaituna tayi ta ha'kuri har allah yarabata da cikin jikin ta lafiya,inda ta haifo 'ya'yan ta biyu duka maza,inda sukaci sunan Afreed da umar,don umar ne 'karami... Inda itama tuni rayhana tahaifi 'dan ta namiji watoh ammar don shine ma babba da su, don yabasu kusan wata guda. Wanda itama shagali ba irin wanda ba'ayi ba... Da nuna farun cikin su.
Tundaga wannan lokaci haj.kubrah tafa 'kulla mugun nufi akan zaituna, inda bataci nasara ba,sai a wata rana,bayan zaituna ta kai umar sasan Rayhana don alokacin shekaransu 'daya a duniya...don haka ta daukeshi ha'di da kaima Rayhana shi.
Da shiganta daki ta dauro alwala wanda xata tayar da sallane Afreed ya hau tsandara ihu,don shi tun yana 'karami bai da yarda sammm.dajin yafara kuka ta maxa ta daukeshi ha'di da goyashi.
Dai² tana goyashi ne hajiya kubrah tashigo dakin. Xagaye zaituna tahauyi har sau uku,sannan cike da dakiyan murya tace"ta shi kifita ki bar gidannan,karki 'kara dawowa....abunka ga wanda aka sihirce babu musu tafara tafiya ha'di da barin gidan,wanda bata cinta kanta ako'inah ba sai a zaria...
Tohhh yau ga 'karshen mugunta shiyasa hausawa ke cewa"ramun 'karya 'kurrah.yau ga karshen mai mugun abu.
Umar kuwa xaunar da mom zaituna yayi inda mom Rayhana ke farin ciki matu'ka da ganin zaitunan.
Bangaren hajiya kubrah kuwa gudu take kan titi,inda tana tafe ko 'dan kwali babu...ganin sun kasa kamata yasa su daddy sukasa mutane don su kamamasu itah. Aiko sunje xasu kamata ne dai² wata mai babban mota yaxo da gudu ha'di da markade hajiya kubrah,inda su daddy Afreed banda salati ba'abun da sukeyi,don haj.kubrah ko ganeta ba'ayi,gava 'daya tayi plat a'kasa don komai nata ya dagargaje...
Koda labari ya iske su mom zaituna suyi kuka matu'ka ha'di da jajan ta mata dayi mata addu'an allah ya yafemata dukkan kura kurenta...
Cike da matsanancin ta shin hankali su dad sukace duka sufito don sunufi Abuja ayau.haka kowannan su cike da damuwa suka nufi Abuja,inda ba'abun da kakaji sai jiniyan motoci.wanda kowa yaga irin gudun da motocin da sunfi 'karfin ashirin keyi a titi sai sun tambaya lafiya,don kowa yagani yasan anyi na wasu manyan gomnati rashi.
Haka suka nufi Abujah inda akayi ma hajiya kubrah sallah ha'di da kaita gidan ta na gaskiya,wannan shi akecema komai na duniya fararre 'kararre,hmmm wanda sukaxo duniya don xama suka manta allah wlh sun wahala arayuwan su.
Haka familyn suka wuni ba da'di inda umar ya shige 'dakin shi,don sai da ya xubar da hawayen rashin hajiya kubrah,ha'di da yimata addu'an allah ya yafe mata kura kurenta.
A haka akayi kwana uku da mutuwan hajiya kubrah inda hajiya kaka tace lallai yau xata koma gidan ta dake nan Abuja.kuma da mom zaituna xata tafi,ba wanda ya musama ta,suka tafi da mom zaituna,inda Amrah sha'kuwa yayi sha'kuwa da Afral don kullum suna sasan ummu maryam a tare.tun Afral najin kunyan ummu maryam irin rashin kunyan da tayi mata abaya,wanda ayau gashi itace mahaifiyan ta har ta daina.don ummu jansu take sosai a jikin ta.shiyasa koda mom zaituna xata koma gidan hajiya kaka Amrah bata damu ba.
Umar Afreed, da Ammar kuwa ba'a cewa komai don ba'karamun farin cikin jin Afreed 'kanin su sukaji ba,inda Daddyn farouq kenan nan da shi,don gaba 'daya tausayin Afreed yake,musamman yanda yataso ba ubah.yasan irin wula'kancin da xai sha aduniyan nan,don sai yanda mutane sukace mai.
Tunda hajiya kaka ta tafi da mom zaituna daddy ke damuwa,kullum aikin sa kenan safa da marwa a gidan hajiya kaka, amma sam yakasa mata maganan matan nashi,ta lura dashi sosai amma sai ta ringa nunawa kaman batasan mai yake nufi ba.har sai da ya 6ara yayi mata magana.wanda hajiya kaka tace"sae an kuma tara mutane anshaida 'daurin auren nasu.
Wanda ko haka akayi,a ranan da hajiya kubrah ta cika sati na biyu ne aka mai da auren mom zaituna da daddy.
Wanda ba'karamun farin ciki 'ya'yan duka sukayi ba.
Tundaga wannan lokacin hajiya kaka ta koma xaman Abuja.inda gaba 'daya familyn komai nasu ya chanja,kullum suna cikin farin ciki da kwanciyan hankali.
Wanda a kwana a tashi ba wuya gamai yawan rai,yau kusan wata uku kenan da dawowan mom zaituna gidan mijin ta,inda kullum zaman lafiya ke 'karuwa da son juna tsakanin su da ummu maryam.wanda sai da muce alhamdullilah.
Amrah ya kika ga wannan guy 'din???
Afral tace"ha'di da nuna mawa Amrah hoton wani kyakykyawan saurayi...
Budan bakin Amrah ko cewa tayi woooow kai gsky yana da kyau,a'inah yake ne?
Murmushi Afral tayi ha'di da cewa" hmmm wani 'dan depoty governor ne dake Adamawa.
Ok kice anan kikayo kamu kenan?,
Dariya tayi ha'di da cewa"hmm Amrah kenan wlh baki da dama.
Shigowan massage wayan Amrah yasata dubawa,wanda sunan hammanta ta gani.cike da mamakin mai ya turo mata tafara duda bawa,don kallon ta baiyi tin lokacin da yayi mata koran kare a asibiti.sai wani shan 'kamshi da yakeyi?don haka magana mai tsayi bai ha'da su.
Duba text massage 'din tayi, nan taga ya rubuta 1, 4, 3. Cike da mamaki a ranta tace"tohh mai ye wani 1,4,3 kumah? Haka dai tacigaba da firanta da Afral akan sauraayin da suke soyayya mai suna muhammad...
Washe gari Afral ne xaune a super cushine gyafe kuma ummu maryam ne da hamma umar,inda Amrah ke ta aikin duba wasu littafainta don suna gabda fara jarabawa ne,still massage ne yakuma shigo mata waya,dubawa tayi,nan ma still sunan hamma ne,karanta massage 'din tayi inda yake cewa"mai yasa baki ban amsata ba???
Dagowa tayi ha'di da kallon hamma umar,aiko shima kallon ta yake,fuskan nashi a 'daure ala dole ban son raini😉 lol....
Saurin du"kar da kan ta tayi ganin baida alaman sauke idon sa.
Magana yayi kaman yana voice massage ne yace"ina sauraranki.
Ummu maryam da Afral samm basu gane mai yake nufi ba,sai itah Amrahn.
A hankali takira sunan Afral ha'di da cewa",my Afral plz mai ye 1,4,3 yake nufi?
Nan take Afral ta yano ta,don ta fahimci umar 'din ne yace"haka.dariya tasaka sannan tace " baki sani ba kike nufi?
Amrah ne cike da muryan gaskiya tace"wlh bansani ba ni.
Waigawa inda umm take Afral tayi ha'di da cewa'ummu na wannan 'yan naki wlh 'yar kauye ce,samm batasan soyayya ba.
Dariya ummu tayi ha'di da cewa"hmm Afral allah ya shirya mun ku,ni dai bari na shiga daga ciki,don wannan maganan sai ku.
Dariya Afral tasa cike da shakiyanci tace don alllah ummu ki tsaya kiji.
Kowaigowa ummu batayi ba ta haura sama abunta.don lamarin Afral 'din sai itah.
Juyowa Afral tayi ha'di da cewa"tohhh bari na fa"da maki....hmmm...ehmmmm...ehmmm sai kuma takama in'inahhh ganin hamma umar a wurin.tashi yayi ha'di da basu wuri.aiko da tashin sa Afral tace"tohh bude kunnenki kiji,idan saurayi yace maki 1,4,3 toh ba komai yake nufi ba illah kalman I LOVE YOU....
Cike dajin kunyan Afral Amrah tace"ehmmm nidai bari nai karatuna yafimun...
Ahhh dakin tsayane,don yayana wlh 'yammata ne da shi, don kowacce tana bashi ruwan + yanda yaka mata,inkuma kin 'ki is your own bussness.Afral tace ha'di da cigaba da chart 'din ta.
Tun daga wannan rana 'yar kunya tashifmga tsakanin Amrah da umar,don duk intaji muryan shi a wuri take barun wurin,wanda har sai ya tashi take fitowa.
Wata rana Amrah na kitchen tana ha'da lunching.tayi nisa cikin yanka cabbage,wanda bataji shigowan umar ba,sai maganan sa,nace banji feedback 'din ki ba.
Saurin juyowa tayi ha'di da cewa"na'am...
Fuskansa ba yavo ba fallasa kaman bashi yake maganan ba,yakuma maimaita mata.
A hankali tace tohhh hamma.
Murmushi yayi wanda rabon da taga yayi irin ta har ta manta,wanda cike da miskilancin sa yaxo gab da itah,ha'di da cewa"tohhhh mene???
Kame² ta hauyi,gani haka yasa shi cewa" in tayimaki ne aikin kina so?
Cike da mamaki ha'di da yin murmushi tace'hamma ae baka iya ba.
Murmushi yayi mata ha'di da lumshe wannan segxy eyes 'dun shi yace"who told you,don't mention that i can do it.
Bari ma kigani. Amsan knife 'din yayi daga hannun ta ha'di da 'daukan cabbage din.dai² hajiya kaka na shigowa ,wanda ta wanj rafka sallama kaman taga mugun abu.
Umar kai ne a kitchen.saboda rashin kunyah? Dariyah ya hauyi ha'di da cewa"hajiya inah fa tayata ne.
Cike da masifah ta hau cewa"kana taya ta mene? Itah ummun tana inah?? Juyawa tayi tana banbami ha'di da fita falon ummu maryam.
Wanda cike da damuwa Amrah tace"hamma don allah kaje kaga hajiya tana fa'da fah.
Shiiiiii...kyaleta ru'dun tsufane?😳 hmmmm.
Afral ne tashigo ha'di da shaida masu kiran hajiya kaka daga sasan mom zaituna. Inda su dadd da mom duka suna can.don yau familyn gaba 'daya sun ha'du ne.