Sashe 13
Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan umar farouq yasamu ya fitohh cikin dunbin jama'an ne,yana waya... Nan yaji sunan ta ya daki dodon kunnen shi...
"Honeyyyy farouq!!!....
Cikin sauri ya juyo don baxaa ta6a mantawa da mufida ba.
Kallon kallo aka hauyi, wanda tuni hawaye yagama wanke fuskan mufeedah...cikin kuka ta fara cewa" da gaske ne farouq kayi aure? Da gaske ne kaman ta dani,duk soyayyan da mukayi!!! Inahh alkawarin mu???
Kasa mata mgn yayi illah fara tunanin magan ganun mufidahn.
Dai² Afreed da Ammar na isowa wajen su,wanda dukansu shigan su iri daya sukayi.
Kallon feedo Afreed yayi cike da tsanan ta,yayi mata kallom banza ha'di da jan hannun umar farouq, don duk wani hali da farouq ya shiga mufeeda ce sillah...har shan giyan da yakeyi,duk sanadin mufeedan ne.cike da 6acin rai Afreed yaja hannun shi ha'di da cewa"kaxohhh mutafi,wanda motan dake gabansu ta hauyi masu hornnn,don duk abokansu ne acikin moton.
Kuka mufeeda tasa ha'di da xube gwuwowinta kasa,ta fara cewa" plz my farouq kar ka barni don allah, na daina komae farouq, na yarda xan bika,xan aureka horneey but just come back dont live me aside plzzz....
Xame hannun shi umar yayi wanda yake cikin na Afreed, a hankali ya duka har kasa inda Feedo take, nan ya fara cewa,na cika burina na farko,don haka xancika na biyu da yardan allah.
Yana kaiwa nan ya mike ha'di nufan motansu,suka bata iskahhh,wanda nan Feedo ta kara fashewa da wani irin mahaukacin kuka,da sauri lubnah da la6e can nesah ta 'karako hadi da kama feedo, nan tafara cewa' na rasa shi lubnah,narasa farouq, a hankali lubnah tace"tohh kiyi ha'kuri ki tsaya xamu san abun yi.
Kuka takuma sawa,inda ta cigaba da cewa"i can't lubnah, i can't accept this....farouq " haka feedo take kuka take 'karawa,shi yace "xai aureni innah daena komai,but whyy he do dat to me.whyyy!!!"....
A haka dae da kyar lubnah tasamu tasa mufada a mota ha'di da figan motan suka bar wurin.
A moto kuwa banda hararan umar ba'abun da su Ammar sukeyi,don wani haushin shi,Afreed yakeji.wanda lokaci daya ya fara tausaya ma er anwanna shi,don yasan wacece mufeeda, yasan irin son da take ma farouq, wanda da wuya ta iyahhh kyaleta...
A haka dae har suka isahhh wani hotel, inda xasuyi nasu waliman anan.
Bangaren kuwa su Afral da basu san mai akeyi ba, banda harkokin su ba abun da sukeyi.wanda sunyi matukar kyau sose...
Don a lokacin shirin nufan gidan su daddy ake masu,wanda daga can xasu wuce dinnern da xasuyi....
More typing
More Comment...
Pls Manage with dis,banda chaji ne..
Maman teddy ce
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: Typing...
MANAZARTA WRITTERS ASSOCIATION...
'YAR WAYE???
Pure love and symphaty story📒📚
Story and written by: maman teddy...
Dedicate to you fateey Ooo and Ayshart pinky...
Wannan labarin 'kir'kirarrene,ba fasahan wani ko wata acikin ta, kuma banyi don cin zarafin wani ko wata,sae dan in fa'dakar,inkuma nisha'dantar da dukkan masoyana a duk inda suke a fa'din duniya...maman teddyn ku ce...
Episode 48 - 49
_______________________________
Hajiya kaka tayi masu fa'da akan su biee maxajen su lafiya, yi nayi bari...na bari.
Inda da ganan aka nufe dasu gidan iyayennasu,wanda sai alokacin suka fara kukan rabuwa da iyayen nasu,don dahhh gani suke kamar wasane abun. Sae da su daddy keyi masu nasiha mai ratsa zuciyah.kuka sosai sukeyi,inda a haka aka nufe da su wurin su momy...wanda nan ma duk 'daya ne.don sun masu nasiha sosae,musamman ummu maryam. Wanda har da fa'da sai da tayi masu,akan biyayya ga maxajenna su...
Afral aka fara tafiya da itahhh gidan mijinta Ammar,inda tayi kuka har ta gaji,don gani take kamar ta bar su umman kenan,baxasu 'kara ha'duwa ba.
Momy zaituna kuwa samm tace" baxa'ayi wani dinnner ba,don anan ake xubar da daraja da ladan auren tun ba'akai ko'inah ba...don haka tuni 'kawayen su,suka watse tun magriba,don sun san ba dinner,inda wasu ke ta gulmace².a cewan su duk wannan dukiyan da aka kashe ace" baxa'ayi dinner ba,gsky lamari bae da'di ba.haka dae suke ta surutan su.
Xaune Amrah kusah da mom zaituna, inda take ta mata fa'da ha'di da nasiha mai ratsa zuciya.kuka sosae Amrahhh keyi,inda mom ke rugngume da itahhh,don itahh kanta, sai da ta share hawaye,saboda tausayin Amrahhn,wanda yau rana 'daya kuma lokaci 'daya xasu rabu da juna...
Dai² hajiya sa'ade na shigowa,wanda take 'kanwa ce wurin mom Rayhana, kama hannun Amrah tayi ha"di da cewa" tohhh hajiya zaituna xamu wuce.
Murmushi mom tayi ha'di da cewa"tohhh allah ya kiyaye,ya kaiku lafiya hajiya sa'a.
Ganin hajiya sa'a takama hannun Amrah,yasa Amrah 'kara rushewa da kuka,ha'di da ri'ko mom zaituna, haka hajiya sa'a take ta 'ko'karin rabata da mom zaituna, amma takasa.dai² Ammar na shigowa falon.ganin halin da Amrahn keciki ne, yasa Ammar saurin 'karasowa ha'di da 6an6areta daga jikinta,kuka take sosae,inda shi da kanshi ya sata a mota,ha'di da nufa gidan nata.
Shi da kanshi ya kaita har 'dakin ta,ha'di da 'kara kwantar mata da hsnkali.har yasamu tayi shiru,wanda ahaka har en ganin 'daki suka gama tafiya.inda hajiya sa'a da Ammar suka tashi don yima Amrah sallama.
Nan ta 'kara samasu kuka,inda a haka dai suna ta lallashinta suka tafi suka barta,daga itahh sae halinta...
Kuka take sosai wanda kan daga bisani ta.mi'ke ha'di da nufan toilet ta dauro alwala...
Bayan ta fitohhh ne ta hau debe² n inda xataga sallayah.amma bata gani ba,don haka tasa hijabbb ha'di da ne fan gaban gadon ta,wanda sai da ta tsaya tagama binshi da kallo.don shi kanshi bed 'din abun kallo ne.
Center carpet 'din gaban gadon ta,ta tsaya ha'di da fara sallah akai.
Bayan tagama ne tafara addu'a ha'di da 'daga hannun ta sama tana ro'kon allah,ya basu xaman lafiya... Dai² umar farouq na shigowa cikin shigar shi ta alfarma,da kaga fuskan shi xaka fahimci yana cikin farin ciki matu'ka...
'Karakowa yayi ha'di da xama kan bed side drower,wanda yakafe Amrah da ido,a ranshi kuwa yana mai godiya ga allah daya mallaka mae Amrahn a yau...
Mi'kewa yayi ha'di da nufan toilet 'dauro alwala yayi, hadi da fitowa,dai² tana tashi daga kan sallaya.
Saurin nufota yayi ha,di da sakar mata murmushi. Amrahh na yau ina cikin farin ciki da alllah ya mallakamin ke ayau,inahhh godiya ga allah da ya banike,a matsayin mata...matsowa daff da itahh yayi,inda ahankali ya 'dago kanta wanda ta sauke shi 'kasa.don yana maganan ne idon ta na cikowa da kwallah,wanda bashiri yafara xubo mata...
A hankali yafara goge mata ha'di da cewa'sorry Amrahn hamma farouq, mom ne koh???
Daga kai tayi ha'di da bu'de baki da kyar tace"ehhh hamma,kamay dani wurin mom 'dina don allah...nan takuma sa kuka wanda hawaye kaman anbude fanfo...sharrr"sharrrr...
Ganin hawayen nata na xuba ba 'ka'k'kautawa yasa shi,rungumo ta ha'di da ka bakinshi kan fuskan ta,wanda a hankali cike da gwanewa yafa lashe mata hawayen kan fuskan nata.yana bin ta da kiss,wanda har ya xohh wurin bakin ta,nan take ya kama bskin nata,hadi da fara tsotsa kaman wanda yasamu alawah...
Ganin irin sabon salon da umar keyi mata,wanda bata ta6a ganin yayi mata ba,yasata fara 'ko'karin 'kwace bakin ta daga nashi...don wani yarrr takeji tun daga saman tsakiyan kanta har 'kasan 'kafafunta...shiko umar da bae san tanayi ba,don hajiya kaka ta yi aiki sosae akan jikokin nata,don umar tuni yafara fita hayyacin shi.kukan da Amrah tasa ne ya dawo dashi hayyacin shi.
Wanda Ahankali ya yi saurin rabata da jikin shi,inda ya fara cewa ni nekohhh? Sorry baxan sake ba,but yanxu ya kamata mu dauro alwala ha'di da yin sallah,don mugode mawa allah da ya nuna mana wannan rana...
Tsayawa tayi batare da tace" komai ba, ganin haka yasa umar kama hannu n ta,ha'di da nufan privacy da itahhh,sai da suka shiga ne,tasamu damar cewa"hamma nayi sallah fah.
Kallonta yayi ha'di da sakar mata murmushi, sannan yace"a'a wannan nafilah xamuyi ae.
Bata kuma cemai komai ba,har suka fitohh toilet din,inda ya shimfida masu sallayah,suka fara sallahn.bayan sun gama ne,umar ya dorahh hannun shi akan Amrahhh hadi dayin addu'oin xaman lafiya ta har karshen rayuwan su...
Bayannan yayi mata tamboyoyi akan addinin ta,wanda duka ta bashi amsa,ba gargada...
Murmushi yayi don dama yasan rainon nashi ne ae.wanda a hankali ya ja hannun ta suka nufi dirning area.
Bin dirning din tayi da kallo,yanda ya cika shi da kayan ciye² ...
A hankali ya xaunar da itahh kan daya daga cikin kujerun dirning din. Inda yafara serving din ta.wu'ka ya dauka da fork,inda ya ajiye mata shawarma,wanda taji kayan ha'di.don kaji sae dayasa akayi mata hadi iri² .shawarma,fizzahh,peppe chicken,da sauransu...don yasan Amrah badai san shawarma ba.
Shiru tayi ha'di da bin shawarman da kallo.don yau kwata² batajin cin komae,hasali ma yau duk batajin da'di sammm.
Ganin takasa ci ne,yasa shi da kanshi fara bata a baki,tun tana kauda kai har tafara sakin jiki tana ci.sae da ya tabbatar da ta koshi ne, sannan ya bata lemu tasha...
Tana gama sha ya dauketa chakkk xuwa baedroom,wanda bai sauketa ba,sai akan bed...
A hankali ya mi'ke hadi da fito mata da kayan bacci.
Bin shi da kallo tayi,inda dai² yana juyowa.ga sleeping dress nan kisa,barina fita na dawo.
Yana kaiwa nan ya fitahh ha'di da nufahn dakin shi.wanda sai da nace'aljannan duniyah,don 'dakin Amrahh bakomae bane akan na hamma umar...wanda komai na dakin fari ne da sky blue...
Nufan privacy yayi ha'di da 'dauro wanka.wanda yasa kananun kaya,rigan jikin shi mae kaman siglet da gajeren wandooon shi boxxer....
Tirare ya feshe jikin shi dashi,don dama umar badai son shi ba.
Bayan yagama komae ne ya mi'ke ha'di da nufohhh bedroom din Amrahn.