Sashe 4
Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
More typing...
More comment.
Maman teddy ce....
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: Typing....
MANAZARTA WRITTERS ASSOCIATION
ƳAR WAYE???
Püre löve and symphaty story...
Story and written by:
Ayshatou (maman teddy)
Faceboök@maman teddy.com
Wattpad
Ayshatou maman teddy.
*Gargaɗi*
Ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juya mun labari ba.
Labarina ƙirƙirarrane banyi shi don inci xarafin wani ba,sai don in faɗakar nisha'ɗantar ha'ɗi da wa'axantar, kuma na wayar da kan mata baki ɗaya...
_~DEDICATION~_
Dedicate to you my dear fans😍
__________________________________
Episode 30 - 31
Cike da ruɗu Alh.Abdullahi yayi waje haɗi da kiran wasu daga cikin sojojin gidan, nan suka ɗauki umar haɗi da nufan wani babban asibitin da ke kusa da su,A hanyar dawo wan haj.kubrah daga wurin aiki ne,taga mötan mai gidan nata,ganin ummu maryam yasata don dole tabi bayan su,don taga inda xasuje...ko da suka isah asibiti da sauri likitoci da nurses suka karɓa umar haɗi da fara bashi taimakon gaggawa...
Bangaren Amrah kuwa data ga Umar ya fita cikin wannan halin,itama da gudu tayi up stairs haɗi da shigewa bed room ɗin mom zaituna.Afreed kuwa jan hannun Ammar yayi haɗi da nufan part ɗin shi yayi don yasan halin Ammar in yayi xuciya, kafin ya sauka da aiki,dama umar ne ke sakko shi, yau gashi da shi akayi faɗan, don haka yaxama mai dole yau ya lallasoshi.har ya sakko.
Mom zaituna kuwa jan hannun Afral tayi haɗi da nufan up stairs da ita, inda Amrah take.xaunar da itah tayi a falon nata haɗi da nufan bedroom ɗin ta, don ta lallaso Amrah,da tsaban kuka har idon ta duk sun kumburah sunyi jahhh.
Da shigan mön xaituna ta nufi kan gadon da Amrah take haɗi da xama gyafen ta.
A hankali mom zaituna ta fara cewa"baby na ɗago ki kalleni plz kidaina kukan nan,yau ranan farin ciki ne a gareki.ɗagowa Amrah tayi wanda fuskan ta yayi jahh wur abun kaga farar fata, kallon mom tayi haɗi da cewa"mom taya baxan yi kuka ba,a yau wannan rana ta xamar mun bafi muni da baƙin ciki a rayuwa.yahh umar mom....saurin rufe mawa Amrah baki mom tayi haɗi da cewa"karki damu Amrah,ba'abun da xai sami umar farouq ki daina kuka don allah Amrah,kasa daina kuka Amrah tayi don in ta tuno abun da yafaru bata sanin lokacin da take rushewa da kuka,ganin taƙi shiru yasa mom fita haɗi da sanar mawa Afral komai,share hawaye Afral tayi haɗi da nufan bedroom ɗi.da shigan ta tanufi Amrah haɗi da xama kusa da itah...ɗogo fuskan Amrah tayi haɗi da fara goge mata hawaye,plz Amrah ki kwantar da hankalin ki.tashi Amrah tayi haɗi da xama kusa da Afral ɗin,kuka tasa haɗi da ɗora kanta akan Afral ɗin,inda itama kanta Afral ɗin kuka takeyi.dai² wayan ta ya hau ringing,ganin sunan momyn ta yasata ɗagawa haɗi da cewa"inajinki momy.mom Rayhana ne tafara shaida mata halin da umar ke ciki,haɗi da cewa"ta kira Ammar wayan bai shiga don haka su maxa su dawo a yau.don ciwon nashi yana shirin effecting ɗin shi sosai,kuma ba wanda ya san damuwan shi,don haka kumaxa ku dawo ko Ammar xai san halin dayake ciki.mom Rayhana ne ke maganan muryan ta dakaji kasan tayi kuka har tagaji. Ɗifff ta kashe wayan batare da ta jira jin na bakin Afral ɗin ba.salati Afral ta hau haɗi da rushewa da sabon kuka.cike da ruɗu Amrah ta hau cewa"shikenan Afral mai yasame hamma... Wayyoo plz hamma na don allah kadawo,karka barni don allah, bani da kowa sai kai,don allah ka dawo gareni.
Jawota jiki Afral tayi haɗi da cewa"ba abun da xaisamu ya umar, ki kwantar da hankalinki plz,momy ne kawai dai ke son gani nah.a haka ta dinga lallashin ta,har tasamu ta ɗan natsu.sannan ta nufi part ɗin Afreed haɗi da sanarmai da sakon momy.shikanshi jikin shi ya ɗanyi sanyi,sai dai shi baxai ta6a iya rabuwa da Amrah, don son Amrahn a jinin shi yake.. A haka sukayi sallama inda Afreed yabi bayansu don shikanshi halin da Aminin nashi yake ciki ya dameshi sosae, don duniyan gaba ɗaya bata mai daɗi.
Haka mom tayi masu sallama haɗi da masu fatan sauka lafiya.
Haka su teemah keta lallashin Amrah,inda sauran kawaye a kakoma ana gulma, wasu kuma na tausaya mata. Ganin munafuncin da wasu keyi, yasa feenart cike da tsiwa da masifah tace"kowa ta tarkata yanata²ta ƙara gaba.haka kowa ta watse ko arxiƙin gift ɗin birthdayn basu samu ba.sai da su teemah suka tabbatar da hankalin Amrah ya kwanta sannan suka kama hanyar gidajen iyayensu, don anyi hutun makaranta dukansu daga gidajensu suke.Mom zatuna kuwa ranan takasa sukuni kwata² don tunanin umar ya hanata kwanciyar hankali,ga tausayin Ammar da takeji, don irin son da yake mawa Amrah yayi yawa don ba'a bun da bai sani ba na rayuwanta, amma kullum sonta ƙaruwa take a xuciyan shi.tohh umar mai yake nufi? Hmm badai abunda nake tunani ba.haka mom tayi ta tunanin ita kadai.kafin daga bisani taje ta ɗauro alwala haɗi dayin sallah,kafin ta idah sai da tayi ta ma ƴaƴan nata addu'a, kar allah yaba shaidan damar shiga xuciyoyinsu, allah yadaɗa haɗa kansu...
Ɓangaren umar da Ammar kuwa a kwana biyu labari ya wade familyn su,don har haj.kaka ta iso don ta rude dajin rashin lafiyan jikan nata...shi kanshi Ammar yayi mamakin kalan son da umar din ke mawa Amrah, don yanxu ya fahimce sarai,amma kuma har a yanxu xuciyan shi taƙi karaya don shi kanshi yana tunanin in yarasata komai xai iyah samun shi...likitoci sun mawa su daddy bayanin komai dake damun umar ɗin, inda sukace akwai abun da yakeso tsawan shekaru kuma yana barin ma zuciyan shi,wanda a haka har yakamu da hypothension, wanda yanxu son daya keyi yayi wost yana shirin taɓa mai zuciyah.gaba ɗaya wurin sun gama ruɗewa da lamarin umar farouq.inda Ammar idon shi yakaɗa don xiciyan shi xafi take mai,nan take ya yanke shawarar barin mawa aminin nashi Amrah koda kuwa shi xai rasa tashi rayuwan ne.kallon umar yayi wanda idon shi yake rufe,babu banbancin shi da matacce sai numfashin da yake saukarwa a hankali.suko su daddy sun rasa ya xasuyi da lamarin nasu.wah xasuce ya hakura ne? A haka duka suka xauna kewaye da godon da umar ke kwance, Ammar ne ya xauna kusa dashi.. Haɗi da ruko mai hannun shi wanda yake ɗaure da drief.dai² umar yafara motsawa cikin sauri Ammar yakara bai da kallon shi gareshi, don abun da yaƙosa yagani kenan.a hankali ya buɗe idon shi haɗi da saukar dasu kan Ammar.kaman ba faɗa suka gama yiba, nan yasakar ma Ammar ɗin murmushi wanda lokaci guda kwallah ya taru a idon Ammar, tausayin kanin nashi yakama shi, a hankali yafara cewa"farouq babu abunda xaka nemah a duniya in inah dashi in hanaka,mun tashi tare cinmu shanmu, duk tare mukeyi,a haka muke rayuwa akamme inah da abunda kake bukata xan hanaka aduniya.plz the only thing i want from you shine kawai kamun alƙawari xaka riƙe mun Amrah amana, kamar yanda kake kulada itah a yanxu, xaka cigaba dayin hakan har ƙarshen rayuwan mu.cike da muryan marasa lafiya umar yace"ban gane abun da kake nufi ba Ammar?
Murmushi Ammar yayi haɗi da cewa"ina nufin na bar maka Amrah,ka aureta ku hayyafa tare kuyi xuri'a tagari wanda xamuyi alfahari da su nan gaba.don haka nasa Afreed ya tahoma da Amrah yanxu kuma suna kan hanyan su ta xuwa.bude baki umar yayi xaiyi magana, dai² Afreed ya budo ƙofah ya shigo bayanshi kuma Amrah ce...wanda fuskanta kaɗai ka kallah xaka fahimci kulum acikin kuka take, don gaba ɗaya fuskan yajeme kamar bana Amrah ba.Afral dake kuka ne tayi saurin gogewa haɗi da jawo amrah xuwa kusa da itah.cike da takun shi na ingarman namji Afreed ya ƙarasa gaban gadon umar haɗi da mashi ya jiki.fuska sake umar yace lafy alhmdllh.
Amrah dake gƴefen Afral ne tace"hammm..... Saurin dakatar da itah yayi sakamakon ɗaga mata hannu da yayi.cike da muryan faɗa haɗi da jin haushin ta yafara cewa"Amrah ki fita ki bani waje, banason ganin ki,komai kamarki ma bana kaunar gani, just go outttt cike da kakkausar murya yayi mata mgn hadi da dakamata tsawa, wanda ya urinta ta, kuka tasa haɗi ƙoƙarin raba hannunta dana Afral wanda itama kukan takeyi,saurin rikota mom Rayhana tayi haɗi da ƙare mata kallo, tabbass itah ce drawing girl ɗin ta. Shi kanshi honourable bin Amrah yake da kallo don itace'yarinyar da matar shi kullum ke aikin xanawa.dai² ummu maryam na shigowa dakin kwanciyar marasa lafiyan.cike da ruɗu ummu maryam tace" Amaratu..... Don tantama takeyi ko gixon data saba gani nata ne.Amrah ne ta juya haɗi da son ganin wanda ta kirata da wannan suna, wanda baxata taɓa mantawa a rayuwan ta ba. wani ƙara Amrah tasa haɗi da cewa"ummu nahhhhh......
More typing...
More comment
Gaskiya banajin comment ɗinku sosai, don haka yanda naga kuna comment kaɗan haka xan rinƙa yin typing... Don haka need your comment more plzzzzz....
Maman teddy ce...
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: Typing...
MANAZARTA WRITTERS ASSOCOATION.
ƳAR WAYE???
pure love and symphaty story.
Story and written by:
Ayshatou(maman teddy)
Facebook@maman teddy.com
Wattpad
Ayshatou maman teddy
Gargaɗi
Banyarda wani ko wata suyi amfani wajen juyamun labari ba🤨
Kuma ban yarda wanda bata biyani kuɗin littafina ta karan ta mun ba😎 don littafina na kuɗi ne,in kina bukatan samun complete labarin,xaki turo #100 MTN kacal mawa wannan number 08081202932/09137392680.Idan kuma VIP ne #200 kacal🤗🤗🤗🤗
~Dedication~
Dedicate to you my fans😍
___________________________________
Episode 32 - 33