Sashe 11
Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Itako lubnah tsayawa tayi a wurin tana mamaki,inda ta 'kudurta abubuwa da dama a zuciyanta, don a yanxu tafi jin tsanan Amrah fiye dana Afral 'din.banda nanata maganganun Amrah ba'abun da zuciyan ta keyi.wanda cikin hanxari ta 'daga waya ha'di da kiran wata number...
Hello feedo kina ina ne?
Koma a'inah kike kixo don yau naga wanda kike shirin salwantar da rayuwanki sabo dashi...
Shiru Lubnah tayi ha'di da sauraron jin mgn nan mufeeda wanda suke kira da feedooo...
Ok wakike nema tsawan shekaru,wa kukayi alkawarin aure kusan shekaru 7 da suka wuce? Tohhh yau naga maki umar farouq hasken zuciyanki,don haka ki dawo daga partcout 'din nan,mu ha'de a kaduna final.
Tana kai wa nan ta kashe wayan don bata saurari jin na feedo ba.wanda dajin haka ta fara shirye² komowa kaduna.inda itakuma lubnah ke shiryama Amrah mugun abubuwa da dama.don acewanta taga yanda xata auri umar farouq bayan ga feedo,wanda suka da'de suna soyayya tasan umar yasan ta,wanda son da sukeyi ma juna,ta tabbata kwatan kwacin shi tasan baya ma Amrah irin shi...don badan feedon bataso aurensu ba da tuni ta auri farouq din.
Haka lubnah ta juya ha'di da fasa siyayyan komae ta fito shoping mall 'din xuciyan ta banda tafasa ba abun da yakeyi,don yau bata ta6a jin tsanar wasu mutane aduniya ba,kamar Amrah da Afral,inda ta dauki mugun nufi akansu...
A moto kuwa a hanyar da wowansu gidana ne Afral tayi shiru daka ganta kasan tana cikin damuwa,a hankali Amrah tace"pls Afral karkisa wannan A ranki don allah,ki shareta tunda kinsan ya Ammar na son ki, kuma aurenku da shi babu fashi,don haka forget about her plzzzz...
Murmushi Afral tayi ha'di da cewa" wlh bakomae baby Amrah, ni maganan ta samm bai 6atamun rai ba,ni ba wannan tunanin nake yi ba yanzu tukun."Amrah ne tace" tohhh nai kike tunani ne haka? Hmmm wai mai yasa ya umar bai damuwa ne wajen kiran ki kuyi 'dan fira,kaman na ya Ammar? Due shi ya umar bamae yawan magana bane,amma yanaso ayimai ae.
Kallon ta Amrah tayi ha'di da nisawa kan tace"tohhh ni ma bansani ba Afral,amma inah ganin dama hamma na tausayina yakeji kuma yanxu ya 'kare,don ba so a tsakanin mu yanxu...
Saurin rufe mata baki Afral tayi ha'di da cewa"shiyasa nace har yanzu bakisan mene so ba.but am sorry to said yah umar na mutuwan sonki Amrah.kuma kaman yanda na fa'da maki shi 'din kawai miskilancin shi ne matsalan shi wlh.amma kyace baya sonki???mutumin da yakusa kamuwa da cuta sanadinki. Haba Amrah samm ba haka bane...
Shi dai kawai yafison yaga ana nan² da shine,kuma ana kulashi,ma'ana yawan kiran shi,da tamvayan lafiyan shi.kuma kinga xai rika jin nauyin ki amtsayayin shi na wurun ki,amma a tsarin so ba ruwanshi da wannan.sai dai girman ksnshi kawai da isah da miskilanci.
Nisawa Amrah tayi ha'di da cewa"tabdijaam aiko baxaisamu ba daga wajena Afral.ace shi yana na miji amma yasan jan aji nine bansani ba.aiko muyi ta xama ahaka wlh.
"Afral ne tace'ok tohh shikenan inyasamu wacce xata rika bashi kulawa ha'di da abun da yakeso wlh duk son da yake maki sae ya ragu,gomma ma ki xauna na koyamaki komae...
Duka Amrah takai mata ha'di da cewa" ni kyaleni da wannan xancen naki.
Ok tohhh shikenan tun da baki yarda ba,amma koni da kikaga bandamu da wannan yarinyan ba. saboda nasan ko da yahh Ammar baya sona,xansan yanda xanyi dole yasoni ne balle ma yana sona shiyasa,xansan yanda xan kawar masa da kansa akan wannan yarinyan.kuma tun ayanxu xan iyahh tohh inaga munyi aure,wlh duk makircin ta baxata iyah da ni ba, plz you have to think..
Batare da Amrah tace"mata komai ba ta juya kae,wanda a haka har sukaje gida va wanda ya kuma cemawa kowa uffunnn...
Da shigansu gida suka cidda mom Rayhana har ta dawo daga wajen aikin ta,inda nan sukayi mata barka da gida ha'di da haurawa saman bene,kowa tayi 'dakin ta.
Bangaren ko lubnah basu samu yanda sukeso ba,koda feedo ta isohh garin kaduna,don nan sukejin tafiyar su umar farance din...
A haka suka ha'kuri inda suka bari sae umar 'din ya dawo 'kasan.
Inda su Amrah tuni sun manta da babin wata lubnah,bare kuma feedo da dukansu ba su santa ba.
______________________________
Tunda bikin su Amrah ya rage saura wata guda,hajiya kaka tace"dole su ha'do komai da komai nasu don su dawo wurin ta da xama.don tace"itah da kanta xatayi masu gyaran jiki da komae da komae inda bayan da suka iyah haka suka dawo wurin hajiya kaka da xama....
Tuni suka fitar da ankon bikin su don event 'din da suke zanowa xasuyi allah yayi yawa da shi,don feenart da tafara xanowa har sai da Amrah tace" yayi yawa,inda Afral tace"ae duka xa'ayi bawani yawan da yayi.haka dai amrah tasa masu ido ha'di da sauraron su,suna ta xuba surutu da tsara yanda bikin nasu xai kasance.
Kwanci tashi ba wuya ga rai,da yau tayi xakaga kaman gobe ne..wannan haka yake.
A yau bikin su Amrah ya rage saura sati daya. inda yau gidan hajiya kaka da gidan su daddy sai haja²n dawowan su ya umar akeyi,don yau jirginsu xata sauka...
#share and
Comment...
Maman teddy ce...
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: .Typing...
MANAZARTA WRITTERS ASSOCIATION.
'YAR WAYE???
Pure love and symphaty story📒📚
~Story and written by: Ayshatou maman teddy. ~
Facebook@maman teddy. Com
Wattpad
Ayshatou maman teddy.
*DEDICATION*
Dedicate to you my dear fans🤩🥰 wannan pagen na kune,kuyi yanda kukeso da shi,kaman yanda maman teddy takuce...
*~GARGA'DI~*
Ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juyamun labari takowani siga da ban ba,yin hakan kuskure ne babba,creating nayi, kema ki daure ki 'kir'kire naki hajiya ta...
Episode 44 - 45
________________________________
Amrah ne xaune gaban wata dattijuwan mata,wanda hajiya kaka ta dauko ta,tun daga mai duguri don ta'kara gyara mata jikokin nata.inda matan keyin masu komae yanda yakamata,don yanxu tagama wanke ma Amrah jikinta,wanda yake fitar da 'kamshin mai 'din gaske.inda gyafe guda Afral ce zaune inda gaba 'daya jikinta a ba'de shi da ha'din lalle da madarahh da sauran ha'de² kaman su dilka,lemun tsami da sauransu.
Ni kaina sae da na yaba da kyaun da Amaren sukayi,wanda da alama ba'ae komai da gama masu ba,don yanxun aka fara,tohhhh koh ya xamu gansu ranan bikin ohooo,don 'kila ni kaina maman teddy ba xan ganesu...saboda wannan kyaun da sukayi🤩😜
Bayan angama goge jikin Amrah ne,nan ta shafeta da mayuka masu 'kamshi,don sukansu mayukan sun sha ha'din mai duguri,don bayan 'kamshi har wani santsi yake sa fata da laushi...
Bayan tagama masu komae ne ta fita ha'di da rufo masu 'kofah,wanda A hankali Afral ta iso gaban Amrah dake xaune kan super,xama itahma tayi ha'di da cewa" Amrah kinsan yau su ya Afreed zasu dawo kohhh?
A hankali Amrah ta 'dago dara daran idonta wanda suke kamar madara don haske tace" ehhh haka naji jiya hajiya kaka na cewa.
Bu'do 'kofah sukaji inda duka suka mai da hankali su ga mai shigowa. Hajiya kaka ne ta shigo inda cike da fara'a take bin 'yan jikokin nata da kallo,don tahhh kanta ta yaba da kyannasu.ita mace kenan inaga wanda akayi domun su.
A hankali ta samu 'daya daga cikin super cushine na falon ta xauna,inda ta 'karema su Amrah kallo,wanda daga bisani tace" yau kunsan su umar farouq xasu dawo yanxu ma haka suna hanyar su ta dawowa,don haka kar wanda ta 'kara fitowa daga yau koda kuwa falo ne,xansa tsoro sosae,don banso su ganku sae ranan 'daurin aure...tana kaiwa nan ta mi'ke ha'di da barin 'dakin batare data ji na bakin su ba...
Binta da kallo sukayi har tafita inda sukaji 'karar rufe 'kofar 'dakin.
A hankali cike da turo baki Afral tace mawa Amrah" baby kinji fahhh abun da hajiya kaka tace!!!
Kallon ta Amrah tayi ha'di da cewa"ehhh naji Afral.
Afral ne tace"tabdijam tohhh ita wae inah ruwanta da mu ne,ace kusan wata biyu bamuga su ya Ammar ba,amma kuma ysnxun sun dawo tace"baxamu gansu ba! Haba don allah,ni dae wlh na takura a gidan hajiya kaka wlh.
Shiru Amrah tayi batare da tace" mata komae ba,don a yanxu itahhh ba kyawan kowa take ba,irin na mom zaituna...
A haka ba wanda yakuma cewa " uffunn inda Afral keta gunguni.
'Karan hayaniyan motoci da jiniyan sojoji ya tabbatar masu Amrah da dawowan su hamma umar 'din.inda A hankali batare da kowa yayi shawara da 'dan uwanshi ba suka nufahh windown dakin,don a saman benan hajiya kaka suke.
Hamma umar ne yafara fitowa cike da takunshi na tsayayyen namiji haiba da kamala,duka sun 'kara bayyanan mai...
Suman kannan nashi acike inda sajennan na fuskan shi yasha gyara don har sha'ki yakeyi...su Ammar ne da Afreed suka biyo bayan shi,inda ma'aikatan gidan ka aikin kwaso gaisuwan su,a haka batare da sunce masu wani abu ba,sukayo cikin falon gajiya kaka, don umar a 'kage yake duk ya'kosa yaga Amrahn sa,don ko acan yagasa sukuni,duk inxai kirata sae zuciyan shi tace"mae xaka kirata kayi mata,jama kae raini,don haushin Ammar yakeji yanda bini² yana aukin waya da Afral 'din. Kullum tunanin sa a kan Amrah yake,wanda tun su Afreed basa ganewa har suka gane.inda suke tsokanan shi,haka xakaga yana ha'de rai,dama kullum fuska a ha'de,ayita ha'de giran sama da 'kasa,tun bai xaman mai jiki ba har yazaman mae.
Cike da murna hajiya kaka kemawa masu gidan nata barkansu da dawo...
Inda cike da farin ciki suke amsa mata,'dakunan su suka nufah don su kintsa jikinsu.inda bayan 'yan awanni suka shirya ha'di da fitowa don tuni ankai masu abincin su,wanda sae da suka natsa sannan suka fito.
Hajiya kaka suka gani xaune a falon ta na 'kasa inda take bama wasu daga cikin ma'aikatan gidan aikin da xasuyi mata.xama su umar sukayi inda Afreed yace" wai hajiya inah su Amrah ne? Mom tace suna n wurin ki!
Kallon uku saura hajiya kaka tayimasu ha'di dacewa" afff ae dama nasan shiyasa kuka sauka a gidana,tohhh suna cikin 'dakina na sama,kuma bazaku gansu ba sae ranan 'daurin aure...
Cike da mamaki umar da Ammar suka ha'da ido,inda suka ce hajiya kaman yahhh? Ko sannu da xuwa baxa suyi mana ba???