← Book details Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 22

Sashe 21

Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin daren ranan yashigo gidan,inda ya cidda mom bata falo don haka directly ya nufah dakin da Amrahn take,don mom ta hanasu shiga dakin,sae dae su jira su daga falo,koma meye xasuyi.

Ba'karamun 6ata mawa su Ammar rai wannan abun yake ba,inda suke cewa"ace da matansu,amma sun koma kaman wasu marasa mata,kullum cikin takurahh,ba daman xuwa kusa dasu...

Haka umar ya sa'da'da yayi cikin bedroom din Amrah, inda yaameta xaune tana ba Aufahn nono...
Cike da mamaki take kallon shi,don dare yayi sosai,kusa around 12 pm.

Kallon shi tayi inda ya 'karako ha'di da xama kusa da itahhh,wanda nan tace" baby na mae yakawoka cikin wannan daren haka.
Kallonta yayi wanda dakaga kallon ta fahimci inda ya dosa.
A hankali yace " Baby kin manta dani,tun da kk samu wasu babies din.

Murmushi tayi sannan tace "okay kai ma na lurahh rigima kakeji,tohhh bari nagama shayar dasu nono naxohh kaima na baka naka nonon,don kaga kaine babbah,plzzz dole kadan ci girma sugama sha,sae kasha naka.

Jawota jikinshi yayi ha'di da kwantarda Aufahn gyafen su....nan yace" babby yaushe kika xama mara kunya,samm bakyajin kunya na kohh. Nixaki baemawa nonk
Dariya tayi ha'di da cewa" tohhh saunawa ina baka kana sha...
Murmushi yayi ha'di da fara mata mgn a kusa da kunnen ta,wanda itahh kadae xata iyahh jin mae take cewa.
Sae kuma kawe suka ha'de bakinsu ha'di da kokarin faranta ran junan su....sosai Umar yafara ficewa da hayyacin shi,saboda dama a hannu yake,kuma shaff sun manta a gidan mom suke...
Sallaalamin da mom zaituna tasaka ne yasa shi xare bakinshi daga nata,inda cike da masifahh ta hau fa'da ha'di da cewa yatashi ya fitar mata a gida kafun ta 6ata ranshi...
Sum sum ya mike ha'di da shafa suman kanshi na kunyah,sannan ya rufo masu kofah yana cewa" sae da safe...

Ko amsa mom bata bashi,inda da fitanshi ta hau Amrah da fa'da sosai,har da cewa" ta dage 'ya'yan ta basuyi kwari ba,takuma 'karo masu wani wahalan su lalace...
Fa'da sosai take don ranta yagama 6aci da umar.inda ta gyara masu Afunnah kwanciyahh tayi masu addu'a ha'di da rufohhh masu 'kofahhh....

Da safe kuwa bayan umar yaxohh duba su ne,anan mom zaituna ke ce mae ya shirya anjima yaxo ya tafi da matan shi,ae nan ya hau murna ha'di da nufahn dakin da Amrah take...

Da ido mom ta bishi,hadi da mamakin rashin kunya irin na yaran nata...

Haka ko akayi,da wuararen bayan ishah,suka koma gidansu,inda Amrah tayi mamaki sosai,don komae na gidan sai da aka chanja shi....inda falonta sitting room akayi mai komai nashi kalon jahhh da milk....tsarin ni kai na ya matukar burgeni sosai...

Haka suka xauna cikin faranta juna,inda sae da sukagama cika cikinsu da kayan motsa baki sannan...Amrah ta mike ha'di da nufahn bedroom din ta. Wanka ta kuma yi,hadi da matsewa cikin wasu irin fitinanun kananan kayan bacci... Inda take wani irin kamshi mae sanyi da da'di.
Ae da shigowan Umar ya nufohta,hadi da hugging dinta yana mae shakar kamshinta....ha'di da rufe ido...ganin ya fara shafata yana wanj squixing din ta yasata raba jikinta da nashi,ta nufahh inda babyn su suke kwance ta daukesu ha'di da kaisu can baby bed din su....da dawowanta ta jawo Umar jikinta,don yau tanaso ta shayar dashi da dinta ne sosai.
Nan take ta hau rabashi da kayan jikin sa....inda tuni tayi wurgi da nata,tun kafin tafara sareafashi yafara ficewa daga hayyacin sa.
Ganin yanda burar sa ke xillo yasata kae hannun ta ha'di da kamata,tana mae matsata sama².
Rungomota yayi tsam hadi da nufahn kan gado da itahhh....inda nan take yafara sarrafata yanda yakeso...don bakaramun tsumi ta shaba....
Sosai suke romantic yanda xasu biya mawa juna bu'kata...inda a wannan dare sukayi shi cikin farin ciki da tattalin juna...sosai Amrah taji dadin abun,inda Umar yasha da'din ta har ya isheshi...

*ASUBA TA GARI MATAN HAMMA UMAR*

*~Bayan wasu shakaru~*

Amrah ne na hango cikin 'yan yaranta,wanda ayanzu basufi shekaru 7 a duniya ba.
Momy plz siyan ma baby na wannan choculate din,kinga bata da lfy...
Cewan Afunnah wanda tayi mgnan cike da sangarcewa ta yaran hutu...

"Amrah ne tace" eyyahhh sowie my teddy, nima nagank bata da lafiya,bari musae mata choculate before muje gida.

Afunnah ne takuma cewa "momy yakamata mu kaita asibiti...kar wani abu yasameta.

Murmushi Amrah tayi" inda ta kuma cewa" okayyy ba'abun da xae sameta,yanxu muyi sauri murafi gida,in daddy ya dawo akaita asibiti a duba lafiyan jikin ta.
Okay momy my booo xohh mu tafi,"Afunnah tace"hadi da jawo hannun Aufahn wanda yake tsaye,don gaba daya miskilancin ubanshi ya kwashe,don har mayafi umar din.

Xasu shiga mota ne,ta hadu da feedo,inda take sanye cikin hijaab,tayi shiganta na mutinci,kuma anan take bata hakuri akan abun da sukayi mata,hadi da shaida mata,tun daga wannan rana da suka fada mata mgan itahhh er titi ce,takoma gidan iyayen ta,inda yanxu haka ma hartayi aure,kuma allah ya axurta ta da 'ya'ya biyu....

Sosae Amrah tayi ta farin cikin shiriyan mufeeda,inada tayi mata fatan alkhairy ha'di damawa juna sallama.

Haka ta shiga motan ta, 'kira accurahhh....inda haka suke shan gudu a motan,kasan cewan asaka masu copy.

Ba shiga babu fita,amma sae da suka fitohh,kawe saboda suyi shopping...

A dai² wani round about ne wasu sojoji suka takesu,ta hanyar tsaida masu da mota.
Gaban Amrah ne fadi,inda cike da kakkausar murya wani soja yace " fitohhh madam...

A hankali ta bude murfin motan, inda tana fitowa sukayi ido hadu da Umar dake gyafe shida wasu sojoji yana basu command.

Gallamae harara tayi ha'di da kauda kai gyefe...

Inda shikuma ya 'karako fuska murtike kaman bae ta6a ganin ta ba,yace" kehhh wayace ki fitohhh,bakisan ansaka copy ba ne...

Kallon shi tayi ha'di da ya mutsa baki tace" no abakin ka naso ji...

Cike da xafin xuciya sojojin suka ce ogohhhh"!!!! Ganin yanda wannan 'yar yarinyan take mae rainin wayooo....don acewansu yarinya ce...

Da katarda su yayi ta hanyar daga masu hannu,nan ko duka suka ja suka tsaya ha'di da 'kame mai.
Okay tohhh xansa asaki mota a nufe dake barack...sai mijinki yaxo yayi mgn.

Murmushi tayi sannan tace " ok badamuwa amma ba inda xani....sae da mijina,tare xa'a kaimu...

Cike da mamaki sojojin ke kallon majorn nasu,don bai ta6a tsayawa yy mgn da mace haka ba,kuma shida maeson rainin wayo..,amma gashi wannan sai raina mai take...
Suna cikn tunanin ne,saiga su Aufahn da Afunnah sun fitohh daga mota da gudu suka nufi daddyn nasu ha'di da cewa" daddy....dad"""!!!

Nan take yayi hugging din yaran nashi,hadi da manna masu kiss a kumatu...
Ae nan take sojoji suka hau murmushi aransu suna cewa"au ashe ogahhh a gabanmu suke soyayya n su....
Ashe duk fadan soyayya ce....

Haka umar ya tasa yaran nasu,hadi da nufahn gidan su,cike da so da kulawa.

Inda da yawa sojojin kebin su da kallon sha'awahhhh......

Tohh Alhamdulilah alah kulli halin,dukkan godiya ta tabbata ga allah mai kowa mae komai da ya bani ikon fara wannan littafi lafiya, kuma yabani ikon kamnalata lafiya.... Allah kuma yasa littafin nan xae fadakar ya kuma wa'axantar yakuma nishadantar da dukan wani masoyin annabi Mahammad ( S.A.W)

Wanda namata abun da bataji da'din shi ba,abjsa kuskure ina mae bata hakuri....nice dae har kullum taku maman teddy mai maku fatn alkhairy akullum.....

Sai mun ha'du a sabo littafina mae taken....
*DEJAMAR 'YAR FULANI*
(Deeja my forever more,love her until d end of my life....)

Hmmm dajin suna labarin kunsan basai nace komai ba,maman teddy ta shirya don kawomaku littafi mai cike da soyayya ha'di da soyayyan har abada....watohhh( endless love....)

Hmmm nikaena na matsu da nafara,maene littafin 'yar waye a da'di...hmm hajiyata karki bari a baki labari...nice dai taku maman teddy....

*~'DAN'DANO DAGA LITTAFI NAGABA~*

Domun kune my real fans...wannan pagen naku ne,ina godiya da soyayyayar ku gareni,sannan masu kira a waya suna godiya nima ina godiya sosai allah barmun ku,don inahhh Alfari daku nima.
Don haka na sadaukar da wannan pagen 'yar fulanin gareku....🥰💯
___________________________

*DEEJAMAR 'YAR FULANI*

Wata yarinya na hango wanda ashekaru batafi 14 ba,tana
Tafiya
cike da san'da gudun karta kuma ha'duwa da mutumin data mae lakabi da mr.chiken.
Wanda sanye take cikin sa'kenta ta fulani, da kaganta kaga bafullatan usulll.....gashin nan kuwa,har gadon baya...don ko dankwali kan bae samu arxikin sawa ba,cikin muryan fulatanci tayi ma 'dan kukuyon santa magana da ta 'karako....don duk ran da xasu shiga wannan company satan abunci da shanuwanta take xuwa,wanda itah ce take shigan san'da,sae tayi mata alama intaga bakowa da ta biyo bayan ta....

Xaune yake a office 'din shi, inda abunka ga komai na computerize,duk abun dake faruwa a companyn nashi yanagani kaman a gaban idon shi,ta hanyar na urar computer....

Saurin xare bakin glass 'din idon shi yayi,inda a ranshi yake cewa" wannan wata kallon 'ya ce...anyahh mutum ce kuwa? Duka shikadae yake mawa kanshi wannan tambayan,musamman ganin yanda take ratsa mutanen ma'aikatan nashi,amma sam allah ya shamakar da idon su gareta,don basu ganta sammm....

Nuno mae da hoton fuskanta da computern dake gaban dayayi ne,yasa shi tashi zuciya,don tun dayake arayuwanshi ta duniya bae ta6a ido biyu da talakaba... Don satin shi 'daya kenan daga dawowa 'kasan America,don tun yana karami iyayen shi suke rayuwa acan.bai ta6a to xali da talaka ba,inda nan take yy cikin toilet ya shiga she'ka amae,wanda sae da yy mai isan sa,nan take tsanan yarinyan ya tsarta mae,shi talakama bae kallo balle itakuma bafullatanan rugahhh....

Da fitowanshi daga privacyn ya nufahhh 'kasan kasan stairs,inda xae sada shi da deejahhh....

Niko bin bayan shi nayi a zuciyana nake cewa"hmmm Arch. Khaleed kenan....inda abokanshi kemai kirari da dolars...watohhh yaro mai rashen kudi...

Xaune take tayi 'dai² a wurin madafan companyn inda take yage bakinta tana cin abuncin kaman na gidan ubanta...

Hehhhhh stupid girl look up....!!!!

Khaleed ya fa'di cike da masifhhh da jin haushinta,inda bayan shi ma'aikatan wurin ne,banda addu'a ba'abun da sukeyi,don 'karamum aikin shi ne,ya sallamesu duka,ya xuba wasu sababin ma'aikatan.

Cike da tsorata deejahh ta mi'ke hadi da rarraba ido....kuma batare da ta fahimci fuci daya wanda yace ba....

Tsaki yayi ha'di da cewa" su fitarmae da wannan aljanan yarinyan,sannan suxohh yanason ganin su a mitting room...

Ok sir,sukace ha'di da nufahn deejamah cike da 'bacin ran taja masu bala'i yau....don sir khaleed basu san matakin da xae dauka game da su ba.
Chapter 21 · 0% Book details