Sashe 6
Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da mamaki firgici duka suka bayyana akan fuskan mom Rayhana, nan takuma cewa"najwa kece haka? Meya farune!!! Ummu maryam ne tayi saurin cewa"ae duk mutumin da bai shuka dai² a rayuwansa ba toh baxai taɓa ganin dai² ba, sai allah ya nuna masa iyakansa dama,murmushi ummu maryam tayi haɗi da gyara mayafin ta, taƙarasa gaban doctor najwa ta cigaba da cewa"yau najwa wa gari ya waya? Inah izzan taki, inah mulkin naki! Inah taƙama da kuɗin taki??? Kinyi cuta a rayuwan ki dadama, toh wannan kaɗan daga cikin sakayyan allah kenan...kuma yau ba tare da ɗaukan wani lokaci ba sai kin faɗamun iyayen Amaratu...jin shirun ummu maryam yasa mom zaituna cewa" wai ni ban gane ba ne! Mai kefaruwa ne ummu maryam, dama kinsan najwa!!!
Hajiya kaka ne ta amshe da cewa"ni kaina bangane mai kuke nufi ba,doctor najwan tasan iyayen Amrah kenan? Bude baki ummu maryam tayi xatayi magana,sai kuma najwa cike da muryan nadama ta amshe da cewa"kwarai haj.nasan iyayen Amrah, haj.kaka ne tace"tohh masha'allh suwane ne? Hajiya kaka ta idah maganan haɗi da son jin amsan najwan.a hankali murya na rawa najwa ta fara magana da cewa"kuyi haƙuri da dukkan abun da xai fito daga baki na,ni nasan ni mai laifine babba,amma don allah kuyi haƙurin jin komai....bakowa ne iyayen Amrah ba illah honourable moh'd...wani shock duka sukayi,wanda haj.kubrah dake gyafe tace"samm ban gane abun da kk nufi ba.plz i need more explanation.wani kuka Afral tasa wanda yasa umar rukota, dan yasan ayau komai xai iya faruwa.rungumota yayi wanda tayi saurin ƙara lafewa a jikin shi, don dama tasan komujima ko mudaɗe sai wannan rana taxo mata.
Doctor najwa ne tanisa haɗi da goge hawayen idon ta, wanda a sanyaye tacigaba da cewa"kaman yanda hajiya kaka kikasani ni naso honourable moh'd tun da ƙuruciya, amma kika ƙi amincewa ya aureni, don kinfison ya auri ƴar uwansa Rayhana.Tunda kikarabani da moh'd na dauki mugun nufi akan ki da Rayhana, wanda sai da naɓata shekaru kan allah ya kawomun mijin aure.kullum da kullun ku nake kwana nake tashi.inda kwatsam allah ya haɗani da Rayhana taxo haihuwa a asibitin danake aiki, a wannan lokacin ne nasamu damar cikar da mugun nufi na akanta, wanda ni nayi exchanging ɗin Amrah da Afral, wanda the real and biological daugthern ki itace, Amrah....
Wani kuka Rayhana tasa haɗi da xama sharaffff kaman wanda akayi mata saƙon mutuwa.nan take hajiya kaka tafara share hawaye don acewan ta duk itace taja wannan abun ya faru.kuka sosai ummu maryam keyi, wanda Afral ba'acewa komai don duniyan jinta take wani iri, Ammar ko idon shi yakaɗa daga fari xuwa jahhhh, don yau yagama shiga wani halin tension na rayuwa.najwa ne ta duƙa har ƙasa tana cewa"don allah kuyafemun cutan da nayi maku, ko naga haske arayuwata, waigawa inda Afral da Amrah suke suna sharɓan kuka tace"Amrah Afral kuyafemun don allah...
Ganin yanda najwa ke kuka nan take xuciyan Afral yakaraya, wanda a hankali taraba jikinta dana umar haɗi da isah gaban najwa.murmushi tayi haɗi da dago najwa dake tsugunne, kan daga bisani ta fara cewa"bakomai najwa bakimana komai ba, ae kowani ɗan adam da kaddaransa.don haka i Just take this as my destiny.share hawayen fuskanta tayi haɗi da cigaba dacewa" wlh ni nayafemaki kuma har cikin raina,inkuma Amrah ne ni nasan tuni ta yafe maki.nisawa Afral tayi haɗi da karasowa gaban Amrah, a sanyaye tafara cewa"plz Amrah kiyi hakuri kiyafemata,duda nasan ta zalinceki a rayuwa, ammma muyi hakuri mu ɗau komai a matsayin ƙaddaran mu.Amrah wanda take kuka sosai idonta gaba ɗaya ya rine xuwa jahhh, a hankali tace"wlh Afral batamun komai ba, kaman yanda kikace wannan kaddaran mu ce tohhh haka yake, don kowani ɗan adam da kalannasa ƙaddaran, mu wannan ne tamu....kuka ne yaci karfinta, wanda a hankali Afral ta rungume ta itama tana mai kara xubar da hawayen.kowa a gurin nan yayi bala'in tausaya masu, inda Ammar yarasa abunyi don yanxu yarasa mai kemai daɗi, yau Afral ce ba ƙanwanshi ba.yarinyan da ya raina tun tana jaririya.wanda shaƙuwan dake tsakanin su yafi shaƙuwanta da kowa.ga kuma Amrah wanda ya riketa amatsayin wanda xai aura, kuma wanda yake ma xaxafan so... Yau ya xaiyi ne? A hankali ya mike haɗi da ƙoƙarin barin ɗakin, muryan hajiya kaka ne ta dakatar dashi haɗi da cewa"haba Ammaru komai yayi xafi maganin sa Allah, ae abun muyi ma allah gdy ne, da ya bayyana mana gskyn komai.nan Alhj.Abdullahi yace"kwarai kuwa da gaske, yanxu dai gdy yaka mata muyi ba wani abu ba.nan take mom Rayhana da ummu maryam sukace sunyafema doctor najwa, inda take ta xuba masu godiya haɗi da barin dakin.bayan fitan najwa ne hajiya kaka tace"gsky ya kamata umar najin sauki muje muyi mawa mahaifiyan Afreed gdy, da irin wannan taimakon da tayi mana.haka honourable moh'd yace"kwarai kuwa gsky hajiya ya dace hakan.mom Rayhana ne tace"ohhh ni Rayhana tun da nake ban taɓa ganin mahaifiyan Afreed ba, ammma yau gashi dalili yasa, Gaskiya nima xanso naganta in mata godiya sosai, don ta taimakeni taimakon da ba kowa xai iyah maka ba.shiru haj.kubrah tayi don yanxu ta fahimci wacece Amrahn.yarinyan da tayima koran kare....ae dajin haka nan take umar yace"ae ni na warke, yanxun xan nufi zaria, don nasan halin dana bar mom rannan.kallon shi duka sukayi wanda haj.kaka tace"haba farouq ae katsaya ka warware,a'a hajiya ni yau xan tafi, wani warwarewa, ae indai ciwo ne munsaba... Nan hajiya kaka ta hau dariya, haɗi da cewa"hmmmm soja kenan marmari daga nesa.dariya duka ɗikin akayi, inda hajiya kubrah tace"my son ga lunching na kawoma,kallonta yayi haɗi da cewa"momy na koshi banajin yunwa, haka akayi ta fama amma yace sam bayajin yunwa, hakannan hajiya kaka tace"ayima likita mgn don ya rubuta mai sallama, inba yaga mom zaituna ba, baxai taɓa sukuni ba.
Haka ko akayi ba'a ɓata lokaci ba aka rubuta mai takardan sallama, inda ko gida basu wuce ba suka nufi zaria...haj.kubrah kuwa ranta fal tsanan umar ɗin, dakuma hajiya data mara mai bayan xuwa xaria, yaki cin abincin kuma tace a kyaleshi.a ranta ko cewa"take shikenan aikinmu ta lalace.don a abuncin har dajinin jikin leenart aka xuba, haɗi da sata ta wanko ruwan gabanta akayi girkin dashi, dakuma sauran maganin tdubbunsu.
Don haka ranta gaba ɗaya a ɓace yake...
ZARIA BIRNIN SHEHU garin da ba giya sai koko😜
Mom zaituna xaune a royal cushine ɗinta, gyafe guda wasu ƴan aikin ta ne mata guda biyu,dariya takeyi sosai, wanda da alama tatsuniya suke bata mai daɗi da sanya nishaɗi.sanye take cikin wani irin dakakken cotton less wanda yake kalan lemon green, kalan kyaun da yayi mata baxai fasaltuba.don yakara fito da kwarjinin ta, hadi da kyawunta.
Da sallama suka shigo, wanda da sauri mom ta dago kai, don jin muryan umar da baida lafiya.da gudu Amrah ta nufeta haɗi da fadawa jikinta, cike da farin cikin dawowan ɗiyar ta ta, tace, wlcm back my dear daugther.
Zaitunahh.....
Jin muryan da aka kira sunan ta yasa mom zaituna saurin dago kai,a hankali tafara tuna komai daya bayan dayansu,idon tane da yasauka kan ns haj.kubrah wanda take rarraba ido na mara gskiya, yasa mom zaituna dafe kanta haɗi da sakin dogon salati........
More typing....
More comment
Maman teddy ce....
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: Typing....
MANAZARTA WRITTERS ASSOCIATION
*'YAR WAYE???*
*Maman teddy ce...*
Episode 36 - 37
_________________________________
Cike da mamaki Ach.Rayhana ta karaso cikin sauri hadi"da ri'ke mom zaituna,wanda ke shirin faduwa.
Da axama umar farouq yayo wurin mom zaituna,inda tuni Amrah ta nufi fridge ha'di da dauko ruwa,haka hajiya kaka ke kwa'da dua'i ha'di mawa allah godiya daya nuna mata zaituna tun da ranta,bata mutuba tukunnah.
Bayan honourable moh'd yagama addu'a ne,mom Rayhana tashafa mata ruwa ha'di da karanto mata wasu addu'oin.wani nannauyan ajiyan zuciya mom tasaki ha'di da bin kowannan su da kallo. A hankali ta bu'de baki dakyar ha'di da cewa" inah Afreed farouq 'dinah fah??? Don su ka'dai suka fa'do mata arai.
A hanxarce Afreed suka yayo wajen Ummu ha'di da cewa"gamu ummu,don dama umar na gyefenta tuni...
Binsu tayi da kallo,kaman bata ta'ba sanin su ba.a sanyaye tace"inah daddyn ku??? Cike da mamaki Afreed ya cewa" ae mom kince bakisan inda daddy na yake ba.waigawa inda Alh.Abdullah tayi wanda duk jarinta irin namiji sai sai da yagoge 'kwallan idon shi,cike da murya mai rauni hajiya kaka dake sharman hawaye tace"a'a Afreed lallai allah mai yanda yaso,waya ce maka baka da uba? Toh kaga mahaifinka shi yakawo ka duniyan nan.
Cike da ru'du umar da Afreed suka ha'da bako ha'di cewa"bamu gane ba hajiya!!!
Share hawaye hajiya tayi ha'di da cewa"kwarai kuwa umar,Afreed 'dan uwanka ne na jini.
Zaituna itace mahaifiyanka umar....kafin hajiya ta 'karike maganan ta umar cike da rashin fahimtan hajiyan yace"mai kika ce??? Hajiya bangane mai kike nufi ba.
Mom Rayhana ne tace"kwarai da gaske umar zaituna mahaifiyan Afreed itah ce ta haifoka duniya,kuma Alh. Abdullahi shine mahaifinku don ku 'din tagwayen faraternal twins ne...munyi rayuwa da mahaifiyanku tsawon shekaru,wanda kuna da shekara 'daya aduniya,muka wayi gari babu itah babu labarinta...sai gashi yau allah yaha'da mu cikin ikon sa.wani ihu suka ji mai 'karaji ha'di da rikitarwa,wanda yaja hankalinsu gaba 'daya xuwa warun.waxasu gani😳 hajiya kubrah ce kwance ta hau shure² ha'di da tone² na duk abun data aikata...ihu takeyi ha'di da 'ko'karin fixge kayan jikin ta.mom zaituna ko kuka tasa ha'di da 'ko'karin nifan inda haj.kubrah take,Daddyn farouq ne yayi saurin rikota wanda umar yayi saurin cewa"mon karkije wurinta,kar takuma goga maki wani abun...
Cikin axama Afreed da Ammar suka nufi haj.kubrah don umar kama mom zaituna yayi ha'di da nufah da itah sitting room 'din ta.ranshi kuwa fal jin haushin iyayen nashi,da basu ta6a gayamai haj.kubrah ba mahaifiyan shi ba ce.
Ammar kuwa kafin su kaiga ta6a hajiya kubrah tuni ta mi'ke ha'di da xundu mawa da gudu,wanda su Daddy da Afreed duka suka biyo bayanta amma ba wanda yayi nasaran tare ta.
*Meye musabbabin ha'duwan mom zaituna da daddyn umar farouq???*
Asalin mom zaotuna er asalin garin kwara ce.wanda lokacin dangin ta duka ba musulmai bane,har da itah.don bata taso cikin musulunci ba.a haka take rayuwanta inda har aiki yaka wota nan kaduna,take aiki a kadpoly,to anan ne suka ha'du da daddyn umar inda soyayya mai 'karfi ta shiga tsakanin su...