← Book details Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 22

Sashe 22

Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Deejahmar kuwa ganin wata ta kwace kajin gaban ta da take ci,yasata saka ihu ha'di da kara,tana kiran mrs chikennn....!!!!don allah kace subarmu nama na,abin cina,wayyo....

Nan take sunan suna cikin tashin hankali ne,amma bae hana wasun su dariya ba,akan sunan data kirah sir khaleed da shi....

Wai mrs chiken.

Wlcm back to Africa.....
Alhaji sufyan moddibo,yake cemawa 'yar sa wanda ashekaru batafi 13 ba...
Fuska a dan sake ta kalla daddyn nata,ha'di da momyn ta dake sakin mata murmushi...
Mom din ne tace" my kid hw do you see our new house in africa,ta fa'di hadi da nuna mata ramfatsetsen gidan da hannu...

Ya mutsa fuska tayi ha'di da cewa" hmm balaifi....and then kuma kinyimun laifi mom,kallonta mahaifiyan nata tayi ha'di da jiranjin laifin da tayi mata,nan tace" kinga kalle ni a matsayina ta big and fancy baeb kincemun kid....mom u have to that am not kid.don haka take appolagised,kallonta mom tayi ha'di da cewa okay sorry my baby.....tana fa'din haka tayi cikin gidan batare da ta tanka mom din ba.bin bayan ta sukayi...inda ma'aikatan gidan ke aukin kwasan gaisuwa wurin ubannin gidannan su....

Meelash mae kikeyi a falon nan da tsohon darennan bakiyi bacci ba...

Dago wata tayi ha'di da kallon khaleed sannan cike da turo baki ha'di da masifah tace" taya my boo xan iyahh bacci a wannan gidan,intially speak banason nijerian nan,ga wasu abu buwa da suke ta cixoh na...a jiki...just gobe xan ha'da kayana nakoma abroad....

Kallon ta yayi ha'di dacewa"eyahhh sowie my dear meelash is mosquitor...
.kallon shi tayi cikin rashin fahimtan maeye mosqutor,nan ta kalleshi hadi da cewa" my booo what is mosquitor????? Lol....
Nan take yafara mata kwatancen sauro..., yana cewa"!!!!

Karku sake abaku labari deejamar 'yar fulani yana nan tafe.....insha'allahh.

Kaman yanda kuka sani nice dai taku mai sonku da kaunar ku har kallum...

Ayshatou moh'd ( maman teddy...)
08081202932.
[12/29, 9:56 AM] mmn tedy: *TYPING...*

*MANAZARTA WRITTERS ASSO...*
26/11/2020

*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
( *YAR WAYE???*)

*story and written by:*
*Ayshar moh'd* (maman teddy🧸)

Facebook @maman teddy.com
*wattpad*
Eashert 2020

*GARGADI*
Ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juya mun labari ba😎

*DEDICATION*
This novel is dedicate to my Creator and inspiration. After my creator is the vehicle that drove me to the word from the person of Alh.Mohammed and haj.safiyya...
Finally this novel is dedicated to every pupils and my fans who love what I love Hausa novels

Episode 13

______________________________________

A haka takoma layin su hadi tsayuwa kusa da teemah.
Bayan malamai sungama jawabin da ba'a a rasa ba,sukayi Umar ni da kowa yayi ajin su.
Nan kafin wasu 'yan mintoci kowa yayi class 'din shi,sai Amrah wacce ta tsaya a tsakiyan filin.don tana ganin kowa na wucewa amma takasa bin sahun su.
"Umar da idon shi ke kanta ne yayi saurin nufota a ranshi ko cewa yayi duk inda Dan kauye yake sai ya nuna alama.karasowa yayi hadi da cewa" Amrah meyasa kika tsaya anan baki bi class mate 'din ki ba?
Amrah ne ta kalleshi da cewa"ai bansan ajin ba ne.muryan teemah ne ya katsesu...class mate xomuje class en namu.ga seat can nayi mana.Abunka da yarinta ko jiran jin mai Umar xai CE batayi ba,taja hannun Amrah hadi da nufan class da itah.dariya Umar yayi don yarinyan ma dariya ta bashi,sannan yanufi office 'din principal don yayi submitting din file 'din Amrah.
Da shigan shi yayi ido miyu da doctor zaituna. Cike da farin ciki yanufi momy zaituna.bayan sun gaisa ne mom ta bashi komai na amfanin Amrah,sannan sukayi submitting din file 'din ta.kafin momy ta tafi sai da aka nuna mata room 'din babyn nata sannan ta dau hanyar Zaria.
Ganin teemah da Amrah yasa en ajin cewa"teemah kanwan ki ne?
No friend 'dina ne,sunan ta Amrah, teemah tace'hadi da xama second seat en su.nan daliban sukayo wajen su teemah hadi da cewa"you're welcm class mate.haka suka din gayi har malaman da xata dauke su ta shigo.
Ba laifi Amrah tayi kokarin don xaman ta da momy ta kara koyon hand written da turanci don haka ko anyi mata mgn take kokarin mayarwa cike da confidence kamar Wanda ta iyan nan.😅
Bayan anfita break ne suka nufo play ground itah da teemah.a nan ne wani uncle 'din su ke shaida masu kiran Umar.
Bayan taje office en principal ne taganshi.anan suka dunguma xuwa dakin su da aka bata.murna kaman ya kashe teemah don room 'din su 'daya ne.
Komai anriga da an shirya mata kaman na kowa.bayan komawa break ne Umar yayi masu sallama hadi da nufan barrack din su na Kaduna N.D.A.don bakaramun dadi yaji ba da yaga yanda Amrah ke da saki jiki da mutane.don haka nan ya tafi hankalin shi kwance batare da xullumin wani abu ba.
Tun daga wannan rana soyayya da kaunar Juna tashiga tsakanin Amrah da teemah, kullum suna tare,komai nasu tare sukeyi.dayake dakin su su biyu ne.
A haka lokaci guda sunan Amrah ya kewaye makaranta,kowa kaji yana beauty Dan sunan da seniors 'din suka samata kenan.
Amrah na mugun kokari a makarantan don teemah badai son karatu ba,tun Amrah batajin turanci sosai xama dasu.da kuma yi kullum har ta iya.
Exam 'din first term ba laifi ita taxo na 5.Wanda ta dinga kuka don a kauyen su ita take xuwa na daya.
Teemah ne tayi ta lallashin ta har momy taxo ta dauke ta.itama ta dasa nata lallashin.
Itako teemah second position ta dauka.haka ta nufi Kaduna aranta tana cewa"a second term dole sukara dagewa don tana son aminiyan nata tayi kokari tafi haka.

_________________________________

A kwana a tashi ba wuya a wurin Allah,yanxu su Amrah har ana JSS 2 second term.
Xaune na wango Amrah ta rafka tagumi.teemah dake kusa da itah na cewa"toh yanxu my Amrah ya xamuyi?
Tsaki Amrah ta yi hadi dacewa"yanxu yayyuna xasu xama captain amma a ce baxani wajen yayen su ba?ni wlh jinake kamar kanna tsaya yin wannan exam 'din.dai² wata senior nasu Wanda ta daran masu da aji daya taxo wucewa.nan mgn Amrah ya sauka akunnan ta.
Gashi ita irin yaran nan ne 'yan fadi ba'a tambaye ka ba.budan bakin ta cewa tayi,ahhh tun yanxu xakufara kinyin jarabawa?toh wannan en kuka fara JSCE exam yaxa kuyi?cike da tsiwa teemah tace"mtssssww meye awani JSCE?abun da aka koya maku class shi dai xai"a tambaye Ku.
Khadeeja ne tace"keee rufamun baki dallah,ko da yake ni na tsaya ina bin ta kanku.don bakuxo matsayin ba.balle kusan inda na dosa,dogon tsaki tayi hadi da barin wurin da suke xaune.
Binta da kallon mamaki Amrah tayi don tunda suke xancen su bata samasu baki ba har ta wuce.
Amrah ta kalli teemah hadi da cewa"my friend mu take gaya mawa maganan nan?toh wlh a wannan shekaran xamuyi exam en.sai muji wahalan da take fada mana.
Teemah ma cewa tayi sai tayi exams 'din suga irin wahalan da yake dashi.
Bayan kwana biyu ne Amrah takira Hamma Umar hadi dacemai ita xata xana jarabawan gaba a JSS 2.dariya yayi sannan yace mata"indai kina son yin exam en gaba, toh sai kin tabbatar da kinyi na daya ko na biyu a class en Ku.indai kinyi toh nayi maki alkawarin yin JSCE a wannan shekaran.
Da murna tayi mai alkawari hadi da kashe wayan.tun daga wannan lokaci Amrah ta dage kullum cikin karatun,Wanda ko bacci ba tayi.
A haka har aka soma jarabawan su,haka Amra kullum ka ganta cikin library tana aikin abu daya.da taimakon Allah amrah tagama jarabawan inda ta fito da 2 position. Murna kan ba'a magana.don da dauki ta Isa gida,don driver yaxo ya dauke ta ba momy ba.
Koda momy ta ga report sheet en ta, tayi murna da kokarin da diyarta tayi.don har er karaman party ta shirya masu a gidan...Umar ko ba yanda ya iya tunda shi yayi alkawari, don haka dole ana komawa Hutu yaje yabiya mata JSCE.
Basu fada mawa kowa a class en su ba,har sai ranan JSCE sannan in ance Amrah ina xaku?sai suce JSCE cike da iyayi suke maganan har suka shige hall 'din JSCE n.
Khadeja ko da mamaki tabisu Amrah da ido,don bata taba tunanin xasu CE xasuyi JSCEn ba.ganin kallon da take masu yasasu wani chanja tafiya hadi da xama a seat en su cike da iyayi.
Paper akasoma raba masu inda kafin Amrah ta bude sai da tagama addu"an Neman sa"a,kaman haka.allahumma la sahalan illah maja'altahum sahalan,wa'antal taj'alul haxni ixah mashi'ata sahalan...sannan ta bude papern.
Xasufara rubutu ne sai sukaga wani malami ya shigo hadi da cewa"kowa ya kofe abunda da na rubuta a takardan shi.
Cike da mamaki Amrah da teemah suka hada ido.a haka har aka gama basu rubuta komai da Kansu ba.
Haba da fitowan su suka hau ihu suna cewa"class mate kuxo kuji gulma da dimi diminta.
Haba nan gaba daya en class en suka hadu lokaci guda.
Amrah ne ta hau cewa"kunsan cika bakin da khadeeja tagama tana cewa"wai exams en su Nada wahala ko?
Nan cike da kagara da son jin abun da Amrah xata ce,suka CE"ehhh
Toh wlh duka jarabawan amsa ake bayarwa.
Amrah tace hadi da kwashewa da dariya.haba nan suma suka hau dariya.dai² su khadeeja na fitowa daga hall din, haba nan suka hau kya...kya..kyahhhh.sum sum su khadeeja suka wuce cike da takaicin su Amrahn.

Manage with this...

More typing...
More comment

Maman teddy ce
Chapter 22 · 0% Book details