Sashe 2
Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
By: Ayshatou(maman teddy)
26 - 27
_________________________________
Murmushi hajiya kubra tayi irin na makiran mata, nan taci gaba da cewa"don haka ki kwantar da hankalin ki, wlh ko farouq na sonki, ko baya sonki sai ya aureki.cike da jin da'din maganan haj.kubrah leenart tace"momy kina ganin wannan bokan xai iya aiki akan farouq kuwa?kallafah yanda muka samai maganin nan a abinci yaci amma kaman bai ci ba,gaskiya ni momy na fara karaya kaman bokayen nan baxasu iyah aiki akansa ba...haba leenart ni fa nace"maki umar da kanshi xai ce yana sonki,inkuma ibadan shine kike ganin kaman shine maganin baxai ci shi ba, toh naga uwar sa,wanda da kafan ta, ta bar gidan nan.tun yana shan nono,just ki kwantar da hankalin ki dear,xaki samu farouq, ke sonshi kike,mu kuma munason auranku ne don muci dukiyar shi dana mahaifin shi, kina gani umar wani dukiya ne bai dashi, don kudin da yake da shi yanxu ko uban shi lokacin da yake da kiruciya bai da shi, amma ganin su ban isa nayi ba, sai dai inji labarin su.don haka ki shirya auranki da umar ba mai dorewa bane,don kuwa xaki aureshi ne don dukiyan shi, da kuma xaran kingama da shi, xaku rabu dole.haj. kubrah ta nisa hadi da kallon leenart... Ok momy ba damuwa, ni kai na son shi nake saboda dukiyansa dana mahaifansa, don haka momy a shirya nake nayi kowani irin aiki kika sani. Murmushi haj.kubrah tayi hadi da cewa"da kyau leenart, yanxu xaki koma gida kisanar mawa da ummun ki, don ta xauna cikin shirin ta. Ok momy yau xan tafi gida don in sanar ma ummu, don nima na kosa mutafi sokoton.murmushi haj.kubra tayi ahaka suka dinga firan makircin su, su ballo tanan, su bullo ta tacan...
Ammar ne xaune a daya daga cikin jibgegen super cushine, ya maida hankalin sa sosai kan chart 'din da sukeyi da Amrahn sa, ta laptop'din sa.karan budo kofan da yaji ne yasa shi saurin disconecting ha'di da juyowa, bakaramun mamaki yayi ba daganin lubnah,waya gaya mata yana nan Partcout, ta inah ma tasan wannan estate 'din nashi? Duk a xuciyan shi yake maganan.jin hugging din da tayi mai yasa shi dawowa daga duniyan tunanin shi.ture ta yayi hadi da jah baya,cike da kakkausar murya ya fara cewa"why are you here? Mai yaka woki nan? Wa yafada maki inah nan, duk abun naki bai tsaya a Abuja ba, shune har nan wajen aiki na, i dont want to see you again,get outtt from my room i said....cike da tsawa yayi maganan wanda yasa lubnah firgi cewa"don dama tasan halin Ammar 'din, koda mace ne yanxu xata gama faran ta mai rai, amma lokaci guda xai xageta ta uwa da uba.ganin yanda Ammar yake shirin mata koran kare, yasata fashewa da kuka, tabas tana son Ammar 'din, koda ma soyayyan aure ke tasakanin su ba, just romantic love ne,don haka nan ta hau kuka ha'di da cewa"plz Ammar karka koreni, kar ka rabu dani, wlh ina sonka my Ammar, baxan iyah rayuwa babu kai ba.naki kowa na rabu da kowa, nace"sai kai, don allah karka watsamun kasa a ido.wlh nakasa sukuni rashin ganin plz just give me one chance to make you happy...tausayin ta ne ya kamashi, tabbas kaman yanda ta fa'da ta daina mu'amala da kowa sai shi haka ne,kuma shi kan shi yasan irin son da take mai,amma shi gaskiya ba son ta yake ba, shidai d only thing he know, shine suna soyayyar minti.(littafin jameela jameey er mutan kankia) ganin duniyan tunanin da yalula, yasa lubnah kara sowa gabansa ha'di da fara kissing 'din sa, don a bukace take,kuma bata iya jin da'din sex da kowa sai da Ammar 'din saboda shi 'din na daban ne.tun tana mai normal kissing takoma hot kissing.wanda lokaci guda yafara fita hayacin shi, niko maman teddy nace"ahh lailai abun ka da soja da shegen jaraban san mata...bafa da my miji nake ba🤨atoh🤪🤩🤩
A haka taci nasaran xaunar da shi daga tsayen da yake,tafara 'ko'karin raba shi da t.shirt 'din jikin shi,gashin da tagani ne kwance yasata fara shafawa ha'di da saurin kai bakin ta kan nonon shi tana kissing... Tuno da Amrah yasa yaji Kaman an tsungule shi, nan da sauri ya hankade ta, hadi da mikewa ya gyara riganshi.addu'an tsari daga shai'dan ya hauyi ksn yafara cewa"ke wata kalar bunsura ce?ki rabu dani lubnah, duk ran da kika 'kara xuwa inda nake wlh karnuka xansa asakin maki.tsaki yayi ha'di da 'daukan keys 'din motan sa zai fita.saurin kama kafan shi lubnah tayi cikin wani irin murya wanda da kaji kasan mutum na cikin bukata ta fara cewa"don allah ka taimakeni Ammar koda so 'daya ne,baxan iyah jure rashin ka ba.ba xan iyah ba plz.... Tata fa'di cikin wani irin mahaukacin kuka.fixge 'kafan sa yayi ha'di da ficewa"daga falon yayi parcking space ha'di da daukan 'daya daga cikin motocin sa.kasa sanin inda xai nufa yayi, don duk duniyan bata mai da'di gaba 'daya tsanan lubnah yagama rufeshi, sai a yanxu yake nadaman biyema kaidin shai'dan da yayi, ganin ya kasa samun mafuta yasa shi nufahn Abuja. don gaba 'daya partcout baya mai da'di a yau.yana gabda isah Abuja ne kiran umar ya shigo wayan shi,kaman baxai 'daga ba ganin sunan 'kanin nashi kuma amini yasa shi dagawa.tambayan shi umar yayi ya bai ganshi a estate ba lafiya? Nan yake bashi labarin yanda sukayi da lubnah, har daga karshe yana cewa"fitinanniya kawai.dariya sosai umar yayi wanda rabon shi da yin irin ta har ya manta, yace"wai yanxu Ammar akan mace ne ka gudu kabar wurin aikin ka?plz waya sauyaka ne haka my friend? Umar yake mai tambayan hadi da cigaba da dariya.
Cike da kuluwa da kalan dariyan da umar kemai yace"Amrah na mana, yana cewa"ya kashe wayan...
Umar ko jin sunan Amrah da yace"ya sanya gabanshi faduwa, wanda shi kanshi bai san dalili ba.a haka ya wuni cike da farin cikin sauyawan yayan na shi.sai dai sunan amrahn dake ta mai yawo a kwakwalwa, a ranshikuwa cewa"yayi xanso insan wannan Amrahn da ta sauyamun Ammar lokaci guda. Bangaren dady da momy, afral kuwa da kyar momy tasa Afral ta fito daga motan.don gaba 'daya tsoron ginin gidan da suka zo take,don gani take kaman xai fado msta ginin. Momy ne ta gane hakan, don haka sai tayi saurin rike mata hannu sukayi sallama a kofar gidan. Bayan wani mai gidan ya fito ne, yayi masu momy ixini shiga ciki, daddy ne yace"a'a ku momy ku shiga mu bari mu tattauna da malam daga waje.haka su momy su kashiga cikin gidan wannan mutumi, kuma sun sami barbar karramawa, sai dai abun da sukaje domin shi basu samu ba, don labarun mahaifiyan Afral ya tsimasu. Wanda haka sukayi sallama cikin mutun ci ha'di da yimasu alkhairi. Koda suka fito ne malam kecewa"ko xasu kaisu asalin gidan su ummu maryam.da sauri momy tace"a'a sungode ma haka. A mota kuwa Afral tayi kuka sosae wanda momy tayi ta lallashi,jin labarin mahaufiyan nata ya tsumata sosai, tausayin ta yaka mata ainun.ko da suka koma gida haka momy ke ta lalashin Afral hadi da yima daddy alkawrin ri'ke afral har abada, wanda baxata ta'ba bu'de sirrin ba.tun daga wannan rana momy ke kokarin man tar da Afral komai, wanda abunka da yarinta tuni Afral ta mance komai.sai dai labarin mahaifiyan ta shi ka'dai ke mata yawo a kwakwalwa, don tausayin uwan nata ya shige ta sosai, shiyasa kullun take mata addu'a sosai... Kafin wani lokaci tuni gidan momy suka koma rayuwan su na dah.cike da kwanciyan hankali da son juna suke rayuwan su....
Afral... Afral...jin muryan yayan nata yasata saurin waigawa, shi 'din ne kuwa, da sauri ciki da farin ciki ta mike ha'di da cewa"oyoyooo my booo. Ammar ne cike da 'dokin ganin Afral 'din yace"oyooyooo my Afral ha'di da ware hannayen shi ta fa"da jikin shi,rungume ta yayi hadi da cewa"how are you diong my litttle? Dagowa tayi ha'di da cewa"i'm good my yah Afral. Dai² su momy da daddy na sakkowa daga up stairs don week end ne daddy bai fita da wuri.cike da farin cikin ganin 'dan nasu momy tace"ahhh oyoyo my son yau kai ne ba ko sanar da mu, ahhh shiyasa yau naga Afral cikin farin ciki ashe yayan nata xai dawo ne. Momy tace"ha'di da kallon daddy wanda farin cikin ganin 'dan nashi yakasa boyewa.Hmm sosai makuwa Rayhana don ni yau kai na mamakin fara'an Afral nakeyi Ashe ga dalidalili, sai dai kuma bansan dalilin ta nacewa"ba xatayi birthdayn ta ba? Hada ido Afral da Ammar sukayi don yasan kwanan xancen, a hankali a kunnen ta yace"lallai Afral ankosa a ha'du da Amrahn ya Ammar.dariya tayi hadi da cewa"wlh kuwa ya Ammar duk na kosa na ganta.gata da kirki, kullum sa munyi waya da itah ya Ammar! Dariya yayi ha'di da cemata ae gobe ne xamuje zarian, don haka ki kwantar da hankalin ki, nesa ae taxo kusa.a kasa²suke maganan ba tare dasu momy sunji ba.ganin haka yasa momy cewa"tohhh daddy wannan da wowan na Ammar ba mu yadawo mawa ba, ya dawo yaga Afral ne kawai ya koma. Jin haka yasa Ammar sakin Afral ha'di da nufan su momy yana cewa"ahhh tuba nake momy harda da ku na dawo na gani fah.dariya duka sukayi hadi da xama akan royal cushines 'din falon.suna cigaba da firan su... Mom zaituna xaune 'yan daudun ta na yarfa mata lalle, dai²umar na shigowa falon, mom ina Amrah take? Umar ne ya tambayi mom da yake shigowa, dago kai mom zaituna tayi ha'di da cewa"yanxu ta dawo daga kara su ammarah tana nan cikin 'dakin ta. Ok mom dama tambayan ta xanyi a wani estate xatayi birthdayn, a nawa estate 'din xatayi ne, dake G.R.A? Mom ne tajanye hannun ta daga hannun talatu da yake xana mata lalle tace"ehh naji 'daxu kaman suna magana da Afreed ksn cewa" a estate din ka xa'ayi.but kaje kaji daga gareta tukunah. Ok yace"ha'di da nufan dakin Amrah, da salama ya shiga, amm nisan da tayi akan soyayya yasa batssan ma ya shigo ba. Kiran sunan ta yayi nan ma shiru, don haka sai yasamu 'daya daga cikin super cushine 'din ta ya xauna. Tsawon minti sha biyar amma ko sanin da shi batayi ba. Umar kuwa mamakin Amrah yake, a ranshi kuwa cewa"yake Du³ amrah nawa take? Ganin xancen nata ya'ki karewa cike fa jin haushi da bala'i yadaka mata tsawa... Firgigit ta mike ha'di da kashe wayan. Amarah ke dawa kikeyin soyyaya haka? Yanxu harkin iya soyayya? Da wah kk magana? Bakin ta ne ya hau rawa, dai²kiran Ammar na shigowa.cike dajin haushi Umar ya'amsa wayan ha'di da mugashi da garu, nan take wayan t tarwatse, cigaba da cewa"yayi bana hanai kula kowa ba? Ban hanaki ba Amrah? Kasa bashi amsa tayi sai ma fashewa da kuka da tayi. Kukan da tasa ne yasa umar kufula ha'di da cewa"nafasa wayan habby ko, d only suger in your tea.don haka yaji tana cemawa Ammar 'din. Cigaba yayi da cewa"toh na gaya maki wlh naga dama birthday 'din nan baxa ayi shi ba. Sai inga ta inda xaku hadu da wannan banxan. Yana kaiwa nan ya fice fuuuu ha'di da rufo kofan bedroom 'din nata baaammmm. Yana fita Amrah ta xube a wurin hadi da fashewa da wani irin kuka...