← Book details Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 22

Sashe 18

Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin irin kukan da takeyi yasa Umar rungumeta,ha'di da fara lallashin ta akan cewa" xae dawo yagan ta kafin su gama training 'din.shi baxae kai 2 mount ba...sosai Amrah ke kuka don samm bata son tafiyan hamman nata...

A hankali hamma Umar yafara shafata don shikanshi yasan xae missing din Amrahn na shi sosai...don haka a wurin yafara 'ko'karin samata hannu cikin raga ha'di da kissing 'din ta.

Amrah dake kuka ganin hamman nata nashirin yin wannan abu,yasata janye jikinta da sauri tayi ciki tana mae kuka sosai....

Bayanda hamma Umar yasoba,hakannan ya nufi mota ha'di da barin gidan,wanda xuciyarshi falll kyawar Amrahn nashi ce...

A ranan Amrah tayi kuka har ta gaji,wanda bayan tagama shan kukan ta,ta mi'ke ha'di da nufahn toilet don tayo alwala.
Kuma tayima hamma Umar addu'an allah ya kaishi lafiya yakuma dawo mata dashi lafiya....niko nace Ameen Amrahn hamma farouq....allah dae ya barku tare...yakuma kauda kan dukkan wani mae son ganin bayan ku...

Bayan tafiyan su Ammar ne Afral ta shirya tsafff ha'di da 'daukan hanyan gombe(karau - karau).

Ba'karamun da'di dangin mahaifanta sukaji ba,da ganin Afral din,wanda haka baba yasha addu'a musamman ganin Afral din da sukayi...kowa haka yake maraba da xuwan Afral 'din...

Sai da Afral tayi kwana biyu a garin,sannan ta dawo gida Abuja,wanda tayi masu alkhairy sosai kafin ta dawo...
Don itahh kanta tana tausayama masu,yanda suke rayuwansu a wannan 'kauye.a mota kuwa tasha kuka da ta tuno da mahaifinta wanda bata sani ba,kuma shima haka tace aranta a wannan 'kauyen yayi rayuwan sa...kuka tayi sosai kafin ta isohhh Abuja...

Da isajn ta Abuja direct nufahn estate din ta tayi....inda da shiganta ta yi cikin dakin ta na under ground,don ma'aikatan gidan dake mata sannu da xuwa ma kallonsu batayi ba,illah cewa tayi" bata bukatan kowa yanxu,hutu ka'dae take bu'kata...

Don haka kowata ma'aikaciyya tayi waje ha'di da barin Afral,wanda tayi nisa wajen tunanin mahaifin nata.bayan tagama tunsnin ta ne,ta mi'ke ha'di da share hawayen ta,ta nufi toilet ha'di da yo alwalahhh,bayan ta idar da sallah ne baba yasha addu'a sosai.wanda tunda take bata ta6a yimae irin shi ba....
Tundaga wannan rana rayuwan Afral sosae ya kuma chanjawa,hantarar da takemawa ma'akata,tsanan talakan nan nata duk ta sauke shi,don taga asalinta kuma tasan ita 'din ba 'diyar kowa bace...illahh ta manomin kauye...

Sometimes har kiran wasu daga cikin ma'aikatan nata mata takeyi,inda xasu xauna su dinga bata labarai masu saka nisha'di da walwala....
A haka rayuwan Afral din ya chanja gaba 'daya,don su kansu mamaki sukeyi ma'aikatan,amma daga baya tuni suka manta komae,haka xasu xauna suyi ta dariya da Afral din suna raha sosai...

Tun bayan tafiyan su hamma Umar, su Amrah Ammarahhh da Afral suka samu wurin firan su daga wajen estate din nasu,don fitowa kowannen su takeyi daga nata estate din, su nufi wanni wuri mae kama da barander,sae dai banbancin shi da barander shi a tsakiyan gidan yake...kuma suna ganin shaga da mae fita na gidan. Kulllum haka xakaga sun xauna suna shan firansu sosai.....

Wanda a haka suna xaune sukaga shigowan wasu mata,wanda da alama 'yan mata ne su buyu....wani sojane yayi masu iso har inda suke xaune....sai da suka 'karaso wurin su ne Afral da Amrah suka gane su lubnahh ne,wanda gyafe guda feedo ce sae wani shan kamshi take...ha'di da hura hanci...

Ammarah ne da batasan kosu suwaye ba,takalle su hadi da watsar wa,don ta fahimci ko suwaye su tohhh bada arxiki sukaxo wurin su ba.

Wannan sucurityn ne tace" ga matan captin umar din nan...madam anxooohh wajenki ne...ta fa'di ha'di da kallon Amrah.

Ok su waye ne....!!!
Cike dajin haushi rainin wayon da Amrah tayi masu lubnah tace"okay ashe baki ganemu ba? Hmm tohh dama baso muke ae kigane mu ba,don min san a xancen mu ma xaku ganemu har fahimta inda muka dosah.
'Karamun tsaki feedo tayi,inda a tace" enough lubnah....ba dogon xance ne ya kawo mu nan ba,illah wurin wannan 'kannanun halitttun,ta fadi ha'di da pointing din su da yatsah....

Nan tacigaba da cewa" mussaman wannan mae kyaun aljanun...ta nuni ga Amrah da take binta da wani irin kallo.don tasan lubnah amma samm batasan feedo ba.

Feedo ne tacigaba da cewa" suna mufeeda feedo...kuma ni ce bdurwan Umar farouq tun tiltilo....don haka naxo ne naja maki kunne akan ki fita sabgana.kitattara yanaki yanaki kibar cikin gidan nan tun da arxikin ki.don Umar farouq dani ka'dai ya dace ba dake ba...baki isahh kiyi amfani da wannan kyaun aljannun naki wajen kwace mun shi ba,don tun kan yasan ki mufeeda yasani,mufeeda ya so taxama uwar 'ya'yan shi.don haka na baki nan da kwana uku ki tattara kayan ki,ki koma gidan tsoho....

Mtswwwwtss amma anyahhh kina da kwakwalwa kuwa kuwa!!! Gaskiya kamata yayi kafin kuxo nan kufara wucewa asibitin mahaukata don su duba lfyn kwakwalwarki,don ko ba'a fa"da ba da motsiwa...jubiki dallahhh,wae xaiso ha'da xuri'a da mace irinki????
Tohhh kiji na fa'dq maki" hamma umar basa'anki ba ne,ko a hanya balle a aure...kuma wannan yaxama na farko na karshe kar ki kuma kara xuwamun gida....kije chan kisamu dai dai ke....gantalalliya 'yar titi,mae xaman kanshi irin ki....kinga wannan xaku fi marching.

Afral ne ta amshe dq cewa'haba Amrah aeyi shiru kawai,ae bayanda mumini da fasiki sukayi tafiya wuri daya...don kawae aje anemi iri xaifi....

Tsaki Ammrahhh tayi ha'di da cewa'wae ku kun iyahhh basu amsan maganganun su,ae da kun kyalesu ne karku kwasu da ciwon gyambon ciki.don wlh tun da tafara magana warin bakinta ya cika nan wurin....

Dariya Afral tayi ha'di dacewa" ahhh....ohhhhh...." baby Amrahh her mouth is smelling odour....nan take suka hau ya tsinan fuska kaman da gasken nan...Afral ne tace" Amrahh ga hankie ki rufe hancin ki kar ki mana asaran babyn hamma Umar...
Nan take Amrah ta amsa hankien da Afral ta bata ha'di da likawa a kan fuskan ta.

Ammarah ne ta mi"ke ha'di da tsayawa gabansu don gaba daya sun rasa abunyi,don ba'karamun wulakanta sukayi ba.dahhh sun gansu yara sun dauka xasu 6ata masu raine,amma sae sukaga akasin hakan.

Ammarah ne ta fara cewa " daga yau sai rana irin ta yau kar wata daga cikin ku ta kuma shigo mana cikin gida if not kuma,xakuga abun dq xan maku....

Afral ne tace" ki barsu su shiga wlh sae dai babansu ta haifo wasu basu ba,don karnuka xansakin masu su cinye 'yan iska....

Murmushi Amrahh tayi cike da izzahhh tace" hmmm yaohhh dama mae ye amfanin su a duniyan,karuwan titi....ae dama mutuwa xata fi mawa iyayen su sauki abisa rayuwansu,suna xamawa iyayen su xagi...ni badasu xanyi ba,don banada lokacin su duka...

Waigawa tayi inda securityn nan mae suna sharlom take,nan tace" sharlom kike kowa ne,tohhh daga yau duk ranan da wa'inan mutanen suka 'kara xuwa mana gida kk bude masu gett tohh laifin kine,komae ya biyo baya kiyi kuka da kanki.

Don haka maxahhh kifitan mun dasu daga gidahhh...oyahhh Out...!!! "Amrah tace cike da tsawa wanda cikin habxari shalom ta tasa kyayan su lubnah kaman masu laifi suka bar wajen....wanda bakin shalom banda furta sorry madam ba'abun da take cewa...

Bayan tafiyan su ne,duka sukasaka dariya don sukansu sun san sunyi masu wulakanci sosai...

Sai da sukayi dariyansu har ta ishesu,sannan Amrah tace" ke kuma Afral waya fa'da maki ina da ciki da har kk wani 6a6atun iskahhh.
Murmushi Afral tayi ha'di da cewa " kece kike haukanki,ko rannan fah da mukaje gidan mom bakiji suna cewa"allah ya rabu da shi lafiya ba,ko kina nufin baki gane ba.

Shiru Amrah tayi don har ga allah bata san tana da wani abu ba a tare da itahhh,kuma koda mom Rayhana tace haka" samm bata fahimci inda xancan ta ya nufah ba.amma indae cikin ne tohhh babu musu,don ta lura kwana biyu kalan yawan cin abuncin da takeyi....da taci da taji yunwa...kuma ga 'yar kiba da ta kuma...tayi wani dumurmur da itahhh...

Ammarah ne tace"hmmm ae itah bata sani ba ne,tana tw haukan ta,fahhh ki kalla yanda take cin abun ci,ga kwa'dayin tsiya....

Dariya duka sukayi dajin kwadayin tsiyan da Ammarah tace...
Wanda nan take Amrah tace" tohhh ae kema haka...don gomma nimahhh.

Afral ne tace" kai Amrah mae yasa kika ce haka...

Dariya amrah tayi ha'di da ba Afral labarin ranan dataga Ammarah a waje,wae tanajiran wucewan mae a gwalimahhh,dariya duka sukayi harda Ammarahn...

Haka suka cigaba da firansu don tuni sun ma mantq da wasu lubnahhh da mufeeda....

wata biyu umar yayi ya dauki hutun kwana biyu daga gambia akan cewa"xae duba lafiyan iyalin shi...haka aka bashi hutun wanda sae da yadawo Abuja yayi kwana biyu sannan yajuya acewan shi nan da 2 mount xasu dawo...don ankara masu watannin training din nasu...haka Amrah tabi shi da addu'an allah ya tsareshi mata shi aduk inda yake...

A kwana atashi watanni najahhh kuma ranaku na tafiya,kaman yanda lokuta ke wucewa....yau saura kwana biyu 'karim girman su hamma umar,wanda yanxu suna kaduna.
Don acan xa'a 'kara masu girman daga captin xuwa matsayin major...

Koda suka taso daga gambia direct nufahn kaduna sukayi....inda tun ana gobe Ammarah da Afral suka tafi kaduna,don sun matsu da suga maxajen nasu, watanni hu'du da kwanaki ba wasa ba.

Itako Amrahh cewa tayi" baxata ba,sae da su ummu maryam,don haka su sae ranan karin girman nasu xasu tafi....

*~Safiyar littini...~*
Amrah na hango tafe tare da mom zaituna wanda bayan su su mom ne da daddy...cikin shigan su ta alfarma.

Amrah ko sanye take cikin wani irin dakakken bowel less wanda ya amsa sunan sa ko ido basae anfa'da maka ba....

Kallon yasaje da fatan ta matu'ka.don launin dark blue ne da milk...gaba dayan shi dark blue ne sai adon flawers milk...stones kuwa jefi² ne a less din wanda yakuma fito da tsadan shi dakuma ku'din ta.

Simple makeup ne a fuskanta....wanda tayi carving hadi da sama eyelash din ta maskara ta tajesu,suka kuma tayi sosai....man baki tashafa ma bakin ta,wanda batare dq tayi lining ba ya fitar da shape da kansa.sakamakon kiban da tayi jikin nan ya chanja...cikin ta ya bayyan wanda basae anfa'da maka tana da ciki baxaka fahimta...don kowa mamakin girman cikin yake...kace 6 mount ne,amma 4 mount ne,ya bayyana kanshi haka...

Plate shoe tasaka mai tsadan gaske ha'di da yafa 'yar mayafinta mailaunin takalminta milk colour....
Chapter 18 · 0% Book details