← Book details Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 22

Sashe 17

Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan 'yan wasu a wanni ne,najiyo matsun su.wanda cikin sauri na 'dauki kayan rahoto na nayi cikin inda xae sadani da su...
Da shigana najiyo motsin su a privacy.xama nayi a 'daya daga cikin super cushine na bedroom 'din.dai² Umar farouq na fitowa tare da Amrah,wanda ya 'dauko kaman 'karaman baby.direct nufan gado yy da itahh ha'di da jamasu a bun rufahh...don bacci takeji sosae.6angaren Amrah kuwa shiru tayi wanda a zuciyan ta take cewa" yau batasha wuya ba,kaman na kwanaki,don yau hamman nata a hankali ya bita,yanayi yana 'kyaleta tana hutawa,don haka ba laifi bae bata wuya ba sosai.zafin ka'dan tajiyo...
A haka bacci yayi awon gaba dasu,wanda Umar yau xuciyan nashi take fara 'kalll..don Amrahn bata yi mae rakiba sosai,ta barshi ya shigeta sosai,wanda har sae da yasamu gamsuwa da itahh bata gaxamae ba.don haka yakuma jawota jikinshi har bacci ya 'daukesu...
Niko nace asuba ta gari *_Amrahn hamma farouq_*
Tun daga wannan rana ko hamma umar ya bu'kace ta samm batayi mashi raki,duda tanajin xafin amma take daurewa...wanda kullum son Amrahn da 'kaunan ta ke da'da shigan umar farouq sosan gaske.don koda lokacin da suka 'dauka ya 'kare...sam bai ji da'din hakan ba.wanda bayanda xaeyi dole xasu tafi second training ne na 'karin girman daxa'ayi masu. don haka batare da Amrah tasan da tafiyan su ba sae sa sukaje gidan mom zaituna take jin mgn,wanda take tambayan Umar 'din ranan tafiyan nasu.
Nan yake shaida mata nan da kwana biyu.haka mom tayimasu fatan tafiya lafiya ha'di da addu'a sosae akan 'ya'yan nasu.
Amrahh sam bata nuna komai ba alokacin,don ta damu kwarai da tafiyan hamman nata.wanda haka sukaci gaba da firahh da mom zaituna.wanda taji da'di sosai da yin da Amrahn ta chanja a wata guda,ta 'kara kyau matu'ka...gashi jikin nan yakoma kaman katifahh saboda laushi...don haka mom zaituna ke 'kara kwantar mata da hankali akan tasaki jikinta sosai a gidan mijin nata.
Sae dare Umar yaxo don ya 'dauki Amrahn da tuni ta manta da wani gidan su.rau² tayi da ido ha'di da cemawa" mom yaushe xata xohhh gidan su???
Murmushi mom zaituna tayi sannan tace" ta kwantar da hankalinta,tana nan xuwa masu unexpected ba tare da sun ranan xuwan ba.
Sai alokacin Amrah tayi dariya ha'di dace mawa mom sae taxohh.sannan suka nufi parking space,suka shiga motansu ha'di da 'daukan hanyan gida.
Haka mom zaituna tabisu da ido gunun ban sha'awa,don ba'karamun dacewa sukayi da juna ba...haka takoma cikin falonta,wanda a ranta take tunanin wani abu game da Amrahn na ta.
Bayan sun isahh gida ne,Da shigansu falo ko xama bssuyi ba,Amrah ta samae rigiman samm baxae tafi ganbia ba.dawa xae barta a gidan? Don haka tasaka mai rigima da kukan shagwa6a.
Rungumota yayi ha'di da fara lallashin ta,akan cewa" baxae da'de ba xai dawo.amma samm Amrah ta'ki amincewa da lamarin tafiyan nashi...ganin abu 'karami yana shirin xama babba yasa shi,sungumanta ha'di da nufahn bedroom da itahhh.
Bai direta ko'inah ba sai kan gadon su,wanda da kwantar da itah ta tashi daga xaune... Ha'di da cigaba da turo 'yar mitsilan bakinta.murmushi yayi don yanason yanayin shagwa6an Amrahn, don lokaci guda yake tadamae da sha'awan ta.
Ha'de bakinshi yayi da nata.wanda tafara tirjewa,amma ya'kisakin bakin nata,wanda sae da ya tsotsa iyah son ranshi...sannan ya saki ha'di da 'kara mannata jikin sa.romance kiss yafara binta dashi yana kuma bata ha'kuri akan baxai da'de ba,just two mount xasuyi su dawo...kasa bashi amsa tayi sakamakon yanda takeji itahh kanta ajikinta,don umar badae sanin yanda xae kwantar mawa da mace da hankali ba,don ya iyahh romance fiye da tunanin ta,don dama sukansu su Ammar sun san komae xasuyi a bayan shi suke.

Yanayin salon nashi yasata tuni fara malala,saboda irin ha'din da kafin su fito mom zaituna ta bata...don haka batare da sanin ta ba,tuni tafara mayarma farouq da nata salon.
Lokaci guda duka suka fice daga hayyacin su,don haka suka fara bajunan su nisha'di...
______________________________
Tohhh wannan 'kosawa haka? Duk don xakije ganin Amrahn naki da kika 'kosa ki ganta,ko gida baxaki bari mu wuce ba my Angel"!!!
"Ammar ne mai wannan maganan ha'di da yin horn,don da'alama daga asibiti suke.
Kallon shi Afral tayi cike da so da kulawa,tayi 'dan fari da idonta, sannan tace" No baby kabari muje,kaga tun da na fito yau,ko baxan koma estate din mu ba,sae naga Amrah...
Kallonta yayi sannan ya kanne mata ido ha'di da cewa" but kinsan baki da lafiya,kuma banaso ki wahalar mun da babyn mu fahh,at list yakamata ki huta tukunnah...
Dariya tayi sannan tace"ok naji a gidan nata ma xan huta ae.

Ba yanda Ammar ya'iya hakan nan ya nufahh estate din su hamma umar farouq... Wanda dayin parking 'din shi Afral tabu'de ha'di dayo waje...
Bin bayan ta yayi ha'di da tsikananta da cewa"au har sauri kikeyi ma! Toh ae nan da 'yan watanni xaki rage wannan saurin ko wa ko xakigani saboda 'dauki....

Dariya tayi don ayanxu bata da amsan bashi,in bataga Amrah ba,don duk itah ta'kosa ta ganta.
Babban falon sitting roon din suka tsaya,inda take tambayan wasu daga cikin house maid inda xai sadasu da Amrahn... Nan suka nufah dasu.inda cike da 'doki ta kutsa cikin wani falo,wanda aka 'kayatashi da abubuwan more rayuwa sosaen gaske aciki.don inbadon su Afral din bane...dawasune da en auye xasu xama lol😜 ni kaina da ba ba'ko bane wurin a wajena,sae da nayi waige² don wurin kace ba'a nigeria yake ba,saboda ha'duwa.kwance Amrah take jikin hamman nata da yake daga xaune...gyafe guda kuma kaya marmari ne aka cikw masu babban faranti da shi.a baki yake bata,inda ta bu'de bakin amma ya'kisa mata inibin yana mata xille² da shi,don haka itama ta mi'ka hannun ta tanason sakawa a bakin nata,dariya yake yana mae kara tsokanan ta.sallaman su Ammar ne ya dakatar da su...inda cike da 'doki Amrah ta mike daga jikin Umar ha'di da nufahn Afral wanda itama da gudu tayo wajen Amrahn ha'di da rungume junan su...sosae suka murnan ganin junan su,wanda fiye da wata guda basu ha'du ba.
Haka Afral ta gaida ya umar ha'di dayin mitan bakin Amrahn bataxo inda take ba,amma ae itahh gashi taxohh.
Dariya Umar yayi ha'di da cewa"eyyahhh sowie my Afral, dama gobe nake jiran na kawota.

Dariya Afral tayi ha'di da cewa" danaxo kenan ya umar.

Haka yayi ta kakkaurewa,inda su Ammar da Amrah keta masu dariya...

Haka Amrah taja hannun Afral sukayi cikie..inda umar da Ammar suka duka firansu,wanda yawan ci akan tafiyanna su ne ta gobe xuwa gambia...

Da shigansu restingroom Afral ta fara tsokanan Amrahh da cewa"hmm taya xa'a tunamu,ana nan ana soyayya da hamma umar....
Kallonta Amrah tayi sannan tace" hmm Afral kenan,kullum bakya rabo da abin dariya.
Au haka ma xakice"!!! Tohh ae shikenan,yanxu mai muka shigo mukaga kunayi...eyehhhh...
Saurin kallonta Amrah tayi ha'di da cewa" kai sharrri ido biyu...!!! Mae kikaga munayi? Kai Afral!!!
Dariya Afral tayi,wanda itama Amrahn tasa nata dariyan.
Haka suka cigaba da firansu na yaushe rabo,wanda Afral tace" yauwa Amrah gsky naji da'din ganin yanda hamma ke nuna maki so haka,bayajin kunya ko a gaban waye...but kene naga har yanxu,kinafa son hamma,ammma kalla yanda kk xama a gida bayan hamma fahh yana nan.
Kallonta Amrah tayi cike da rashin fahimta tace" kaman yahh,mae kk nufi!!! Ban gane ba Afral.

Murmushi Afral tayi ha'di da cewa" wannan wasu irin kaya ne ajikin ki???
Bin jikinta Amrah tayi da kallo,wanda sanye take cikin wasu english wears...riga da skirt,wanda skirt din ta'dan wuce cinya,iyakanta gwiwa...sae rigan er t.shirt mara nauyi.
Amrah data gama 'kare mawa kanta kallo tace" mae ye ajikina Afral? Mae ye aibu na a hakan.

Mtssswww tsaki Afral tayi ha'di da cewa" hmm wae ace ya umar na gidan nan amma kike xama da wannan kayan!!!
Hmm gsky baeyi ba,kamata yayi kisamu 'kananun kaya wanda suka bayyana surarki sosai, ba kalan wa'innan ba.kinga wlh in inahh gida bana sa 'kananan kaya a jikina samm,don dagani sae pant da bra nake xama,akan me xan xauna da wa'innan kayan!!! Ae ranan da ya Ammar ya ganni da wannan kaya sae ya tambayeni lafiya,ko laifi yayimun ne....hmmm ae da kinga yanda ake bada ha'kuri.amma ke kindage kin wani xauna da wannan mini skirt din...nidae bai mun ba gaskiya...don haka in baki wasa ba,kwashe su xanyi duka na xubar...

Jin maganan Afral din yasa Amrah dariya wanda saeda tayi mae isarta sannan tace" hmm lallae Afral kinada aeki...tohhh indai hakanne inyawo kaman 'yar iska ba kunyhh babu tsoron allahh,aiko baxan iyah ba.

Karamun tsaki Afral tayi sannan tace"ok shikenan.inbaki mae ba,wataran shi da kanshi xae bu'kaci hakan...kinga ko girma ya fa'di.

Ehhh nidae naji amma baxan iyahh ba Afral.
Amrah tace" da kashe Afral da da'kwa² n idon ta.

Mi'kewa Afral tayi ha'di da cewa" ok bari na nufahh bedroom din naki duka na kwashe wannan kayan nayi waje da su,don gaskiya kina 'daukan hakkin yaya na.ace duk wannan dirin da shape hips...sae dae ya rinka ganin su a kaya baxaki nuna mae ba? Sam baxae sa6u ba.nufahn bedroom tayi inda Amrah datasan halin Afral din yasata binta ha'di da cewa" habawa my Afral wayace maki baxan gyara ba,daga yau ni nayi maki alkawarin yin yan da kikace...waigowa Afral tayi cikin farin ciki da jin furucin Amrahn tace" da gaske Amrah?

Murmushi Amrah tayi ha'di da cewa" ehhhh xanyi Afral.

Afral ne tace" kinyimun alqawari?
Sosae ma kuwa Afral nayi maki...

Dariya Afral tayi ha'di da kamo hannun Amrah suka nufi falo inda su yaya Ammar suke...

Haka wannan rana suka 'batashi wurin tare da juna,inda basu su Afral suka bargidan ba,sae wuararen yamma...wanda haka suka rabu cike da kyawan juna....

______________________________

Sanye yake cikin kakin sa na sojoji,wanda yakuma fito da kwarjinin sa ha'di da maxan takan shi...
Cike da dakiya Amrahh ta rako hamman nata har wajen barandan su.inda da wani soja yaxohh yake shaida mae da sungama komae shi sukejira kawae...waigowa hamma Umar yayi ha'di da jawo Amrah jikin shi don ya lallasheta...don dakyar ta amince ta yarda da tafiyan nashi.
Ae da ha'da idon su nan take Amrah tasa kuka...don ba'karamun sabo takumayi da hamman nata ba.
Chapter 17 · 0% Book details