← Book details Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 22

Sashe 20

Yar Waye Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallon shi tayi ha'di da kalon umar da yake dauke da babyn kusa da itahhh...yana 'kare mata babyn kallo,wanda yake godiya ga allah daya axurta shi da samun wannan yara,don yasan wasu haskene su a rayuwan shi sosai.

Kallonshi tayi ha'di dacewa "wae hamma na hakane...sunfi ni kyau...

Dariya yayo sannan yace" 'kyale Afreed wae shi yanason cemaki babyn nashi sun fiki ne,amma ni ae kya kinfimun kyau...

Dariya tayi sannan tace"yowahh hamma na,don shi kanshi ya Ammar yace mun nidin ae mae kyau ce...

Dariya Ammar yayi sannan yace" no gsky yanxu babyn mu sunfi ki kyau...
Au yaya haka kace? Hmm ae da mgnan hamma xanyi aeki,don shi kadae ya fadi gsky.
Dary duka suka saka,inda haka su Afral aketa fasali anyi 'ya'ya,da an'dau wannan xata aje,ta dau dayan.wanda sam tahana kowa 'ya'yan...don hajiya kaka har fa'da ta dingayi mata,wae ta handame 'ya'ya duka ta ri'ke...

Haka dae su mom keta dariya,don dama sun san Afral da son yara...
_____________________________

A haka Amrah taci gaba da xama gidan mom zaituna, don hajiya kaka tace" baxata koma gida ba,sae ta fita wanka tukun.
Don haka sam Umar baiji da'di mgnan hajiyan ba,shiyafison kullum ya rinka ganin babyn shi da matanshi kusa da shi.amma bayanda ya'iyah hakan nan yayi ha'kuri,wanda sae sai kullum yana cikin gidan mom,don daya tafi xae dawo,har sae.mom tagaji ta ka'da shi,sannan yake rabuwa da su,suyi sukuni.
Su feenart tun ana gobe suna sukaxo.inda anan Amrah ke sanin bikin nasu da ya'karako....don nan kusa xasuyi aure suma,inda feenart xata auri wani babban journalist...sae kuma teemahh xata auri wani babban Archetecture mai suna khaleed...
Niko nace sae mun ha'du a sabo novel dina mae takenan *DEEJAMAR 'YAR FULANI* (deeja my forever till the end of my life...)very soon insha'allah xan xohh maku da shi...littafi mai kirita² makirci ha'di da tsantsan soyayya...niko nace endless love kenan....
Hmm sae mun dae ha'du my real fans...baku labr bana wabane yanxu...

Haka su Amrah sukayi ta farin ciki sosai da jin maganan su teemah...inda haka akayi suna,inda yaro yaci sunan daddy watohh honourable moh'd,sae kuma yarinya taci sunan ummu maryam,inda suke kiranta da Afunnah...shikuma muhammad suke cemae aufahn...

Yara sun samu gata matu'ka wurin iyayen su,don dukansu ba 'karamun 'ko'kari sukayi ba akan haohuwan nata....

Wanda sosae Amrah tasamu gata da kulawa...6aayin mijin nata da su daddy...
Don umar har rabon kujerun makahhh sae da yayi awanan rana.

Anyi barin kudi,don aljihu sunyi kuka,inda Ammar ya biya mawa Amrah kujeran makkah,ha'di da cewa ta fito da mutum kaman goma wanda xata rabamasu kujerun,har da mukullun motahh ya dan'ka mata a wannan rana.

Haka dubban mutane suka taru,inda kowa ya watse yana mae addu'an allah yaraya ya kuma saukan na 'yan baya lfy...

Bayan haihuwan Da sati uku ne,Afral ta haifo ta ta 'diyar mace...

Inda tsakanin su kwana biyu Ammarah ta santalo nata namji...kai wannn shekara kalan farin cikin da wannan familyn suka shiga baxae fasaltuba...don sunyi 6annan dukiya...sosain gaske...wanda saedai muce allah yaraya 'ya'yannasu...
Afral 'yar ta taci sunan hajiya kaka, wato fatima zarahhh,inda Ammarah nata 'dan yaci sunan daddy wato Abdullah...

Maman teddy ce...
[12/29, 9:56 AM] mmn tedy: Typing...

MANAZARTA WRITERS ASSO...

'YAR WAYE???
_Pure love and symphaty story..._

Written by: maman teddy...

~Labarina 'kir'kirarrene,ban yi don cin xarafin wani ko wata ba.inkinga ya shige da rayuwarki tohh akasi akasamu...~

Episode 57

_________________________,_______

*بسم الله الرحم الر حيم*

Cike da tsantsan nadama da takaicin abun da su leenart suka aekata ma Umar, tafara xubar da hawayen nadama dakuma yafiya...
Da'kyar ta bu'de bakin ta ha'di dafara cewa"don allah Umar kiyi ha'kuri da abubuwan da suka faru...nasan ni mae laifi ce a gareka,amma naxo da 'ko'kon neman gafarar ka gareni,kamawa allah kayafemun konaga haske da sasaucin tsansnin rayuwan da nekeci a yanxu.don nasan bakomai bane ke 'dawainiya dani illah hakkin ka...katai makeni kayafemun don allah Umar... Ta 'karshe maganan da rushewa da wani irin kuka mae ban tausayi...
Dafata Amrah tayi cike dq tausaya mata tace" kiyi ha'kuri kidaena kuka don allah,waegawa indq Umar yake tayi inda ta kalleshi ha'di da cewa" plz hamma na kayafemata don allah.

Mayarda black space din shi yayi ha'di da cewa" ni sam ban ri'keta araina ba,kuma indaeni ne komae tayimun na yafe mata,allah ya yafemana baki 'daya.

Yana kaiwa nan ya bu'de furfin mota ha'di da shigewa yana maejiran shigowan Amrahn.

Kallon ta Amrah tayi wanda leenart banda godiya ba'abun da take mawa Amrah. Inda Amrah ke tambayanta mae yakawota asibiti...

Nan leenart ta goge hawaye ha'di da shaida ma ta komai na cutan da takamu da shi,watohh HIV...
Sosae Amrah ta tausaya mata,inda kafin su rabu tayi mata alkhairy sosae,sannan tata fi,zuciyanta fall tausayin halin da leenart take ciki a yanxu....

Niko nace rayuwan duniya kenan komai farare kararre...kashuka alkhairy ka girma ba agaba,hakama sharri koyaya ka aikata saeka tarar da itahh a nan gaba...

Koda suka koma gida haka Amrah ta tasa hamman nata akan yafa'da mata waye leenart!!!...

Badon ranshi nason tuno da itahh ba,yafara gayamata don kawe ya faranta ran Amrahn ne da takeson jin itahh 'din wacece???

Sosae Amrah ta tausaya mawa leenart, inda tayi mata fatan waraka....tun daga nan kullum rayuwansu chanjawa take,kullum suna tare cike da soyayya da kulawan juna..sosae Umar ke ba Amrah kulawa musamman da cikin nata yakai watan haihuwa...
Don gaba 'daya ya dau hutu a wajen aikin nasu...duda bakowa ake baema hutun haka kawae ba,amma shi ya samu,saboda yanxu sune manya...
Kullum yana ma'kale da itahhh,duda yanxu baya kusantanta,kasancewa cikin ya tsufahh sosai,don itama kanta jitake da jikin nata sosai...duda yana bu'katan nata amma kullum yake daurewa ha'di da mata fatan sauka lafiya..don xullumun da kullum yake kwana da tashi da shi akanta,ko itahh mae cikin batayin haka...
Sosai yake bata kulawa wurin excersise da sauran abu buwa,dakuma cin kayan en marmari haka...

Xaune duka suke a falon mom zaituna,inda Afral dake sonsomin nakuda ta dawo wurin ta da xama,don ranan da tafara an'dauka haihuwa ce,sae kuma difff,don haka daga asibiti mom tace" akawo mata itahhh gidanta ta xauna da itah har allah ya sauketa lfy....wanda yau har kwana biyu kenan da dawowanta wurin mom...

Amrahh ne da hamma Umar sukaxo gidan mom don su duba lfyn Afral din.wanda anan suka cidda mom Rayhana da su Ammarah,ya Ammar duka a falon,don har hajiya kaka ta isohh...bayan sun gaida kowa ne ha'di da Afral dake xaune a 'kasa daka ganta kasan tana dan jin jiki...
Dauriyace kawei na dole...
Xama Amrah tayi kusa da mom Rayhana,inda mom Rayhana kebin 'yan nata da kallon tausayawa,don cikin nata taga ya girma sosai,fi ye da tunanin ta...shiru tayi a zuciyanta tana tunanin wani abu game da Amrahn.
Amrah ko ganin kallon da mom din nata ke binta dashi,yasata sakar mata Murmushi ha'di dacewa" mom barka da rana...

Murmushi mom Rayhana tayi ha"di da cewa"yowaa Amrah ya gida,ya jikin naki?,
Cike da danjin nauyin mom tace"lfy lau...

Tohh masha'allah...
Tun daga nan kowa ya cigaba da firarshi,inda umar kecewa inya haifa 'ya shi sunan ummu maryam xae saka...
Afreed ne yace" hmm nikuma ta momy xansaka,watohh mom Rayhana...ya karke da cewa"don sunan mom bae da da'di...

Saurin kallon shi yayi ha'di dacewa" sunan mom ne bai da da'di,lallaene,tohh tunda ba wanda xae ma mom 'dina kara,ni nayi mata...dariya duka sukasa inda mom zaituna tace"kurashi ku bamu wuri shakiya kawae...watohh Afreed suna na ne babu da'di yayi kyau...

Dariya duka suka kuma sawa,inda Afral ta kalla Amrah ha'di dacewa", plz baby taimaka mun wayata a bedroom din mom...
Ok "Amrahh tace hadi da nufahn bedroom din mom zaituna..

Bayan ta dauko wayanne xata fitoh daga da'kin,sa hannu tayi xata bude kofahh sae taji wani irin axaba ya xiyarci mararta,dukawa tayi inda nan take tafara jin wani abu kamar ruwa na bin jikinta...kasa motsi tayi ha'di da xama anan wurin don a tunanin ta,daurewan marar da tasabayine...

Amma saetaji wannan ta daban ce...sosae takejin kaman ana turota daga kasan ta.don haka cike da nishi sama² ta daga wayan Afral dake hannun ta, dakyar ta danna mawa mom zaituna kirahhh...

Batare da tace komae ba,don dajin muryan ta mom xaetuna ta kashe ha'di da cemasu inaxuwa.
Duka ba wanda ya kawo komai a ranshi,sae mom Rayhana wanda tayi shiru,aranta tana addu'an allah ya kawo mawa Amrahn komae cikin sauki.
Don dama tun da taganta take observing dinta sosae...

Cike da sassarfa mom zaituna tayi cikin dakin nata,inda ta cidda Amrah cikin nakuda,don har fire ta fashe,don haka haihuwa ya riga da yaxo.
Ganin bayanda xa'a dauketa xuwa asibiti,yasa mom zaituna saurin 'dauko kayan abun aiki ha'di da tufe kofan bedroom din nata...
Ko minti ashirin bata yi dasama Amrahh hannu ba,ta Amrahh ta sako 'danta namiji mae kama da babanshi sakkk....kaman antsaga karah...
Mom zaituna bayan ta dauki 'dan ne,sae kuma wani nakudan ya kuma tasomata,inda nan takuma santalo 'diyarta mace...hamdalahh mom zaituna takeyi tana karawa da allah ya sauki Amrahh lafiya...

Wanda su Umar kuwa da hajiya kaka dake can 'falo suna xuba firarsu,basu yi auneba sae kukan jarirai da sukaji yana tashi daga cikin bedroom din mom zaituna... Nan cikin saurin hadi da 'dunbin mamaki duka suka mike wanda Ammarah da gudu da kara wajen kofahn bedroom din nata...tuni Umar ya isahhh wurin,inda ya haukiran sunan Amrahh ha'di da 'ka'karin bude kofahn,amma saeyaji ta a rufe...

More typing...
More Comment

Maman teddy ce...
[12/29, 9:56 AM] mmn tedy: Typing...

MANAZARTA WRITERS ASSO...

'YAR WAYE???
_Pure love and symphaty story..._

Written by: maman teddy...

~Labarina 'kir'kirarrene,ban yi don cin xarafin wani ko wata ba.inkinga ya shige da rayuwarki tohh akasi akasamu...~

Episode 60

_________________________,_______

*بسم الله الرحم الر حيم*

🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚

Haka akayi 6arin nairahhh dukiya ta xubu matuka a wannan rana.

Tun daga nan suka cigaba da rainan 'ya'yan nasu,inda Ammarah ke xaune wurin mom Rayhana, itakuma Afral mom zaituna take hannun ta,don duka tare suke xama da Amrah...

Bayan Amrah tagama wanka ne,mom tace" baxata koma ba sae nan da da kwana biyu.
Haka umar keta naci akan ta barta amma sam mom tace" bata gama mata aikin ta ba.
Haka yagaji ya ha'kura don yana matsanancim bu'katan Amrahn nasa,duk ya 'kosa yajita kusa da shi...
Chapter 20 · 0% Book details