Sashe 9
Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
E.P1
______________________________Ina shiga
akina na kwanta kan gado, gaba
aya na
osa result
ina na waec ya fito, zaman gidan nan duk ya isheni, nasan saura lokacin ka
an na tafi Legos Wanda da
yar Mom ta yarda, Ina fatan komai da na tsara ya yi yarda nake so.
A hankali na kulle idanunwa take wani
ari na zuciyata ya min tambayar da tunda nake be ta
a min ba.
Inayah.......kina so ki jefa kanki ga halaka, *NOLLYWOOD* ba wajen zuwan mata masu kammun kai bane, tsakani da Allah haka ya dace? Ko karatun islamiya ba ki so, why?.
Shuru na yi ina maimaita maganar, da sauri na mi
e tsaye sai kuma na nufa jakkanta, takaddun Islamiya na fiddo da su, zan iya cewa na manta rabon da na yi maraja'a.
Na iya Arabic sosai, dan bama yin magana da Hausa a Islamiyya.
Ba laifi na yi karatun sosai, sai da na bi gaba
aya takaddun na, Fi
ihu, Hadith, nahwu, insha'i, sarfu da sauransu, sannan na
auki Alqur'ani.
Na haddace izu 30 gan, daga lokacin kuma na sanya wasa sosai, har zuwa yanzu ban iya ha
a 60 ba, da yake ma be dame ni ba. (Astagafirullah
Ina da kaifin hadda sosai, nan fa na fara maraja'an al'qur'ani cikin zazza
an muryana mai cike da taushi, ko Ni kaina nasan ina da za
in murya, sannan duk wanda ya sanni haka yake cewa.
Duk wanda ya ji karantun nan zai rantse wata Hafiza ce wacce ta ke da cikakkiyar hankali take rerowa.
Ina tsaka da karatu sai ga A'isha ta shigo tana sakarmin murmushi, da yake na kai aya sai na tsaya ina mai da mata murmushin.
Zama ta yi gefan takadduna tana cewa.
Ina alfari da sabuwar
anwar da nake gani a yau, haka nake so ki zama, ba irin wancan ba mai son abin da Allah ya hana.
nasan me take nufi dan haka na ce.
Insha Allah na sauya daga yarda nake, kuma za ku yi alfahari da nan gaba.
na fa
a amma a zuciya kuwa cewa na yi. *
Film
aya kawai zan yi, ai ba yawa.
Mu yi musaffa.
ta fa
a tana gyara zamanta murmushi na yi duk da nasan A'isha
warowace a karatun Alkur'ani, dan shekara biyu kenan da ha
a sittin, sannan tana zuwa musaba
a sosai, in da ta ciyo
yatuttuka, amma haka mu ka fara yi cikin nisha
Sallah da cikin abinci ne kawai ya yake rabamu, tare muka shiga kitchen, Aisha ta dafa wa kanta taliya, muna yi muna hira wanda muka manta rabon da su yi tsabar rashin jituwa.
Dining area muka koma in da muka fara cin abincin abinci, sai a lokacin Mom and Dad suka fito, suma wajen mu suka nufa, zama suka yi in da Dad ke cewa.
Congratulation my Daughter u get 200 score in your Waec.
wani irin ihu na sa ina
aga hannu, da sauri A'isha ta buge min kai.
Alhamdullah.
ta fa
a sai na maimaita ina mi
ewa, rungume Dad na yi da Mom Ina jin da
Sai ki fara shiri dan kuwa tuni an sama miki gurbi a school, ko zuwa next week sai tafiya.
murmushi na yi a raina ina cewa.
Saura abu
aya.' a fili kuwa cewa na yi.
Dad amma ba a hostel zan zauna ba ko?." Kamar yarda na yi tsammani kallona suke yi cike da neman
arin bayani.
Shalele, me yasa kika ce haka?.
in Mom sai na ce
Eh to a makarantu irin haka, sai kuga mata suna
ata
an uwansu, ko da wasu ba su so dole ake musu, gaskiya ni ina jin tsoron Hostel, in dai anan zan zauna gaskiya na fasa.........na ha
ura.
na fa
a ina
oye damuwan dake fuskanta, a raina kuma ina fatan su yarda, dan wallahi
arya nake ba zan iya fasawa ba.
Gaskiya zan fi so ki zauna a Hostel, akwai masu tsaro sosai ba wani abu ai.
Mom. Wallahi banso........
da sauri A'isha ta katse Ni.
Why not a kai ta gidan friend
in ta, sai su dinga zuwa tare da komawa gida, sai mu ro
a ta zauna da su.
Gaba na ne ya fa
i dan babu wanda na sani a can
Shawarar nan ta yi, na yarda.
in Dad sai Mom ta ce.
Nima haka.
sai na yi murmushi dan jin sun yarda.
Falo muka dawo dukkan mu, A'isha na latsa waya sai murmushi take yi, Mom da Dad kallo suke yi, in da ni kuma na fa
a duniyar tunani.
Yanzu idan muka je Lagos, wani waje zan kai Dad? Kuma ta ya zan tsallake wannan
aryar? Oh Allah ka taimake Ni, ya zan yi?. So nake na zauna a gidan haya ba Hostel ba saboda babu mai takura min, na fita shooting yarda nake so.....................
Inayah! Inayah!! Inayah!!!." Da sauri na dawo duniyar mutane, a
an zabure na kallon Dad dake kirana.
Me kike tunani?."
Dad.........ba........ba komai." na fa
a ina turo baki tare sosa kaina.
Ok, je room
ina, za ki ga wani bag da na dawo dashi
azu, na aje a wajen bookshelf
aga sama.
na
aga mai kai ina mi
ewa.
akin na shiga, ban nufa in da ya aikeni kai tsaye ba, sai gaban mirrow na tsaya nufa, na fara ta
e-ta
e, harda
a Jallabiyar Dad, Dan Ina son jallabiyar maza, shi yasa Mom ta hanani zuwa
akin, in dai na shiga saina sanya kayansa duk da sun yi min mugun yawa.
Ba ki gani ba?.
na jiyo ya fa
a da
arfi.
Gani nan zuwa............" Da haka na cire rigar da sauri, a wajen dana
auka na ajiye, sannan na nufa wajen da ya aike Ni, na
auka, sai na yi waje har da gudu-gudu.
Dad, wani book na gani shine na fara dubawa, gaskiya ya yi da
i." Na fa
a ina bashi Jakkan.
Wani book kenan?.
murmushi na
an yi dan bansan me zance ba.
Ban duba sunan ba, kawai karantawa na yi.
ya
aga min kai yana bu
e jakkan.
Zama na yi sai kawai na ga A'isha ta nufo ni tana murmushi da na
auka na mugunta ne, take na ha
e giran sama da
asa, aikuwa tana zuwa ta kullemin ido tana cewa.
Tashi, muje.
Malama sake ni.
Shalele ku zo ta nan." Dad ya fa
a, sai na yi shuru muna takawa, a gabansa muka tsaya sannan na ji ya sanya min abu a cikin hannuna. Sai A'isha ta bu
e min idanuna tana cewa.
Suprise.
Zaro dara-daran idanuwana na yi ina kallon wata ha
iyar waya a hannuna.
Tsabar an shammace ni da min bazata, sai da na durgushe ina kallon wayar.
Hawaye ne na ji sun cika min ido, da sauri na je wayar ina rungumesa tare da mai godiya wanda bansan menake furtawa ba amma nasan godiya dai nake yi.
Daga shi na rungume Mom wacce ke ta murmushi.
Yanzu nawa ya huta." Sai na
aga mata kai, A'isha na nuna mawa tare da cewa.
Ashenty......oh Aunty Aisha, kin gani."
Tubuli-wayuklifullahu ta'ala.
ta fa
a tana kallon wayarta
irar Samsung.
Thanks." Na fa
a ina nufa stairs da gudu.
akina na shiga tare da aje wayar kan mudubu na fara rawar murna, sai dai na yi kaman na minti 3 sannan na tsaya, sai kuma na tsaya sai na fara gode wa Ubangiji.
Sai da na natsu tukun na kalla wayar da
yau, irin na A'isha ne wanda aka siyamata bayan da na fasa mata na ta.
Murmushi na kuma yi sannan na sumbaci wayar, sai na rungumeta a saitin zuciyata, ina jin soyayyar wayar yana shiga cikin jikina.
A kunne take dan haka na latsa, wayyo da
i, ji nake kaman a mafarki na mallaka waya, dan kuwa wancan muna gama exam na bar ma
awata.
Allah na gode ma." Na fa
a ina shiga nan in fita nan, har da layin MTN a ciki.
Jin wayar na ringing har sai da na tsorata, har ina sakin wayar kan gado.
(DAD
) sunan da ya fito kenan, sai da na sauke ajiyan zuciya sannan na
auka ina washe baki.
Shalele sauko
asa."
To, Dad." Da haka na katse kiran sannan na mai da hulana na fito.
Kamar yadda na barsu haka na sake su, sai na nufa su, a tsakiyar su Mom na zauna.
Shalele."
Yes Dad." Na fa
a ina kwantawa akan cinyar mom.
Na baki waya yanzu, dan kin kai ri
ewa, ina so ki yi koyi da Yayarki, kamar yarda take yi da waya, babu kallon banza, banda chart da
awayen banza, no Facebook by now, sannan in ba group na education ba banyarda ba, banda waya da maza da sunan classmate. Ki kama kanki, ki kula, kin ga wannan wayar, takan jefa mutum masifar duniya da lahira, Na aminta da tarbiyyar da na baku kuma karki ban kunya.
ya kai maganar cikin rauni da lallashi.
Tashi na yi na rungumesa ta gefe ina jin babu da
Tabbas A'isha ba ta sa
a mana, mun yadda da ita, kema muna so ki zama haka. Duk da ke za ki yi nisa da mu amma a kodayaushe ki dinga tunawa da Allah na kallon ki, ki sa wannan a ranki, amanar kanki za mu baki, kisani idan kika ci Allah zai tambayeki, kuma ke kiwon da Allah ya bamu ne, za mu so mu rabu a duniya lafiya, mu ha
u a aljanna cikin amincinsa.
Insha Allah Mom bazan baku kunya ba.
na fa
a ina share hawaye.
Amma Dad ai zan iya kallo a YouTube?." Na tambaya duk da wallahi babu mai hanani kallon finafinan *NOLLYWOOD.*
Eh, amma kisan me kike kalla, banda na lalata yara, kuma banda abin da be kamata ba."
Dama ni Film kawai, irin series haka."
Za ki iya but banda Nigeria Film.
A'isha ta fa
a da sigan zolaya, hararar wasa na yi mata.
Ai Nigeria Film kala-kala ne, kaman *The king -........." Da sauri na katse Dad.
Like, *Two father - How to bake - Treasure in the sky - Poor Mom and Rich Mom - To kill a monkey - Our problems - Maids - Love is blind etc. Ai is normal kallon su.
na fa
a ba tare da nasan aika-aikan da na yi ba.
A ina kika san wa'inna fina-finan?." Rintse ido na yi ina ha
iye miyau, dan kuwa wa'inna ka
an ne daga wanda ma kalla a school.
Da ke fa nake?." Ya kuma tamabaya, dan a gida ban kallo a tv, ko na na fara za'a mai da sunna tv ko labarai.
Da........dama ranar a wayar A'isha ne na ga an yi posting a facebook, na dukka postern kuma aka rubuta, yara za su kalla." Na fa
a ina fatan
aryar ya fitar da Ni.
Ai banda Facebook a waya na." Aisha ta fa
a tana danne dariyar dake cinta.
To a ina kika kalla?.
Mom ta tamabaye ni.
To na manta amma a cikin wayoyin kune."
Nima banda Facebook a ciki." Sai na ji kaman Mom ta
walamin abu ne a kai.
Fuska na ha
e ina shirin fashewa da kuka, dan in Dad ya gane
warya nake, zai amshe wayar ne, dan ya tsana
arya.
Jin sun washe da dariya, ya sa na san wasa suke mun, ai da biyu na mi
e, ni a dole na yi fushi, na dau wayata ina hucewa da gudu.
Ku dena zolayar min Shalele." Dad ya fa
a yana mai da hankalinsa a kan Tv.
Ina shiga
akina na kulle sannan na haye gado dan yau babu barci, sai dai babu komai akan wayar, amma akwai data, da haka na kunna na shiga Tiktok, sai dai Ni ban son kallon raye-raye da shirme na mutane, dan haka na koma Youtube, ai wani
an ihu na yi ganin ga fina-finai kaman hauka sun fito.
School mate." Na fa
a ina kallon poster na wasu
am mata da samari cikin uniform na school, sun yi
yau sosai, duk da fuskokinsu babu alamun wasa a ciki, da haka na shiga dan kallon Film
in ina ji raina fes banda wata matsala................
ar NOLLYWOOD
, hmmmm akwai abu.
> Har yanzu ba mu fara wasan ba GUY'S
> INAYAH an yi waya, gaskiya zan zo kallo nima.
PRETTY SK CE
LIKES
SHARING
COMMENTS
*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan
*DAGA INA TAKE* free book
*RASH
OYAYYEN MASHE
I* free book
*BARRISTER* Paid book
*THE SLAVE* free book
*ZAMU HA
U* Free book
*KWANA HU
U* Paid book
300
*GOLD DIGGER'S* Paid book
300
*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book
500
*ISLAND OF WITCHES
* Free book
*DARE
AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book
500_
*YAUDARA ZALLA
HIKAYOYI kuma sune :
*SARAUNIYA HIDAYA
*SARKIN MU
*MOHINA DA MATSAFIYA
*RAMUWA
> 8126151523/07038436703
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
Story and writing
```PRETTY SK```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU