← Book details Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 17

Sashe 12

Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

___________Jikinta a mace ta wuni a school, ko bayan da ta koma gida hakan ta kasance, duk da mai aikinsu ana take kwana, ta ji duk babu da
Da misalin 5:21pm wayarta ya hau ringing, tana dubawa ta ga masoyinta,
auka ta yi tana kai kunninta.
Aishata, iyayena sun ce na kawo ki wajensu yanzu, ya za'a yi? kinsan banson su Dad su san plan
in nan." Shuru ta yi sai ta ce.
Ka zo muje, zan kira Mom na ce zan ni wani waje.
Ba matsala?.
ya fa
a a hankali.
Eh babu." Da haka ta katse kiran.
Number Mom ta Kira, bayan Mom ta
auka, ta
auki permission na fita dan siyan abu, Take Mom ta yarda.
Da haka ta mi
e, bedroom ta nufa, shiryawa ta yi sannan ta zura hijab
in ta, sai dai me, gabanta ne ya fara bugawa ninkin bugawan da yake yi.
Addu'a akwai take ta jerowa duk wanda ya zo bakinta, ta dai sanar wa mai aikinsu za ta fita.
Motarsa ce ke dake daga gefan gidan su, nunfashi ta ja sosai sannan ta nufa tana jin gabanta na tsananta bugu, amma haka ta daure ta isa.
e wa ta yi ta shiga sa sallama.
Wassalamu alaikum Beauty.
ya fa
a yana kunna motar.
Da haka ta yi shiru, ta ci gaba da addu'oi.
Motar ta
au hanya, dan ma tsakaninsu ba wani nisa.
A bakin katafaren gidansu ya yi parking, kallonta ya yi kuma ga alamu tana cikin damuwa, ya kashe kiran.
Aisha, mu koma gida kawai, ba son na cutar dake, sai dai ba mu da wani hanya sai wannan. Kina sona nima ina
aunarki." Take zuciyarsa ta ce. (
arya ne, so kake ka
yauce ma auren Ruma)
Sai ya rintse idanunsa.
Yaya Ayan karka damu, mu shiga." Ta fa
a cikin dauriya.
Horn ya yi aka bu
e mai get
in sannan ya shiga.
Maimakon ya shiga ta babban falo sai suka kewaya suka shiga falonsu Abba.
Babu komai a babban parlourn da ya ha
u kaman fadar sarki. A'isha ta san duk ku
in Dad ba zai kai na wa'inna ba duk da su ha
aka ne.
Zauna." Sai ta zauna kan carpet. Shi kuma ya bi wata
ofa ya fita.
Tana zaune tana jan Tally counter da kullum ke yatsarta, ba'a
au lokaci ba, ta ji an fara shigowa ciki, sai dai ta kasa
aga kai ta kalla mutanen da suka shigo.
A hankali ta
aga idanunta ta kalla manyan maza guda hu
u wa'inda suka yi mata kwarjini da cika ido.
Gaishesu ta yi cikin rawar murya, biyu suka amsa biyu kuwa wani irin kallo suna watso mata.
Ayan kuwa kusa da ita ya koma shima ya zauna, sai a lokacin ya ji wani
ari na zuciyarsa na, hanasa wannan
anyen aikin amma ina, (Yana cikin zanen
addararsu wannan
aryar, kuma za su yi nadama a lokacin da ya
ura musu, koda wasa ba su san hakan zai shafi rayuwar aurensu ba......
Yarinya ya sunan ki?.
muryan Abba cike da kamala ta fito.
A...A'isha.
Mai babban suna kenan, ya ce ke yarinyar Alhaji Musa ne ko?."
Eh."
Menene ala
arki da Ayan?.
in Baba Yusuf cikin
acin rai.
Miyau ta ha
iye dan kuwa Ayan ya ce mata.
_(Ni ce musu na yi, akwai babba ala
ar dake tsakanin da ke wanda in ban aure ki ba, akwai matsala, hakan zai iya
a ta musu suna da Martabansu.)_
Idanunta ta rufe sannan ta bu
Saurayina ne." Ta fa
a cikin wani irin rauni.
Hmmm ba ki san da cewa *GI
O FAMILY*, ba su auren bare.
Abeey........"
Shut up Ayan. Ba da kai nake ba.
Baba Yusuf ya fa
a cikin
acin rai.
Take cikin A'isha ya ka
a wanda har
ara sai da ya yi (
Eh na sani." Ta fa
a a natse.
Kuma shine kika ci gaba da tarayya da shi. Ko dai dukiyarsa kike kwa
ayi?."
Ya watso mata maganar wanda ta ji kaman ruwan zafi aka watsa mata.
Tasan suna da ku
i, kuma da za su raba su hu
un nan, babu wanda zai wuce Dad, sai dai su zo kai da kai.
Take wata irin
warin gwiwa ta saukar mata dan kuwa yanzu fa
a za ta yi da soyayyar Ayan, in ma ta
aure ta ci, ko ta fa
i, wanda shine zai rabata da shi har abada, dole ta fuskanci wannan al'amarin da kanta.
Take ta
aga kanta ta kalla wanda ke maganar sannan ta ce.
aya, badan ku
i ba ne nake son Yaya Ayan, domin cikin ku
i na tashi, kuma wanda suka fi shi ku
i sun nemeni kawai........
Kawai mene?." Baba Yunus ya fa
a shima rai a
ace.
Ku kwantar da hankalinku, ku yi mata magana cikin taushi.
in Abba.
Dama Ayan ya nuna mata hoton maza biyu, Ya ce duk mai suka ce karta yi musu, amma sauran komai ta ce.
Yarinya muna jinki. Me yasa Ayan ya ce aurenki ya zama dole, kuma in be aure ki ba akwai matsala?.
A hankali ta kalla Ayan, sai ya
aga mata kai.
Daga gani nasan kai ne mahaifin Yayana, dan Allah duk abin da zance kar ka hukunta shi da babban abu, kuskure ne mun riga munyi cikin rashin sani. Ni
alibarsa ce, mai sonsa da
yaunarsa. Tun baya kulani har ya fara kulani, a kwana a tashi, ya fara sona, soyayya muke yi mai tsafta da shi, sai wata rana yake fa
a min dokar familyn nan, a ranar na shiga damuwa ainun, haka washe gari na je school cikin wani hali, to sai na fa
a ma
awata wata Gloria..................Ni bansa shirinta ba sai ta bani wani abu ta ce na sha, ban yi musu ba nasha, sannan ta rakani bakin office din Ayan................shiga na yi shima na bashi wani abu a kofi, be yi musu ba ya sha.......................Sai a lokacin na fara jin jikina......ya na......ya .............
sai ta fashe da kuka mai shiga rai.
Ayan da jikinsa ya yi sanyi dan kuwa yarda yake maganar ka ce da gaske ne.
Yi shiru,
aure ki
arasa.
Baba Musa ya fa
Sai da ta share hawayenta sannan ta ci gaba da cewa.
Ashe maganin gushewar hankali ne da tayar da............ sha'awaaaaa.............take hankalina ya gushe, shima Ya Ayan. shi
ne...... shine...........shine.....muka aikata al...............a....a.....al.....alfasha......
sai wani kukan ya kuma cin
arfinta, da sauri Baba Yusuf ya mi
e tsaye da jin furucinta.
arya ne, karku mai da mu jahilai. Wannan ai
arya ne, hmmmmm ba yau aka haife mu ba, munga shekaran jiya, munga jiya, kuma gamu cikin yau. Ku fa
a mana abinda zai yi dai-dai da hankalin mu."
Yusuf zauna su gama magana, yi ha
uri. Ayan ci gaba tunda kuka ya hanata ci gabawa.
Ayan nunfashin ya ja, sannan ya
aure ya ci gaba shima cike da tsoron da ya yafa ma kansa.
Wallahi Abba cikin rashin sani komai ya faru, ban iya tuna komai dake faruwa da ni ba sai bayan mun gama komai, anan na shiga tashin hankalin sosai, bayan faruwar haka da kyar A'isha ta bar kuka dan a tunaninta da gangan na aikata mata haka.......sai yamma sosai na kaita gida wanda har lokacin kuka take yi. Daga nan ba mu sake waya da ita ba har na tsawon sati
aya, dan kuwa Ni kaina banda lafiya lokacin. Sai wata rana ina zaune a office damuwa ya isheni, Ina son zuwa ganin halin da take amma ina jin tsoro abinda zai biyo baya.............sai kawai ga ta a office
ina. Cike da mamakina na ke kallonta, dan ban ta
a tsammanin za ta kuma ra
ata ba ta
a, dan a ganin laifi name................bayan ta zauna shine take bani ha
uri da fa
a min aikin Gloria ce, wai ai tasan addinin mu in an yi haka dole ake aure........
take ya yi shuru yana dafe kansa kaman da gaske.
Ganin haka A'isha da tasa cikin shashshe
an kuka.
Yaya wallahi bansan da mugun nufi ta yi ba.......Baba wallahi ban sani ba, kawai daga baya naga sa
onta akan haka, bayan na fa
a mai ya dinga kuka akan ta cucesa dan ya
a ta min rayuwa, Ni kuma da haka na ce mai ai dole ya aureni ko kuma na fa
a wa Dad
ina, ba kuma zance tsautsayi bane, zance da gangan ne.........yanzu haka ina da juna biyu, shi yasa na ta da maganar dan in iyayaena suka sani..............." Sai ta kuma fashewa da kuka.
akin ne ya yi tsit sai kukan ta dake tashi cikin wani irin yanayi, hatta su Baba Musa sai da jikinsu ya yi sanyi.
Innalillahi wa'inna ilaiyi raji'un.
shi kawai suke fa
i cike da tashin hankali.
Mahaifinki ya sani?.
Baba Musa ya tambaya. Girgiza kai ta yi.
Ayan tashi ka mai da ita gida, sannan ka nema izinin mahaifinta akan next week zamu zo maganar aurenku,
wanda a yi auren, in ta haihu sai a sake
aura muku aure.
Abba ya fa
a cikin
acin rai sosai.
Yanzu daga sun fa
a sai mu yarda, muje asibiti a duba ta a gani, in babu ciki, kawai su ha
ura da juna, in akwai a zubar dashi ko nawane sai mu biya yarinyar. Amma maganar Auren bare be ta so ba, dan wasiyyar Baban mune.
Yunus ya fa
a cikin
aga murya.
Kuma kunsan akwai maganar aure tsakanin su da
ata.
Yusuf, za mu tattauna wannan amma mu fara ji da wannan masifar. Yaro kuje." Kafin Ayan ya mi
e Yusuf ya mi
e yana cewa.
Wasiyyar babanmu dole mu cika, dan munsan darajar sa." Da haka ya fice sai Yunus shima ya ja tsaki ya fita.
Ya Allah ka bamu ikon cinye wannan jarabawan.
Ameen Musa. Kaina ya
aure sosai, dole dai ka aura Ruma ko ba yanzu ba, dan shine maslaha, yanzu ka mai da ita, in ka dawo za mu yi magana, Yarinya ki kwantar da hankalin ki, ba za'a zubar da cikin ba." Da sauri A'isha ta ce.
Baba dan Allah karku yi mai komai, wallahi be da masaniyar haka...........karku hukuntasa ta hanya mara
yau, komai da ya faru ni ce sila.
ta fa
a wani kukan na
wace mata.
Hawaye Ayan ya share dan kuwa shima ji yake kaman komai dake faruwa gaske ne.
Cikin rauni Abba ya bar room
in sai Baba Musa ya
ara tausar su sannan ya sallamesu, ta
ofar da suka shigo nan suka bi har waje.
Sai da motar Ayan ta bar layin tukun ta fara jin iska mai da
i na ratsata, a bakin wani provision ya tsaya sannan ya fita, be jima ba ya dawo ri
e da leda.
Pepsi ne mai sanyi da suprite, ba ta
aya ya yi shima ya bu
aya.
Shanye nashi ya yi ita kuma ta sha kusan rabi. Numfashi suke mai da wa a hankali.
Wallahi komai sai ya min kaman a gaske, balle yarda kika dinga zubar min da hawaye, yau na
ara tabbatar da soyayyar da kike min, da ina da dama rungumeki zan yi in yi miki godiya sosai.....wallahi A'isha ina jin ki a cikin ruhi na. Ina sonki." Ya fa
a yana ri
e mata hannu tare da matsawa.
Nima ina sonka sosai, ji nayi kukan ya zo min.
Hmmm mun iya acting sosai, yanzu damuwana
aya, cikin da muka ce, ya zamu yi?.
Allah ma sani, kawai idan ka ga alamun za su ta da maganar zai muje asibiti mu yi na
arya."
Shike nan kawai, muje magrib na yi, yau za ki yi kwanan shuru babu su Dad.
ta yi murmushi kewansu na motso mata.............
END.
> Innalillah wa'inna ilaiyi raji'un
wannan irin
arya haka, hmmm anya kuwa Ayan da A'isha ba ku kira babbar matsala ba.
> Kaina ya kulle akansu, hmmm muje dai amma fa da matsala ga alamu.
> Acting kuma ai ke jinin
ar NOLLYWOOD ce
, dole ki iya iri-iri
Assalamu Alaikum Everyone!*
Muna farin cikin sanar da ku cewa za mu *bu
e Paid Group* na littafin *
AR NOLLYWOOD!*
Idan kina son:
Sabbin *updates*
Karantawa cikin jin da
i da sau
Tare da wasu *gara
asa na musamman*
To *ki shirya yanzu* cikin farashi mai sau
i:
300 only* kafin mu gama.
Bayan an gama: *
500*
*V.I.P Access*: *
1000*
_Zamu kuma ba kowa *Document* da zarar mun kammala, da kuma password_
Kar ku bari a barku a baya, tafiyar na daban ne wannan karan, domin har yanzu wasa muke yi.
```Idan kun shirya, ku tuntu
i wannan number:
07038436703.```
~SING BY PRETTY SK~
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
Story and writing
```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU
Chapter 12 · 0% Book details