Sashe 10
Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
E.P1
______________A Kwana a tashi, haka muka dinga shirye-shiryen tafiya, munje kasuwa an yi min siyayya sosai, tare da Mom da Dad za mu je, gaban
aya sai na ji kaman na fasa, dan ina son rayuwa jikin iyayena amma in Ina tare da su ba zan zama *
AR NOLLYWOOD* ba.
Ranar ba ta kyar, yau Monday, da misalin 9:30 muka nufa Airport, A'isha kuma tun safe mukayi sallama ta tafi school, har kuka muka yi kamar kar mu rabu da juna, amma haka dai ta bar gidan tana hawaye.
A filin jirgin, gaba
aya jikina ya yi sanyi, muna nan zaune muna jira a kira
an jirgin mu dan Flight za mu bi.
*GI
O MANSION*
_______Babu wani sauyi dangane da rayuwar gidan, sai dai tsanar da Ammee ke ma Ummee kullum
aruwa yake, haka dai suke rayuwa.
Sarah ce tsaye a bakin motar Ahmad wanda zai tafi Lagos dan a can suke shooting film.
Dear gab da bikin mu zan dawo, series
in da muke yi saura ka
an mu gama." Ya fa
a yana mata wani irin kallo.
Sarah dake kallon
asa ta
aga mai kai, dan kuwa ba
aramin tsanar wannan aikin na sa take ba, babu wanda be san irin iskancin da yake ba, amma babu mai magana saboda Ameensa ta rufe ma kowa baki.
Da tana da dama *NOLLYWOOD* Film za ta fara hanasa dan kuwa irin ba
alar da yake yi sai dai a yi shiru, gashi ko kunya ba ya ji, abun na ba ta mamaki sosai.
Ba ki ce komai ba?.
A sauka lafiya." Ta fa
a a hankali.
Ki kulamin da kanki da kayan da
i, wallahi duk na
osa, Ni dama Lagos
in zamu je tare bayan
aurin auren" Tafiya ta fara yi kamar ba da ita yake ba.
Murmushi ya yi sannan ya yi ma Driver magana, take aka bu
e daya daga cikin gets
in suka nufa waje..........
*AYAN*
_______Shuru ya yi a cikin mota yana tunanin abin yi, ya yi ma su Abba maganar da ya kamata su nema ba'asi amma sun
i, sai dai kaman shirye-shiryen bikin suke yi, tsaki ya ja mara sauti, yana shirin fita daga motan.
Sai ya hangi A'isha ta fito daga na ta motan ta, ni
af ta sa yau, sai ya
au waya ya kirata.
Zo mu gaisa, ina mota na." Ya fa
a yana katse kiran, dan yasan za ta iya kawo mai uzuri.
Motar ta nufo a natse kamar yarda take, tana zuwa ya bu
e mata, sai ta shiga.
Ina kwana?.
ta fa
a cikin
an rawar murya.
Sun wuce ne?." Sai ta
aga mai kai.
An jima za su wuce.
Allah ya tsare su, addu'a za ki musu, ba kuka ba." Sai ta daga mai kai.
Har
anwata za ta wuce karatu ba mu ha
u ba." Sai Aisha ta yi murmushi dan kuwa sau uku da Ayan ke zuwa, tana ce ma Inayah ta fito su gaisa, sai ta ce _Ba za ni ba eyehh_ da haka take
yaleta.
Aisha." Sai ta kallesa ta cikin ni
Daga yau wasan kwaikwayo zai fara, yau zan
ara ma su Abba magana, to at anytime za ki iya samun kira daga wajensu. Idan har ba ki yi harda za su
auka da gaske ba, ba za su bari a yi auren ba, ki yi acting sosai.
Karka damu." Ta fa
a tana jin in wannan ne ai an gama dan har kuka za ta yi, kuma za ta zuzuta komai, wannan ake kira da *Heart Flighting when you fail, it's mean......... your heart is die forever* ............
Adam ana sauke sa a airport, nan fa mutane suka an kara da shi, take aka fara mai hotuna, mutane suka zagaye sa dan kuwa A.G ya shahara sosai, babu wanda be san shi ba, ya shiga duniya gaba
aya.
A.G hoto
aya............Sa hannun
auna......... Please kalla nan.............. Please 1minute Sir." Haka mutane suka cikasa da tambaya, kuma suka zagayesa.
Tsayawa ya yi yana yi ma wasu, signing, wasu kuma hotuna ya yi da su kwanin burgewa.
Daga in da nake na hangi A.G, tauraron mai ci tashe a *NOLLYWOOD*, na kalla fina-finan sa guda 5, kuma duk sun yi da
i, fiye da misali.
Ai da sauri na mi
e tsaye.
Ina za ki?." Mom ta fa
a ganin irin yarda na zabura na mi
Uhmmm.........I want to buy..... Eh gashi can a waje." Na fa
a ina
an ya
Take." Dad ya ban
1000, daban ya hangi abin da nake ambata ba, amsa na yi ina yin waje, ta glass na hangasa wanda ya raba cikin wajen da waje.
Fita na yi ina bu
aramin jakkarta, pen da memo na ciro ina nufan wajen.
Tun daga nesa idanunsa suka sauka akanta, Budurwar yarinya, fara mai manyan idanu, ga siririn hanci. Black abaya ne jikinta, sai ta yafa vail, ga kuma
aramin jakka da black ta rataya, ta yi wani masifaffen
yau, ga wani murmushi take sauka a fuskarta har kumatunta suna lotsawa.
Wow." Ya fa
a yana nufanta, dan mutanen sun ragu mai, ita ma wajensa take nufa.
Hey." Na fa
a ina tsayawa a gabansa.
Hello." Ya fa
a a hankali yana min wani irin kallo mai narka zuciya.
A.G, ai Ni fans
in ka ce. Pls your signature." Na fa
a badan iya abin da nake so bake nan.
Da mamaki na ga harda phone number ya sanya min, kuma sai murmushi yake sakin min.
Gaskiya na gode sosai." Na fa
a ina son juyawa.
Ya sunan ki?." Ya tambaya.
Inayah." Da haka na wuce, na barshi tsaye yana bina da kallo, daga sama har
asa, har yadda nake tafiyar kai ka ce wata sarauniya ce, be ankaraba har na shige.
Nannauyan ajiyan zuciya ya sauke mai shafan kansa.
Ina kowa ma ciki aka kiramu, shiga jirgi muka yi, take jirgin ya tashi zuwa sararin samaniya.
Ina jin na fito da
afar dama, na fito da babban sa'a, gashi daga fitowa na samu number A.G.
A V.I.P muke zaune, murmushi nake yi sosai ina daga bayan su Mom, a hankali bakina ya furta.
Nollywood gani nan zuwa............
na fa
a ina rufe idanuna tare da wani irin murmushi na musamman...............
END.
PRETTY SK CE
LIKES
SHARING
COMMENTS
*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan
*DAGA INA TAKE* free book
*RASH
OYAYYEN MASHE
I* free book
*BARRISTER* Paid book
*THE SLAVE* free book
*ZAMU HA
U* Free book
*KWANA HU
U* Paid book
300
*GOLD DIGGER'S* Paid book
300
*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book
500
*ISLAND OF WITCHES
* Free book
*DARE
AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book
500_
*YAUDARA ZALLA
HIKAYOYI kuma sune :
*SARAUNIYA HIDAYA
*SARKIN MU
*MOHINA DA MATSAFIYA
*RAMUWA
> 8126151523/07038436703
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
Story and writing
```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU