← Book details Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 17

Sashe 17

Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Allah ya ba ta, ita da Ammee sune kawai masu yara hu u-hu u, amma sauran suna da yawa. Dan Baba Musa yaransa 9 maza hu u mata biyar, duk sun yi aure a cikin gidan. Sannan shima Baba Yunus yaransa 8, 5 sun yi aure , sai Namiji aya Fahad da kuma mata biyu amma su ba su girma sosai ba. Baba Yunus matansa biyu, haka Baba Musa shima, amma Abba matarsa ta biyun ta rasu tun shekarun baya, yarinyarta aya, anwar Sarah ce amma ita booding school. Rufaida ita ce babba a akin ta aura Yaron Baban Musa na farko, sai Abdulrahman shi kuma akin Baba Yunus ya aura, sai Ayan da kuma Sarah. Duk suna zaune jikinsu a mace da abin da ke faruwa. Ummee...." Da Sauri Ummee ta aga mai hannu alamun ya yi shuru. Shurun ya yi yana kallon asa. Ni ba wai auren wata ne ban so ba, kai yanzu har kana fatan ka auro wata ta shigo gidan nan?...........kai yanzu idan ka kawo ar mutane nan gidan ba ka cuce ta ba?............idan kana kusa babu wanda zai yi mata komai, amma idan ka fita ba?........mu kanmu ya muke a cikin gidan nan..........sannan abubuwan nan da suka faru kowa ransa ya aci da kai sosai, hatta Abba shiru kawai ya yi, ni dai da ka ji nawa ka aura Ruma in, ko dan ita maiyuwa mu samu wata iska mai da i a gidan. ta kai tana jin babu da i, sannan ta ci gaba. Kamar yarda Abbanku ya ce............*Rabo*, shine zai kawo A'isha gidan nan. Ina fatan Allah ya baku zuri'a ayyiba. da haka ta mi e ta shige room in ta. Jikinsu duk ya yi sanyi, tabbas a gaba aya gidan suna samun takura da matsi, dan ma suna da baki shine suke san iska. Sai gashi Ayan ya rikito musu babban aiki. Ni yanzu Sarah na ke ji...........A ganin su Ammee za su bar maganar nan ne? Za su iya aukan fansa akan Sarah." Rufaida ta fa a cikin damuwa. Anya Ahmad zai iya bari a cutar da ita? Yana sonta sosai. in Abdulrahman sai Ayan ya ce. Hakane, amma kuma ba wani zama yake ba. Sai dai mu ai muna nan. ya fa a yana ri o hannun Sarah. Yaya Ayan, karku damu Ni na yarda da mutum ba zai tsallake addarar sa ba. Yanzu dai gobe ne auren na ka ko?. sai ya yi murmushi yana mai aga mata kai. Angon da babu shiri, gidan ma kaman ba biki ba......... Maman Hibba (Rufaida) shi kansa angon ba wani natsuwa ga rai ba. Fatana a kawo amarya lafiya ba tare da anyi rikici ba. Ameen Sarah. da haka suka sauya hiran akan na bikin duk da babu abin da za'a yi sai dai walima, haka dai suka tsara kuma suna fatan komai ya tafi lafiya dan sunsan an gidan nan balle wannan shine karo na farko da za'a kawo mace cikin gidan......... END. > Ya Allah , hmmmm ba zance komai ba gaskiya. > Nifa har yanzu ba mu shiga labarin ba, wasa kawai muke yi > Typing mood A nan zan katse muku dan kar na baku cittan da yawa. Sai dai ku sani bamu yi komai a labarin ba. 1. Shin ya rayuwar A'isha da Ayan za ta kasance a *GI O MANSION* 2. Ya * ar NOLLYWOOD* ne? Kusan dramer da zai biyo baya kuwa..........Za ta yi? Ta yaya? Idan ta yi mai zai biyo baya?........kai jama'a ku dai jiraye Ni a book 2. Ina fa a musu kwanan Zafin na sa daban ne, dan 1 bisa 5 muka yi, wannan duk sharan fage ne, ainihin cittar yana book 2. BOOK TWO IS FIVE HUNDRED ONLY 500. Ga Mai so ya min maganan direct....... 08126151523/07038436703 Pretty Sk ce I love You All my FAN'S Akwai wani book da zan sadaukarwa wa ku insha Allah mai suna SAKEENAT , ba zan ce komai ba ku dai nema kawai *SAKEENAT ABDULLAHI ```TALLAH! TALLAH!! TALLAH!! Na Book 2.``` _________ _GI O MANSION_ Wannan daren akwai jama'ar da suka kasa barci, wasu sun yi amma ba na da in rai ba, duk da akan abin da ya faru, mutane da yawa sun shirya tarwatsa farin cikin da ya rage ma Ummee da Ayan, sun shirya hargitsa rayuwar aruwar da ya kawo, sun shirya haka tuggu iri-iri a cikin gidan, da dama kowa ya kwanta rai a ace, ya yin da suke tunanin Ayan yana can shi da ar iskan aruwarsa suna jin da in juna.......... ________ Uhmmm dama ina da sha'awar film ne.......duk da a yanzu karatu nake amma ina so.........shine na ce ba ra na tambaya ke. ina tura mai ya gani dan haka na gyara zama na sosai ina jiran amsarsa. Ok, sai dai ni ban san wani manya a fina-finan kannywood ba, kinsa Ni NOLLYWOOD nake yi, amma zan bincika miki. Murmushi na yi ina tura mai. Sir A.G, NOLLYWOOD in nake so. ........ ______ anwata, ai na yi fushi ace ba ki ta a nema na a waya ba sai yau, ko gaisuwa ai....... da sauri ya ji ta katseshi cike da masifa tana cewa. Ni ba gaisuwa na kira mu yi ba. A yanzu kai miji ne ga Yayata, to Kira na yi dan na yi maka fashin i, nasan ba lallai ka gane hausan ba idan A'isha ta fa a maka........Amana na baka ita, ka kula da ita fiye da komai, ka sanyata farin ciki a kodayaushe, hakan zai faranta min, amma idan wani ya sanyata kuka hmmmmmm to ta na da mai kare mata wato Ni. tana kai wa nan ta katse kiran.......... ________ (_Assalamu Alaikum, Barka da wannan lokacin A.G.....sunana Inayah maybe ka manta amma kai ka ban number ka. PLS akwai maganar da nake so mu yi is very important.... thanks.-) ............ _________ *Inayah* Na rasa meke min da i, nasan yau Yayata za ta sha kuka sosai, shi yasa ni fa banson na yi aure, haka kurin a rabani da iyaye ne, na koma wani gidan, cikin wani family in, na zama kamar mai aiki, miji ya min duk abinda yake so, ya kwana da ni kuma na tashi na yi mai girki.......hmmm shiyasa ban kawo aure a jerin rayuwata sam......... _________ I'm fine the Star of NOLLYWOOD. ganin yana online ya sa na koma na kwanta ina jiran reply in sa. Ganin yana on typing yasa na ji wani sanyi yana ratsani sosai, murmushi ya i barin fuskanta, sai na ji duk na osa na ga sa on da zai turo min.................... _______ To ki fa a akan menene zan yi al awarin. So nake ki yi min al awari, idan har wani abu ya sameki mara da i da mai da i za ki fa a min, bance da sirrin aurenki ba, amma duk abin da ya kamata na sani, to ki fa a min. A family house aka ce za ki zauna. Maybe akwai wanda za su yi kishi da yawun da Allah ya miki. To Ni dai duk uban da ya shiga harkan ki, ki fa a min, zan ji da kowa, nan da 8 month zan dawo, to a gidan ki zan cinye hutun, komai da za'a miki kawai ki tara in na zo zan ji da komai, dan duk wanda ya ta a ki dole ne yi mai wankin babban bargo. A'isha murmushi ta yi mai sauti. Sai aka ce miki kowa ne irin ki, kowa ne mai neman fa a. Kai wallahi na za ci wani abun ne za ki ce. ........... Jama'a mudai ha u kawai____________ 500 ONLY. 8126151523-Opay number. Sakina Abdullahi Assalamu Alaikum Everyone!* Muna farin cikin sanar da ku cewa za mu *bu e Paid Group* na littafin * AR NOLLYWOOD!* Idan kina son: Sabbin *updates* Karantawa cikin jin da i da sau Tare da wasu *gara asa na musamman* To *ki shirya yanzu* cikin farashi mai sau i: 300 only* kafin mu gama. Bayan an gama: * 500* *V.I.P Access*: * 1000* _Zamu kuma ba kowa *Document* da zarar mun kammala, da kuma password_ Kar ku bari a barku a baya, tafiyar na daban ne wannan karan, domin har yanzu wasa muke yi. ```Idan kun shirya, ku tuntu i wannan number: 8126151523.``` ~SING BY PRETTY SK~ *ALHAMDULILLAH PRETTY SK CE LIKES SHARING COMMENTS *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA > 8126151523/07038436703 Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office 1fdafd1f8f6744e2b86e76dea0891848
Chapter 17 · 0% Book details