← Book details Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 17

Sashe 15

Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

E.P2
_(Tunani)_
Tun bayan da suka je gidan su Ayan, ta shiga damuwa sosai, amma haka ta
oye masu Dad. Duk a zatonta maganar shike nan ba zai kuma tashi ba, sai dai bayan kwana biyu, Ayan ya zo ya
auke ta, asibiti suka je aka musu takadda na
arya, sannan Ayan ya biya wani doctor akan ko da sun dawo, ya musu result irin wannan.
Da haka ya mai da ita gida, ita dai tun a yanzu jikinta ya riga ya mutu sosai. Again after some days, suka zo aka yi baiko, ansa tana gama exam za'a yi auren.
Dad da Mom sun yi mamakin irin uzurin da suka zo da shi na auren da wuri, sai da su sun san idan lokaci ya rantse babu wanda zai iya dakatar da haka.
A yanzu har sun kawo komai saura akwati ka
ai, rana kawai ake jira, dan sun ce ba su son komai daga wajen Dad.
Duk ta shiga wani hali sosai, ita yanzu idan sun yi aure aka gano Babu ciki ba, duk da dama zama za su yi har ta haihu sai a kuma
aura musu auren, a cewar su Abba. ba ta san yarda za ta yi ba in suka gane, kullum dai Ayan ce mata yake *Kar ta damu* da haka ta ke rage ma kanta damuwa...
_Ci gaba_
Murmushi ta yi wanda ke da ma'anoni da dama, ita tasan akwai
ura bayan aure dan kuwa tun a yanzu ta ga
iyayya
arara a cikin idanunwan Baba Yusuf da Baba Yunus, hmm balle ma mutanen gida.
_Ayan_
Shi komai da ke faruwa ko a jikinsa,
acin ran Ummee ne kawai baya so, dan ta yi fushi da shi, duk dan Ruma, yarinyar da yasan har ita Ummee ba sonta take ba.
Abin da be sani ba shine, tun faruwar komai, Ammee da matan gidan dukkansu, sun
ara tsanar Ummeensa, da
anwarsa Sarah, abubuwa dai yana faruwa amma be sani ba, kuma sun kasa fa
a mai, sai dai in a gaban su Abba ne shine ake nan-nan da su.
Kallon wayarsa ya yi ganin hoton da A'isha ta tura sun shigo, sai ya latsa yana fara cin karo da nata.
Ta yi
yau sosai, doguwar riga ce jikinta, sannan ta yafa gyale, tana zaune ne a kan kujera aka mata hoton, sai wani shima ta yi
yau sosai, sanye take da dogon hijabi.
arshen ne ya tsaya yana kallo sosai, in dai ba gizo ba, Rose ce jikin hoton nan, duk da ta
ara girma amma ya ganeta.
Su biyu da A'isha ne suka yi hoton, A'isha na baya sai ita Shalele a gaba, kayansu iri
aya wasu lifaya mai kyau sosai.
Zooming pic
in ya yi yana
are ma fuskarta kallo sosai, murmushi ya yi sai kuma ya ce.
Allah mai iko, ashe dai ina da rabon ganinki, ashe sirikata za ki zama, kai masha Allah.
ya fa
a tana tura ma A'isha sa
Dear gaskiya na gode, sun yi
yau sosai, masha Allah kawai, amma fa Shalele ta fiki
yau.' ya tura mata yana fita a cikin chart
Ganin new number an yi mai sallama sai ya shiga, profile
in da yaga wacce ke kai, tsaki ya ja dan ko jiya ya yi blocking wani numberta.
Ta turo sa
o dan haka ya shiga.
Assalam Babyna, Ruma ce, me yasa kake yawan blocking nawa? Hmmm ka yi ka gama dan aure na da kai wallahi babu mai hanawa. Ko ita waccan
aruwar taka ba za ta hana na aureka ba wallahi.' shike nan sa
Tsaki ya ja sannan ya duba reply
in A'isha.
Nasan ta fini
yau.........Yanzu nake fa
a mata biki sai cewa ta yi, _Dad ne zai ba da sadaka na_ ' murmushi ya yi sai ya rubuta.
Wasa nake dan kuwa kaf duniyar nan kinfi kowa
yau, hmmm Shalele sai addu'a.' da haka ya kashe datan yana aje wayar, lumshe idanunsa ya yi yana ji kamar wani abu na motsa zuciyar sa......
*Inayah*
Kallon Mubina da ta fitowa daga Kitchen ri
e da babban plate na jollof chicken spaghetti, yana ta tiriri. Zan iya cewa cikin sati biyu da wasu kwanaki na gama karantar Kowa na ajin mu, da ita Mubina.
Na lura babu mai jin kanta na haya
i, sai dai a wajen karatu kowa ita so take ta fi kowa, hatta Mubina sune kan gaba wajen ba da amsa a gaba class, abin da
an ta
a yi ba, dan kuwa Ni in ba fito da ni aka yi bana yi, haka kuma ko na sani ban fa
a, sai abu na gaba, bana tamabaya, ko da kowa zai yi Ni dai ba zan yi ba, hakan yasa
an class
in suke ganin kaman Banda brain kawai English ne na fi su
warewa.
Ko a jikina in sun fa
a haka, dan Ni ban cika shiga irin wannan ba, da dai wata maganar ne to za a ji bakina.
Ajewa ta yi tana cewa.
Inayah, me yasa ko na baki amsa, ki dinga tashi ko fa
a miki na dinga yi, wallahi
an ajin mu kallon..........
sai ta ga na yi murmushi.
Kaman be dameki ba."
Mubina, share kawai, yanzu muke waya da yayata wai bikinta friday, shine nake tunani, gashi ba zan samu zuwa ba.
na fa
a ina
aukan spoon.
Masha Allah, amma ban ji da
i ba, ace ba
ya gida za'a sha shagali.
Ba'a min adalci ba sam.
na fa
a ina jin kaman da wani abu a
asa, A'isha ba ta fa
a min ba amma bakinta akwai magana haka kuma zuciyarta kaman a raunane take.
Bansan na yawaita tunani marasa
yau hakan yasa na ce.
Mubina ban labarin ki mana.
murmushi tana mai cewa.
Mu gama cin abincin.
A'a Please yanzu dai." Sai ta kuma wani murmushin ta na cewa.
Toh ni ta ina zan fara?......."
asa.
na fa
a ina son na manta yanayin A'isha a cikin kaina.
Uhmm, a Abuja aka haife ni, Ni ka
ai ce mahaifiyata ta haifa, to ta rasu tin Ina yarinya, a wajen kakata na girma, sai dai bayan rasuwar ta shine na koma wajen matar Babana, ba ta wani matsala, zan iya ce miki rayuwa yana tafiya min yarda nake so ne." Ta kai nan tana kai abinci bakinta.
Murmushi na yi sannan na ce.
Ya batun Saurayi? Oh sorry samari zan ce." Na fa
a da sigan zolaya.
Hannu takai min kaman za ta bugeni sai na kauce.
Inayah, saurayi na
aya, kuma ina son shi sosai.
Masha Allah."
Da na kammala karatun za mu yi aure insha Allah, yanzu haka aiki yake yi."
Allah ya kaimu."
Ameen, to ke fa? Samarin ki nawa?."
an hararan wasa na yi mata.
Banda ko
aya, kuma ba zan yi ba dan ba zan yi aure ba.
na fa
a be serious.
Ban gane ba!?
murmushi na yi.
Yes haka ne, banda saurayi, kuma ba zan yi ba, dan babu mai aure na nan gaba.
Subuhanallah, Inayah wanna wani irin magana ne?." Sai na dafa kafa
arta ina cewa.
Da gaske nake......
Haba Inayah, Allah ya miki
yau mai suna
yau, a dire kike amma me yasa kike fa
in haka?."
Sai da na furzar da iska daga bakina sannan na ce.
Saboda babu wanda zai aura Ni idan na cika burina, babu wanda zai so Ni, dama haka nake so, babu aure a agender na, babu wanda zan dinga ma biyayya kamar baiwa, babu wanda zan dinga zama yana sani aiki ko
an gidansu........hmmm shi ya sa ban tsamman zan iya auran kowa." Na kai nan ina latsa wayana.
Wani buri?."
Ina so na zama
ar Film, ke a ganin ki waye zai aura wacce take film?.
da mamaki take kallo na.
Film kuma!? Ke yanzu Film kike so bayan kina karatun Gynecologist............
Eh."
Film ba wani tawaya bane amma yana da matsaloli sosai, a gida ma nasan ba za su barki ba." Ta fa
a tana ri
o hannayena.
Kallonta na yi sai na yi murmushi.
Hajiya nifa ba kannywood zan shiga ba. NOLLYWOOD
nake so.
na fa
a ina kallon gefe.
Hmmm kinsha wani abu ne yau?." Sai na yi murmushi, tashi ta yi ta nufi room
in ta tana kuma cewa.
Bansan irin wasan nan please.
jinjina kai na yi dan ba ta yarda ba kenan.
A hankali na furta.
Lokaci! Lokaci!! Lokaci!!! Nake jira, ina nan da saving number A.G, so nake na yi karatu na cikakken tearm kafin na fara nemansa.
sai na kalla number da na yi saving da, *NOLLY A.G* wato number A.G , sumbatar wayar na yi ina lumshe ido na dan number ka
ai sani nisha
i take.....................
END.
> Toh na yi nan
Assalamu Alaikum Everyone!*
Muna farin cikin sanar da ku cewa za mu *bu
e Paid Group* na littafin *
AR NOLLYWOOD!*
Idan kina son:
Sabbin *updates*
Karantawa cikin jin da
i da sau
Tare da wasu *gara
asa na musamman*
To *ki shirya yanzu* cikin farashi mai sau
i:
300 only* kafin mu gama.
Bayan an gama: *
500*
*V.I.P Access*: *
1000*
_Zamu kuma ba kowa *Document* da zarar mun kammala, da kuma password_
Kar ku bari a barku a baya, tafiyar na daban ne wannan karan, domin har yanzu wasa muke yi.
```Idan kun shirya, ku tuntu
i wannan number:
07038436703.```
~SING BY PRETTY SK~
PRETTY SK CE
LIKES
SHARING
COMMENTS
*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan
*DAGA INA TAKE* free book
*RASH
OYAYYEN MASHE
I* free book
*BARRISTER* Paid book
*THE SLAVE* free book
*ZAMU HA
U* Free book
*KWANA HU
U* Paid book
300
*GOLD DIGGER'S* Paid book
300
*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book
500
*ISLAND OF WITCHES
* Free book
*DARE
AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book
500_
*YAUDARA ZALLA
HIKAYOYI kuma sune :
*SARAUNIYA HIDAYA
*SARKIN MU
*MOHINA DA MATSAFIYA
*RAMUWA
> 8126151523/07038436703

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
Story and writing
```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU

E.P3
*A.G*
Chapter 15 · 0% Book details