Sashe 2
Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
_E.P______________3
_Previous_
> Kallona take cikin ido kamar yarda nima nake kallonta cikin ido, har
an wani hawa na yi kamar wacce za ta fashe, ba ko tsoro na tsaya gabanta muna kallon juna, har da
aga mata gira na yi dan neman
arin bayanin akan abin da ta yi min, A'isha kuwa kallona take kamar da rufeni da duka, sai dai yarda ba za ta iya ba saboda tana mugun sona......................
_Continuotions_
__________________
Inayah, magana zan yi dake.
ta fa
a tana zama kan sopa, ganin ta sake rai nima na sake nawa ina zama a kan dressing mirrow, sai da ta furzar da iska daga bakinta sannan ta ce.
Sherunki nawa?." Jin tambayar da ta min yasan na
an murmushin basawa sannan na ce.
Shekarun ki a cire 3 kacal, ke 21 ni kuma 17 kinga kusan mate muke.
wani kallo ta watsi min shi yasa na
an natsu.
Hmmm, be serious. I don
t want madness.
sai na gyara zama ina
ara ware mata dara-daran idanuwana masu haske da
yau.
Me yasa kike son zama
ar Film?.
sai da na yi fari da manyan idanuna, sannan na ce.
Coz I love it.
Ke yanzu rayuwar
am matan Hausa Film ne ke burgeki.......
da sauri na katseta.
Nifa ba kannywood nake so, *NOLLYWOOD* nake so.
Hannu ta
aga min alamun na yi shuru.
Ke fa Musulmace. Dad da Mom ba su da burin da ya wuce ki zama Doctor, amma......
Nifa bance ba zan zama doctor ba, dukka zan ha
da sauri ta mi
e tsaye, sannan ta nufa tvn dake jikin bango ta kunna.
Channel
azu ne in da ake wani film,
aga gani zai yi da
i har na fara murmushi sai na ji ta ce.
Yanzu wannan kike so? Yanzu irin wannan iskancin kike so ki din ga yi.
ta fa
a a daidai in da aka nuna club, mata da maza suna rawa, mata da wasu tsinannun kaya, yawanci saman
irjinsu duk a waje, Mazan dai sun fi shiga mai
yau, yawan ci suna jikin juna, suna rawa abun dai ba tsari.
Wani aka hasko wanda ga alamun star
in Film
in ne, shi da wata budurwa ne suka ri
e da juna, magana ya fara mata tana yin murmushi, sai kuma ta raba jikinsu za ta wuce da saurin saurayin ya juyo da ita tare da ha
e bakinsu waje
aya.
Da sauri na kauda kai na daga Tvn.
Ki kalla mana. Ba irin wannan kike so ba.
cikin
aga murya kamar yadda ta yi maganar nima na ce.
Ni sam ba haka ba, ba zan yi irin wannan ba, kuma Ni a maid nake so na fito, a ban kaya ne mutumci zuwa
asan gwiwa kamar dai wannan uniform
in nawa.
shiru ta yi tana girgiza kai tare da min wani irin kallo.
Fita...... Fita.
ganin yadda ta ha
e fuska yasa na fita da sauri, dan Ni ko a jikina, ko tsoron ta fa
a masu Dad ban yi saboda nasan tana sona ba za ta so ta ga ina kuka, kuma Ni Ko sun sani babu mai hanani film
in NOLLYWOOD
********** ********** ******
*
O MANSION