← Book details Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 17

Sashe 1

Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Heading 1
Heading 2
Heading 3
Heading 5
Heading 7
Default Paragraph Font
Title
Title
Heading 1
Heading 2
Heading 3
Heading 5
Heading 7
Subtitle
Subtitle
_TAP THIS LINK TO JOIN MY GROUP
https://chat.whatsapp.com/Be241ldCcFS5kAxa5V8lpy
_TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANNEL
https://whatsapp.com/channel/0029Vb64I4aGzzKQsSeaKA2K
_TAP THIS LINK TO JOIN IN AREWAPEN
https://arewapen.com/u/prettys01
*
_In the name of All
h the Entirely Merciful, the Especially Merciful._
_Godiya da yabo su
afa tabbata ga ubangiji talikai mamallakin sammai da kasai Allah
_Tsira da amincin Allah su Kara tabbata ga fiyayen halita annabi Muhammad (s. a. w)
*GODIYA MARA IYAKA*
_Ga dumbin mabiya litattafaina a duk inda kuke cikin kasar Allah. Ina matukar alfahari daku, kuma ina kaunarku kamar yadda kuke kaunata
nima PRETTY SK Ina
aunarku har cikin raina
I will succeed. Not immediately. But definitely.
in shaa Allah.
*GARGA
_Wannan littafin mallaka nawa ne *Pretty SK
* , Ina Garga
in kar wani ya sauyamin komai dake cikin littafin nan, sannan kar a sanya min shi a YouTube ko wani website ba tare da izini ba, ga duk mai son karantawa ko wasu daga takadduna to direct ya min mgana._
> 07038436703 \ 08126151523.
_WANNAN ZAZZAFAN SHIRIN MAI TAKEN
ZAI ZO MUKU DA SABON SALO MAI BAN MAMAKI, HARGITSI MAI CHAKWAKIYA,
ADDARA MAI RADA
I, FARINCI MAI YANKE WA DA HA
URI MAI CUTARWA......HMMM DUKKA DAI A CIKIN LITTAFIN NAN *
AR NOLLYWOOD*._
*_ITA SAM BA KANNYWOOD TAKE SO BA, HOLLYWOOD TAKE SO AMMA GANIN YA MATA NISA KUMA AKWAI MATSALA YASA TA KOMA SON NOLLYWOOD GADAN-GADAN, BA TA JIN DUK DUNIYAR NAN AKWAI MAI HANATA FILM
IN NOLLYWOOD......... HMMMM KU DAGA NAN KUSAN AKWAI MATSALA NA MUSANMAN._*
______________________________________
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
_Jarumta shine taken mu, Rubutu shine madubin mu, basira shine aikin mu, motsa zuciyar masu karatu shine baiwar mu, mun rungume al
alami dan haskaka al'umma_
______________________________________
*
*Dream
Love
Rebellion
Evil
Drama & Hatred*

Story and writing
```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU
_BOOK ONEIS FREE
_E.P________1
ACTION
in wani
aton ba
in mutum dake zaune kan kujerar roba.
Yana sanye ne da riga t-shirt da wando three-quarter, wiyarsa na
auke da sar
an cross, sai p- cap da ke kansa, a kallo
aya za ka fahimci babban arne ne, duba da shigarsa da kuma fuskarsa da babu hasken musulunci ko ka
Take masu cameras suka fara
aukan video na wani saurayi dake tsaye shi da wata budurwa. Saurayin shi dai dogon wando ne jikinsa da riga mai dogon hannu, sai macen dake tsaye gabansa, riga ce iya gwiwa ke jikinta, ta matseta sosai, ya bi jikin ta ko ina, sannan ga kanta wanda ta sanya attachedment kai ka ce kashin tane dan yarda ya zauna.
A karo na ba adadi na yi murmushi, ina tsaye daga gefan Director, duk na
osa a ban dama da na shiga filin nima.
A lokacin da ya kalleni alamun zai yi min sign na shiga filin, take wani duka ya shiga fatata, wanda ya sa na tsala ihu ina dawowa duniyar gaskiya, baki na yana fa
Director see meeeee." A
an gigice na tashi daga barcin da ya
auke ni a mota.
Tsaki na ja mai tsayi wanda babu wanda zai ce daga
aramin bakina ya fito, take na kalla gefan da na ji wannan dukan. Sai idanuna suka ha
u da na
anta da ke dallamin harara.
Shashasha!, fitar min a mota, saboda ke na yi latti, yanzu 8:12am, ni da zamu shiga Lecture 8:00am. Fitar min a mota, in banda hauka daga gida zuwa nan shine za ki yi barci, harda shegen mafarkin nan ne hauka.
ta fa
a cike da
aga murya, murmushi na
an yi dan wallahi ina so naga ina
a ta mata rai.
Stop insulting my dream ehe, because it means more to me than anything else in life.
Murmushi kallon mahaukaciya ta yi min.
Hmmmm yaro man kaza, fita kafin na makeki, kuma wallahi idan ba ki bar wannan maganar ba sa na fa
a ma Dad."
Uhmmmm a huce haka Ashenty." Na fa
a ina bu
e motar.
Makarantar mu na kalla wanda manyan motoci ne ke ta sauke yara, har na fara tafiya na tsaya cak da jin abin da take cewa.
So you left your lunch bag with me, right?."
Dan nasan sai 6pm zan koma gida shi yasa na koma baya tare da
aukan lunch bag
ina.
Ga
aton jakka ga lunch bag,
auka na yi sannan na marairaice fuska, kallon yayata nake wacce muke maka da ita, sanye take da dogon hijabi
inkin Jalbab, maroon colour, ta yi
yau sosai, fara ce mai dogon hanci, ga
aramin baki, sannan ga fararen idanuwa masu
aukan hankali, ba
yarya muna da
yau mai sunan
yau, dan Dad
in mu shuwa ne Mom kuma buzuwa ce.
Uban me kika tsaya yi, rifomin
ofata.
ta fa
a tana son ta da motar.
i-fiki na yi idanuwa sannan cikin ladabin da nake yafa ma kai na idan ina bukatar abu a wajen ta nace.
Auntyna.....Aunty Aishataahhh." Murmushi ta yi dan tasan sauran.
Please give me some money for break.
Na fa
a cikin salon magiya.
A gabana Mom ta baki
500, to ku
in me zan kuma baki?." Tsaki na ja a cikin raina, amma da yake ina so sai na ce.
Wallahi bayarwa zanyi, wata yarinya zan ba kyauta.
Hmmmm.
ta fa
a tana ciro
500 daga jakkarta, bani ta yi, na amsa ina washe baki har dimple
ina na lotsawa.
Ko duk duniya za su taru bazan yadda ke ce za ki yi
yautar ku
i ba, hmmm na sanki fa." Da haka ta figa mota da gudu dan dama ita gwanace da iya wasan mota.
Murmushi na yi ina
aga kafa
a, dan ko a jikina, da haka na nufa bakin get, har an fara taran latti, amma da yake ansan ban yin latti sai suka bar ni na wuce.
Babban makaranta ne wanda a ido kasan na masu ku
i ne. Duk wasu masu ji da ku
i to yaransu a school
in nan suke. School ne wanda akwai Musulmai da kiristoci, uniform
in mu, blue and white ne, Rigar blue mai gajeran hannu zuwa gwiwa, sai farin riga ta ci mai dogon hannu da
wala.
Musulmai mukan sanya legis a ciki, sannan gaba
aya bama sanya hijab, sai hula. To Ni wani lokacin ma nawa na jakka, haka nake yawo na da gashin kaina. A lokacin islamiyya ne kawai muke sanya hijab blue har
asa .
Tafiya na fara yi cikin babban makarantar, har na hau stairs, bene na
arshe a can S.S section yake, ina hawa na nufa S.S.3, hamdala nayi ganin babu teacher, shiga na yi kai na tsaye, bayan na yi signing da rubuta time
in da na shigo, akan wani book dake kan desk na teacher, dan haka tsarin yake shiyasa ko wani class akwai agogo babba daga saman whiteboard, Dan kana shigowa ka duba tare da rubuta lokaci.
Da mazan dake set
in gaba muka fara gaisawa ta hanyar tafawa, haka muka dinga kashe tafi muna cewa.
Hey/Hello.
Haka sai da na bi kowa na ajin, mu 24, maza goma mata sha-hu
Sit
arshe na nufa wanda a nan nake zama, kowani desk mutum biyu ne, akwai wajen aje bag da lunch bag, ajewa na yi ina gaisawa da wacce take gefena, wato mutumiyata.
Jennifer, how are you?.
Am fine Dear Rose.
murmushi na yi dan sunan na a school kenan *Rose*, saboda ina son sunan.
Yau dai ban cire hula ba na barshi, daga lokacin teachers suka fara shigo ma na, har zuwa lokacin break, dama lokacin nake jira,
an class
in wasu suka fita wasu kuma suka zauna.
Ni dai nisha
i nake sosai ba dan komai ba sai dan abin da Jennifer ta fito min da shi, *Waya* ce,
irar tecno spark 4, Wanda yake mallakina, babu wanda ya san ina da shi sai Jennifer, na sha wahala sosai kafin na ha
a ku
in wayar, sannan kullum in na zo ina ba ta 500 na data.
Thank you so much jennifer.
na fa
a dan ganin wayar a 100%. Murmushi ta yi tana cewa.
Yesterday, *To Kill a Monkey* Episode 5 was released." Take na buga desk
in gabana, tare da
an ihun murna sannan da yi mata wa
an Auta waziri.
Ahhhh, ki sani komai, nisan-nisa ba zana barki baaa......ba za na
auki watanki in ijiyeki anan baaaaa....
na fa
a ina nuna zuciyata, dariya muka yi harda tafawa,
an aji kuma suka yi murmushi dan yarda na yi wa
an ba magana, har wani action na yi fa.
Me too I love you Rose.
Da haka ta yi waje ni kuma na toshe kunnuwa na hau kallon *Nigeria Film* kamar yarda na saba, downloading nake yi wani lokacin kuma Jennifer ke turo min.
Ni dai Allah ya yi da son fina-finan
Saboda shi, yasa na siya waya, na sha wiya sosai kafin na ha
a 35k, kullum aka ban ku
i nake tarawa, sannan na yi ta
arerayin, daga in ce.
Zan sai abu - Wata ba lafiya zamu siya mata abu, - an sake abu a class
in mu, to ance duk sai mun ha
a ku
i, amma Dad na ce ni zan biya dukka.
Hmmmmm da haka na siya wayar, so nake da mun gama secondry school, na ta fi University a wani state, a can zan zama *
AR NOLLYWOOD*, wanna shine burina kuma muradina, ban jin akwai mai shiga tsakanin wannan burin nawa.
Film biyu na kalla sannan aka dawo class, haka muka kuma shan karatu, nifa duk wasana nice first class, Banda wasa akan karatu, ban ta
a cin second position ba, ko dan idan na je shiga Film na shiga da class.
Sai 2:00pm aka tashi, sai da muka yi Sallah sannan muka ci abinci sai muka koma part
in Islamiyya,
awata Kirista ce ta wuce gida, sam ban jin da
in Islamiyya saboda banda
awa, kuma ina sa wasa sosai, zan iya cewa ko Exam ban wani yi na islamiya, gaba
aya sai a hankali dai.
Kamar kullum sai 6:00pm aka tashi, Driver na be da lafiya shi yasa Ashenty ke kawo ni da
auka ta, ina tsaye daga bakin get ta cikin school, sai gata nan ta faka, sai da ta fito muka yi signing tare sannan muka bar bakin school
in, dama dokace idan student ya shiga shi zai yi signing, in kuma aka tashi sai wani nashi ya zo su yi signing da rubuta number.
Na gaji sosai shi yasa ban ne ma fa
ar ta ba, ita ma Driving kawai take yi a natse.
Bayan mun
an yi tafiya muka shiga layin mu, bayan mun kai bakin get
in mu, ta yi horn.
Sai da me gadi ha bu
e get sannan muka shiga gidan, sai da ta daidaita parking sannan na fito, da gangan na bar lunch bag
ina.
Tafiya nake yi cikin sauri-sauri harda
an gudu duk dan karta kirani.
Babbane gidan mu sosai, wanda ya gaji da ha
uwa dan kuwa mahaifina mai suna Alhaji Musa babban mutum ne wanda yake cikin siyasar
asar nan, sanan yana da kamfanoni Barkatai, a ta
aice dai yana da ku
i sosai.
Gidan mu mai hawa biyu ne, akwai
akuna masu yawa a ciki amma ka
an daga ciki ne muke amfani da shi.
Mu hu
u ke rayuwa a ciki bayan masu aiki, Dad, Mom, Ashenty da kuma Ni.
Dukda ba mu ka
ai suka haifa ba, an fara haifan Muhammad wanda shekara
aya ya yi ya rasu, sannan aka haifa wani Usman shi kuma tun yana jariri ya rasu, sai Ashenty, kafin ni ma an haifa Sadiq sai dai shima ba mai tsawon rai bane, ko shekara be yi ba ya bar duniya sai kuma Ni, hmmm mazan suke she
awa suka barmu, Allah dai ya ji
asu.
Ina shiga babban falon namu na yi kan Mom wacce ke kallon labarai a N.T.A, rungumeta na yi ina murmushi.
I'm back Dear." Na fa
a ina sakin ta.
My Daughter you're welcome.
sai na zauna gefanta ina cire hijab
in islamiyya, idanunwa ta zuba min dan kuwa kaf gidan mu na zarce kowa a
yau.
Mom fara ce sosai wanda yayi sirki da ja-ja, tana
yau sosai, ga jiki masha Allah, nakan rasa tsakanin ita da Dad waya fi
yau haka kuma da A'isha, amma dukkansu suna cewa na fisu
yau sosai.
My beautiful girl, Kullum
ara
yau kike yi, balle yanzu da aka fara zama
am mata.
ina jin ta fa
a haka na mi
e ina ina gudu-gudu, tare da dariya, a nan na bar hijab
in da jakkata. Murmushi ta yi tana
an girgiza kai.
Inayah akwai kunya.
da haka ta mai da kanta ga tv.
Ni kuwa stairs na hau,
akin farko shine nawa amma na wuce na shiga na gaba wato na Ashenty, ina san zuwa room
in ta saboda tana da tv, ai kuwa Ina shiga na kunna tare da hayewa kan bed Ina za
an channel. (African zone) shina shiga wani Nigeria Film suke yi mai suna *Two father* .
Ina cikin kallo Hajiya mai
aki ta shigo tana dallamin harara dan kuwa ta tsana na shigar mata room saboda
ata mata nake yi kuma ban gyarawa.
Shine kika bar min lunch bag
in ko? Hmmmm Inayah bansan yaushe ki ka raina ni ba.
ta fa
a tana cire Jalbab
in jikinta.
Maimakon na bata amsa sai na ce.
Aunty Aisha yanzu za'a gama, Please ki bari ya
are, ban fara daga farko ba amma so nake nasan waye real father
Hmmm lallai kam.
ta fa
a tana kashe Tv. Tashi na yi daga gadon ina tafiya tare da cewa.
Very soon za ki fara gani na a ciki, ko meye abin damuwa akan haka, Insha Allah very soon zan......
ban gama fa
in abin da ke bakina ba ta janyo ni zuwa baya, sannan da sauri ta tasha gabana tana kulle
ofar harda murza key amma ta bar key
in jinkin
ofar.
Kallona take cikin ido kamar yarda nima nake kallonta cikin ido, har
an wani hawa na yi kamar wacce za ta fashe, ba ko tsoro na tsaya gabanta muna kallon juna, har da
aga mata gira na yi dan neman
arin bayanin akan abin da ta yi min, A'isha kuwa kallona take kamar da rufeni da duka, sai dai yarda ba za ta iya ba saboda tana mugun sona......................
END.
> The beginning
> A yi ha
uri da Update na riga na raba su a haka.
*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan
*DAGA INA TAKE* free book
*RASH
OYAYYEN MASHE
I* free book
*BARRISTER* Paid book
*THE SLAVE* free book
*ZAMU HA
U* Free book
*KWANA HU
U* Paid book
300
*GOLD DIGGER'S* Paid book
300
*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book
500
*ISLAND OF WITCHES
* Free book
*DARE
AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book
500_
*YAUDARA ZALLA
HIKAYOYI kuma sune :
*SARAUNIYA HIDAYA
*SARKIN MU
*MOHINA DA MATSAFIYA
*RAMUWA
#LIKES
#SHARE
#COMMENTS
_TAP THIS LINK TO JOIN MY GROUP
https://chat.whatsapp.com/Be241ldCcFS5kAxa5V8lpy
_TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANNEL
https://whatsapp.com/channel/0029Vb64I4aGzzKQsSeaKA2K
_TAP THIS LINK TO JOIN IN AREWAPEN
https://arewapen.com/u/prettys01
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
*BOOK ONE IS FEEE, WHILE BOOK 2 IS
500*
Story and writing
```PRETTY SK```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU
Chapter 1 · 0% Book details