Sashe 11
Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
E.P1
___________Ba mu muka sauka ba sai misalin 3:00pm, da yake tun daga can Dad ya gama komai, a airport muka sake ha
uwa da A.G wanda ke ta zabga min murmushi, ina mai da mai kamar irin mun saba
in nan. manyan motoci uku ne suka
auke sa, in da mu kuma wata guda
aya ta
auke mu da kayan mu.
A gefan Driver na zauna ina
are ma Jahar Lagos kallo, da mutanen da ke ciki, murmushi na kuma yi ina tuna abin da Dad ya ce min shekaran jiya.
Mu je school
in ku, sai a duba file
awarki, nasan za mu samu number familyn su, in ya so su sai su bamu number ainiyin iyeyenta.
a lokacin har wani zufa na ji ya yanko min, amma na daure na ce.
Dad ba sai mun yi haka ba, kawai mu bari in munje can sai mu nemeta."
Lallai ba ki da hankali, Jahar Lagos an ce miki wajen wasa ne balle unguwar Ikeja.' Mom ta fa
a, take na fara zazza
yarya haka aka dai fasa zuwa.
Wow" na fa
a ina kallon wani unguwa da muka shiga bayan munyi tafiya mai tsawo.
Yadda kasan estate
in mutum
aya wajen, gaba
aya gidajen iri
aya kuma pentin ma iri
aya.
angaren dake kallon wannan
angare kuma, wani babban gatangane wanda ya cinye tsawon wajen. Ciki muka shiga ashe nan ne school
in, da mamaki nake
are ma school
in kallo, dan kuwa makaranta ta fi unguwar mu girma.
Ga manya-manyan gidaje, ajujuwa suma
angare-
angare, gwanin
yau. Ga tsirarun mata da suke sanye da fararan kaya, wasu kuma, farin riga da blue trousers, wandon ne dai kala-kala gwanin
yau.
Hmmm ku
i duniya ne, dan kuwa muna shiga office aka basu certificate, nan da nan Dad ya
arasa komai sannan muka fito haraban school
Sir gobe da
arfe 7:30am, nan za ta zo, za su ba ta uniform da takaddu, sannan a fa
a masu lokacin zuwa, dan har an fara karatu." Wani wanda ga alamun, malami ne a wajen, ya fa
Okay Sir thank you." Da haka suka kuma gaisawa, sai ya wuce.
Can ne Hostel." Dad ya fa
a yana nuna min
angaren dama.
Hostel
in ne kam, dan kuwa har da igiyar shanya na hango, take na ha
e rai dan banson zaman ciki.
Ko iya zuwan mu nan, na fahimci mugun tsaron da suke dashi, dan ga jami'ai nan ta ko ina, babu daman fita. Baki na ta
e ina ha
e fuska.
Sai dai da mamakina muka nufa mota, hawa muka yi sannan muka bar school
in, a cikin jerin wa'inna gidajen, na ga mun tsaya a number U.7.
Madaidaicin gida ne wanda muka shiga da mota har ciki, ba laifi yana
yau sosai, key Dad yasa tare da bu
ewa, Ni dai binsu kawai nake yi.
aramin falo ne wanda akwai komai na more rayuwa, kujeru, fridge, A.c, TV da sauransu.
Wow Dad wannan gidan ai ya yi
yau sosai.
sai ya
aga min kai yana cewa.
Allah ya so munyi magana da wuri da ba lallai mu samu ba, gaba
aya gidajen nan na haya ne, wanda iyaye ke haya wa yaransu. Suna da dokoki sosai wanda duk sai da na bi. Akwai security guard guda uku da na aje miki, sannan ku biyu za ku zauna ke da wata yarinya, ga
angaren ki can." Ya kai nan yana nuna min wani
ofa.
Ban damu da wasu guard da yace ba na rungumeshi ina mai godiya.
Sai ki kula, dan kuwa yarinyar ba ta son hayaniya, da kyar Dad ya samo yarinya irin wacce za ku
aru da juna.
To Mom.
Kuma ki kama kanki, kar kiga bama kusa ki samu daman aikata abin da be kamata ba, to ki sani Allah yana kallonki, dan mun yarda dake shi yasa muka kawo ki nan. Ki mai da hankali cikin shekara uku ki kammala, in ya so lokacin sai mu aurar da ke, a gidan mijin ki sai ki
arasa.
murmushi na yin gaba.
Zan iya cewa ban ta
a tunanin wai ni zanyi aure ba, kwanta-kwata baya cikin tsarina nan kusa, ji nake babu wanda zai iya rayuwa da Ni, domin Ni
in nan sai a hankali.
ofar na tura tare da shiga, da wayata na yi amfani wajen kunna hasken
akin.
akin ya yi kyau sosai, babu wasu tarkace, bed, mirrow, wardrobe da bookshelf.
Gaskiya gidan nan duniya.
na fa
a ina hawa kan gadon, daga nan na duba toilet.
Komai ya burgeni, dan haka na koma falo, nasan su Dad sai gobe zamu koma Kaduna.
Abinci aka kawo mana muna ci sosai, sannan suka tayani jera kayana, kayan abinci muka kai Kitchen. Komai dai ya yi need.
Zaune muke a falon muna
an hira sama-sama dan jikina ya min tsami saboda na jima ban fita ba.
Yanzu Dad ko mai girki ba za ka ne man min ba, Ni ka rage mutum
aya a cikin wa'incan samudawa, a kawo mai aiki." Na fa
a ina tuna ganin da na yi musu
azu, wallahi manyan mutane masu kaman Samudawan.
Hmmmm da kanki za ki dinga girki dan kuwa karatu da girki na kawo ki.
sai Mom ta amsa maganar.
Akwai classes na koyar da abinci a YouTube, su za ki dinga bibiya, sai ki dinga practice kina ci, a kwana a tashi za ki iya."
Mom ta ya zan kowa girki a waya......Ni dai a'a, kinsan ban zama a gida sai Sunday shi kuna hutawa nake yi, sauran ranakun daga safe har yamma ina school, ko na dawo ban iya wani abu.
Eh, yanzu ai kina da time, ki yi karatu ki yi girki, kuma a cikin school
in akwai
angaren da suka koyar da karatun islamiya duk weekend shima na miki register, sai ki dage dukka." Dad ya fa
a yana gyara kwanciya akan kujera mai uku.
Mom na kalla na yi ina marairaice fuska, murmushi ta yi tana ce min.
Idan yanzu ba ki iya girki ba sai yaushe? Sai after 3yrs kike so ko me? Kina gamawa aure za mu yi miki, ya rage kanki ki koya ko dangin miji su zageki.
murmushi na ya ina mi
ewa tare da cewa.
Akwai uban da ya isa ya zageni ne?. Hmmmm wallahi babu dan kuwa sai na rama.
Ban ji me kika ce ba."
Mom ba da ke nake ba." Na fa
a ina shigewa bedroom.
Anan muka kwana ni da Mom, Dad kuma a falo, washegari da safe suka rakani school, sai da aka
arasa min komai sannan na yi sallama da su.
Kuka na yi kaman
aramar yarinya, gashi babu daman binsu, haka suka tafi suka barni ina ta rusa kuka, Allah ya so iya kuka ne banda birgima.
Sai dai ina cikin kukan na tuna dalilin zuwa na nan state
in, take na yi shuru ina goge hawayena.
Sai washegari zan fara shiga class, da haka na juya zan shiga gida,
aya daga cikin wa'inna manyan maza suka bu
e min na shiga, ina kuma fashewa da wani sabon kukan dan kuwa banson kallon su.
Ina shiga room
in na kwanta kan kujera ina
ara fashewa da kuka, ko ma yayane rabuwa babu da
i, akwai zafi.
Hatta su sai da suka yi kuka, dan ba su ta
a yin nisa da ita ba, kullum ina tare da su, ga irin
aunar da suke min.
Mom ce ta rungume Dad tana hawaye.
Yanzu shike nan, na yi nesa da
a ta.......... tun farko shi yasa na ce banso amma......" Sai kuka ya ci
arfin ta.
Kiya
uri, mu daure shekara 3 ba yawa, kuma duk end of the year ana basu hutu.
sai ta kalla wayarta wanda sunana (SHALELE
) Ya fito kuma shine kira na 7 da ta fara jero mata.
Sai mun koma gida zan
aga, bayan ta karya min zuciya shine za ta dameni da kira.
Dad murmushi ya yi yana goge hawayen da ya taru mai, ai suna hawa mota yasa wayarsa a flighmode dan yasan halin Inayah za ta damesu da kira ne kuma da zai ce ta biyo su ba za ta yarda ba.....
.................
END.
> Update ba yawa ko... I'm sorry, ku yi comments sosai, an jima na kuma saki muku wani.
> Toh fa Inayah an shiga Lagos, fatan sa'a.
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
Story and writing
```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU
E.P2
*Aisha*