Sashe 5
Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
E.P7
__________Abu ka
an ke
ata ma A'isha rai, dama ga ta uwar fushi, haka ta shiga school
in su, parking ta yi ta fito, tana jin yunwa amma taurin kai ba zai barta ta ci komai ba, department
in su ta nufa.
Ko da ta shiga zama ta yi, gaisuwa ke ha
ata da kowa, haka aka gama lecture biyu tana aji amma ba ta fahimci komai ba.
________Ajin ya shigo bakinsa
auke da sallama. Take student suka gaishe sa sai ya amsa yana nufan wanjen zaman malamai, a hankali ya kai
yawawan idanunsa kanta, da sauri ya janye yana jin wani
a ci a cikin ransa, zai iya cewa tunda ya fara koyarwa yau shine karo na farko da ya shiga class
in ba ta kallesa ba, duk da ta ji an kira sunan sa. *Sir M.D* amma ba ta
ago ta kallesa.
Haka ya gama Lecture hankalinsa na kan Aisha wacce har ya gama ba ta kallesa ba.
Yana fita ta sauke nan nauyan ajiyar zuciya tana lumshe idanunta, kifa kanta ta yi a kan desk, tana kallon bayanin da ya yi a jikin board.
Wata budurwar ce ta shiga ga dukkan alamu ba musulma ba ce saboda shigar dake jikinta.
Tana shigowa ta nufa Aisha sannan ta ce.
Hey Sis, Sir M.D ya kiran ki, ya ce ki sa me sa a office
in sa." Ji ta yi gabanta ya yanke ya fa
i, sai a lokacin ta dawo cikin hankalinta, mi
ewa ta yi sannan ta yi waje.
Haka ta taka har zuwa bakin office
in sa, sai kuma ta tsaya dan gani take makar
arya ne, duk da wacce ta kirata ta santa sosai, mamaki take akan kiran na sa, dan kuwa Sir M.D be kula mata, ba ya magana da su privacy.
Sai dai ita tun da ta fara ganinsa ta kamu da soyayyar da ba ta san ya shigeta ba, tana da samari masu yawa amma hankalinta yana kan M.D, idan ya shiga class
in su to da idanunta yake fara cikin karo ta na aika mai tsadaddan murmushi, haka duk in da za ta gansa a school
in nan take zuwa.
Ta sha wahala kafin ta samu numbersa amma ranar da ta yi gigin kirarsa, ranar ya sameta ya yi mata fa
a sosai, maimakon ta rage bibiyarsa sai ta
ara, kullum sai ta tura mai sa
on, safe, rana da dare, na kulawa da tambayar ya ci abinci, ba ta damuwa da rashin reply amma ya zama mata aikin yi na kullum.
Wai shine kuma a yau ya ce a kirata. Knocking ta yi.
Yes coming." Ta ji zazza
an muryarsa ta fa
A hankali ta tura
ofar ta shiga bakinta
auke da sallama, sai dai har lokacin fuskarta na ha
e duk da kuwa bazatan da Sir M.D ya yi mata.
Ina kwana....sir wai kana nema na?.
ta fa
a daga can nesa.
A karo na farko da ya yi mata murmushi kenan sannan ya ce.
Eh, zo ki zauna." Ba musu ta
ara sa ta zauna a
arare.
au kaman minti 3 yana kallon fuskar, tabbas A'isha
yawa ce, wacce ta cika gaba
aya abubuwan da ake nema ga budurwar mace,
yau, ilimi, hankali, natsuwa, mu'alama mai kyau da mutane,
yautta ma kowa da sauran abubuwa wanda ya bincika da kansa.
Me aka miki?.
ta jin tambayar kamar daga sama.
ago idanunta ta yi suka ha
a ido ta sauri ta kauda kanta.
Sir ba komai....."
arya ba
abi'ar ki ba ce... Tell me.
sai ta saki fuskarta, dan kuwa abin da Inayah ta yi mata ne kawai yake
ata mata rai.
Sir ba wani abu bane.
Ina so na sani, nasan wa ya ta
a min ke.
ya fa
a hankalinsa kwance, mamakin abin da ya ce ta yi amma sai ta share.
Kawai
anwata ce ta
a ta min rai amma ya wuce.
ta fa
a tana jin tasirin idanunsa akan fuskarta, ji take kaman ta nitse a
asa.
Me ta miki?
murmushi ta
an yi sai ta ce.
Ba wani serious abu bane......
Ina so na sani." Ya fa
a a
an zafafe.
Kawai na gama
a ta lokaci na yi wa kaina breakfast, shine ta cinye, kuma tasan ban iya cin duk wani abu da wani zai dafa sai nawa, shine na ji haushi, kuma na
auke ta zuwa school, ta dinga min hauka a cikin mota.
ta kai maganar cike da sha
wabar da ba tan ta yi ba, murmushi ya yi sannan ya tashi daga kujerar, a hankali ya za gayo in da take sai ya zauna a gefan ta.
Take dadda
an turarensa ya cika
ofofin hancinta lumshe idanunta ta yi sannan ta bu
Ki fa
a mata na ce, duk ranar da ta sake
a ta miki rai zan ha
u da ita. Please ki koma yarda na sanki mai yawan murmushi, kinfi
yau." Dariya ta
an yi.
Aisha." Ya fa
a a natse sai ta kallesa tana amsawa.
Na'am."
Magana zan yi da ke mai muhimmanci.
Ina jinka, fatan ban yi laifi ba?."
Hmmm, ko
aya, Kinsan Ni sosai, zan iya cewa tunda nake ban ta
a tsayawa da mace na yi hira da ita kamar yarda nake yi yanzu, kinsan dalili?." Sai ta girgiza kai.
Saboda soyayyar da kike nuna min...... A'isha, kina nuna kulawarki a kai a kodayaushe, sa
on nin ki ba su ta
a makaraba, Ni kuma ban ta
a gajiya da karanta su, ko da na sameki na yi miki fa
a, maimakon ki dena sai ki ka ci gaba, daga lokacin Ni kuma na fara bincike akan ki, na samu abubuwa masu yawa kuma masu da
i wanda ko wace mace take fatan a sameta da shi........ke kin samu, zama na yi nai tunani akan ki, kuma a yanzu zan iya ce miki na amsa Soyayyarki.
ya fa
a yana mata murmushi, ita kuwa saboda maganganunsa sai ta kasa natsuwa, ji take kaman ta fashe da ihun murna.
Na yarda da wani abu, duk mai sonka ko yayane ka so shi. Ban ta
a soyayya, amma har ga Allah ina
aunarki A'isha saboda halayenki.
take hawaye ya gangaro daga idanunta na murna.
Murmushi ya yi sannan ya mi
e, hawayen ta share tana ce wa.
Tabbas a yau ka farantamin. Ya Allah ka faranta mai shima. Alhamdulillah alhamdulillah." Ta fa
a tana fita cikin sauri harda gudu.
Dafe kansa ya yi yana mamakin irin soyayya da A'isha ta fa
Shi kansa ya
au lokacin kafin ya zauna dan kuwa zuciyarsa ce ta yanke mai wannan shawarar, yana zama ya rintse idanunsa, be mata
arya ba, be ta
a soyayya, sai dai sau
aya wata yarinya ta ta
a burgesa, ya so ko sau
aya su sake ha
uwa amma be samu dama ba.
(A lokacin da ya je Abuja, wani school an gayyace sa Quiz competitions na makarantu, ya je kuwa, a cikin yaran da suka wakilci wata makaranta ya ga yarinyar, duka da
arama ce sosai amma ta burgeta sosai, kuma a gaba
aya Quiz
in ita ce ta ci, be manta sunan da ake kiran ta da shi ba *QUEEN ROSE* sannan shi ya ba ta
yautarta, aka musu hoto. Bayan da ya dawo Kaduna, ya yi ta bincike a makarantar mai wannan sunan sai aka ce ta fita a school
in, da haka ya bar maganar amma kullum yana tunawa da ita.)
Yasan al'adar gidansu amma shi so yake ya aura mace daga waje, so yake ya aura bare, ko dan tsallake auren *Ruma* . Tsaki ya ja dan tuna sunan Ruma da ya yi.
A yanzu A'isha zai aura duk da ba ya sonta amma yana
aunarta, zai aureta dan ya faranta mata sosai, shi sai yau ya ga kaman ta mai kama da yarinyar da yake nema.
_____Ko da ta fito motarta ta nufa kai tsaye, ciki ta shiga ta kulle, sai da ta sha kuka ta gode ma Allah, sannan ta jin gina da kujerar tana jin da
i a ranta.
Take wayarta ta hau ringing tana dubawa ta ga M.D cikin sauri ta
auka tana kaiwa kunninta.
Please ki samu ko biscuits ne ciki kin ji.
ya fa
a cikin wani salo da
wantar da murya.
Insha Allah, Sir M.D thank you Soo much."
By now a dena cemin Sir pls." Murmushi ta yi.
To me zance?." Ta ji bakinta sun furta ba tare da izinin ta ba.
Uhmmmm *AYAN* ."
To Yaya Ayan." Sai ya yi murmushi.
Take care." Da haka ya katse kirar, bin wayar ta yi da kallo cike da mamaki.......
END.
> Hmmmmm wallahi zafin
labarin nan, na daban ne. Wato Sir M.D shine AYAN na Familyn *GI
O MANTION* hmmmmmm
muje dai GUY'S.
> GI
O'S FAMILY Rayuwar ku sai ku kam
> Wacece ROSE? Kuna tunanin abin da nake tunani kuwa........
#LIKES
#SHARING
#COMMENTS
_TAP THIS LINK TO JOIN MY GROUP
https://chat.whatsapp.com/Be241ldCcFS5kAxa5V8lpy
_TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANNEL
https://whatsapp.com/channel/0029Vb64I4aGzzKQsSeaKA2K
_TAP THIS LINK TO JOIN IN AREWAPEN
https://arewapen.com/u/prettys01
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
Story and writing
```PRETTY SK```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU