Sashe 6
Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
E.P9
________Inayah, yau makarantar bai min da
i ba saboda, Jennifer ba ta zo school ba, haka dai school
in ya zama min lami, ko da A'isha ta zo
auka ta ban yi mata magana ba har muka koma gida, na dai lura sai faman murmushi take yi, sai nima na shareta saboda abin da ta yi min na
azu ya
a ta min rai sosai.
Bayan ta yi parking na fito fuskana babu yabo ba fallasa.
Ina shiga falo na nufi Kitchen aje lunch bag
ina na yi sannan na fito sai na ga mom na saukowa daga stairs, murmushi take yimin sai dai Ni na kuma
aure fuska.
Jakkana na
auka na yi hanyar room
ina , har zan wuceta sai ta ri
Waya ta
a shalele?.
ta fa
a tana dawo dani gabata, shuru na yi ban yi magana ba, sai ta
aga mun fuskanta na kalleta.
Me aka miki?.
ta fa
a dan yanayin da na koma.
Babu komai..........ina zuwa." Na fa
a ina wucewa, bina ta yi da ido dan kuwa yanayin na wa ba magana abin ka da kullum ina nisha
Ke kin yi ma Shalele wani abu ne?." Mom ta tambaya A'isha wacce ta zauna a falo bayan shigowar ta.
Haka na ganta, ko magana ba mu yi ba, sai dai ko tun fa
ar safe da muka yi ne." Sai ta
aga kai tana zama a kujera, sai dai jikinta ya yi sanyi, dan Inayah sam ba haka take ba.
Hajiya, yau fa Shalele ba ta ci komai ba, da alamun ko bu
e lunch bag
in ba ta bu
e ba. Sannan ga wannan a ciki"
Mai aikin su wato Rabi, ta fa
a tana mi
a ma A'isha
500, sai A'isha ta yi mata alamar ta wuce da shi, sai ta yi godiya tana koma wa Kitchen.
Mom ta kalla A'isha da ta
an zaro ido, a ce tun safe mutum be ci komai yanzu ana shirin kiran sallar magrib.
Da matsala me aka mata?.
A'isha ta fa
a cike da damuwa.
Muje room
in." Da haka suka nufa room
in Inayah.
Ina shiga
akina na kulle ko ina sannan na kashe haske, kwanciya na yi kan gado ko takalmi ban cire ba, gaba
aya haushin kowa na ke ji, so nake yau a gidan kowa ranshi ya
aci dan kuwa abinda A'isha ta min ya
a ta min rai, sannan ga Jennifer da ta
i zuwa school, sai abu ya ha
e min, shi yasa ko magana banyi da kowa ba.
Jin ana buga min
ofa yasa na yi wani murmushi sannan na yi magana a hankali.
Ai yau sai hankalin kowa ya tashi, hmmm." Na yi
wafa ina toshe kunnuwana.
Mom da hankalinta in ya yi dubu ya tashi ta kira Dad a waya akan Inayah ba lafiya. Sun bubbuga
ofar kamar me amma na kasa tashi.
Nikam wani wahalalliyar barci ne ma ya
auke ni.
Dad a
an ru
e ya shigo gidan dan kuwa Allah ya dasa musu soyayyata kamar me.
Lokacin har an yi sallar isha'i, dan daga office
in sa zuwa nan akwai nisa, ina jin muryan Dad na tashi daga kwancen, bayi na shiga na yi wanka tare da alwala, lokacin dana fito na dena jin motsin kowa a wajen, sallah na yi magrib da isha'i sannan na zura kayan barci, yunwa nake ji sosai dan haka na bu
ofar na fita ina
ara ha
e rai.
Ga yunga da ya cinye Ni hakan yasa tafiyata ta koma kamar mara lafiya.
Mom, Dad, da A'isha suna tsaye kaman wa'inda aka yi wa mutuwa, sai suka ganni a falon, da sauri Mom ta nufoni tana ri
eni dan ganin kaman zan fa
Inayah....Inayah....." Mom ta fa
a sai na kalleta.
Meke damunki?.
ta tambaya idanunta na cika da hawaye, a cikin raina kuwa nisha
i ya kamani dan kuwa yau *Film* ake yi a gidan nan, tun yanzu
wanda na dinga practice.
Shalele ba ki jin muna dukan
ofar
akin ki bane?.
A'isha ta fa
a tana ri
oni.
Har lokacin na
i magana. Dad sai ya ri
o ni yana kwantar da murya.
Tell me My bloodline. What's wrong with you?.
sai ga hawaye ya zubo min sai ya sa hannunsa ya sharemin.
A....A...abinci.
na fa
a da
yar, ai da sauri A'isha ta nufa Kitchen, Tea ta ha
o min sannan Dad ya ban a baki, sai da na
oshi sannan na ce.
Ku kwantar da hankalinku, kawai wani abu ne ke damuna....." Na fa
a cikin sanyin murya.
Shalele fa
a min meke damunki, ko kina wa'inda suka fimune?.
na girgiza wa Mom kai.
A cikin raina kuwa dariya na ke yi, sai daurewa nake yi saboda karta ku
uce min.
Kuna so na zama Doctor ko?." Suka
aga mun kai.
Ra'ayin ku shine nawa, akwai wata
awata, tare muke, ina sonta sosai, to ra'ayin mu ya zo
aya, ita dama a can wajen iyayenta za ta
arasa, shine jiya suka
auke wai a can za ta yi waec....... So nake mu yi University
aya......dan Allah ku taimaka.........
sai na fashe da kuka, kallona kawai suke yi dan ba su fahimci in da na nufa ba.
Yanzu me kike so?." Dad ya tamabaye ni.
*University College of Medicine (LASUCOM)*......
da sauri Mom ta ce.
You mean Lagos State University?." Na
aga mata kai.
Alfarma ce kawai, amma in ba ku so shike nan, dama kawai ina so ne mu yi karatu tare.
da haka na mi
e tsaye ina son na wuce, ga wani
an jiri da ke
ibana.
Ki yi
ari a weac Ni kuma zan kai ki.
sai na rungume Dad.
Dad har Legos....gaskiya a'a?." Fa
in Mom, ita dai A'isha kallon mu kawai take.
Shike nan, in dai
ayan ku bai so ba za Ni ba." Na fa
a ina barin falon, da ido suka bini har na
a ce musu.
Inayah problem, yanzu duk makarantu sai na can? Kuma akan wannan ne ta hora kanta da yunwa.
Mom ta fa
a sai A'isha ta ce.
Kunsan halinta ai, akwai sa abu a rai, Allah dai ya
yauta, duk da
aga wa mutane hankali a banza.
A'ishah ta fa
a tana nufan Kitchen dan ha
a ma kanta abinci, ita haka Allah ya yi ta, tun tana
arama in aka dafa abu aka ba ta ba ta ci sai dai in Mom ta yi, tana
ara girma kuwa ita ke girka ma kanta abinci, haka take ko ina ta je ba ta cin abu sai in da ita aka yi making.
Ina shiga room
ina na daka wani tsalle sai gaba mirrow, dariyar ce ta
wace min, ai kuwa nai ta yi kaman mahaukaciya, sannan na ce.
Hmmm ai
wanciyar hankalinku shine ku turani *Lagos State University College of Medicine (LASUCOM)* Hahahahahah ga ni ga NOLLYWOOD...... Sai ni
AR NOLLYWOOD insha Allah.
na fa
a ina sumbatar kai na ta mudubi.
Ni fa tun ainiyi *HOLLYWOOD* shi nake so, amma nasan ba zan samu daman zuwa U.S ba balle na shiga *HOLLYWOOD* har na yi Film, sai kawai buri na ya dawo *NOLLYWOOD* kuma insha Allah ko Film
aya ne sai na yi.
_______Aisha complex ta ha
a, anan ta sha dan ita ba wani abinci take ci sosai ba, tana gamawa ta koma room
in ta, a al'adance kullum sai ta yi wanka da daddare, sannan ta yi sallah kafin ta kwanta, haka yau ma bayan ta gama komai ta kwanta, take yau
in ta ya fa
o mata, tabbas yau rana ce da ba za ta manta da shi ba.
Jin sautin S.M.S ya sa ta duba, ganin M.D ya mata reply da.
*GOOD NIGHT It
s just been a day that you are gone and already it feels like ages. There
s no reason left to wake up in the morning, please come back soon. Thank you so much Eeshert.*
Murmushi ta yi sannan ta kalla wanda ta tura mai.
*Hello! My name is Night. I came here to kidnap your stress; Kill your strain. My weapon is deep sleep and my path is Sweet Dream. So please kindly co-operate and handover yourself! Good Night My.....*.
Murmushi ta kuma yi sannan ta lumshe idanunta, tana hasasho fuskar Ayan,
yawan sauri mai Capacity. take barci ya
auke ta cike da zazzafan soyayyar Ayan........................
END
ar NOLLYWOOD
Inayah gagara kowa kenan, hmmm ko ya za ta kasance......????
> Ba ku yi comments da Likes shi yasa Update yake zuwa a haka.
Na so kuban ha
in kai da a 2week za mu kammala........
#LIKES
#SHARE
#COMMENTS
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
Story and writing
```PRETTY SK```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU
E.P1
*BAYAN WATA BIYU*