← Book details Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 17

Sashe 7

Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

A'isha ta
ara shiga tafkin soyayyar Yaya Ayan, ba shi kulawa take kamar me, wasa-wasa shima yake kulata sosai, amma har zuwa lokacin ba ya jinta a zuciyarsa, sai dai yana so ya aureta
an abu biyu, na farko da soyayyar da take mai, na biyu ko dan ya kauce ma auren Ruma.
*GI
O MANSION*
____________Gaba
aya sun yi shuru suna sauraran Baba Musa dake tsaida lokacin auren su, su 8, an sanya nan da wata biyar ne kacal. Ayan dake kallon iyayen nasa rai a ha
e ya ce.
Baba ina da magana.
Ayan ina jikin ka, yarona.
Sai da ya sosa kansa sannan ya saci kallon kowa ganin yarda suke binshi da ido, dakewa ya yi sannan ya ce.
Kunfi kowa sani cewa banson Ruma...........wallahi banson ta da aure, sai dai ina sonta a matsayin
anwa, Ni ina da wacce na yi ma al
awarin aure.
ya kai nan yana shirin mi
ewa da sauri Baba Yusuf ya mai da shi ya zauna.
Idan ransu ya yi dubu ya
aci, balle ma Ruma da Mahaifiyarta.
Me ka ce?.
baba Yusuf ya tambaya ransa a ha
Akwai wacce na yi ma.......
wani sanyayyar mari ya ji Abba ya sauke mai a kuncinsa.
Kar ka mai da mu mutanen banza, wallahi idan na kuma jin irin wannan furucin a bakinka sai na sa
a maka. So kake mu yi watsi da wasiyyar mahaifin mu ko ya ya?.
ya kai nan yana
an huci.
Ayan dake dafe da wajen, ya
an yi murmushi sannan ya mi
e tsaye.
Shike nan, amma idan har wani abu ya bayya wa
an jaridu, kune sila, ina so na kare mutuncin gidan nan ne, amma tunda haka kuka ce shike nan.
da haka ya mi
e, yana musu kwarjini sosai, babu wanda ya dakatar da shi har ya fita, kowa cikin maimaita maganarsa suke yi dan kuwa babu abin da suka fahimta.
Sun dai ri
an Jaridu, mutumci."
Babu dai wanda ya yi magana a cikinsu. Ruma kuwa tuni hawaye sun fara gangaro mata masu zafi.....
Cikin wannan takun nasa wanda kai ka ce sarki ne ko shugaban
asa, haka yake taku
asa na amsawa.
Direct motarsa ya nufa sannan ya bar gidan, yau Sunday Babu school dan haka ya nufa gidansu Aisha wacce ta yi mai kwantan ce.
A bakin get
in gidan su ya yi parking, sannan ya kira wayarta.
Ina
ofar gida."
Okay ganin zuwa.
ta furta, da haka ya aje wayar yana ji kamar an yi mata abu dan yarda ta yi maganar kaman ranta na
a ce.
Ilai sai ga ta fito fuskarta babu annuri duk da suprice
in da ya yi mata na zuwa babu notice.
Ta yi
yau cikin dogon Blue Black na hijab har
asa, fuskarta babu komai dan be ta
a ganin ta yi makeup ba.
Ba yarda ta iya ko dan rana ma sai ta shiga motar tana sallama, murmushi ya saki kafin ya amsa.
Aisha bazata na miki amma naga kina cikin damuwa meya faru?.
ya tambaya yana jin babu da
i da ganinta a haka.
Kai ta girgiza mai.
No fa
a min dai kin ji.
sai ta saki ranta dan dai komai ya wuce.
Yaya Ayan ba komai walla...........
da sauri ta tsaida da maganar sakamakon ya sanya hannunsa ya kulle mata baki.
Shhhhhh. Magana na zo mu yi mai muhimmanci amma idan ba ki fa
a min abin da aka miki ba, wallahi ba zan fa
a ba, kuma sai na.....
Shike nan zan fa
a maka.
ta fa
a tana gyara zamanta, shi kuma ya zuba mata fararen idanunsa akanta.
Shalele ce.
sai ya yi murmushi, be ta
a ganin Shalele ba amma yasan akwaita da rashin ji, babu rana da za ta wuce ba tare da ta
ata ma A'isha rai ba.
Nikam wannan Shalelen duk randa na ganta sai na sa an rataye min ita, tana takura miki da yawa, me ma ta yi miki?.
murmushi ta
an yi sannan ta ce.
Yau Sunday tana gida, wallahi tun asuba ta fara damuna, yanzu ta mun abu jima haka ta yi wani, kuma ban da ikon mata magana yanzu sai Mom ta ce *ina takura mata* kalla yarda ta fasamin yawa, wallahi da ganganga ta yarda shi, da na yi mata magana sai ta hau kuka wai natseta, shine ta fa
a ma Mom, sai Mom.................
Yi shuru na fahimta.
ya katseta dan kuwa gab take da yin kuka, a zamansu abu abu ya sani dangane da A'isha shine saurin Fushi ga
aukan abu da zafi.
Zan siya miki waya shike nan.
A'a na gode, ai tsaga ne kawai.
ta fa
a tana kallon wayar da ya fashe sosai, har ya ta
a screen ya yi ba
i gefe
aya.
Gobe insha Allah zan tawo miki da waya. Yanzu dai babban magana ne ya kawo ni.
sai ta mai da hankalinta a kansa.
Aisha.
ya fa
a cike da rauni mai ha
e da taushi.
Na'am.
Nasan kina sona sosai, balle a yanzu da nake baki lokaci na, sai dai aure tsakanin mu abu ne mai wahala saboda wata *WASIYYA*
Take ya ba ta ta
aitaccen labarin *Gi
o Family* tare da abin da aka yanke a gidansu yanzu.
Wani abu ta ji ya doki zuciyarta, ta sauri ta rintse idanunta tana maimaita duk abin da yace.
Yanzu......a...a...aure za ka yi?." Sai ya yi murmushi.
Nasan za ki ce me yasa na miki haka. Me yasa na fara kulaki ko?.
sai ta
aga mai kai.
Ni kaina banson auren.........uhmmmmmm ina da shawara amma yana da wahala sosai, in
ai za ki iya to aure tsakanina da ke kamar an yi.
e dara-daran idanunta ta yi tana kallonsa kamar yarda yake kallonta.
Akwai wahala.
ya sake fa
a kamar mai ra
Koma menene shi zan yi muddin zamu yi aure.
ta fa
a tana jin zafi a ranta har lokacin.
Gidan mu suna da abu guda
aya, idan har akan mutumcin gida ne to za su iya komai dan ganin be zuba ba, nasan kunsan familyn sosai ko da a labarai, to akwai son ri
e mutuminci.............yanzu mu mafita
aya ne tak mutumcin Familyn zamu yi
arin mu ta
a, idan muka musu bayani to za su yarda.
Bangane ba Yaya Ayan.
sai ya ja dogon numfashi sannan ya ce.
Uhmmmmm........Mu'aluma matar da miji kafin aure.
zaro idanuwanta ta yi dan jin furucinsa, dan kuwa ba ta yi tsammanin jin haka daga bakin sa ba, kai ta fara girgiza mai hawaye na gangarowa daga idanunta sannan zuciyarta ta tsananta bugu cikin sauri-sauri........................
END.
> Duk wasan yara muke, har yanzu ba mu shiga labarin ba.
Kar a manta Like
and Comment. Ngd SOSAI.
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
Story and writing
```PRETTY SK```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU
Chapter 7 · 0% Book details