Sashe 14
Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
________________Tun bayan shigowarsa Lagos sau biyu ya je shooting dan be da wani scene masu yawa, yana da wani target akan new year, so yake shi da kansa ya
au nauyin wani zazzafan Film da za su yi, labarin ya riga ga siya, so yake su kammala *LOVE AT THE FIRST SIGHT* .
Zaune yake kan kujera yana shan drink, a yanzu babu abin da yake yawan tunani sai fuskar yarinyar da ta ce mai sunanta *Inayah* , gaba
aya ta hanashi sukuni, babu dare ba rana fuskarta yake gani tana mai murmushi.
A kowani lokaci jiran kiranta kawai yake yi, sai dai har yau ba ta kira ba, kuma a
alla da ha
uwarsu sun kai 6days, duk sai ya ji ya damu.
Har Sarah ya rage kulawa, dan kuwa Inayah ta sace zuciyarsa.
Ya na so zuwa gobe ya koma Kaduna dan jiya mahaifiyarsa Ammee, ta kirasa akan akwai matsala, wai Ayan ya fasa auren Ruma, kuma yanzu wani auren zai yi.
Hakan ya
aga hankalinsa sosai, so yake ya koma ya ji abinda ke faruwa.
Wayarsa ne ya
ara, ganin
an uwan aikinsa ya sa ya
auka.
Okay, ganin zuwa.
da haka ya mi
e ya nufa room.
Wow bedroom ya ha
u sosai, be tsaya a ko ina ba sai close-set
in sa, bu
e wa ya yi sannan ya za
ananun kaya ya sanya.
Cikin
an Lokaci ya fito sanye da
ananan kaya kamar ko yaushe. Fita ya yi ya hau motarsa sannan ya nufa in da suke shooting
Motar sa
irar Bugatti Veyron black ya shiga, a hankali ya dinga tafiya har ya isa, saura 2 Episode a kammala Film
in, so suke su sake shi lokaci
aya.
Asibiti ya nufa dan a can ne za'a yi shooting
in.
Da isansa bakin asibitin, wasu maza biyu suka nufosa da sauri suna takamai baya. Tun anan ya ga masu aikin Film
*Jim Iyke* shine mahaifinsa a shirin, wani
an babban kafiri.
Zama suka yi, mai yin makeup wata Angel, ta zauna ta yi ma Jim Iyke, sannan aka ba shi wasu kayan na masu ku
i sosai dan ya sa.
A.G ma makeup aka mai amma na ciwuka dan kuwa a wancan Episode ya yi accident akan soyayyar wata yarinyar wanda mahaifinsa Jim Iyke ya hanasa aurenta, to hakan ya haifar mai da damuwa, har ya yi accident.
Ana gamawa aka shiga ciki, wani room aka basu, A.G ya kwanta ya lumshe idanunsa.
Sanye yake wanda jeans black da white shirt, ya cire sar
okin jikinsa da
ankunne, dan a yaro mai hankali ya fito. Fuskansa kaman ciwon gaske, an dai rufe waje biyu da bandage, amma har launin jini aka sanya musu, sannan an yi kaman ana
ara mai jini.
Action." Ya ji an fa
a, yasan an fara kenan, yana kwance Mahaifinsa ya shigo a ru
e yana kallon yaronsa cikin wani hali.
Har yana tuntu
e ya isa gaban gadon, take ya fashe da kuka kaman na gaske yana jijjiga gadon da yin magana cikin English.
My Son.... please wakeup...... my son...... Alexx, wallahi yanzu na amince da ka aura Mercy , na yarda , ka tashi na yarda, ko ma wacece kake so by now na yarda. Ko wacce ba ta da
afafu na yarda.........oh Jesus help me........" (Astagafirullah
) Ya kai nan kukan na fin
arfinsa.
Take doctor ya shigo sai ga wata budurwar yarinya wacce suka yi mata shiga na talakawa, riga ce T-shirt sai mini-skirt irin na kanti, a ru
e ta shigo, amma suna ha
a ido da Mahaifin Alexx sai ta juya, a tsorace za ta fita.
Me................Mercy, please come back.......na amince da Ya aureki yanzu.
ya fa
a yana mi
a mata hannunsa.
Take director ya ce su sake wajen, haka dai aka sake sannan ya yi, bayan ta isa gaban dagon tana kuka, fuskar A.G take ta shafawa kamar t samu fuskar yaro, tana ce mai da ya tashi ta dawo.
Bayan sun
au lokacin da director ya basu umarni.
A hankali ya bu
e idanunsa kaman dama wanda yake a sume
in. Ya
au lokaci kafin ya gane suwake akanta.
Nanfa mahaifin ya shaida ya amince, da auren na su. take Mercy ta rungumesa suna kuka kamar da gaske.
Sai da suka tsara wajen sosai yanda zai sanya mutane zubda hawaye dan kuwa duk wanda ya kalla Film
in daga farko, dole ya yi hawaye, dan ya na son Mercy duk da talaka ce, sai mahaifinsa Jim Iyke, ya hana saboda yana so ya yi mai auren jari, haka dai aka gama labarin.
Gobe ne shooting na
arshe, da haka aka tattara kayan aiki.
A.G ne rike da hannu Mercy suna
an hira, shifa dan ta
a jikin mace a wajensa ba wani abu bane.
Sai da suka
au lokaci suna hira kafin ya yi kissing na ta a kumatu suka rabu.
Gidansa ya koma hankali kwance, yana shiga ya yarda carkey kan kujera ya nufa Kitchen, be jima ba ya fito ri
e da plate wanda ya zuba snacaks a ciki, zama ya yi yana kunna Tv, sai ya fiddo wayarsa, sa
onnine ta kowani App Suka fara antayowa, shi har gajiya yake da amsawa, Sa
onta ko kiranta kawai yake jira, yana so ko sau
aya ne ta kirasa sai dai shiru har yanzu.............
*A'isha*
_______Kallon screen
in yawarta take yi, ganin wayar ta kuma katsesa ba a
auka ba sai ta koma wajen sakon Yaya Ayan wanda ya shigo yanzu, sai ta shiga.
yanzu ko hoton ki ba za ki tura min ba.' shine a rubutu ce sai ta mai reply.
Ba ka ta
a cewa kana so ba.' tana tura mai ta fita, take kiran Shalele ya shigo.
Murmushi ta yi sannan ta
auka ta na ajewa akan mirrow dan Video call ne.
A'isha da ke sanye da hijab fari iya ciki sai shu
in doguwar riga na yadi, murmushi ta kuma yi tana kallon
anwarta dake zaune kan kujera, Pjmask ne jikinta pink colour, da band wanda dogon gashinta ya zuba ta baya.
Ina kika sa wayan ne, 4 missed call na miki fa?.
Sorry, earphone yana jikin wayar ne, shi ya sa ban ji ringing
in ba.
sai Aisha ta
aga min kanta.
Ya makaranta fatan ana gane karatun ko?."
Eh Alhamdulillah. Kun fara exam ku ai."
Eh, mun gama."
Allah ya taimaka.
take fuskar A'isha ta
an bayyana damuwa sannan ta ce.
An sanya ranar aure na.
murmushi na yi.
Masha Allah, wata nawa?, Allah ya sa sai
arshen shekara, yarda idan na zo na ci uwar
ar fili, dan rawar da zan yi hmmmmm." Na fa
a ina
an mistsike idanuna.
Hmmm yau yaushe?.
Saturday."
On Friday na satin nan, shine auren.
da sauri na zaro manyan idanuwa ina cewa.
Dad ya ba da sadakan ki ne?.
harara ta watso min.
Eh mana, wani irin aure ne za'a sanya sati
aya......fa
a min me yasa?.
murmushi ta yi, ita har yanzu a yarinya take kallona shi yasa ta ce.
Ayan zai yi tafiya ne, so ana
aurawa za mu wuce tare." Sai na
aga kai.
Kenan bana gida za'a yi bikinki? Gaskiya ban so ba wallahi." Na fa
a har da turo baki.
Ina zuwa Sis.
ta fa
a tana katse kiran.
A'isha ji take tun yanzu ta fara na daman
aryan da ta yi, gaba
aya kwana biyun nan cikin wani irin yanayi take ciki.
Ki turomin na ki, da na Shalele, tinda Allah ne ha
a mu ba.
ta karanta sa
on Ayan, take ta shiga gallery ta tura mai guda uku sannna ta yi offline.
Kan gado ta koma ta kwanta tana tuna abubuwan da suka faru a
an kwanakin baya, wanda a dukka a cikin wata
aya ne ya faru......................
END.
> Sannu A.G, kana duniya wlh, gaskiya Sarah an cuceki
> Aisha
bara dai mu ji me ya faru, dan ga dukkan alamu................
> Team of Aisha and Ayan
ba ruwan Sk.
Assalamu Alaikum Everyone!*
Muna farin cikin sanar da ku cewa za mu *bu
e Paid Group* na littafin *
AR NOLLYWOOD!*
Idan kina son:
Sabbin *updates*
Karantawa cikin jin da
i da sau
Tare da wasu *gara
asa na musamman*
To *ki shirya yanzu* cikin farashi mai sau
i:
300 only* kafin mu gama.
Bayan an gama: *
500*
*V.I.P Access*: *
1000*
_Zamu kuma ba kowa *Document* da zarar mun kammala, da kuma password_
Kar ku bari a barku a baya, tafiyar na daban ne wannan karan, domin har yanzu wasa muke yi.
```Idan kun shirya, ku tuntu
i wannan number:
07038436703.```
~SING BY PRETTY SK~
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
Story and writing
```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU