Sashe 16
Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune yake a kan sopa yana kallon last episode in da aka ya sanya yanzu a YouTube, Likes ake ta zuba da Comments, da haka ya yi playing arshen video in in da ya fi ko ina burge masu kallo. Shi da Mercy ne zaune kan wani kujera mai yau da ke cikin Hole, ga mutane ta ko ina ka ce da gaske ne, haka aka dinga shan rawa da ciye-ciye, dan a wajen an yi wasan ku i, sannan a arshe aka ce su taka rawa shi da matarsa. Nan fa ya ri ugunta suka fara rawa kai kace da gaske shi ne mijin na ta. Mercy in ta yi kyau sosai cikin red marriage gown. arshe dai ya tsugunna gabanta wani gold ring, take aka hau ihu da mai masu wasan ku i, dan gaskiya a labarin ana sha drama akan soyayyarsu. Yana tashi suka rungume juna, take Director ya mai alama da ya yi kissing na ta, ai kam take ya ha e bakinsu wajen aya, nan fa suka aka hau ihu................. Fita ya yi a wajen ya shiga comment section, nan fa ya dinga ganin masu comments da musu fatan alheri, wasu na cewa wai a ci gaba da series Murmushi ya yi sai kuma ya mai da idanunsa kan ofa da ya ji alamun ana bu ewa. Ammee ce ta shigo sai Ruma a bayanta, kwana biyu kenan da ya zo kuma gobe zai koma. A fuskokinsu kaw ai ya gane akwai matsala, dan dama babban matsala ce ya dawo da shi. Ammee da Ruma zama suka yi kowa rai a ce. Ammee, me ya faru kuma? Ba an gama wancan maganar ba?. Rai a ce ta ce. Ahmad Ina fa, wai yanzu ce wa suka yi, an soke auren Ruma da shi, za ta aura Fahad....." What?." Ya fa a yana kallon Ruma da idanunta suka cika da hawaye. Wai me yasa komai Ayan ke so ake mai? Da ace Ni na ce zan yi aure a waje babu mai yarda..........hmmmmm Ni wallahi ban yarda Ayan ya yi zina da wata ba............ban yarda ba wallahi." Ya kai nan yana jin wani acin rai na saukar mai, da fari an gama magana akan gobe zai aura waccan aruwar, idan ga tare har sai ta haihu za su kusanci juna, bayan an sake aura musu aure, sannan kafin nan da zai aura Ruma, shine yanzu aka sauke gaba aya. Damuwata aya wai Fahad, Fahad..........yaron da ko gaishe Ni ba ya yi saboda ba ma wani jituwa da uwarsa. Shine wai zan bawa a ta............hmmmmm............ da sauri Ruma ta katseta tare da share hawayenta tana cewa. Wallahi! Wallahi!! Wallahi!!! Duk ar iskan da ta aura Ayan ta shiga uku.............sai ta kwammaci dama mutuwa ta yi da rayuwa da Ayan ina...........Na tsane shi Ammee wallahi na ji ya fita min a rai...........tun.....tun ina yarinya nake sonsa.....ko sau aya bai ta a min magana mai da i ba...a...a...amma haka nake ta nace mai, kullum ce min yake Ya baya sona. To nima daga yau bazan ara son shi ba har abadaaaaa....." Da haka wani irin kuka ya wace mata. Jikin Ammee ta fa a tana kuka sosai, ganin haka ran A.G ya ara a ci sosai, kafin ya yi wani motsi sai aka kuma murdo handle in kofar aka shigo. Baba Yusuf ne ya shigo shima ranshi a matukar a ce. Yana jin iri kukan da Ruma ke yi hankalinsa ya kuma tashi, dan kuwa a duniyar nan ba ya son ganin a cin ranta ko ka Ruma, is okay. Ni na ce na warware al awarin auren da ke tsakanin ku, saboda Ayan sam baya sonki. Kuma mun tabbar da maganarsa, sau biyu muna zuwa asibitoci ana kwaji kuma dukka result aya ne, sannan har yarinya da ta aikata musu haka mun sameta, ta yi ta kuka akan kuskuren da ta yi........Amma ganin yarda kika shiga damuwa shi kenan zan yi ma...... da sauri Ruma ta ago tana cewa. Dad wallahi ko maza sun are ba zan aura Ayan ba....na tsanesa wallahi." Ta fa a tana nufa bedroom in ta da mugun sauri har tana bugewa da fridge amma ba ta sani ba. Da idanuwa suka bi ta har ta shige. AYAN.... AYAN.....me yasa? Hmmmmm." Sai Dad ya ha iye sauran maganar yana nufan nasa room Tafiya yake yana ayyana abubuwa da yawa akan Ayan. Ina zuwa." Ammee ta fa a tana bin bayan Ruma. Dafe kai A.G ya yi sannan ya fita daga akin yana fatan su ha u da Ayan ko yayane ya fa a mai akar magana, dama ba wani shiri suke ba saboda halinsu be zo aya ba sam. Ammee na shiga ta ci gaba da rarrashin Ruma har sai da kukan ya tsagaita sai faman sauke ajiyan zuciya take mai sauti sosai. Ki bar kuka, wallahi Ayan sai yasan ya yi kuskure, sai ya san ya cuci kansa....ke kinsan kaf gidan nan gaba aya iyeyenku maza sunfi sonsa da aunarsa. Shi yasa tun fari na fara dasa miki soyayyarsa, to a yanzu ya ja ma kansa dan kuwa da wannan acin ran zan yi amfani wajen cusa tsanarsa wajen Dad sannan da sauran an gidan......a yanzu nasan babu wanda za su ba Shugabancin masana'ata shine Fahad........kuma kin ga yanzu shi za ki aura, sai ki samu ki janyo hankalinsa sosai, sauran kuma sai bayan an yi bikin. ta fa a tana kallon fuskar Ruma. Shike nan, amma wallahi sai na rama abin da ya yi min, ya auro duk wacce zai aure, ai duk tsiya za ta shigo *GI O MANSION*, sai na tarwatsa mai farin cikinsa.........sannan hatta Uwarsa da anwarsa da nake ganin su sa gemu, duk da banso ba............to ya shafesu......Balle Sarah da Ayan yake sonta hmmmm." Ta fa a tana wafa. Karki damu ata ai kowa wannan al'amarin ya shafa.....auren nan kamar zubar da Wasiyyar Kakan kune." Ta fa a tana aukan mugayen alwashi akan akin su Ayan....... Baba Yusuf ne zaune a gefan gado yana jin zuciyarsa na mai ra i sosai, daa yana son Ayan sosai, dan ya fi aunarsa akan yarda yake sun A.G, sai dai tun faruwar al'amarin nan ya fara fitar mai a rai, balle yau shi yasa ya ce ba zai aura Ruma ba. Wani irin kallo yake mai irin na wanda ya ci mutuncin Mahaifinsu *GI O*. Ayan sai na sa ka yi kuka da idanuwanka akan abin da ka yi ma a ta, sannan ka ci mutuncin Kakanku sai ka kwammaci da ba ka san ar iskan da za ka aura ba gobe." Ya fa a yana rintse idanunsa tare da tafe kai, dan al'amarin ya mai zafi sosai. *AYAN* Zaune yake akan kujeran dake garden, wajen akwai tsaftatatciyar iska mai bushawa sosai, dan kuwa akwai bishiyoyi sosai. Shi ka ai ne zaune ya ura ma Swimming pool ido kaman me na zarin adadin ruwan dake ciki, amma a zahiri ya tafi duniyar tunani ne. _Abubuwa sun faru wanda tun daga farko shi ya tsara komai bai san matsala za ta iya biyowa baya ba. Kamar yasani sai da ya je asibiti biyu wanda yasan tabbas an gidan na zuwa. Ro on doctor's ya yi akan idan an uwansa sun zo su ce akwai ciki sannan ga adadin lokacinsa. Alhamdulillah haka komai ya ta fi mai, sannan sai da suka nema wata a department in A'isha ta amsa ita ta aikata haka. Abin da yake sanya shi damuwa shine *Ummee* gaba aya hankalinta a tashe yake tun bayan bayyanar komai ga an gidan, ranar Ummee tasha kuka, amma saboda tasan ba da gangan ya yi ba sai ta sauka daga fushin. Amma wunin yau kuwa, babu annuri a tare da ita, sai ya ji duk babu da i, so yake zuwa an jima ya le ata sai ya ara ba ta ha uri.) M.D. jin an kira sunansa babu sakayawa ya sa ya kalla A.G dake nufosa cikin fusata da acin rai. Kaf gidan babu mai kiran sunan sa saboda sunana Baba Gi a ne, shi yasa yake da farin jini, wasu sukan danganta hakan sunan da ci ne. ewa Ayan ya yi, dai-dai nan A.G ya iso gabansa yana wani muzurai kamar damusa. Dama sam ba sa shiri, ko gaisawa ba ta wani ha asu duk da zasu aura annan juna ne. Akan me yasa ka fasa auren Ruma? Eh akan me yasa? Wannan ai rashin mutumci ne, yarinya tun yaushe take sonka duk abin da kake mata haka take ci gaba da sonka amma a yau wai an sauke auren ku!!. ya kai nan kaman wanda zai buga Ayan. Tsayinsu aya amma Ayan ya fi A.G cika, da haiba, amma bayan wannan komai suna da shi ne zaratan maza, jarumai masu siffar arfi da jarumta. Ayan kuwa murmushi ya yi mai sanyi sannan ya ce. Abbeey (Bana Yusuf) da kansa ya ce anfasa, dama ni ba so nake ba, kuma da kake cewa tuntuni take sona, shin ni na aiketa? Na fita hak inta tun da tasan bana sonta...... Hmmmmm nima na fasa auren anwarka!. ya fa a duk da yana mugun son Sarah. Wallahi da na fi kowa murna, kai kanka kasan ba sanka take ba. Hmmm wannan labarin ne mai da i, Bara na je na sanar ma Sarah. da haka ya kewayeshi ya nufa Main door. Ayan be son ya jima yana magana da A.G dan zasu samu babban matsala, A.G akwai shi da naci, shi kuma be son maimaita abu aya, kuma yasan A.G komai zai faru sai ya auri Sarah Dan ba aramin sonta yake ba. Murmushi kawai ya yi ya shiga ciki. A.G afa yasa ya buge kujerar dake gabansa, an huci ya fara yi kaman wanda ya ci gudu, sai kuma ya zauna yana tunanin ta ina zai fara. Tunda ba ka so, to wallahi sai na aureta............eh sai na aureta......Ina son Sarah amma saboda kai Ayan zan untata mata, zan sa ta sha wahala sosai, sai daga baya na ba ta ha uri, amma yarda anwata ta yi kuka, haka zan sanya ta ka anwa. ya fa a cikin aukan alwashi sannan ta furzar da iska daga bakinsa.. ****************** Ummee ce zaune kan prayer mat tana kallon Yaranta su hu u da