Sashe 4
Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
E.P5
_______Sai da ya gaishe da kowa sannan ya zauna gefan Ummee wacce ke sakar mai murmushi.
Kai kullum sai an jiranka?." Sai ya shafa tarin gashin kansa mai tsayi da laushi sannan ya ce.
I'm Sorry Abba."
an tsaki Abba ya yi sannan ya ce.
Ina Daughter?.
take fuskar Ayan ya ha
e dan shi a duniyar nan ya tsana ganin Daughter (Ruma.)
Abbana ganin nan."
Kusan gaba dayansu suka kalla in da suka ji muryan na ta.
Sarah a cikin ranta ta ja tsaki, domin kuwa Ruma ba ta hankali sam, wani wando da riga ne ta sanya wanda sun matseta kamar ba
ar Fulani ba, mutane masu ado da kunya, ita kam sam ba ta da kunya, sanya
ananun kaya a wajen ba komai bane, kuma babu mai yi mata magana.
A haka ake so a ha
a ta Ayan, shi kuma baya santa, sai dai aurenta shi zai kawo kusanci tsakanin Umminsu da Ammeen Ahmad dan kuwa Ruma
awar Ahmad ce.
Daughter zauna.
Abba ya nuna mata waje kusa da Ayan wanda nan ne muhallinta.
Ruma ba kunya, za ma ta yi fa a can tana jiran shi." Ahmad ya fa
a yana kallon Ayan, shi ai Ayan be ma san yana yi ba sam.
To ina ruwanka kai kuma.
in Baba Musa.
Daga haka suka yi addu'an cin abinci sannan aka fara ciki, abinci ne kala-kala sai ka za
a, kowa da wanda yake so kuma shi yake ci.
Sarah ta kalla agogo 8:38pm, at least an
a ta sama da 39mnt ana taruwa kafin a fara ci.
Daga masu cin abincin sai masu tsakura sai masu aika wa juna kallon soyayya, da masu aika wa juna na
iyayya, haka dai kowa ya gama sannan aka yi addu'a aka tashi.
Babu abin da ya ci a wajen dan kuwa a
oshe yake, ya dai zaune ne kamar yadda ya zama wajibi ga kowa.
A hankali ya ke tafiya yana hawa stairs, da sauri ya ji ansha gabansa, ko be kalla ba yasan Ruma ce.
asa yake kallo dan haka da fararen
afafunta ya fara cin karo, murmushi gefan baki ya yi, muryansa mai cike da amo da sauti ga sanyi ya ce.
Matsa min daga hanya.
cike da salo ta
ara matsawa dab da shi.
Baby me yasa kake min haka? Karka manta nice matarka ta gobe, idan ba mu saba tun yanzu ba sai yaushe?.
tsaki ya ja sannan ya kewayeta yana ci gaba da tafiya.
wafa ta yi sannan ta sauka babban falon.
Sarah kamar ta fashe da kuka, dan kuwa ta cika ta yi fam, barci take ji gashi tana da assignment amma Ahmad ya hana tashi. Tun
a zu yake mata hira wanda ko fahimtarsa ba ta yi.
Ita sam ba ta yi da ce ba, ta so ace Mubarshir aka za
an mata sai dai Ahmad ya nuna maitarsa akan ta, shi ne aka bashi ita. A lokacin hauka ne kawai ba ta yi ba.
My Heart, bara na barki ki je ki kwanta." Da sauri ta mi
a tsaye, sai ya sa hannunsa ya mai do ita kan kujera, yana gab da ita, har suka jin numfashin juna suke, shi dama besan kunya ba, dan kuwa a finafinan da yake yi, har kiss
in ah-lul kitab yana yi, ga shi duk Film idan ya yi sai ya tura mata ko kunyar irin ba
alar da yake ba ya yi, ba ya ji, in ta yi magana sai yace wai
Akwai lession a ciki, karki damu fa
a karawa muke yi.
A lokutan sai ta ji kaman ta rufesa da duka amma babu dama.
Tell me something special." Ya fa
a har da kashe mata ido
aya.
Tasan Idan ba ta fa
a mai kalaman soyayya ko
aya ba ce to za su kwana anan.
I love You." Ta fa
a a hankali. Murmushi ya yi.
So nake ya fito daga zuciyar ki.
ya fa
a yana juyo da fuskarsa sai tin na sa.
I love you." Ta kuma fa
a har da hawaye.
Me too. Mai da hawayen nan ko wallahi na lashesu da harshe n....
da sauri ta ha
iye kukan, hannun ta ya saki ai kuwa da gudu ta haura sama, dama sun saba in da suka zauna ta
i da kuka take wucewa.......
(Pretty ta ce ku ji wani bala'i.)
*********** ***********
Ina cikin
aton bargo duk da ba sanyi ake ba, jin ana buga
ofar room
ina, yasa na dafe
irji na ina fatan ba Mom ba ce.
Inaya ki bu
e, nasan kina jina." Na ji muryan Mom, ha
iye miyau na yi sannan na yaye bargo.
Ina babban tauraruwa ace ba zan iya kafcen Film ba." Na fa
a ina sauya mood
ina, dama na
ware wajen basaja.
ofar na bu
e tare da yin mi
a da hamma. Ko da Mom na harararta ban sauya ba duk da gaba na yana fa
Ban wayata?.
Mom ta fa
a sai na zaro ido ina dafe kai.
Mom dama ban d
awo miki da shi ba!?." Da haka na juya wajen extension
akin, wayar Mom na jikin chargi, dan kuwa tun jiya na sato shi, kallo nasha sosai.
Na manta ne, dan da wuri na gama assignment." Na fa
a ina mi
a mata wayar, fizga ta yi.
Bance ki dena
au min waya ba, sai kin tambaye Ni." Da sauri na rungumeta ina murmushi, lokaci guda kuma ina muryan kuka.
Ki ya
uri, assignment
in da wuya ne, amma ba zan sake ba, kuma na ce kima Dad magana ina son waya amma kin
i." Na kai nan ina
alo kuka, take kukan ya zo harda uban hawaye ka ce dukana aka yi.
Mom jikinta ne ya yi sanyi, sai ta sake ni tana sharemin hawaye.
Ki dena kuka, kuma kinsan waya sai kin gama secondry, ki daure saura kadan kinji shalele." Na
aga kai Kamar wata mai ladabi.
Kin yi salla?." Na
aga kai duk da
arya nake yi.
Yauwa shi yasa nake sonki, shirya kafin A'isha ta cinye min ke da fa
a." Da haka Mom ta fita.
A'isha dake bakin kofana ta shigo tana min wani kallo.
Hmm Mom na ruwa, ba ta san
ar basaja ta haifa ba.
hararar
asan ido na yi mata, ina share hawayen.
Ganin jikina a mace ya sa ta
araso tana ta
a Ni.
Dama kukan gaske kike? Me aka miki?." Ta fa
a tana zama gefena, take na sake fashewa da wani kuka mai motsa zuciya.
Jikinta ne ya yi mugun sanyi dan kuwa A'isha na mugun so na. Take ita ma hawaye suka fara cika idanunta dan ko da wasa ba ta son wani ya sani damuwa.
A..A... Auntyna.." na fa
a ina rungumeta.
Me aka miki?.
ta fa
a tana raba jikinmu. Kallonta na yi sosai ganin hawaye tab idanunta, sai na tsaya da kukan.
Take na fashe da wani mugun dariya ina dafe cikina, harda kwanciya kan gado.
Kallon mahaukaciya ta yi Galala, sannan ta tureni.
Dama na
arya ne?.
ta fa
a tana mi
ewa tsaye kuma a fusace. Sai da na yi dariya mai isata sannan na mi
e ina dafa ciki.
Wayyo da
i, haka zan dinga tsuma masu kallona a tv, kinga baiwa ko?." Na fa
a ina share hawaye, ga kuma dariyar ya
i barina.
Amma ya kika ga scene
in ya bada citta.......
da wani irin zafin nama ta yo kaina, dama a ready nake.
Da gudu na shige restroom Ina murza key. Ina ji tana dukan
ofar Ni kuma na ci gaba da dariya kamar sabon kamu.
Wanka na yi tare da alwala, na
osa Driver na ya dawo dan bansan tu
in A'isha, ya yi tafiya ne na sati
aya, shi yasa take kai ni school.
Bayan na fito wanka na kullu room
ina sannan na yi sallah, bayan na idar na shafa mai. Uniform na sanya, riga da
ar ciki, sai legis sannan na tsaya gaban mirrow.
Gashin kai na mai tarin yawa na ta je sannan na
ulle, hular na sanya wanda wasu suka ce idan na sa yafi min
yau, amma da gangan nake cirewa.
Sai na fito fes kamar a sace Ni, na yi
yau sosai dan Allah ya ban
yau na musamman.
Jakkata na
auka sannan na fita, Dining area na nufa, abinci na gani yana tiriri, take na hau ci wanda bansan na waye ba, amma ga dukkan alamu na A'isha ne, dan ita ke cin Indomi sosai kuma wannan girkin na ta ne.
Da gayya na hau ci da sauri-sauri, yana
onani, sai da na cinye eggs
in, sannan na ci iya cina duk na jakwalkwala Indomie.
Wayyo! Indomie na ya huce ai.....
iye sauran maganar ta yi tana kallona ina kai loma bakina.
Inayah, waya ce ki ta
a min abinci na?."
A...Auntyna na za ci Rabi (mai girki) ita ta aje min." Na fa
a ina jin cikina ya cika amma saboda neman rigima na kuma kai wani bakina.
Lailai ba ki da .....
Aisha." Mom ta fa
a tana daga falo.
Mom Indomie na girka na tsaya nemo yaji shine ta cinye min.
Ki ya
uri kinsan yarinya ce, duba kaman Doya aka yi, sai ki ci ko yayane."
oshi.
ta fa
a tana dungure roba yajin makan shi ya yi mata laifin.
Ganin ta yi waje nasan wucewa za ta yi ai da sauri na mi
e, Rabi ta mi
o min lunch bag
ina na amsa ina komawa falo.
Za ta wuce." Na fa
a ina amsar
500 wajen Mom.
A dawo lafiya." Na
aga mata kai ina gudu, ga nauyin jakka, ga ciki ya cika sannan ga abinci.
Ilai ta kunna motar tana zuba horn ajere kai ka ce wani ne ya biyota. shi kuma me gadi yana bude get, ai da sauri na bu
e motar ina shiga baya ban gama kulle motar ba ta figesa.
Da sauri na kulle ina addu'a, dan kuwa Aisha da figa motar ne da wani irin gudu.
Ganin gudun bana wasa bane, sai faman kutsa motoci take, tana cin taya, yasa na fara ihu, ina mata magiya.
Aunty karki kashe ni....wallahi za ki yi ma Dad and Mom asara.......za ta kashe babbar tauraruwa......dan Allah ki min rai......Aunty wayyo." Nai ta fa
a amma a banza dan kuwa sai kutsawa take yi kamar mun yi sata an biyo mu.
Kafin ka ce me sai gamu a school, jikina duk ya yi tsami dan ko zaman kujera ban yi ba, haka na fito ina sauke ajiyar zuciya, kallonta na yi ina cewa.
Insha Allah gobe Driver na zai dawo, na dena hawa motar....." Take ta ba
e ni da
urar motarta tana
ara hawa titi kamar wacce ta bugu.
Girgiza kai na yi, sai na nufa cikin school raina a
a ce, da abin da ta yi min, ina kumbure-kunbure dan ma Allah ya kawo mu lafiya.............
ar NOLLYWOOD
> Fatan yana zuba sweet
> Update ba yawa ko..... I'm sorry everyone, na riga na rarraba ne kunji.
#LIKES
#SHARING
#COMMENTS
_TAP THIS LINK TO JOIN MY GROUP
https://chat.whatsapp.com/Be241ldCcFS5kAxa5V8lpy
_TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANNEL
https://whatsapp.com/channel/0029Vb64I4aGzzKQsSeaKA2K
_TAP THIS LINK TO JOIN IN AREWAPEN
https://arewapen.com/u/prettys01
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
Story and writing
```PRETTY SK```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU