Sashe 3
Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_______Babban gida ne wanda yake da get guda hu
u, cikin gidan kuwa kai ka ce gari ne guda, dan kuwa Mansion
in ba
arami bane, gida ne mai hawa hu
u. Masu gadi kuwa a
alla sun kai 40 kowanne suna ri
e da bindigu, sannan duk wanda zai shiga sai an yi bincike kuma sai wani daga gidan ya tabbatar da wajensa zai je.
Parking lot kuwa motoci ne ajere kala-kala masu tsa
Masu gadi ne suka bu
e get
aya sannan wata mota ta kunno kai zuwa cikin gidan, a hankali motar ta faka a jerin motocin dake wajen, sannan aka bu
e, wata budurwar falullata ce ta fito tana kulle motar, farace masha Allah, a
alla ba za ta wuce 21yrs ba, cikin gidan ta nufa tana taunar chewing gum a natse.
ofar mai aiki da nunfashi ne, ya jin an matso yake bu
e wa, shiga ta yi wani tan
ameman falo mai
auke da kujeru ba iyaka, ga dukkan alamu gidan Family House.
Sarah." Da sauri ta juya dan jin muryan mahaifiyarta. Ilai itace murmushi ta yi tana nufan
angaren da take.
Ya makarantar." Mahaifiyar ta fa
a cike da kulawa.
Ko ba'a fa
a ba ana ganinsu anga jini
aya, dan suna kama da macen dake zaune, Babbar mace mai jiki masha Allah, ga haske ga
yau, kana ganinta kasan jinin Fulani ne tsantsa.
Alhamdullah.
budurwar ta fa
a cikin sanyin hali.
To masha Allah, je ki huta.
sai ta mi
e har ta fara tafiya sai ta ji muryan wani saurayi daga stairs na uku.
Darling.....Darling.
tsayawa ta yi cak sannan ta ja
aramin tsaki ta na
aga kanta, da fuskarsa ta fara cin karo yana mata
an iskan murmushi.
Ki jira ni ina zuwa." Ya fa
a yana fara saukowa, daga in da yake zuwa wajenta akwai nisa sosai, amma tsayawa ta yi cak har sai da ya sauko.
Saurayi ne wanda a kallo
aya za ka gane
an Allah ya shirya ne, dan kuwa shigarsa ma ya bayya haka, riga da wando ne jikinsa
ananan kaya, sai wasu sar
i a wiyarsa kusan guda uku, haka hannunsa ma akwai su banda sosai, harda
ankunne yake da shi a kunnuwan biyu. yana da
yau sosai, gashi dogo mai cika
irji, Babban star ne na fina-finan NOLLYWOOD, kuma tantairin mara jin magana dan kuwa kaf gidan shine babban
an Allah ya shirya, har zanen tattoo yana da shi a gefen wiyarsa
arin dama har
asa, ina da ka mai wani lafiyayyen zanen wata dabba.
Darling ya kike?.
ya fa
a da zazza
ar muryarsa kuma cikin
an taushi.
Saurayine
yawa dogo mai hasken fata sosai, sai dai shigarsa yana rage masa
yau sosai.
Lafiya." Ta fa
a da
an rawar murya.
Nasan kin gaji, je ki huta zuwa an jima zamu ha
aga mai kai ta yi sannan ta fara tafiya har da gudu-gudu ta hau stairs.
A hawa na biyu ta yi kwana room 25 nan ta bu
e ta shiga. Tana shiga ta kulle da murza key.
Hijab
in jikinta ta cire tana zama a
asa,
abas, ita har ga Allah ta tsana rayuwar *GI
O MANSION,* domin kuwa irin matsalolin dake cikin gidan, ji take dama Allah ya sa an haifota a talaka masu rayuwar kunci da ya fi mata akan rayuwar gidan *GI
O MANSION*
Gida mai yawar al'umma, mai mabanbanta mutane da halaye, family
aya ne dukka amma yadda kasan gidan haya ko gidan yari, haka ake rayuwa a wahale babu damar rabuwa saboda wata *WASIYYA* guda
aya da ya zama silar zamansu a gidan, wato *WASSIYAR GI
O* wasiyyar da ya zama suka zama tsintsiya wanda bai da madauri kwata-kwata.
Sai da ta jima sannan ta mi
e ta shiga bayi, wanka ta yi sannan ta sauya kaya, ba ta fita har sai da
arfe 8:00pm ta buga wanda lokacin cin abincin dare ya yi, ko ba ka jin yunwa dole ka hallaci cin abinci safe da dare, wannan dole ne, da safe
arfe 7:30am dole kowa ya fito ko da ba za ci komai ba, sai ka fito.
Doguwar riga ne jikinta sai ta yafa vail sannan ta fita. A hankali take tafiya kamar wanda
wai ya fashe nawa, dama ita haka take da sanyi.
Ji ta yi an bangajeta da sauri ta ri
arfen stairs
in da sauri, tana bin wacce ta buge ta da kallo. Girgiza kai ta yi tana
arasa sauka, sun saba da irin rayuwar nan a cikin gidan, balle
akinsu.
Daga ko wani
angare sauka ake yi zuwa wajen cin abinci, ita ma nan ta nufa. Babban Dining area ne wanda yake da kujeru 50, kowa zama yake a nasa, gaba
ayansu su 47 suka halarta wajen, babu mutum
aya, dan gaba
aya
an gidan su 46 ne yara da manya.
Manya da yara duk suna zaune, amma babu wanda ya fara cin komai.
Sarah tana saukowa ta zauna gefan mahaifiyarta tana
an ya
e kamar yadda ta saba.
Ina Ayan? Shi kullum sai ya
a ta lokaci, salon ayi ta zaginsa
Bafullatanar dake gefen Sarah ta fa
a tana ha
e fuska.
Ummee ku mai uzuri, zai fito yanzu." Sarah ta fa
a tana mai kallon wanda ke zama a gefan ta, Ahmad ne wanda aka kira da A.G. murmushi yake sakin mata har da kashe mata ido.
Ummee Barka da dare." Ya fa
a yana kallon mahaifiyar Sarah.
Yauwa." Ta fa
a tana kauda kanta da kuma jin tsanar Ahmad a cikin ranta, kaf gidan shine
an Allah ya shirya, kuma aka rasa duk cikin samarin gidan wa za'a Sarah da shi sai shi.
Manya maza guda hu
u uwaye 6 kowanne matansa biyu, amma biyu sun rasu, sannan kowa suna da yara mata da maza.
O* shine kakan wannan dangin wanda yaransa biyu ne kacal Yusuf da Yunus sai yaran
annin sa wanda ya mai da su na shi, Adam da Musa, gaba
ayansu ya raina cike da so da
auna.
O* mutum ne mai tsatstsaurar ra'ayi, sai Allah ya bashi yara masu matukar biyayya. Shi ya gida wannan tangamemen gidan kuma anan ya yi rayuwa har mutuwarsa.
Sai dai ya mutum ya bar *WASIYYA, kan cewa, so yake duk su aura mata biyu, su haihaifa, kuma su dinga ha
a aure a tsakanin su, ko da wasa kar wani nasu ya auro bare, ya zamana jininsa shine a cikin zuri'arsa.*
Da haka yaransa suka
au wannan wasiyyar da muhimmanci, kuma ba su yi wasa da shi ba,
an dangi suka auro dukka, suka haifafa kuma suke ha
a aure, ko mutum ya so ko bai so ba haka nan yake yarda, a wasa-wasa, an yi aure 8 na yaran gidan. Yaron Musa ya aura yarinyar Yusuf, sannan yaron Yusuf ya aura yarinyar Adam, sai yaron Yunus ya kuma auren yarinyar Adam.
Haka suke ha
a wa, kuma a gidan kowa ke rayuwa, yanzu mata hu
u suka rage da maza biyar, sai kuma yara masu tasowa.
Ina Ayan?." Fa
in Baba Adam wanda shine mahaifin Ayan da Sarah da wasu biyu.
Kunsan halinsa ai, sai ya gama
a ta mana rai zai fito." Matar Yusuf ta fa
a wacce ita ce mahaifiyar Adam (Ammee), kuma
akinta sun fi kowa rashin mutumci da iskanci, duk dan Ammee tana ganin ai dukiyar GI
O ta su ce, ba ta su Adam ba, dan su yaran
aninsa ne.
Abubuwa dai a gidan babu da
i sam, ga uban dokoki mara sa tsari. Sai dai babu wanda yake da ikon furta komai idan Iyaye maza hu
un nan suka yanke.
Gaba
ayansu
yawawane sai dai wasu sun fi wasu haske, amma gaba
aya jini
aya ne a jikinsu na cikakkun Fulani.
Cike da izza da kamala yake takowa, tafiya yake kaman wani basarake ko yarima,
yakykywan saurayi ajin farko, dogo mai cikar haiba da kalama, wanda a kallo
aya za ka fahimci tarin ni'ima da Allah ya yi mai, yana cikin fa
irji,
yawawan idanuwa masu rikata mata, Ayan kenan, gagara kowa a gidan sai mahaifansa.
Shine mutum
aya, wanda yake fa
a da tsarin gidan, be da wasa ko ka
an, abu idan ba ya zama dole ba, ba ya magana, sam be da surutu haka yake, gashi shine duk yafi mai da hankali akan GI
O'S INDUSTRIES duk da ba kullum yake zuwa ba dan Lectural ne na Islamic studies anan Kad-poly. Sai dai duk da haka yake da mahassada a gidan.
Amma shi sam be damuba ko ta kansu baya bi dan rayuwarsa kawai yake yi, yana da tsare-tsaren sa ba irin da gidan ba duk da wasu lokutan iyayensa na taka mai burki, da yake mutum ne ma mai biyayya sai yake musu biyayya kamar yarda suke so, badan yana so ba...................
END.
> Kunfa ji Jama'a. AYAN, AHMAD (A.G) DA SARAH, da alamun kuna cikin taurarin labarin
> GI
O MENTION
> WASIYYA
> Mu ha
u dan yi wa Inayah karatun natsuwa
, ga duk kan alamu a bau
e take.
*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan
*DAGA INA TAKE* free book
*RASH
OYAYYEN MASHE
I* free book
*BARRISTER* Paid book
*THE SLAVE* free book
*ZAMU HA
U* Free book
*KWANA HU
U* Paid book
300
*GOLD DIGGER'S* Paid book
300
*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book
500
*ISLAND OF WITCHES
* Free book
*DARE
AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book
500_
*YAUDARA ZALLA
HIKAYOYI kuma sune :
*SARAUNIYA HIDAYA
*SARKIN MU
*MOHINA DA MATSAFIYA
*RAMUWA
_TAP THIS LINK TO JOIN MY GROUP
https://chat.whatsapp.com/Be241ldCcFS5kAxa5V8lpy
_TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANNEL
https://whatsapp.com/channel/0029Vb64I4aGzzKQsSeaKA2K
_TAP THIS LINK TO JOIN IN AREWAPEN
https://arewapen.com/u/prettys01
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
Story and writing
```PRETTY SK```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU